← Book details Fareedah Nabeel Complete Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 34

Sashe 33

Fareedah Nabeel Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹

_STORY,WRITTEN_.

BY
*A'ISHA FULANI GAL*

*🌺 CHAPTER 31-35🌺*

*DEDICATED TO :- XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*)

*🌺 CHAPTER 31-35🌺*

MY DEAR DADDY
MAY YOUR SOUL REST IN PERFECT PEACE
DAD ALLAH YAJI KAN KA DA RAHAMA Daddy ALLAH YASA CAN TAFI MAKA NAN,,,,,,, ALLAH YASA ALJANNA FIRDAUSI MAKOMACE AGAREKA

NO🤦🏻‍♀️ EDITING 🤦🏻‍♀️
BALOKACI EDITING

misalin ƙarfe biyar na yamma, tsaye FAREEDAH take a tsakiyar parlourn su daga ganin alamunta waya take yi, wayace a kare akunnenta,cikin nutsuwa FAREEDAH
take magana,
"Dani da babynka muyi rashin ganin ka muna kewar Ka sosai tana magana tana shafa cikin da ke jikinta
wanda cikin jikin FAREEDAH ya ɗan fara tasawa kad'an,
Cikin fara'a FAREEDAH ta cigaba da cewar
"a muna lafiya, baby ka ma shima yana missing d'in daddysa ,haha haha Allah ko to Ubangiji Allah ya dawo mana dakai Cikin koshin lafiya
"Assalamu alaikum! Mommah ce tashigo falon tare da furta sallama kai tsaye gurin FAREEDAH ta ƙaraso a inda take
tsaye ta karaso
"Amin Wlkslm FAREEDAH ta amsa da faɗin haƙa idonta akan Mommy sannan cikin kulawa FAREEDAH ya cigaba da cewar
"to ga Hajiya MOMMAH ma tashigo bari in bata ,,,"A,bangaren NABEEL kuwa yace"ok to bata wayan mugaisa da ita cikin sauri FAREEDAH ta mik'awa Mommah wayar tayi,tare da faɗin "NABEEL ne "ai kuwa da sauri Mommah ta amsa wayar ta kai kunneta tare da mannawa kafin cikin tsantsan farin ciki da washe baƙi Mommy tace "assalamu alaikum! "Yawwa Ina gajiya ?ya kuke acan ??to Masha Allah lafiya lau? kowa lafiya kowa lafiya? Au to Allah ya tabbatar mana da alkairi ALLAH ya dawo dakai cikin koshin lafiya"Amin AMIN Ya rabbil A'alamin" Haha haha ba damuwa? Allah ya tsare hanya"yawwa ga ta, to to gata, mik'awa FAREEDAH wayar tayi ,amsa wayar FAREEDAH ta yi ahannun Mommy kafin cikin murmushin FAREEDAH ta kai wayarn kunneta tare da furta "to shikenan sai anjimar missing you more, take care of your safe Okay bye bie, alright ok sai muyi magana, sannan ta katse wayan durkusa. har kasa FAREEDAH tare da faɗin"Mommah sannu dazuwa. Hajiya Mommah,cikin sauri mommah tace "tashi tashi ki zauna.zauna, mik'ewa FAREEDAH tayi sannan ta samu guri ta zauna asaman kujera 3-seater" Ahankali Ahankali Inji cewar Mommy cikin kulawa tana mai samun gurin ta zauna asaman kujera two-seater, kallon FAREEDAH Mommah tayi sannan cikin kulawa Mommy ta cigaba da cewar "yawwa ɗiyata ya kike! "Alhamdu'lillahy Mommah FAREEDAH ta amsa ,cikin fara'a Mommy tace"kuna nan lafiya dai ko ??"lafiya lau ,'';Mommah tace" FAREEDAH Ina fatan asibity nan ana dai bashi kulawa ko?? "cikin smiling FAREEDAH tace "Mommah Ina kulawa kuma dun magani da yakamata inyi anfani dashi Ina anfani dashi, sake tambayar ta Mommah tayi ta hanyar faɗin"dan Allah kina dai ba jikana kulawa dai ko kina dai bashi kulawa ko??,gyara zama FAREEDAH ta yi sannan tace" "hmmm Mommah Ina kulawa dashi, yadda ya kamata, cikin sauri Mommah furta "to ko za'a kira doctor Adam's,ko zakije. gurin.doctor Adam's ne ,saboda naga doctormu ne na gida zaifi bada kulawa sosai nake gani "cikin mamakin FAREEDAH ta ce"Mommah babu wani matsala kuma.kinga.Asma'u kawata ce tana bani kulawa yadda daidai gwargwado, "Haƙan dai yayi ko?? Mommah ta jeho mata tambaya',,FAREEDAH tace"ai kafin NABEEL yatafi mu gama magana da shi cewa Asma'u zatazo ta dinga kula damu inji cewar FAREEDAH" To ba komai tunda kince haƙa,mu dai fatan mu sai dai muyi addu'a Allah ya sauke ki lafiya ,amma yanzu bakya jin dai komi ko??? "aa Alhamdulillah "sannu Allah yabaki lafiya,ki zauna da kyau,dan sauke kafanki da kyau soboda kar ki ta kurawa baby ,,Mike kafafunta FAREEDAH tayi tare da gyara zama dakyau"ki gyara ki Mike yawwa ɗan kwanta to Inji cewar Mommy cikin tsantsan kulawa "kwantawa FAREEDAH tayi asaman 3seater "ko kefa ya kika ji Inji cewar Mommy "murmushin kurum FAREEDAH tayi batare da tace da ita komai ba "Mommah ta cigaba da cewar "amma dazun ki takura wa jikana ,,ai sai ki danne mai hanci ,mik'ewa tsaye Mommy tayi ta ɗora da faɗin "to Bari in tafi "mik'ewa tsaye FAREEDAH tayi tare da faɗin barin in taka maki "cikin sauri Mommah tace "no no ki zauna yi zaman ki yi zaman ki yi kwanciyar ki karki tashi, zauna kawai zan turo idi driver yanzu yataho yakawo miki da ferfesun kisha fa banason kina zama da yinwa
Cikin nutsuwa Mommy ta bude zip d'in wata y'ar ƙaramar purse d'inta,kuɗi ta ciro acikin jakar ta bandir ɗin ƴan dubu dubu ɗauri ɗaya tare da mika mata ,cikin girmamawa FAREEDAH ta amsa Tare Da faɗin "Nagode Hajiya Allah ya saka da aljanna Allah ya kara arziki da lafiya da tsawon rai mai albarka"amin cewa Mommah sannan ta cigaba da cewar
Sai nakira ki a waya Tana Gama Karasa maganar ta fice daga gidan gabaki ɗaya

Washe gari
Zaune FAREEDAH take asaman 2-seater a cikin Parlourn ta ,da ita da Asma'u yayin da Asma'u take a agefen FAREEDAH,Dariya suke alamar suna cikin tsantsar farin ciki da annashuwa,
"Assalamu alaikum SadeeQ ne ya shigo falon Tare Da furta sallama
"AMIN WLKSLM FAREEDAH ta amsa da faɗin haka yayin da shi kuwa janye SadeeQ yaƙe da trolley, kai tsaye gurin su FAREEDAH ya ƙaraso a inda suke zaune, cikin nutsuwa ya d'aura akwatin a Saman center table, samu waje SadeeQ yayi ya zauna a saman lumsheshiyar two-seater ,tare da sauke idanuwansa akan su sannan yace "Masha Allah. sai surutuku nake taji na dauka haifuwar ce ta ISO ai.? SadeeQ yayi magana idanuwansa akan su"haha haha haha haha haha su FAREEDAH suka fashe da dariya cikin dariya Asma'u tace"kai kai Kai,in Banda abun ka SadeeQ a Ina kataba ganin an haifi ciki wata huɗu !, Asma'u ta tayi magana idonta akan sa, cikin sauri SadeeQ ya furta"saunawa kuwa nagani bari kiji,ai ni nan da kika ganin na kosa d'an nan yayi ya fito saboda na samu aboki,,Asma'u ta ce"haba SadeeQ ai wannan cikin na FAREEDAH da saura, kwalelen ka yaro🤣🤪,"kallon shi FAREEDAH tayi kafin cikin kulawa FAREEDAH tace "kun yi yawa da abokin ka? "aa FAREEDAH miji nan naki babu Wanda yakewa waya sai ke, Dan ni har na Fara gajiya da kiran shi Gaskiya, SadeeQ ya ƙare maganar sa cikin ɓacin rai"smillig FAREEDAH tayi Cikin smiling FAREEDAH tace "to laifi ne?? "aa baza'aji daga. gareni ba Inji cewar SadeeQ"Asma'u tace "Au SadeeQ ni kam mai make cikin wannan akwatin ne ??"SadeeQ yace "wannan akwatin ne nakawo ma ku. na kayan babyns "kayan baby, su FAREEDAH suka had'a bakin gurin cewa "kayan baby ?"aaaaa Masha Allah inji cewar FAREEDAH,"asmace ta Mike tsaye tace "Aaaah bari in duba, buɗe.zip d'in akwatin tayi tare da cigaba da cewar "
Ƙawata bara mu. duba, "ita ko FAREEDAH sai famar washe baƙi take cikin smillig FAREEDAH tace " Iko Allah, wannan da d'aukan. zumudi.kake
"Asma'u tace "wannan ai kafi uban nasa zumudi,
"Haha haha haha duk suka fashe da dariya "asmace. ta fara fifito da kayan daga cikin akwati tana mai faɗin "wai Wai Wai Masha Allah nice one's Allah yasa albarka .baban baby Kai Kai Kai. Masha. Allah *MUNA GODIYA* SOSAI,"muna matuƙar godiya Allah ya kara arziki Inji cewar FAREEDAH

*BAYAN WATA BIYAR DA YAN KWANAKI*
*Bayan wata biyar da yan kwanaki*
GIDAN HAJIA. NAFISAT ,
da misalin karfe goma sha daya na safe akwance AHMED yake. asaman makeken gadon sa acikin bed room ɗin sa,sai fama juyi AHMED yaƙe domin ya mugun tabawa kansa damuwa da kewar NABEELAH sosai,so yaƙe kawai ya ji'shi acikin jikinta Sai dai Ina tayi masa Nisa yana tuna kirar kirjinta, haha haha haha 🤣wani irin tashi da harbawa yaji sandar girmashi nayi ne yasashi yayi wani i'rin nishi tare da dafe sandar girmashi gam cikin ransa yace "wayyo marana,runtse ido yayi tare da danna kanshi apillow, cikin sauri ya soma kwance belt d'in gajeren wandon jikinsa da bai cire ba yayi freeing din jikinshi domin kuwa duk da sanyi AC daƙe cikin bed room d'insa shi fa Allah ya gani wani zafi yake ji,Allah sarki,iyayen jaraba
Yana cikin haƙa ne, ya ji karar wayarsa yasa cikin sauri ya lulubi wayarsa yayi tare da picking,tare da mannawa akunnesa domin zuciya sa na tabbatar masa da ita ce ta kira,
"jin murya doctor ne yasa AHMED yaja wani dogon mtsww, tsaki sanan cikin faɗa AHMED yace "hello doctor Adam's Ina jinka say what you want to say am listing to you?? "yafad'a cikin jin haushisa
Ata dayar ɓangaren doctor Adam's yace "AHMED duk wata nasara da nake kok'arin nema musamu,yanzu Haƙa na dawo da NABEELAH asibity na.dan har ta haifu.kuma lafiya kalau "Muguwar ajiyar zuciya AHMED ya sauke cikin smiling yace "Alhamdulillah, to, doctor yanzu Meye abunyi ?"yawwa zan sannar da Hajiya Nafisat dawowarsu,amma zanso ace kai. kadai kazo ɗaukar NABEELAH duk wasu maguguna. daya canchi in bata. nabata ko, Dan har ta Fara sha "To shikenan doctor Sai Na zo, amma Meye number dakin?? Inji cewar AHMED "aa da kazo nan wajen haifuwa "to shikenan thank you so much doctor Adam's, cikin sauri AHMED Mike tsaye tare da k'arasowa izuwa gaban dressing mirror d'insa, dayar wayarsa da key ɗin motarsa ya d'auka ya nufi hanyar fita daga bed room d'insa
Chapter 33 · 0% Book details