Sashe 7
Fareedah Nabeel Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Su NABEEL yara ne kyakkyawai kana ganin su kasan sunsha nono Fulani, yanzu Haka NABEEL Shi yake kula da. company. mahaifinsu
SULEIMAN SALIHU COMPANY NIGERIA LIMITED sunar *company*,, . ****
*CIGABAN LABARI* *
Cigaban labarin NABEEL Sauke ajiyar zuciya
NABEEL yayi
*"INASONKA ABBA NA INA MATUƘAR JIN KEWAR KA"*
Ya fad'i hakan acikin zuciyarshi yana mai sake jin tsananin shaukin son mahaifin nashi na ratsa zuciyarsa
cikin zubar da hawayen yace ".Abba!!!Innalillahi wa inna ilaihirraju'un yau nasan da ace kana raye hakan bazata faruwa ba Nabeel ya faɗi cikin shesh shekar kuka sannan ya cigaba da cewa "Allah yaji kan ka da rahama Abba Allah yasa can tafi maka nan,,,,,,,
*_ALLAH YA GAFARTA MANA KURA KURAN MU YAKUMA SA MUCIKA DA KYAU DA IMANI_*
#COMMENT'S DOMIN ALLAH !
#SHARE FISABILLAH!!
#THANKS FAN'S !!!
*Ni dai TAKU HAR KULLUM B'INGEL FULBE INA MATUƘAR ALFAHARI da ku MASOYANA ALLAH YA BAR KAUNA*
*AISHA FULANI GAL CE*
[7/4, 4:42 PM] Fulani Gal✍🏻: 💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
*FAREEDAH NABEEL*
🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
By
*A'ISHA FULANI GAL*
*🌺 CHAPTER 7-8🌺*
*DEDICATED TO :-MY LOVELY FRIEND XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*
*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = N300. 1GB = N300
2GB = N600. 2GB = N600
3GB = N900. 3GB = N900
4GB = N1200. 4GB = N1200
5GB = N1500. 5GB = N1500
*GLO* . *9MOBILE*
1.5GB = N500.
2.9GB = N1200. 1.5GB = N1100
4.1GB = N1600. 2.9GB = N1400
5.8GB = N2100. 3GB = N1650
7.7GB = N2700. 4GB = N2100
*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
For more information call or whatsapp me
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
🪀08066268951
*🌺 CHAPTER 7-8🌺*
*🌺 CHAPTER 7-8🌺*
__________*NABEELAH* __________
__________Bayan sati biyu
kyakkyawan matashin ne na hango, janye yake da trolley ɗin sa, ya shigo cikin tsakiyar compound ɗin Gidan hajia nafisat , AHMED Kyakkyawa ne haɗe da iya shiga ya tsaru iya tsaruwa .sumar kansa ya wanda ya tarashi luf dashi baki ga tsantsi da laushi ,ita ka dai ma abun kallo ce. da burgewa. ɗan gemu nan tare da ɗan saje Kaɗan Sai sheki suke yi suna walwali, fatarsa kadai ita ma abun burgewa ce Sai ka rantse yanzu aka fito dashi daga cikin engine, farine irin tas ɗin nan, sannan Kuma yana da wani irin kyau da Karin kwarjini,Ba Sai na faɗa ma ba kasan naira da Hutu tare da jindadi, sun ratsa shi ,sanye yake cikin kananan kaya white and blue color kamshin daddadar turaren jikinsa gaba daya ya mamaye compound d'in Gidan, shi dogo ne amma ba zankaleleba de-de ne ,Shi, ba ramanme ba Kuma shi ba me kiba ba atsakiya yake kirjinsa me Ɗan faɗi normal, eye's d'insa Dara Dara suna lumshewa, face d'insa Tana da Dan tsayi Kuma Tana da Dan fadi normal face, hancinsa dogo Dan chib baiyi tsini da yawa ba, bakinsa Dan karami pink lips dashi, yana shinning, fatarsa Fara ce tamkar bature Haka ma sumar kansa take unique ce kamar ruwa two Haka yake, tafiyar sa kamar ta basarake ta maza masu ji da kansu, AHMED ba zai haurawa 25years ba, domikuwa yana ji da kuruciyar a lokacin sa.
Cikin wani irin taku dake nuna zallah kwarjininsa ya nufi hanyar da zai Sada sa da babban parlour Gidan. part d'in Hajiya Nafisat ..
De-de lokacin NABEELAH ta fito daga cikin bed room d'inta,A hankali ya murda handle d'in kofar parlour , da sallama ɗauke abakinsa,ya shigo ,shigowarsa cikin parlourn yayi de-de da fitowan NABEELAH daga cikin bed room d'inta, haka zalika yayi de-de da Kai dubanta zuwa ga kofar shigowa parlour, a daidai lokacin ne kuma narkakkun idanuwansa suka sauka a kanta..Tana sanye da 'kananun kaya wanda suka matse ta riga da wando tight! hattar da shatin nipples ɗinta sai da suka fito, wandon ya manne a jikinta ya fito da sharp din jikinta ,tsayawa Ahmed yayi yana kallon ta daga sama har ƙasa,Sakamakon yanayin kayan dake sanye a jikinta kananu ne masu matukar fitar da sura.shigarta tafi da imaninsa ,kai daga shi har ita tsayawa sukayi suna kallon junarsu, yayinda ko wanne su yake kallon Ɗan uwan nasa daga kasa har sama ,sukai Kusan minti ashirin haƙa zuwa can
Sai naji NABEELAH ta buɗe bakinta Cikin zazzakar Muryar mai matuƙar daɗin sauraro tace ...
"Sannu da zuwa "cikin ranta take cewa da gani wannan kyakkyawan matashin yaron nasan shine Autah Mommah da take yawan bani labarinsa , ashe wannan masifafiyar matar ta iya haifuwan kyawawan yarah ,domikuwa shakka ba nayi wannan matashin saurayin yafi yaya NABEEL had'uwa Nisa ba kusa ba, wow he's so cute so sweet so Handsome ,duk
wannan magana a
Cikin ranta take yi shi ..
Hajiya Nafisat ce ta fito. daga cikin kitchen,cikin murna ganin Autanta had'i da washe hakworai kai tsaye inda suke tsaye ta nufa cikin sauri ta ƙaraso gurinsu a inda suke kallon AHMED Mommah tayi Kafin cikin murna had'i da fara'a farinciki
ta buɗe bakinta tace..
"Oyoyo auterh nerh, ...
sannu da zuwa ,kai Masha Allah bakon turai kenan, aaa sannu da zuwa
ya hanya? ya karantu? ,da fatan ka kammala karatu naka lafiya ? Shi AHMED ɗin rungume ta yayi kafin cikin Dadda'dan Muryar sa mai cike da kasaita
had'i da farinciki
ya buɗe bakinsa yace..
Alhamdu'lillahy Mommah
Mun same ku Lafiya?
"Alhamdu'lillahy inji cewar Mommah ,"To Masha Allah inji cewar AHMED yana mai zare jikinsa daga nata..
Kallon Mommah tayi Tare Da faɗin "amma meyasa da jirginku ya sauka, ba kira ni .,na turo maka Idi driver yazo yayi picking ɗin ka ba? "no Mommah ba zan iya jiran har sai Idi driver yazo ya yi picking Ɗina ba "to Masha Allah sannu da zuwa "yawwa dear Mommah" dama duk na kosa kayi ka dawo"smiling AHMED yayi Kafin cikin kulawa ya buɗe bakinsa yace"kisan wani
Abun ne mommah?"
A'a inji cewar Mommah
Tana Mai kallon sa ".
Wallahi cikin Abokai na. kullum hiran ki nake yi Sai kace masoya irin na soyayya . inji cewar AHMED yana mai sakin murmushi.
"Murmushi Mommah ta yi Kafin cikin smiling tace "AHMED kenan, banda Abinka ai soyayya uwa da ɗa ta wuce wasa. Kuma bata taba kwatantuwa da soyayya ta ƙarasa maganar ta Mai kallon NABEELAH
NABEELAH! Mommah ta kira sunarta.
"Na'am NABEELAH ta amsa
"Je ki ɗauki akwantinsa ki kai masa part ɗinsa kinga ya dawo ko " batare da ta ce komai ba ta ɗan duka ta ɗauki akwantinsa sannan ta fara tafiya hankali,Jan akwatin sa NABEELAH tayi ta fara tafiya a hankali tana tafiya a hankali sannan kumaTana kallonsa har ta fita daga cikin parlour ,
Haƙa zalika shima Ahmed ɗin dan sai da yaga fitar ta tukkuna sannan ya mai da kallon sa izuwa gurin Mommah Tare Da faɗin....
"Mommah wannan kyakkyawar yarinya fa?" NABEELAH ce Ai inji cewar Mommah sannan ta cigaba da cewar",yar kanwata Amina ne wanda ta rasu, Daman ina so ta dawo nan wurin da zama, ikon Allah kuma sai gashi mahaifinta Allah yayi masa rasuwa Shi ma ,shine kawai sai nace ta dawo nan gurin da zama kawai Gaba Ɗaya"to shi kenan ni bara in ƙarasa part ɗina in samu in yi wanka in huta "To abinci fa? "A'a Mommah na ci abinci a cikin jirgi "to Masha Allah
Allah yayi maka albarka ɗa na kaina "AMIN inji cewar AHMED gami da nufa hanyar fita daga cikin parlourn,
AHMED na zuwa bangaren sa ,ya iso parlourn sa a buɗe agyare Sai zuba uban kamahi take haƙa ma bed room d'insa , ma tasha gyara AHMED kai tsaye bathroom ɗin sa ya shiga ya had'a ruwan dimi ya cika bath, sannan ya cire kayan jikinsa, ya shiga cikin ruwa sosai ya gasa jikinsa da ruwan dimin yana gama wankar ya daura towel da karami a hand d'insa yana goge kansa ya fito ,gaban katon dressing mirror ya nufa yana goge jikinsa, AHMED ya shafa jikinsa lotion me masifar kamshi ya gyara sumar kansa da sajen fuskanshi, ko kayan bacci bai saka ba yabi lafiyar bed ......