← Book details Fareedah Nabeel Complete Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 34

Sashe 9

Fareedah Nabeel Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dan koda da second daya ne bata jin zata iya jurewa cutuwarsa, Saboda lokaci daya zuciyarta ta kamu da soyayyar sa, lokach daya taji ta Tana matuƙa son sa
Idanuwanta da suka cika da kwallar ta lumshe, lokaci daya mafarkin da tayi ya shiga dawowa cikin kanta, wanda hakan yasa ta rike kannata da sauri, yayinda idanuwanta ke yi mata imagine d'insu suna kwance a cikin jini dashi da Mommah kamar yadda ta gani a cikin dreaming Nata, ai kuwa cikin sauri ta murda handle d'in kofar, tare da tura kofar cikin.. take kuwa kofar ta bude, Ahankali ta Dan tura kanta cikin bed room d'in, take kuwa taga duhu ya mamaye ganinta, kasancewar ko d'igon haske babu acikin d'akin, Ganin duhun ne yasa ta jin wani irin faduwar gaba, tare Kuma da tsinkewa zuciyarta, domin kuwa hakan Alamace dake nuna mata cewa babu kowa acikin bed room ɗin , Dan da akwai mutum to da dole zai bar light ɗin akunne komin kankantarsa ,samun kanta tayi girgizawa kanta cike da fargaban abun da zuciyarta ke kokarin Rayamata ......
bazata iya jurewa ba domin kuwa taji zuciyarta ta kasa samu nutsuwa, duk kuwa da yanda zuciyarta ke sanar da ita cewar baya cikin d'akin bata amince da hakan ba Ahankali ta...Ta soma Ɗan bin jikin bango bed room d'in, tare da soma lalube ko zataji makunnin light, sanin da tayi cewa Dukan dakunan Gidan makunnan wutansu suna kusa da kofar ake saka su, ne, yasa ta bin jikin bango kofar Ahankali ...Cikin sa'a kuwa taji ta d'aura hannunta akan makunnin light d'in, idanuwanta ta rumtse da karfi, sakamakon yanda zuciyarta ke cike da fargaba, Had'i da tsananin jin tsoron Abun da zata gani bayan ta kunnah light, tabbas Tana matuƙar jin tsoro, domin kuwa tasan acikin biyu dole ne daya saiya faru, maybe kunna light d'in da zatayi yasa mafarkin ta ya tabbata, wata kila Kuma akasin Haka, shine baya cikin bed room d'insa, rumtse idanuwanta tayi kam, lallai tabbas tasan cewa acikin biyu za 'ayi daya, zuciyarta cike da tsoro da fargaba ta Danna makunnin light d'in bed room din, take kuwa gaba daya dakin ta gauraye da haske...Atsorace tasoma Dan ware idanuwanta dake akulle, inda ya sauke ganinta akan hadadden gadon dake cikin bed room d'in, gani da kuma nutsuwarta ne suka sauka akansa, inda yake kwance anan saman tsakiyar bed ɗin sa, yayi kwanciyar nan irin ta rub da ciki, yayinda kuma yake sanye a cikin gajeren wandon ajikinsa, Kasancewar bashi da Riga NE yasa faffadar surar bayansa dake ɗauke da yan tsirarun tattoo ya bayyana, sauke idanuwanta akansa da tayi ne ya sanya ta sakin wata ƙatuwar ajiyar zuciya, Wanda karfin da Kuma sautinta ya bayyana, Wani irin matsanancin farinciki ne ya shiga zuciyarta, yayinda take jin wani irin daddadar sanyi na ratsa ta har izuwa tafin kafarta,jingina bayanta da jikin bango d'akin tayi, tare da lumshe sexy eyes d'inta, Wanda hakan yasa Ahankali wasu tsiraran hawaye suka silalo daga cikin eye's d'inta,""Alhamdulillah Allah na gode maka Allah ka ƙare min shi "ta fad'a cikin wata sassanyar murya dake ...... Bayyanar da zallah abun dake ciki zuciyarta,
Ahankali ta kuma bude kyawawan eyes d'inta, tare da saukesu akansa wani irin matsanancin farinciki take ji yana ratsa ta, sanadin hakan kuwa yasa bugun zuciya da fitan numfashinta daidai
,a Hankali Ta sauke idanuwanta akansa da ta yi ne yasata jin wani i'rin matsanancin shaukinsa na bin jikin ta da jininta,ahankali cikin nutsuwa ta shiga takawa zuwa jikin bed din sa, ......'a yanayin yadda take jin zuciyarta ta tsumu da matsanancin shaukinsa, bata jin akwai wani Abu na daban da zai kawar mata da tunaninsa ......Samun kanta da tayi abakin gadon nasa ne yasa Ahankali ta zauna abakin gadon ,still beautiful eyes d'inta akansa yake,
idanuwanta ne ta sauke su akan Zanen tattoo d'in dake bayansa, tsaida ganinta tayi akan wani Zane da akayi masa me kamar butter flay, sosai Zane yayi masa kyau hakan yasa taji gaba daya ta kwadaitu da son taba zanen, batare da tunanin komai ba Ahankali ta Kai hannuwanta dake rawa kan fatar bayansa, de-de,inda zanen butter flay d'in yake,
Saukar hannunta akan fatar bayansa ne yasa tajin wani irin Abu me karfi ya shiga jikinta ......Yayinda time daya tsikar jikinta suka mimmike, saidai Kuma taushin skin d'insa da taji ya shigeta ne yasa ta kasa ɗauke hannunta daga jikinsa,ahankali tadan lumshe idanuwanta tare da sauke ajiyar zuciya ...
Ahankali cikin murya dake Bayyanar da tsananin rauninta tace "Alhamdulillah "Allah Nagode maka, da baka Bari mafarkin na ya zama Gaskiya ba, cikin da son bayyana da abun dake cikin zuciyarta ne yasa wasu hawaye masu sanyi suka zubo daga cikin idanuwanta, take kuwa suka diga akan fatar bayansa, saukan hawayen Nata akan fatarsa ne yasa taga gargasan jikinsa sun mimmike, "yaya AHMED tana mai cigaba da shashafa masa bayan sa,sanin cewa bacci yake hakan yasa batasan aranta cewa zai answer mata ba, jin bai amsa mata bane haƙan yasa Ahankali
Ta cigaba da wasa da yar yatsunta akan fatar bayansa, kana Kuma cikin wani sabon yanayi ta soma zagaye zanen tattoo din dake jikinsa ...Gaba daya ta shagala kan abun da take yi masa din, wanda har hakan yasa ta soma sakin smillig batare da ta sani ba, Ahankali tadan lumshe idanuwanta yayinda take jin wani irin Dadda'dan sanyi na ratsa ta, sassanyar ajiyar zuciya take saukewa tare Kuma da shakan, numfashi turarensa, Wanda dadinsa ke Kara kashe mata jiki, a kasalance ta soma yawo da yatsar hannunta har zuwa tsakiyar bayansa ...Zubawa shining skin d'insa idanu ta yi Dan har acikin ranta Tana mamakin yanda skin d'insa keda kyau da kuma laushi, ganin yanda gargansansar jikinsa Ke mimmike wa ,ne yasa taji kirjin ta ya buga, domin kuwa bata fatan ace ya farka ya sameta Haka, kasancewar kansa na facing d'in kofar NE yasa Ahankali tadan rankwafo,kansa Dan so take ta duba ko bacci yake ,ko kuwa idanuwansa biyu ......
Rankwafowan da tayin ne kuwa yasa jikinta gogan nasa jikin, yayinda tausasan breast d'inta suka gogi bayansa, Dan leka, beautiful face d'insa.tayi, ganin beautiful eyes d'insa arufe ne Hakanyasata sauke ajiyar zuciya, idanu ta ta zubawa fuskarsa Tana kallon Ahankali ta sauko da beautiful eyes d'inta zuwa kan dogon hancinsa, da Kuma Dan karamin bakinsa, Wanda ke dauke da pink lips masu sheki, Ay kuwa batason lokacin da tayi kissing, d'in labbansa ba, harshenta tasa, ta dan lashe Samar lallausar labbansa , sannan ta d'aura bakinta tadan tsotsa lallausar labbansa,tana mai cigaba da sucking ɗinsa har da lumshe idanuwanta. Sannu a hankali ta zare bakinta akan labbansa,
Lokaci daya taji duk jikinta yayi weak, yayinda kasala ya saukar mata, cikin muryarta daya zama very silent voice tace"kana da kyau sosai yaya AHMED, ban taba ganin hadadden gaye irinka ba you AR so so so beautiful""''so cute so sweet so handsome "tafada hakan Tana me sake ninkaya acikin wani sabon shaukinsa da ta samu kanta, sake kallon fuskar sa tayi , ganin yanda yake fitar da numfashi Ahankali ne ya sata Dan lumshe ido cikin sanyi da kuma sweet voice d'inta tace "have a sweet dreams yaya AHMED, "Tana gama da maganar zata fad'a ' ne yasa,,,
Ahankali ta zuro da kafafunta kasa,sannan ta sauka a Saman bed d'insa, cikin takunta me dauke da nutsuwa ta nufi hanyar fita daga dakin, domin kuwa Sam Ta ma manta da batun kashe light din dakin Haka tayi ficewarta..

Jin alamar fitanta daga cikin dakinne ,yasa Ahankali ya bude idanuwansa wanda suka sauya launi daga kalan farin zuwa ja, yayinda kuma suka rikide suka koma zallah sexy eyes wanda suka ɗauke da zallah wutar sha'awa acikin su, kana Kuma suka bayyanar da kumaa fallasa asirin dake cikin zuciyarsa,
hanya da tabi ya zubawa ido, Haka yake jin tsikar jikinsa na cigaba da tashi, yayinda kuma gargasansan jikinsa ke Kara mik'ewa, the first time kenan da yaji wata irin mahaukaciyar sha'awarsa na neman fasa masa Mara .domin kuwa tun shigowarta parlourn sa yaji motsin mutum, kana Kuma har ta shigo cikin dakin sa. idanuwansa biyu, duk wani Abu da ta aikata .da wanda ta kuma fad'a yana jinta, Sai dai Rufe idanunsa da yayi yasa ta GA kamar bacci yake yi, tabbas bakaramin juriya yayi ba, domin alokacin da ta d'aura hannunta akan tsakiyar bayansa, wani irin masifaffen shock ne ya shiga jikinsa, take Kuma jarababbiyar feeling's d'insa ta motsa,lallai ya daurewa hakan, domin yanayin yadda take wasa da yan yatsun hannunta akan bayansa bakaramin ruguza masa lissafi yayi ba, Sai dai kuma a zuciyarsa cike yake da mamakin abunda zai kawo ta bed room d'insa a cikin wannan tsohon Daren, sama da 3minute ya ɗauka yana ta fama juyi akan bed d'insa duk yanda ko yaso sleep ya ɗauke sa .ya kasa, hakika shigowarta cikin dakin nasa yasa yayi losing duk wata nutsuwarsa ,yayinda Ahankali yake jin wani nannauyan kasala na saukar masa, again ga Kuma wani sabon hot feelings d'inta, dake sukar da duk wata kafar sadarwa na jikinsa, wanda Kuma sanadin hakanne ya sashi kasa rumtsawa "yaya AHMED "sautin amon sassanyar murya da takira sunarsa da Shi ne ya shiga dawowa cikin kunnesa, sannan kuma Ahankali ya soma tuna yanda take tsotsa lallausar labbansa ,ai kuwa, wannan yasa batare daya sani. Ko shiryawa hakan ba ya Saki wani kawataccen murmushi daya Bayyana da zallah kyawunsa, Tare Da furta " yanzu aka fara wasan Yan Mata,a hankali ya Dan lumshe idanuwansa ,Dan so yake sleep ya ɗauke sa, cikin abun da bai wuce 15minute ba kuwa yayi sa'a bacci ya ɗauke sa ,sai dai mu ce Good night, two lover's, AHMED and NABEELAH...
Chapter 9 · 0% Book details