Sashe 16
Fareedah Nabeel Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Shima Malam ɗin Cikin ɓacin rai da daga murya Malam yace "Rabi! mahaifin FAREEDAH ya kira sunar matar sa. Yana mai kallon ta "na'am ta amsa tana mai kallon mijin nata"cikin fusata da ɓacin rai Malam ya furta"wannan wace irin magana banza ne haka wato nalura kufa mata tunanin ku irin ɗaya ne meyasa baza mubar ma ALLAH hukuncinsa ba ko kema kin zama Hajiya NAFISAT ne, ?? " ba haƙa bane Malam ciwon ƴa mace na ƴamace ne haƙa ƙawai abar yarinyarnan kullum tana ta faman kuka cewar Mama cikin sanyin Murya ,,,,,, cikin fusata Malam ya katseta ta hanyar faɗin"to.. ni kike gayawa cewa ciwon ƴa mace na ƴamace ne, to indai Haƙane ai ciwon ɗa namiji na ɗa namiji ne shi yaron kusan irin halin da yaƙe ciki nace kinsan halin da yaƙe ciki ?uhmm baki san halin da yake ciki ba kuma da kike cewa ciwon ƴa mace na ƴa mace ne to wanne magani zaki bata ta warke gayamin magani da zaki bata ta warke ? "Malam nifa na haife yarinyar nan inji cewar Mama cikin masifa! Cikin tsananin ɓacin rai Malam yace"ke kika haife ta? ni kuma a hanya muka haɗu da ita sai ki kai mu mararaba ki rabamu,cikin daka mata tsawa Malam ya cigaba da cewar "nace ki kai mu mararaba ki raba mu tun da dai ahanya muka haɗu da ita . zaki gwada min ke kika haife ta kuma Inaso in tunasar dake kuma in sanar dake cewa daga yau ki cire hannun ki daga cikin wannan magana babu ruwanki, banason in kara jin kinsa baƙin ki akan wannan magana , cikin fusata Mama ta furta "Malam to ana zaman aure dole ne?ai ba'a zaman aure dole, zaman aure ba dole bane " cikin tsananin ɓacin rai Malam ya daga hannunsa bai tsaya wata-wata ba ya sauke mata mari tare da faɗin"auren su kuwa dole ne kuma dole ayi hakuri har izuwa lokacin da Allah zai ƙawo mana mafita cikin wannan lamarin kuma wallhy Allah kika sake tsoma baƙin ki acikin wannan maganar abakin aure ki
'''''amatukar firgice Mama ta zaro idanuwanta tare da dafe da gefen fuskarta inda taji saukar Mari cikin tsananin mamakin marin da Malam ya wanke ta dashi Mama ta buɗe baƙin ta tace" Malam Ni ka mara ?"an mare kin ɗin ko zaki rama ne inji cewar Malam cikin fushi ,
*HAJIA NAFISAT*
Ɓangaren gidan Hajiya Nafisat kuwa
Da misalin ƙarfe biyar na yamma zaune Hajiya NAFISAT take acikin falonta tare da Sadeeq wato abokin NABEEL
Bayan sun gama gaggaisawa
Kallon SADEEQ Mommy tayi Kafin cikin kulawa Hajiya NAFISAT ta buɗe baƙin ta tace"Ina ta nemar waya abokinka wayarsa akashe meya faru da wayan sa ? takarasa Magana tana mai duban SadeeQ ,,,,,,kallon Mommy SadeeQ yayi Kafin cikin kulawa SadeeQ ya buɗe baƙin sa yace"ai ko Hajiya
a yanzu nan
ma shi ya aiko ni
" Shi ya aiko kah ?lafiya dai ko meya faru ?inji cewar Mommah cikin sauri idanunta akan sa
"Wato maganar auren ce ta taso Mommy NABEEL ya samu wata yarinya awajen aikin nasu kuma sun fahimci junarsu.sun dai-daita tsakanin su ma yanzu haka SADEEQ ya ƙarasa maganar
sa idanunsa akan ta
"Wow kai alhamdu'lillahy Allah na gode maka kai Masha Allah Allah ya nuna mana Mommy ta washe baƙi farin ciki da murna ,cikin fara'a Mommy ta buɗe baƙin ta tace"NABEEL kenan wato na fahimci NABEEL Azmerh ce baiso .ba wai Karin auren ba ba komai ,,,cikin sauri SadeeQ yace"ai Mommy wannan lamarin fa idan Allah ya tabbatar dashi agaskiya andace ,domin yarinya nan gaba da bayan ta gidan su gidan arziki ne SADEEQ ya ƙarasa
maganar sa
cikin kwarin gwiwa
"To amma kasan wani Abu ne SADEEQ? "a'a inji cewar SadeeQ"cikin kulawa Mommy tace" ,bazai yiwu ayi wannan Abu ba tare da na ga yarinyan tazo munyi magana da ni da ita ba. kasan yana da kyau in ganta mu tattauna tsakani na da ita " "Wannan gaskiya ne Mommy, ayanzu ma muna tare da ita tana waje a cikin motah "cikin sauri Mommah ta furta"tare kuke da ita?kai masha Allah Alhamdu'lillahy dan Allah kaje kace ta shigo ba wani Abu bane ai "to shikenan inji cewar SadeeQ Hajiya angama yana mai mikewa tsaya kai tsaye ya nufi hanyar fita daga cikin falon tare da fita Compound din gidan zuwa can kuma sai gasu sun shigo falon tare da NEESAH wato ma'akaciyar NABEEL SadeeQ ne ya sake shigowa dashi da yarinya suna mai furta"SLM,WATO ASSALAMU ALAIKUM alaikum!"
AMIN WLKSLM Mommah ce ta daga kai ta kalle su tare da amsa masu da faɗin haka sannan cikin tsananin farin ciki Mommah ta cigaba da fad'in " maraba lale d'iyata, sannu da zuwa ,barka da zuwa lale maraba" cikin nutsuwa suka ƙaraso inda Mommy take zaune ,cikin sauri yarinyar ta zube saman lallausar center carpet Tana kwasar gaisuwa "Barka da wara haƙa da fatan kina lafiya ya gida ya aiki ya jama'a kuma
Cikin sauri Mommah ta buɗe bakinta tace"no no tashi ki hau kujera ki zauna akusa da Mommynki ba wani abu sannan cikin tsananin farin ciki da kulawa Mommy ta ɗora da cewar "alhamdu'lillahy diyata kina lafiya? "lafiya kalau
inji cewar NEESAH tana
mai sunkuyar da kai
"Ya mutane gidan inji cewar Mommah idanunta akan ta "lafiya kalau Hajiya Nafisat_"""""""''___gyara zama Mommah tayi tana mai kallon yarinya kafin cikin washe baƙi Mommy tace" kin san abunda nake so kuma nake bukata agare ki "aa inji cewar NEESAH "inason ki rike min NABEEL da zuciya ɗaya amana tsakanin ki da ALLAH ba cuta ba cutarwa "insha Allah Hajiya Mommy zan rike amana, kuma insha Allahu zamuji daɗi tare da biyan bukata"to Allah yasa da gaske ne ubangiji ya biya mana bukatun na ALKHAIRI mikewa tsaye Mommah tayi tana mai faɗin ina zuwa kubani minti biyar i'na zuwa.
Kai tsaye ta nufi hanyar upstairs tare da haurawa saman upstairs zuwa can kuma sai gashi ta sauko daga saman upstairs rike da bak'ar Leda a hannunta ,,,ta gama ƙarasowa gun su ta mikawa yarinyar tare da faɗin" gashi ,,,amsa ledar yarinyar tayi tare da furta"nagode
" Mommy Bari na maida ita gida inji cewar SadeeQ yana mai mikewa tsaye "to shikenan SadeeQ Allah ya bar zumunci thanks may God bless you and your family Allah ya ƙare ku da kariyar sa "Amin mommah ,mik'ewa tsaye yarinyar tayi tana mai faɗin" to Hajiya NAFISAT ni zan tafi sai watarana "ki gaida gida ko cewar Mommy "SadeeQ yace "Sai anjima Mommy
bari in je in dawo
"ALRIGHT to adawo lafiya
Allah ya tsare hanya
Da misalin ƙarfe goma na dare zaune Mommy take acikin falonta tare da NABEEL yayinda NABEEL yayi natsu cikin duniyar tunani, kallon NABEEL Mommy tayi kafin cikin kulawa Mommah ta buɗe baƙin ta tace" "Hmmm Wai kai NABEEL har yanzu asirin yarinyar nan FAREEDAH bai sake ka ba?? "
Murmushin takaici NABEEL yayi kafin cikin kokarin danne b'acin ran dake taso masa NABEEL ya buɗe baƙin sa yace "Mommy ki kwantar da hankalin ki abunda kike nema ya kusan samuwa ƙarasa maganar yana mai kirkiro murmushin dole "shikenan amma ni dai ba'a son rai na ba inji cewar Mommah sannan cikin tsananin farin ciki Mommah ta cigaba da cewar"to wai yaushe ne zamuje gidan su yarinyar nan NEESAH ne dani da Hajiya Safiya muje mu gaida iyayen ta, dan so nake acikin satin nan mu kai masu kuɗin gaisuwar yarinyar nan da na baikon ta da sauran su, dan banasan atura kowa ni ka dai zanyi maka komai da komai Mommy ta ƙarasa tambayarsa cike da murna gami da farin ciki
"hhmmm inji cewar NABEEL sannan cikin fushi da tsananin ɓacin rai da jin haushin MOMMAH NABEEL ya buɗe baƙin sa yace"no Mommy,,ba sai kun jeba saboda banason ki wahala ,saboda yarinyar nan iyayenta ba'a nan garin suke ba kuma ƙarshen watanan nake so naga angama komai ya ƙarasa maganar yana mai mikewa tsaya cikin fushi kai tsaye ya nufi hanyar fita daga cikin falon batare da ya sallametaba yayi tafiyar sa "NABEEL ba laifin ka ba ne asirin da sukai maka ne har yanzu bai gama sakinka ba dole in tashi tsaye akanka MOM ta k'arasa Maganar ta cikin daga mury
*
[7/4, 4:42 PM] Fulani Gal✍🏻: 💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
*FAREEDAH NABEEL*
🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹
By
*A'ISHA FULANI GAL*
*🌺 CHAPTER 17-18🌺*
*DEDICATED TO :- ƘAWATA XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*) *ALKHAIRIN ALLAH YA KAI MAKI A DUK INDA KIKE INA MAKI SON FISSABILLILLAHI XAYYNEB 💤 XEXEN FASAHA*
*ƘAWATA UMMU ADIYYAH*
*FATAN ALKHAIRI NAKE MAKI A DUKKAN RAYUWAR KI,UBANGIJI YA KAREKI DAGA SHARRIN MAKIYA DA MASU YI MAKI HASSADA*
❗❗ *GARGADI* ❗❗
*BAN YARDA WANI KO WATA YAYI MIN AMFANI DA WANI BANGARE DAGA CIKIN LITTAFINA BA SANNAN KUMA BANYARDA WANI KO WATA SU SAUYA'MIN LABARI BA SAI DA IZZINI NA IDAN AKA SAMU AKASIN HAKA BANYAFE BA SO A KIYAYE*
*🌺 CHAPTER 17-18🌺*
Bayan kwana biyu da komawar FAREEDAH NABEEL d'akin mijin ta
Da misalin ƙarfe goma sha daya na safe,
Zaune NABEEL yaƙe a cikin office ɗinsa tare da alhaji Malik da SADEEQ , kallon NABEEL Alhaji Malik yayi kafin cikin tsananin farin ciki Alhaji Malik ya bude baƙin sa yace"Alhamdu'lillahy NABEEL duk wata dama da kike bukatan ka sameta Alhamdu'lillahy yanzu ta samu sanadiyar zuwa wannan course ɗin da zakaje saboda haƙa karike shi da mahimmanci ,ba domin wani Abuba saboda mutane dama suna bukatar wannan dama su sameta basu sameta ba, tunda kaga Allah ya baka wannan alokacin to karike
ta da mahimmanci, ,....