Sashe 20
Fareedah Nabeel Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*BAYAN SATI BIYU*
tsaye Hajiya Nafisat taƙe a cikin tsakiyar compound d'in gidanta tare da AHMED yayinda AHMED yake jingine ajikin motarsa daga ganin alamun anguwar zashi "kallon AHMED Mommy ta yi kafin cikin kulawa Mommy ta buɗe baƙin ta tace "AHMED banason fita ,kuma ina da aike dayawa da nake son ka je kayimin su wallahi, Ina zaka ne wai ?? kallon Mommy AHMED yayi kafin cikin kulawa da ƙasa ƙasa da murya AHMED ya buɗe baƙin sa yace"Zanje in duba jikin aunty FAREEDAH dan batajin daɗi jikinta, jiya ance tana ta amai, Sai Kuma na ji kamar kuna waya da yaya NABEEL Jiya ?"eh hakane inji cewar Mommy sannan Mommy ta cigaba da cewar"Wai ita har yanzu tana nan a asibity ne ? ko da yake wannan ita tashafa , karka dade kayi maza ka dawo "alright to angama Mommah inji cewar AHMED "Sai ka dawo, inji cewar Mommy "marfin motar AHMED ya bude ya shiga cikin motarsa tare da ya Rufe marfin, motar sannan ya tada motar ,gate man ne ya wangale masa kofar gate d'in Gidan sannam
ya fice daga
cikin compound
din Gidan,,,,,,,
*After one hours*
*GIDAN YAYA NABEEL*
Zaune FAREEDAH take acikin parlournta tare da Asma'u kawarta daga ganin Alamun hira suke cikin nishadi
hadi da farinciki,
Suna cikin haƙa sai ga
AHMED ya
shigo cikin falon
AHMED ne ya
shigo cikin falon
tare da furta"
ASSALAMU ALAIKUM!
"AMIN WLKSLM FAREEDAH ce ta amsa da faɗin haƙa tana mai dago kanta dan ganin wanda ya shigo falon ta idanuwanta ne suka sauka akan AHMED washe baki tayi tare da furta oyoyo mai gidana
Kai tsaye cikin sauri AHMED ya ƙaraso inda su FAREEDAH suke zaune,Cikin fara'a FAREEDAH ta cigaba da cewar "AHMED Manya "kallon AHMED Asma'u tayi Kafin cikin kulawa ita ma Asma'u ɗin ta buɗe baƙin ta tace "umm-ummm AHMED kenan daga Ina?? ,,,,Cikin nutsuwa shima AHMED ɗin ya buɗe baƙin sa yace"daga asibity nake akace min kun dawo gida,doctor ne ma yake fad'a min abunda yake faruwa a Gaskiya aunty FAREEDAH Ina matuƙar tayaki murna samun wannan karuwan da kikayi Allah ya raba lafiya
AHMED ya karasa maganar sa idonsa akan su, cikin farin ciki FAREEDAH ta buɗe baƙin ta tace "
"Amin Amin ya rabbil izzati thanks mai gidana"kar ki damu matan yaya NABEEL inji cewar AHMED, sannan cikin smiling AHMED ya cigaba da cewar "wai cikin yanzu a tunanin ku tsakanin yaya NABEEL da Hajiya Mommah wa zai fi farinciki da jin wannan Albishir, "wa kafara shedawa inji cewar Asma'u "Cikin fara'a AHMED ya furta "well shi dai yaya NABEEL nakira shi wayarshi akashe,ita kuma Hajiya Mommah Na fison in gaya mata .
gani gata,saboda inga irin Kalan murnar da za tayi,amma ansanar da su malam kuwa karasa maganar sa idonsa akan su ??"aiko Ina ganin ABBACAR ya gaya masu inji cewar FAREEDAH sannan cikin kulawa ta cigaba da cewar",domin mu yi magana da shi ta waya, "Cikin murna da farin ciki AHMED ya ce"hmmm well ya kamata inyi.inkoma gida "alright to ka gaishe min da hajiya Mommy inji cewar FAREEDAH "to zata ji AHMED ya amsa da faɗin haƙa "Allah ya kiyaye hanya ka gaida su Mommy inji cewar Asma'u ,"alright to insha Allah inji cewar AHMED sannan cikin nutsuwa ya juya ya nufi hanyar fita daga cikin falon tare da fice daga gidan gaba ɗaya ''yana fita FAREEDAH tana ganin fitarsa ta rike baki Tare Da faɗin "ikon Allah da magana ah uhmm ah hmmm, ni FAREEDAH Allah ka rufa mana asiri duniya da lahira"ke dai bari kawai bestie inji cewar Asma'u sannan cikin kulawa Asma'u ta cigaba da cewar"kinga zama began mu ba
kinga sai ki tashi ki haura sama kije ki huta ,,, insha Allahu anjima zan gaya miki duk abubuwa daya kamata ayi, kisan sha'anin mutane yanzu akace mutum ake kiwo ba dabba ba, Asma'u ta karasa maganar ta cikin sauri da tsoro "haha haha haha haha FAREEDAH ta fashe da dariya tare da "kawata ba SAUKI " ke bari kawai inji cewar Asma'u" to Bari in haura sama inji cewar FAREEDAH,,, "Asma'u tace "yawwa, ,,,,,," FAREEDAH tace"in kin gama kallo TV kin same ni a cikin bed room d'ina "badamuwa,kedai je ki ki kwantah banason ki wahalal da kanki inji cewar Asma'u "shikenan cewar FAREEDAH tare da mikewa tsaye kai tsaye ta nufi hanyar upstairs tare da haura
saman upstairs
GIDAN HAJIYA NAFISAT
misalin karfe huɗu na yamma,tsaye NABEELAH take a tsakiyar parlourn su daga ganin alamunta waya take yi, wayace a kare a kunnenta,cikin nutsuwa NABEELAH
take magana, "
"to shikenan Sai kin zo
AHMED ne yashigo ciki parlour kai tsaye gun kujera ya karaso ya samu waje ya zauna a saman two-seater, sannan cikin nutsuwa ya ɗauki remote din TV da niyar zai kunna TV kenan sai kawai yaga mutum tsaye akansa ko agabansa zance, NABEELAH ko tana ganin haƙa cikin sauri ta karaso gunsa tare da tsaya mai agaba, NABEELAH ce cikin sauri ta karaso gunsa tare da tsayawa agabansa tana mai girgiza masa kirjinta tare da furta muje dakina kabani hakina harara ta gallamai sannan cikin bada umarni NABEELAH ta cigaba da cewar "muje cikin dakina ka bani hakina ,Aikin banza kawai ana so ana kaiwa kasuwa mutum sai shegen tsoron tsiya """Kallon NABEELAH AHMED yayi tukkun kafin cikin daure fuska AHMED ya buɗe baƙin sa yace"
Ke wai wace irin dabba ce mara tunani da zaki zo ki tsaya min akaina saboda rashin tarbiyya da ba'a koyo miki ba ,wai shin baki ga kallo zan yi ba ne??, share shi da cigaba da girgiza masa jikinta tayi tare da jan dogon tsoki,,,,,,,mik'ewa tsaye AHMED yayi cikin sauri kafin cikin daka mata wata uwar tsawa, AHMED ya cigaba da cewar "nace maki baki ga kallo zanyi bane ?? "mtsww NABEELAH taja tsaki sannan NABEELAH cikin ɓacin rai NABEELAH tace"yaro kana da wani kallon da wuce mu je dakina kaba ni hakina mutum sai shegen tsoron tsiya raggon namiji , namijin hotiho kawai"Cikin fusata AHMED ya katseta ta hanyar faɗin"anki baki hakin naki sai kiyi duk abunda kika dama, shegiya ballagaza jarababbiyar yarinya kawai wace batasan komai ba sai sex ya karasa maganar sa cikin huci da ɓacin rai"harara ta gallamai shima haƙa ya gallamata harara cikin jin haushin juna suka tsaya suna hararan junarsu "Mommy ce ta fito daga cikin kitchen d'inta cikin sauri ta k'araso gunsu a inda suke tsaye kallon su tayi Kafin cikin daga murya
Mammy tace "me ye Haƙa? Lafiya kuke hararan juna.kamar wasu abokan gaba
"Murmushin dole AHMED yayi kafin cikin kulawa AHMED ya buɗe baƙin sa yace "yawwa Mommah dama wani albishir nake so in miki ,sai nazo na tadda kina barci "Baku amsa min tambaya naba Ina tambayanku ku gaya min tukun na inji cewar Mommy cikin faɗa "hmm inji cewar AHMED sannan cikin kulawa da murmushin dole AHMED ya cigaba da cewar"dama kan magana albishir d'in ne shine ta matsa wai sai na gaya mata saboda ta raina ni shine harda hararata ,,,,sauke nannauyar ajiyar zuciya Mommy tayi tare da faɗin"Ina jin ka,faɗa min,gani na tashi daga baccin "idan na faɗa miki maye tukuycin da zaki bani inji cewar AHMED?"tunda ka gan'ni da waya da Hajiya safiya ta kawo min shine idonka yake.kan waya Kakeson ka gaya min albishir.saboda.in samu in baka wayanan,
To bari ingaya maka idan ka gaya min wannan albishir idan bai ci wannan wayanba na fasa zan karbi kayana Mommy ta karasa maganar ta idanunta akansa"hmmm inji cewar AHMED sannan cikin kulawa AHMED ya cigaba da cewar" hawayen dakika dade kina zubarwa insha Allahu zasu koma inda suka fito "cikin faduwar gaba Mommah tajuyo ta kalli NABEELAH ""cikin nutsuwa AHMED ya ɗora da cewar"zaki samu jika domin asibity sun tabbatar mana da cewa aunty FAREEDAH tana da ciki ,wata ɗaya da kwanaki "Alhamdu'lillahy inji cewar Mommy sannan cikin murna da farin ciki Mommy ta cigaba da cewar"dama ni abunda nake so kenan kaga bari inshiga cikin in yi wanka in shirya, sannan kuma in fito driver yazo yakai ni, a Ina take??"tana gidan yaya NABEEL inji cewar AHMED "haha haha haha ta fashe da dariya farin ciki tare da faɗin" wayyo dad'in zan samu jika aaaaaaa kai maddallah, kai Masha Allah burina zai cika, cikin sauri ta nufi hanyar upstairs tare da haurawa saman upstairs"NABEELAH ko tana gani haurawar Mommah saman upstairs, tayi sauri ta rungume AHMED ta re da furta "sugar baby muje mana, please I need you,kodan baby ka da yaƙe cikin jikina muje ka bani hakina, "sake baki Ahmed yayi yana kallonta cikin ransa yace wai wannan wanne irin jarababbiyar yarinyace wacce kwata-kwata bata da zuciya,
🌹🌺🌹🌹🌺🌺🌺🌹🌹🌹🌹
*~_THANKS FAN'S FOR UZURIN KU AGARE NI ALLAH YA BAR ZUMUCHI INA MATUKAR GODIYA SOSAI INA MAKU FATAN ALKHAIRI ALLAH YASA MUGAMA DA DUNIYA LAFIYA_~*
*ALLAH YA GAFARTA MANA KURA KURAN MU YAKUMA SA MUCIKA DA KYAU DA IMANI*
*#COMMENT'S PLEASE !*
*#SHARE FISABILLAH!!*
*#THANKS FAN'S !!!*
: 💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
*FAREEDAH NABEEL*
🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
_STORY,WRITTEN &EDITED_.
BY
*A'ISHA FULANI GAL*
*🌺 CHAPTER 23-24🌺*
*DEDICATED TO :- ƘAWATA XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*)
*ƘAWATA UMMU ADIYYAH*
*FATAN ALKHAIRI NAKE MAKI A DUKKAN RAYUWAR KI,UBANGIJI YA KAREKI DAGA SHARRIN MAKIYA DA MASU YI MAKI HASSADA*
*WANNAN PAGE D'IN NA SADAUKAR DASHI GARE KA SAPWAN AHMED,,THANKS FOR KULAWAR KA AGARE NI ALLAH YA BAR ZUMUCHIN MU FATAN ALKHAIRI A GAREKA ,ALLAH YA KARA MAKA BUDI DA DAUKA KA*
*MASU COMMENTS DA SHARING INA MATUKAR GODIYA DA JINGINA A GARE KU KUNA MATUKAR BIRGENI SOSAI FATAN ALKHAIRI A GAREKU*