← Book details Fareedah Nabeel Complete Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 34

Sashe 4

Fareedah Nabeel Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tsayawa yayi turus yana kallon matarsa, da take Famar zubda hawaye..
Kai tsaye gurinta ya nufa yana mai mik'ar da ita tsaye, suka kurawa juna ido yayinda idanuwanta suke famar zubar da hawaye, fuskarta ya tallafo cikin tafin hannuwansa kafin ya sanya bakinsa saman kumatun yana mai fitoda halshen sa waje cikin nutsuwa ya fara lashe mata hawayen dake zubowa daga cikin idanuwanta , ta rintse ido ta na mai jin tsayawar hawayen ta chak alokaci guda saikace d'aukewar ruwan sama..Jiki a mace ta kwanta a jikinsa ya rungumeta tsam-tsam! a haka suka nufi kujera mak'ale da juna, A sanyaye ya zauna a Saman lumtsumemiyar kujera yana mai zaunar da ita akan saman cinyarsa
Ko yana mai ɗaurata akan saman cinyarsa zance
, duban ta yayi tukkun kafin daga bisani cikin sanyin murya ya bud'e bakinsa
yace " FAREEDAH tah damuwar ki. ciwo ne agare ni, Wanda baya warkewa..
Meye ya faru!
Bayan kuma kinsan zubar hawayen ki, sune Abubuwa mafi kona min zuciya, shin meye ya faru?

"Ita FAREEDAH d'in dubansa tayi kafin cikin sheshekar kuka FAREEDAH tace "NABEEL shekara ta biyar kenan a Gidan ka, ko 'batan wata banTaba yiba, bayan kuma Kai nasan mutum ne Maison d'aukan d'a ko y'a.
Bare kuma yan uwanka, da suke son suga sun samu jika.......
kuka ta sake fashewa ,dashi kafin ta gyara zama asaman cinyarsa sannan ta cigaba da cewar "
NABEEL
INA MATUƘAR SONKA! ba zan iya kwatanta maka irin MATUƘAR KAUNAR da nake maka ba. Kaunar Ka da sonka yana yawo a jijiyoyin jinin jikina,NABE..... "CIKIN SAURI NABEEL
ya katseta ta hanyar fad'in "..
FAREEDAH HAJIYA Momma
ta zo Gidan nan ne???..

"Eh
Inji cewar FAREEDAH sannan ta cigaba da cewar "

Bata Dad'e da fita ba..

"CIKIN ransa NABEEL yace da sassafe nan! wannan wane i'rin masifa ce Haka!!

Kwantar da ita yayi asaman kirjinsa kafin cikin kwantar mata da hankali had'i da rarrashinta NABEEL ya buɗi bakinsa yace
"FAREEDAH rayuwa ta bata da amfani, matuk'ar babu ke atare da ni ,FAREEDAH ba zan iya had'a rayuwar ki da wata y'a mace ba, ko da kuwa zan rinka ganin fuskata a cikin fuskar ta,
FAREEDAH dukan d'a namiji da yace yaji. Ya gani a kan mace, to babu wani iska ko damuwa da zata raba su.
Matukar dai namiji nan saurayi ne. na kwarai. FAREEDAH na d'aukar miki alkawari ,alkawari tamkar buzu da nad'inta , Wanda in kika ga yawarware to ba karamin Al'amari bane.
"Ai kuwa kafin kasani tuni FAREEDAH ta saki murmurshin sannan cikin murmurshi FAREEDAH
Ta buɗi bakin ta
tace " NABEEL Ina Alfahari da soyayya da Kake min daga nan har ranan karshe,..
Shima NABEEL d'in cikin murmurshi ya bud'e bakinsa yace "FAREEDAH ni kuma zan ta miki addua daga yau har ranar karshe, Allah ya bar mu tare

_________Da misalin karfe takwas na dare in the evening at 8:pm,
SU FAREEDAH da NABEEL ne, na hango,acikin hamshakin parlourn su, Zaune FAREEDAH take asaman 2-seater a cikin Parlourn ta ,da ita da NABEEL yayin da NABEEL yake a agefen FAREEDAH ,, daga ganin Alamun hiran suke cikin nishadi had'i da farinciki, haha haha haha FAREEDAH ta fashe da dariya cikin dariya FAREEDAH tace"
Allah ko kalbinerh?

"CIKIN smiling NABEEL yace "Eh zumanerh, "
Cikin fara'a
FAREEDAH tace "to yayi,ni dai Bari in kawo maka abinci..... Cikin sanyi ya katseta ta hanyar fad'in "..
Aa
yi zaman ki, mu cigaba da hiran mu, kinsan ni kullum haka nake so. in saki agaba ina baki dariya
Sannann kuma in ta miki hirar soyayya Ina mai kallon kyakkyawar fuskar ki, so nake nayita ganin dariyarki har sai dariyarki ta Kare

""Haha😹 haha 😹haha FAREEDAH ta fashe da dariya sannan cikin dariya FAREEDAH tace " Kai dai ba Ka rabuwa da zolaya

Suna cikin haka.
,.. sai kawai NABEEL yaji wayar sa Tana ringing,wayar sa ce tayi ringing cikin sauri yayi picking call d'in kana ya manna wayan a kunnesa,sakamakon sunar dayagani yana yawo asaman screen d'in wayarsa, cikin sanyin murya NABEEL yace

"....Assalamu alaikum, barka da warhaka HAJIYA Mommah ina wuni ,yayinda gabansa yake fad'iwa..

"A,bangaren HAJIYA Nafisat kuwa batare da ta amsa masa sallamarsa da gaisuwar saba cikin tsantsar masifa had'i da bala in da suke cinta ta bude bakinta tace" kai NABEEL inason maza maza kabar duk wani abunda kake kazo gidana ina son ganin ka
Yanzu yanzu nan

"To Mommah to shikenan, HAJIYA GAni nan zuwa, batare da yajira cewar taba ya katse wayar sa abinsa

"Wani marayan Kuka NE ya subcewa fareedah

Kallonta yayi kafin yace "
"FAREEDAH!

"Na'am NABEEL! Inji cewar FAREEDAH cikin kuka

"Cikin sanyin murya NABEEL yace "

Me yasa kike kuka??

"Cikin kuka FAREEDAH tace "

NABEEL nasan rabuwar mu ta zo !

"Haba FAREEDAH
Inji cewar NABEEL sannan ya cigaba da cewar "wai shin saunawa zan fad'amaki ki daina saka damuwa cikin ranki! sannan kuma inason kisani
Duk ma'kircin Azmerh da magoya bayanta bazasu taba samu naba.kai harta zuciya ta bazasu taba samu ba dan yayi masu nisa,
Inasan kisa aranki cewa ba zamu taba rabuwa da ke ba, daga nan har zuwa aljanna firdausi muna tare insha Allah
So forget about her, batun HAJIYAr mu kuma inason share ta kawai, mu cigaba da shan soyayya mu, damar Nifa yanzu Haka a bukace nake, I need you! ..........
tsintsiyar hannusa yasa kan botir d'in rigarsa, ya soma balle maballin rigarsa, ya zare rigarsa, white single d'insa ta bayyana da gajeren wandon sa,..
Nabeelah ko duk da bata GA kwantacce sumar dake kwance a kirjinsa ba, but Tana iya hango kan nipple d'insa, dake tsaye, ......
Santala santala cinyoyinsa suka bayyana gaba daya jikinsa, kwance yake da lallausar gashin jiki Mai tsuma zuciya,
Wani i'rin masifar shaukinsa ke fizgarta, bata San lokacin da ta hade bakinsu guri guda, bakinsa ta Kai ma cafka a cikin Nata bakin, Ai kuwa damar jiranta kawai yake yajita a cikin jikinsa, Sai kawai jin sa tayi ya bude yan pink lips d'insa, inda ya soma kokarin kissing her, cafkar lallausar harshenta yayi cikin nasa yana sucking d'inta sosai, yayinda ita kuma tayi shiru Sai famar mayar masa da martani take,
Tsura mata ido yayi tare da smiling, yana jin yadda take jujjuya harshensa da Nata Tana tsotsa lallausar harshensa.
Sauke wani ajiyar zuciya a hankali take cikin nutsuwa ta cigaba da sarrafa harshenta a cikin bakinsa tare da zira hannunta a ƙirjinsa tana shafa lallausan gashin dake faffaɗan ƙirjinsa tana sakin wani dan nishi kadan gami da shagwaba ... wani irin sanyi yaji tare da wani irin daɗin dake ziyartar sa a hankali ya fara jin nutsuwa na saukar masa.
A nsa, lumshe idanuwanta tayi duk wani hudi na jikinta na ƙara karɓan saƙon da yake aikamata dashi yayinda hannusa ya cigaba da yawo dashi a sassan jikinta

sai da suka gajiyar da junarsu ko wannen su ya samu gamsuwa sannan suka zube suna mayarda numfashi sai famar sakin murmurshi suke atare a hankali ya ɗan mirgina ya koma gefenta tare da rungumeta tsam a jikinsa wani irin numfashi yake fesarwa tare da fad'in

"ALLAH UBANGIJI yayi maki ALBARKA yadda kika faranta min Allah ya faranta miki fiye da haka Baby ke ɗin ta musammance wanda nake da yaƙinin babu wata mace da ta kaiki balle kuma ta fiki keɗin ta musammance My wife! my life!! my happiness!! my word..
My... my ...... my my..... everything …
Ya ƙarashe maganar cike da wani irin farin ciki ji yake mararta tayi sakayau jinsa yake a wata duniya ta musamman kara rungumeta yayi tsam tare da manna mata kiss a saman lips ɗinta da sukayi matuƙar ja sbd tsabar tsotso dasuka sha, a hankali ya miƙe bathroom ya shiga ya sakarwa kansa ruwa wanka yayi tare da wankan tsarki kana ya haɗa mata ruwa me ɗan zafi ya fito.
Su FAREEDAH kuwa da baccin farinciki ya fara ɗaukarta taji an ɗagata chak turo baki tayi cike da shagwaɓa tace
"Ni kam NABEEL ka barni bacci zanyi." Shima NABEEL d'in cikin shagwaɓa yace
"Sorry zumerh kiyi wankan za kiji daɗi sai kizo ki kwanta kinji?"
Bai jira cewarta ba ya tsomata cikin ruwan wanka yayi mata sannan yasa tayi wankan tsarki ya naɗota a towel suka fito Kai tsaye ya nufi hanyar upstairs tare da haurawa sama da ita,
kwantarta yayi asaman makeken gadonsu tare da kwantawa a bayanta yarungumeta dakyau sannan ya rufesu da blanket a tare suka sauƙe ajiyar zuciya wanda tuni bacci ya ɗauki FAREEDAH, shi kuwa da gaba ɗaya jinsa yake cikin wani irin farin ciki marasmisaltuwa ji yake ina ma zai samu ya haɗiyeta ko zai samu nutsuwa gaba ɗaya, ƙara rungumeta yayi yana sanya mata albarka
haɗi da shashshafa mata sassan jikinnta.
Lokaci ɗaya ya kwaɓe fuska kamar zaiyi kuka sakamakon tunowa da dear mommy dinsa dayayi cikin ransa yace Wallahy Allah narasa meyasa kwata kwata Mommy dina bata Kaunar FAREEDAH! Mommy wanne irin laifi ta aikata maki ne wai kika tsane ta haQa!! Mommy in wani Abu FAREEDAH NABEEL tayi maki Dan Allah kiyafe mata wallah Allah ina matukar son MATA ta FAREEDAH, sannan kuma Wallahy Allah
Mom ban zan iya aure Azmerh ba mommy ki fahimce ni mana wallah ba zan iya karawa FAREEDAH kishiya ba
da wannan tunanin bacci ɓarawo ya ɗaukeshi yana rungume da abarsa.

Da misalin karfe biyar dai-dai
5:00am dai dai a hankali ya tashi daga barcci tare da janyeta daga jikinsa toilet ya shiya yayi wanka tare da ɗauro alwala boxer yasa tare da singlet jallabiya sabuwa ya ɗauko ya zira tare da feshe jikinsa da sassanyan tura kana ya kalleta cike da shauƙi baccinta take cikin kwanciyar hankali yafita ya rufe mata ƙofar a hankali gudun kar ƙarar ya tadata.kai tsaye masallacin ya nufa
Ko da yayi sallah bai fito daga masallacin ba sai bakwai dai-dai sakamakon karatun da ya tsaya yi, kamar KULLUM da sallamasa ya shigo parlournsu
Wani ƙamshi ya shaƙa a lokacin da ya shigo parlourn gaba ɗaya falon ya gauraye da ƙamshi ga ko ina fess.
Chapter 4 · 0% Book details