← Book details Fareedah Nabeel Complete Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 34

Sashe 14

Fareedah Nabeel Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*_GIDAN HAJIA NAFISAT_*
A kwance Ahmed yake a cikin bed room d'insa ,da misalin ƙarfe goma shaɗaya na dare Sai famar wani uban juyi yake domin kuwa yana mugun tabawa kanshi damuwa so yaƙe kawai ya Kuma jinshi a cikin jikinta
yana hango kirarjikin ta wani irin tashi da harbawa yaji sandar Shi nayi yayi wani irin nishi tare da dafe ta gam
Yana Kara tuna kirjinta ɗin nan masu cika da ɗan tauri alamar sai sunji training zasuyi laushi, ya runtse ido yana danna kanshi a pillow, tare da kwance belt din gajeren wandon da bai cire ba yayi freeing d'in jikinshi domin duk .da sanyi AC dake cikin dakin Shi zafi yake ji,,zuwa can Janyo wayarshi yayi tare da nema contact d'inta yayi dialing, lokacin itama Tana kwance tana juyi ji take kamar taje part d'insa, sabida shi is feeling his hands all over her body.
Idan ta tuna yanda yake romancing d'inta Sai tsigar jikinta ta mike har wani irin ruwa taji sunabin kasanta jin karar wayarta yasa tayi saurin picking Tare da manna wayan a kunne ta domin zuciya ta tabbata shine ya kirata, tasan yanda takasa bacci Shima Haka take a wurin shi "Muguwar ajiyar zuciya ya sauke jin murya ta tace hello "baby 'yafada can kasan makoshinshi.Sannn ya cigaba da cewar"me ya hanaki bacci? "Kai nE, ta fad'a Kai tsaye "to me nayi da zan hanaki bacci baby?"turo
Baki tayi cike da shagwaba ta Fara yimai magana, "am feeling ur hand all over me, " me too baby duk da dazun muka rabu but am hungry again.i want you very badly, "come ta fad'a Kai tsaye nima ba zan iya sleep ba i need you sweet Ahmed and I want to sleep in your chest my sweet baby "ahh ya Saki y'ar Kara domin ji yayi ya kwadaita yana mai jin ina ma boob's d'inta a nashi kirjin
"baby idan fa nazo boob's d'in nan zansha sosai har sai sunyi laushi sannan kuma zan buga kwallo har sau biyar "alright to "mik'ewa yayi ya fito daga cikin bed room d'insa, direct part d'in hajiya nafisat ya nufa, yana shigowa ya nufi parlourn ,dan ko da ya shigo cikin tsakiyar parlour yayi Sa'a Mommah bata nan ta tafi kwana direct dakin NABEELAH ya nufa, NABEELAH ko tana ganin shi tana ganin shigowarsa ta sauke ajiyar zuciya, yana Gama k'arasowa direct kan bed d'inta ya hau ,sannan ya haye samata bakinsa ya dora kan nata yana tsotsa sosai ita kuma Tana shafar kansa , sun jima suna romancing din junarsu kafin suka gajiyar da junarsu, kowanne su ya samu gamsuwa sannan suka zube suna mayarda numfashi kwanta tayi ajikinsa kafin kasani tunni bacci
ya sace ta
*_ALLAH YA GAFARTA MANA KURA KURAN MU YAKUMA SA MUCIKA DA KYAU DA IMANI_*

#COMMENT'S DOMIN ALLAH !
#SHARE FISABILLAH!!
#THANKS FAN'S !

*AISHA FULANI GAL CE*
[7/4, 4:42 PM] Fulani Gal✍🏻: 💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹

*FAREEDAH NABEEL*

🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹

By
*A'ISHA FULANI GAL*

*🌺 CHAPTER 13-14🌺*

*FAREEDAH NABEEL IT'S FREE BOOK*
*DEDICATED TO :- ƘAWATA XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*)

*PAGE NAKI NE ƘAWATA UMMU ADIYYAH THANKS FOR KULAWAR KI AGARE NI ALLAH YA BAR KAUNA ALKHAIRIN ALLAH YA KAI MAKI A DUK INDA KIKE INA MAKI SON FISSABILLILLAHI*

*🌺 CHAPTER 13-14🌺*

________Bayan KWANA BIYU
Zaune FAREEDAH take asaman ƴar karamar katifa acikin d'akin ta ,ta zabga wata uwar tagumi sai famar aikin tunani take ,duk damuwar duniya ta ishe ta motsi kadan tah share kwallar hawaye dake zuba a idanuwanta, zuwa can sai ga Asma kawarta tashigo..

Asma'u ce ta shigo
tare da furta"
Assalamu alaikum

"AMIN WLKSLM FAREEDAH ce ta daga kai takalleta tare da amsa mata da faɗin haƙa sannan cikin sanyin
muryarta cigaba da cewar

"Sannu da zuwa ƙawata

"Yawwa bestynah inji cewar Asma tana mai k'arasowa inda FAREEDAH take zaune sannan ita ma ta samu guri ta zauna ahankali
akusa da FAREEDAH

"Asma daga wajen aiki kike Haƙa ne?FAREEDAH tayi maganar idanunta
akan Asma'u

"Eh wallhy
Inji cewar Asma'u ,kallon FAREEDAH Asma'u tayi sannan ta cigaba da cewar"kinga lokacin da kika kiran ni muna wajen aiki ne ankawo muna wata-mata menakuda ne in gaya miki to sai ma daga baya naga har da text d'inki ma shiyasa nace to bara na k'araso gaba-daya

"Gaskiya ne inji cewar FAREEDAH "cikin mamaki Asma'u ta dubi FAREEDAH Tare da faɗin"amma ni FAREEDAH abun nan ya bani mamaki ace NABEEL da kansa zai rubuta miki takaddan saki har saki uku kai abun da mamaki ,,cikin sanyin Muryar FAREEDAH tace"Asma'u gudu da me ruwa baya maganin d'auda matuƙar inba ruwan ka ɗiba kayi wanka da shi ba.Asma'u Nabeel Mijina bai da mafita wajen mahaifiyarsa inba sakin nan yayi ba sakin shine mafita agare shi ,ni kinga ma tunda ya bani takaddan ma na ajiye ta, ban ma bude naga meye ma aciki ba FAREEDAH ta ƙarasa maganar ta tare da dauko takaddan akarkashin filonta ,,,,,,,
Cikin sauri Asma'u ta furta
"kina nufi baki nunawa su mama ba?

"HMMM inji cewar FAREEDAH sannan ta cigaba da cewar" inma na gaya masu gaskiya kenan ba "Ai ke kuwa ba'a Haƙa domin iyaye sun wuce wasa ,kamata yayi ai sai ki gaya masu,, Cikin sauri FAREEDAH tace"tunda gaki sai ki taya ni gaya masu , cikin kulawa Asma'u tace"indan wannan ne ki kwantar da hankalin ki ni nayi miki alkawarin zanje in shaida musu duk abunda.ake ciki, amma yanzu ina takadda take!?

FAREEDAH tace" gashi ni tunda ya bani ita kullum sai dai na tasata agabana na zura mata na mujiya kwata kwata nakasa buɗewa dan da zarar na daukota zan buɗe in karanta sai in kasa,ɗaukar takaddan FAREEDAH tayi ƙana ta mikawa Asma'u
,'Karban paper Asma'u tayi ahannu FAREEDAH kana cikin fad'iwar gaba ta fara karantawa kamar haka
👇🏻👇🏻
FAREEDAH Alkawari k'ayane na d'au gammo na ɗauka, FAREEDAH NABEEL d'inki ya riga ya zabarwa zuciyarsa abokiyar rayuwa har abadah FAREEDAH kece ta farko.kece ta karshe.ina lele marhabun dake daga nan har izuwa jumma'ar da batada asabar ..
FAREEDAH kisani NABEEL ɗinki yana yin maki so kamar yadda makaho yake son ido .dan haƙa karki damu da ni nasan babu mai iyah raba hanta da jini sai Wanda ya halilllce su.kuma kema kin san cewa kifi ba zai rayu ba Sai da ruwa, saboda haƙa Ni NABEEL SULEIMAN Ina nan amatsayin mijin ki daga nan har illa masha Allah ,sannan kuma ina son kin kwantar da hankalinki ki dai na saka damuwa acikin ranki.."hhhhh dariya farin ciki da daɗi ne ..ya subce wa FAREEDAH bata masan lokacin da ta furta" wayyo daɗi kashe ni ,dole ne na debo shoki ,mikewa tsaye FAREEDAH tayi sannan cikin murna da farin ciki ta fara daka rawa tare da debo shoki gami da watswa ƙawarta Asma'u💃🏻 rungume Asma'u FAREEDAH tayi Kafin cikin farin ciki tace "ƙawata Nagode Nagode Nagode matuƙa ina matuƙar godiya Allah ya bar mu tare Allah ya bar kauna ina sonki ƙawata wayyo daɗi yau jina nike kamar ina a aljanna'',"ita ma Asma'u ɗin ta fashe da dariya haha haha haha Gami da rumgumo aminiyar ta sannan Cikin dariya farin ciki Asma'u ta ce " to FAREEDAH Gaskiya ne hausawa nacewa lokaci da tsintsu ke gudu kuma ita ko agwagwa nemar sa take, takarasa Magana tana mai zare jikinta daga na FAREEDAH "hmm inji cewar FAREEDAH sannan ta cigaba da cewar'" to ai sai taje can tai ta nemarsa can, dan nida mijina NABEEL nan gani nan bari , insha Allahu Ni da miji na mutu ka raba ,Sbd haƙa ba wata shegiyar surukar da ta isa ta raba sai Allah ,wayyo daɗi kashe ni,oh Ikon Allah kenan, Ashe dai miji na bai sake Ni ba !kai amma Hajiya NAFISAT Allah ya isa tsakani na dake , insha Allahu wannan kunci da tashin hankali da damuwa da kikasa na shiga na tsawon lokaci ta sanadiyyar ki insha Allahu sai Allah ya saka min shedaniya maiya ƙawai "cikin sanyin Murya Asma'u tace"FAREEDAH kenan ai insha Allahu ke kaɗai ce ta NABEEL Bugu da kari kuma dake da mijinki nan gani nan bari ba..sannan kuma no More.kishiya in your house, Insha Allahu gidan mijinki naki neke kaɗai babu wacce ta isa ta shigo maki gida wai amatsayin kishiya
Dan nasan kinbi kishiya da gudi ba wando
Hahaha FAREEDA ta kyalkyale da Dariya kafin tace "Ban son zolaya fa aminiya "duk suka fashe da dariya haha haha haha, cikin' dariya FAREEDAH ta juya ta nufi hanyar fita daga cikin dakin tana mai faɗin ƙawata bari in ƙawo mana ruwa da abinci
Chapter 14 · 0% Book details