Sashe 29
Fareedah Nabeel Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
*BAYAN SATI ƊAYA*
*GIDAN DOCTOR ADAMS*
Zaune DR ADAM yaƙe acikin parlournsa tare da AHMED kallon AHMED doctor Adams yayi kafin cikin tsantsan farin ciki doctor.Adams yace "AHMED INSHA ALLAHU bazamu taɓa samu matsalaba gameda ciki da NABEELAH take ɗauke dashi, domin naje na ajiye ta acan *Abuja* gurin kakata, kuma acan zata zauna in ALLAH yayarda har lokacin haifuwar ta yayi harta haifu, kuma idan tahaifu in Allah yayarda,akwai wasu maguguna da zan bata Wanda zasusa jikinta yayi kyau Wanda jikin ba zai-taba nuna alamarta ma taba haifuwa baya doctor Adams ya ƙare maganar sa cikin washe baki ,,,dago kansa AHMED yayi yakalli doctor Adams tare da sauke nannauyar ajiyar zuciya AHMED yayi kafin cikin nutsuwa da sanyin murya AHMED yace "nagode sosai doctor da rufa min asirin da kayi Allah ya saka da aljanna ,murmushi doctor Adams yayi kafin cikin smiling doctor yace "AHMED kenan, AHMED sai dai akwai wata magana mai
mahimmanci Wanda nasan bakasantaba kuma zanso ingaya maka ita don kasani sai dai bansani ba ko zaka amince da uzuri na, ??" gaban AHMED ya tsitsinke yafadi ƙasa ya ragargaje Cikin faɗuwar gaba AHMED ya buɗe baƙin sa yace"zanso sanin sirin.koma menene daga bakinka ??? AHMED yaje fo masa tambayar,gyara zama doctor Adams yayi kafin cikin tsantsan damuwa doctor Adams yace"AHMED wato a dalilin NABEELAH na shafe shekara da shekaru banyi aureba,wato muyi soyayya,ko kuma ince na so NABEELAH son da bantaba son wata ƴa mace irin wannan son da na nunawa NABEELAH ba,kuma har yanzu da naƙe gaya maka wannan magana ,doctor Adams ya karasa maganar sa cikin zubar da hawaye ,cikin sauri AHMED ya furta
"har yanzu ban fahince inda magana ka tadosa ba ,ban fahince ka ba ??? cikin zubar da haway doctor Adams yace" muyi soyayya mai'karfi da NABEELAH lokacin tana kaduna,sai dai kash bantaɓa samu nasaran *so* da *kauna* daga cikin zuciyarta ba,dogon numfashi yaja sannanya sauke ajiyar zuciya tare da cigaba da cewar. "ko gidan su naje gurin ta zance bata taɓa ma fitowa belle ta samu lokacin tsayawa dani ba" har yanzu kana sonta acikin zuciyarka ,kana son NABEELAH??? AHMED ya jeho ma doctor Adams tambaya tare da kafeshi da idanuwa haƙa zalika yana jin yanda gaban sa ke fad'uwa,cikin sanyin murya doctor Adams yace" AHMED lokacin da naje duba jikin NABEELAH da bata da lafiya dana kalleta sai soyayyarta da kaunarta da sha'awar ta ya dawo cikin zuciya ta ,Wanda har yanzu da nake gaya maka doctor ya ƙare maganar sa cikin rauni da raɗaɗi "to mekake bukata agareni na maganar shawara?? AHMED sake jeho masa tambaya cikin zafi da ɓacin rai,,,,, cikin wani yanayi doctor Adams yace"AHMED NABEELAH tana ɗauke da ciki Wanda ko yau aka ce ta haifu ,zan so Haƙan,misali ace tahaifu ashirye nake da inkoma nemar so da kauna daga cikin zuciyarta,sai dai bansan yakai da ita ya zaku ɗauki abun sai dai bansani ko zaka amince ,?? Cikin fushi da ɓacin rai AHMED yace"in dai daga gareni baka da wata matsala.sannan kuma nasan INSHA ALLAHU bazaka ƙara samun ta da butulcin da tai maka abaya ba ,cikin washe baƙi doctor Adams yace "i am so much happy AHMED indan kayi min Haƙa zanji daɗi kuma zanyi Alfahari dakai amatsayin ka na kanina thank you so much May Allah bless you and your family"mik'ewa tsaye AHMED yayi cikin ɓacin rai ya furta "ni zan tafi, cikin sauri doctor yace "har zaka wuce?? cikin takaici da tsananin ɓacin rai ya ce"eh "OK to thanks my dia brother AHMED baice da'ishi ƙalaba yafice da ga cikin gidan gaba ɗaya
*Bayan hour ɗaya*
Zaune AHMED yaƙe asaman two-seater a cikin parlour Hajiya Nafisat yayi tagumi daka ganshi kasan yana cikin tsananin tashin hankali yayin da ya nutsu cikin duniyar tunani cikin ransa yace "amma kuwa wannan maganan
ta doctor Adam's kuwa Akwai ban mamaki,to an faɗa masa ni banason NABEELAH ne? idan har banason NABEELAH mai-zai janyo wata alaka tashiga tsakanin mu, to wai ma meyasa NABEELAH har ta bashi kofa ayanzu, to meyasa ni ma na amince da bukatar sa,kai AHMED ƙaɗa fa ƙama wanda yayi maka ALKHAIRI da mumunah, AHMED yakamata kasan cewa doctor yayi maka duk kan wani Abuda kake bukata ,,,Mommah ce ta fito daga cikin kitchen kai tsaye cikin sauri ta karasa inda AHMED yaƙe zaune ya zabga wata uwar tagumi ,cikin tashin hankali Mommy ya kalli ɗanta kafin cikin daga murya Mommy ta buɗe baƙin ta tace
"AHMED! AHMED tunanin mekake yi haƙa? ?
firgigit AHMED yayi ya dawo cikin hayyacinsa yasaki wata nannauyar ajiyar zuciya, kafin cikin sanyin murya AHMED yace "wallahy Mommah tunanin NABEELAH naƙe yi" murmushi Mommy ta yi kafin cikin fara'a Mommy ta buɗe baƙin ta tace" *ALLAH SARKI* ai ko d'azun muyi waya da ita da doctor Adam's, amma insha Allahu da alamun samun sauki,domin doctor Adam's yagaya min cewa akwai alamun samun sauki,so ka kwantar da hankalinka ka daina saka damuwa acikin ranka kaji ko"smillig AHMED yayi Kafin cikin smiling yace " daman muyi waya da yaya NABEEL yacemin yana shirye shiryen dawowa sai wasu manya mutane suka tsayar dashi wai sunaso yayi aiki acan amma shi yace ya fison ya dawo nan karkashin company daddy mu insha ALLAH next week yace zai dawo" ai kasan NABEEL da tuntuni ma yabar ƙasan dalili kawai dan baitafi da matarsa bane kuma kai ma kasan dalilin rashin zuwansa da matarsa saboda cikin nan ne da take tare da, ina nufin cikin da FAREEDAH take ɗauke dashi, shiyasa da tunni ya bar kasan kwata kwata,ko shakka babu saboda ita zai dawo"haƙane Mommah Inji cewar AHMED sannan ya cigaba da cewar"Mommah inje inyi sallah karfe biyu! "cikin daka masa tsawa Mommy tace "yanzu kai damar tunda zun kana zaune bakayi sallah ba.meyehaka dan Allah kaje kayi sallah "mik'ewa tsaye AHMED yayi sannan ya nufi hanyar fita daga cikin falon tare da ficewa daga gidan yanufi masallaci,
"shashakwai.haba kazo kazauna ba tare da tayi ibada ba,kai ALLAH ya wadar naka ya lalace
💖💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
*FAREEDAH NABEEL*
🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
_STORY,WRITTEN_.
BY
*A'ISHA FULANI GAL*
*🌺 CHAPTER 31-35🌺*
MY DEAR DADDY
MAY YOUR SOUL REST IN PERFECT PEACE ,
UBANGIJI ALLAH YAJI KAN KA DA RAHAMA Daddy ALLAH YASA CAN TAFI MAKA NAN,,,,,,, ALLAH YASA ALJANNA FIRDAUSI MAKOMACE AGAREKA
DEDICATED TO :- XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA
*🌺 CHAPTER 31-35🌺*
NO🤦🏻♀️ EDITING 🤦🏻♀️
BALOKACI EDITING