← Book details Fareedah Nabeel Complete Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 34

Sashe 22

Fareedah Nabeel Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Cikin fara'a da kulawa Mommy ta buɗe baƙin ta tace " alhamdu'lillahy doctor Adams ya kd? kai amma DOCTOR tafiya nan taka tayi tsawo kuma gashi kabar mu. da zurga-zurga asibity doctor, Mommy ta karashe maganar ta idon ta akansa,,,,, cikin kulawa doctor Adams yace "wallah nikai na ban yi zaton zan dad'e haƙa ba Hajiya "Gaskiya ne Haƙa ne hakane, inji cewar Mommy sannan cikin kulawa da farin ciki Mommy ta cigaba da cewar"ka dawo lafiya dai? "Alhamdulillah
Hajiya Nafisa,..

Murmushin Mommy tayi tare da faɗin "gashi Kuma ka dawo yau kuma NABEEL ya tafi course d'insa akasan waje.
Cikin fara'a doctor Adams yace "Allah sarki eh mu yi waya dashi da shi dazun yake fad'a min Hajiya Nafisat,ya kowa dai lafiya ko ??cikin sauri Mommy ta furta"Ina fa lafiya ga NABEELAH can kwance cikin bed room d'inta ba lafiya"NABEELAH Kuma?"eh inji
cewar Mommy

AHMED ne ya shigo falon tare da furta "
Assalamu alaikum!

"AMIN WLKSLM Mommy ce ta daga kai takalle sa tare da amsa masa da faɗin haka ,shi kuwa AHMED cikin sauri ya karaso gurin su Mommy a inda Mommy
suke zauna
"aaaa oyoyo doctor Adam's sannu da zuwa AHMED yayi maganar idanunsa akan
doctor Adams

"AHMED inji cewar doctor Adams "na'am doctor ina wuni? "Ina gajiya inji cewar doctor? "Alhamdu'lillahy bro
,,,,,,,,Cikin fara'a doctor Adams yace"ya k'aratu kadawo lafiya? "Alhamdulillah "komai de-de,ka kammala karatu lafiya ko? "Alhamdulillah. Thanks 🙏"kallon AHMED Mommy ta yi Kafin cikin kulawa Mommy ta buɗe baƙin ta tace "AHMED je ka taho da NABEELAH, "alright to inji cewar AHMED direct dakin NABEELAH yanufa
Kallon Mommy doctor Adams yayi kafin cikin kulawa doctor
yace " Hajiya wacece NABEELAH bakuwace?
"Oh na manta bakasan ta ba ko ?ai yar kannuwa tace daga kd take tare da ni
anan "Allah
Sarki inji cewar doctor

Bangaren AHMED kuwa yashiga cikin bed room d'in NABEELAH ya same ta akwance a samar bed d'inta , NABEELAH ko tana gani shigowar AHMED ta mike da sauri ta rungumesa sa kafin cikin farin ciki NABEELAH tace"AHMED kamar kasan tunanin ka nake ,,,,,cikin daure fuskarsa AHMED ya daga mata wata uwar tsawa kafin cikin ɓacin rai AHMED yace"NABEELAH lafiyar ki kuwa?...wannan wani..irin..iskan..cine haƙa!,wai meyasa kwata-kwata baki da hankali ne shashakawai ...wacce batason komai ba sai sex,...wallahy Allah ...duk randa kika kuskura kika sake zuwa kusa da ni ,ko kika rungume ni,sai naci kan uwarki, shegiya yar iska kawai,,,kuma idan kinga dama ki' fito falo, Mommah Tana kiran kii ?"kukane ya subce mata bata ma san lokacin da ta ta fashe masa da kuka "cikin mugum faɗa AHMED ya cigaba da cewar "kuma sai ki san abunda zaki fad'a masu,da ita da doctor Adam's d'in suna can parlour suna jiranki shashakawai."cikin sheshekar kuka NABEELAH ta buɗe baƙin ta tace " daga baya kenan ,hmm yanzu ne Kake nema siri,ban Ci Ka Gama zagina yanzu yanzu nan, shine zaka ce in rufa maka asiri wallahi Sai na tona mana asiri , batare da ya ce da ita komai ba ya kama hannun ta suka nufi hanyar fita daga
cikin dakin
suna fitowa haka zalika yayi de-de da kai dubanta zuwa ga kan kujeran ,a daidai lokacin ne kuma narkakkun idanuwanta suka sauka a kan doctor Adams wanda yaƙe zaune a saman lumtsumemiyar kujeran parlour su, cikin daga murya NABEELAH ta buɗe baƙin ta ta furta "Adams! Cikin sauri doctor Adams ya dago Kai Haƙa zalika yayi de-de da kai dubansa ga NABEELAH wacce ta fito daga cikin ɗakin ta
*Division tuni ya shiga TUNA BAYA*
Doctor Adam's ne, tsaye yake a bakin gate d'in Gidan su NABEELAH ,yayinda ya jingina a jikin motarsa
NABEEELAH ce ta fito fuskanta a ɗaure kai tsaye ta karaso gunsa a inda yaƙe tsaye cikin daure NABEELAH ta furta gani,, kallon NABEELAH doctor Adams yayi kafin cikin kulawa doctor Adams yace "haba NABEEELAH sai da nayi aike sau biyu,na uku ne fa kika fito sabo da Allah karasa maganar sa idonsa akan ta , cikin ɓacin rai da masifa da bala'i NABEELAH ta buɗe baƙinta tace "yanzu ma ba fitowa kabace in ba dun mahaifiyata tasa baki ba wallahi da bazaka ganni ba, "amma NABEELAH ya kama ta ace ni dake ayanzu mu kai matsayin da ya Kama ace mu fahimci juna ,karki manta fa da izzini Daddy kifa na zo nemar aureki ,,, cikin daka masa Wata uwar tsawa NABEELAH ta buɗe baƙin ta tace "Adam's ya kamata ka daina batawa kanka lokcin,yakamata ka fahinci inda alkiblah ta ,ta dosa, Adams nace bana son ka! bana kaunarka!bugu da
kari kuma natsaneka!!!.
Cikin zubar da hawaye doctor Adams yace" kiyi hakuri ki fahince ni wallah na dade da rike ki a cikin zuciyarta,domin a yanzu babu wata yarinya dana sa a gaba wace nake tunani zan iya auren ta in ba ke ba ,,,,cikin fusata NABEELAH ta furta"Adam's ko a mafarki karka kuskura ƙasa azaka aure ni,tana gama magana ta ja masa dogon tsokii sannan ta juya tayi
shigowar ta cikin gida
*Back to story*
Doctor Adams yace"me yake damu ki doctor Adams ya karasa tambayarta idanunsa akan ta??" a razane AHMED ya dago kai
ya kalli NABEELAH

Cikin faduwar gaba tashin hankali NABEELAH ta buɗe baƙin ta tace"ciwon ...ciwon Kai ne amma naji ya sauka ma,na samu sauki"
Sauke ajiyar zuciya AHMED yayi cikin ransa yace Alhamdu'lillah Allah ka rufa mana asiri duniya da lahira , Kallon Mommy doctor Adams yayi kafin cikin kulawa doctor yace "Hajiya Nafisat!
"Na'am! Mommy ta amsa da faɗin haƙa" Doctor yace"ni zan koma inji cewar doctor Adams "to shikenan inji cewar Mommy ,,,,,cikin kulawa doctor yace "Ina ganin in Allah ya yarda zuwa anjima in zan dawo daga office nazo zan riko mata magani "babu komai doctor thank you inji cewar Mommy "cikin nutsuwa doctor Adams yace "in kuma wani dalili bai sa nadawo ba zan Kira shi AHMED a waya sai yazo ya kawo mata "OK to 🙏🙏 thanks again May Allah bless you and your family Allah ya saka da Alkhairi "Allah ya sauwake inji cewar doctor Adams "Amin inji cewar Mommy """"""""""""""mik'ewa tsaye doctor Adams yayi tsaye yana kallon NABEELAH 💖Idanunta NABEELAH ta lumshe tana mai jin yanda gaban ta ke faduwar cikin nutsuwa doctor Adams yace "Allah ya kara maki lafiya"sauke nannauyar ajiyar zuciya NABEELAH ta yi tare da faɗin Amin ya rabbil A'alamin thanks 🙏

: 💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹

*FAREEDAH NABEEL*

🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹

_STORY,WRITTEN &EDITED_.

BY
*A'ISHA FULANI GAL*

*🌺 CHAPTER 23-24🌺*

*DEDICATED TO :- ƘAWATA XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*)

*ƘAWATA UMMU ADIYYAH*
*FATAN ALKHAIRI NAKE MAKI A DUKKAN RAYUWAR KI,UBANGIJI YA KAREKI DAGA SHARRIN MAKIYA DA MASU YI MAKI HASSADA*

*WANNAN PAGE D'IN NA SADAUKAR DASHI GARE KA SAPWAN AHMED,,THANKS FOR KULAWAR KA AGARE NI ALLAH YA BAR ZUMUCHIN MU FATAN ALKHAIRI A GAREKA ,ALLAH YA KARA MAKA BUDI DA DAUKA KA*

*MASU COMMENTS DA SHARING INA MATUKAR GODIYA DA JINGINA A GARE KU KUNA MATUKAR BIRGENI SOSAI FATAN ALKHAIRI A GAREKU*

*🌺 CHAPTER 23-24🌺*
Chapter 22 · 0% Book details