← Book details Fareedah Nabeel Complete Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 34

Sashe 12

Fareedah Nabeel Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Cikin daka Mata tsawa Alhaji yace......"shin bakya tunanin kiyi hakuri Kila ita FAREEDAH kwana nan kiga
Allah ya bata haifuwa

*GIDAN YAYA NABEEL*
Da misalin karfe takwas na dare in the evening at 8:pm,su FAREEDAH da NABEEL ne, na hango,acikin hamshakin parlourn su, Zaune FAREEDAH take asaman 2-seater a cikin Parlourn ta ,da ita da NABEEL yayin da NABEEL yake a agefen FAREEDAH ,, daga ganin Alamun hiran suke cikin nishadi had'i da farinciki, kallon ta yayi kafin CIKIN. SMILING
NABEEL YACE
"Wato idan na Kalle ki sai inga duk kinfi min matan kasa nan kyau, Sai in ganki kamar wata azurfa ce cikin hannuna "haha haha haha FAREEDAH ta fashe da dariya tana mai kallon sa sannan Cikin dariya ta buɗe bakinta tace "kaga baka gayamin ya kukayi da Mommah ba naji kace ita ce takira Ka dazun da safe "bar wannan magana jeki kawo min abinci dare yunwa nike ji "cikin smiling Nabeelah ta mik'e tsaye Tare Da shigewa cikin kitchen
Hajiya Nafisat ce ta shigo cikin falon TARE da furta"

Assalamu alaikum

"Cikin sauri NABEEL ya mike tsaye Yana Mai kallon ta kafin Daga bisani Cikin fara'a Had'i da tsananin kulawa NABEEL ya bude baƙinsa yace"AMIN Wlkslm , oyoyo dear Mom sannu da zuwa Mommah "cikin fusata! Mommah ta katse sa ta hanyar faɗin
"ai ba Kai ya kamata kayi min Oyoyo ba ,ya kamata ace yaranka sunzo da gudu sun tare ni cikin murna da farinciki ,Ina matar Gidan take?...... Cikin dak'a masa tsawa Mommah ta cigaba da cewar "nace maka ina matar Gidan take ?...''''Nabeelah ce ta fito daga cikin kitchen ɗauke da kulan abincin a hannunta, fitowar ta yayi de-de da Kai dubanta izuwa gurin Mommah a inda take tsaye tana ta famar surfawa NABEEL masifa,..

MOMMAH!!!"
FAREEDAH Ta FAƊA cikin yanayin kid'ima da rudewa, tare kuma da tsananin tashin hankalin daya bayyana akan fuskarta,Wanda har haƙan yajawo faduwar kular abinci ɗin dake hannunta.murfin kular ya buɗe abincin ciki ya watsa,cikin fad'uwar gaba, da tsananin tashin hankali FAREEDAH Ta cigaba da cewar" Inna illahi wa inna illaihim rajiun yau nashiga uku ni FAREEDAH NABEEL
"Kallon ta MOMMAH tayi tana Mai nuna ta kafin cikin tsananin masifa da bala'i MOM tace "Ka gani batasan darajan Shi ba, Saboda bata da maigado ,inda tana da maigado da bazata walakanta wayan-nan abubuwan da take walakantawa ba,"""cikin rawan jiki FAREEDAH Ta ƙaraso Gurin MOM a inda MOM take tsaye Cikin tsananin tashin hankali FAREEDAH ta durkusa har kasa tace"sannu da zuwa Mommah "cikin dak'a mata tsawa Mommah tace"FAREEDAH idan kogi ya kafe asirin kifi ya tonu ,yau kogi yakafe asirin kifi ya tonu, Dan Haƙa yau dole ki zaki bar Gidan nan yau zaki bar Gidan nan zaki rabu da ɗana
"""”"""cikin sheshekar kuka FAREEDAH tace "Mommah Dan Allah kiyi hakuri , ki taimaka min aikata yin Hakan zai iya jefa ni cikin wani Hali
"Cikin faɗa da tsantsan bacin rai MOM ta buɗe bakinta tace"FAREEDAH ai NABEEL ya kamata ya auri Amina yau ga Amina ƴaƴanta uku,......Azmerh Kuma kin shiga kinfita kin Hana Shi NABEEL ɗin ya aure ta ,ya tsani ganin ta aduk duniya bai kaunar ganin Azmerh ta ,yau aurenki shekara biyar kenan da wasu yan watanni .. baki anfane Shi da komai ba ,saboda Haƙa yau makircin ki yaKare .zaki bar Gidan nan ,zaki rabu da ɗana ko kina so ko bakya so ,Kai NABEEL ka sake ta "Cikin zubar da hawaye NABEEL yace"Mommah Gaskiya hannuna bazai iya rubuta saki inbawa Matata FAREEDAH ba, "badamuwa inji cewar Mommah sannan ta cigaba da cewar" nayi maka uzuri ka faɗi mata da baki "cikin sauri NABEEL ya katseta ta hanyar faɗin"Haka wannan kalmar bakina ba zai iya furta taba...
""""Kallon NABEEL FAREEDAH tayi kafin Cikin sheshekar kuka FAREEDAH tace "NABEEL kabi umarni mahaifiyar ka ,kayi mata duk abunda take so Ka bani takadda ta , kuma yau zan bar Gidan ka. ba Sai gobe ba "cikin mamaki NABEEL ya kalli FAREEDAH Tare Da faɗin" FAREEDAH da bakin ki kike fad'a na rubuta takaddanki na saki in baki ,!...
Cikin sheshekar kuka ya cigaba da cewar" ke yau kike umartata na in sake ki ? "cikin daka Masu tsawa MOM buɗe bakinta tace" ya isa nace ya isa (ran maza ya ɓace) Cikin tsananin ɓacin rai MOM ta cigaba da cewar" tabjam! ni in maka magana baka saurare ni ba sai da matar ka tai maka magana Sannan zaka saurare ta , to yau dole Sai ka saketa ko kana so ko baka so, maza. Maza ka sake ta, domikuwa ko tare aka Haife ku yau Sai ka sake ta kuma Sai ta bar Gidan nan, sannan yau inasan Inga ni da ke waye yafi mahimmanci a gareshi,inason Ka babban ta min tsakanin aya da tsakuwa yau ɗinga inajira ta ƙarasa maganar ta Tare Da
Ajiye masa farar takadda Samar center table
"Hannunsa dake tsakanin rawa ya kai Bude farar takardan yayi ya ɗauki alkalami ya fara rubutu..
"Cikin sheshekar kuka da tsananin tashin hankali FAREEDAH tace "NABEEL sakina Wai zaka yi?wani sabon kukane yasake subce mata "cikin masifa da daga murya Mommah tace " bazai sake kiba tare aka haife ku? Ai ko tare aka haife ku, yau Sai kin bar Gidan nan Kuma Sai ya sake ki, rubuta mata saki Uku in ma ana ɗari kamaka mata maza-maza rubuta mata saki tatashi Ta ba mutane gurin
"NABEEL ko Yana gamawa ya mikawa FAREEDAH farar takaddan NABEEL yayi "Mommahce ta kalleta ganin taki amsa takaddan sakin Haƙan yasa Mommah ta daka Mata tsawa tace" amsa amsa ɗauka ɗauka ,oya tashi kije ki dauko jakar ki .........

LAFANI ORGANIC SKINCARE

Dame akafiki yar uwata?
Kyan fatar ko iya gyaran fatar?,farin fata ko laushin fata
Babu riba ga macen da ta Maida kanta sauran mata?,kazamar gida
Shin har yanzu labarin LAFANI ORGANIC SKINCARE Kike ji ko kike bayarwa?
Hajiyata miye matsalar?
Fatar takice abun se lahaula?
Kingwada kingwada har kin sare?
Tsakanida Allah yaushe daren yayi balle garin ya waye ?

Inbakida labarin LAFANI ORGANIC SKINCARE wacce tasanki tasansu,
Gawurtaccen Kuma shahararren kamfanin gyaran fatane,duk lalacewar jiki,duk hautsinewar fata,duk yenda jikinki yazama abun kunya gareki, Ina tallata maki me gabadaya,

Muntarkato,munwarwaro,munkullo duk wani Abu daze maidaki wanke hannu kataba mun kara a cikin kayayyakinmu,muncire,muntsefe,munfidda,mun tantance mun hadamaku wasu irin hadaddun lafiyayyun kaya masu masifar goge fata,wallahi duk fitinar fatarki inshallah,kinzo bustop,kisiya kiyikyanda ko mace,kan juyo ta waiwayo ta dubi halittar Allah,

In har bleaching ya Bata miki fuska ko ya maida miki jiki aunty rambow ki garzayo ki sai man gyara na LAFANI ORGANIC SKINCARE,kuraje ne ya Bata miki fuska ko stretch marks ne ya Bata miki jiki?,muna da lafiyayyaun mayuka da sabulan gyaran fata da Zaki nemesu ki rasa InshaAllahu hajjaju makkatun

Ga products din kamar

Sabulun amare 5000

Dilka 5000

Tumeric vasiline 5000

Coconut milk cream 3000

Glow oil 2000

Etc

Akwai kananun packaging da manya akwai na matsakaicin kudi iya kudin ki iya shagalin ki

Domin Karin bayani.

Contact:- call or WhatsApp 08167151175

*_ALLAH YA GAFARTA MANA KURA KURAN MU YAKUMA SA MUCIKA DA KYAU DA IMANI_*

#COMMENT'S DOMIN ALLAH !
#SHARE FISABILLAH!!
#THANKS FAN'S !

*AISHA FULANI GAL CE*
[7/4, 4:42 PM] Fulani Gal✍🏻: 💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹

*FAREEDAH NABEEL*

🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹

By
*A'ISHA FULANI GAL*

Alhamdu'lillahy I'm back again lovers

*FAREEDAH NABEEL IT'S FREE BOOK, YOUR COMMENTS AND SHARE KAWAI NAKE BUƘATA, SHAKKA BABU IDAN HAR KUKAJINI SHURU TO RASHIN ZAZZAFAR COMMENT ƊIN KU NE YA JANYO HAƘAN*

*🌺 CHAPTER 11-12🌺*

*DEDICATED TO :-XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA* )

*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = N300. 1GB = N300
2GB = N600. 2GB = N600
3GB = N900. 3GB = N900
4GB = N1200. 4GB = N1200
5GB = N1500. 5GB = N1500
*GLO* . *9MOBILE*
1.5GB = N500.
2.9GB = N1200. 1.5GB = N1100
4.1GB = N1600. 2.9GB = N1400
5.8GB = N2100. 3GB = N1650
7.7GB = N2700. 4GB = N2100
*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
For more information call or whatsapp me
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
🪀08066268951

*🌺 CHAPTER 11-12🌺*
Chapter 12 · 0% Book details