← Book details Fareedah Nabeel Complete Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 34

Sashe 15

Fareedah Nabeel Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*WASHE GARI*
Da misalin ƙarfe goma sha ɗaya na safe zaune Baban FAREEDAH yake acikin dakinsa tare da NABEEL da Sadeeq wato abokin NABEEL
Bayan sun gama gaggaisawa
Kallon su mahaifin yayi Kafin cikin kulawa ya buɗe baƙin sa yace "to Alhamdu'lillahy ah .NABEEL nayi farin cikin zuwarku da kai da abokinka. kuma duk abunda ke faruwa naji kuma nasan komai dun Haƙa ni ba zan ce ka rabu da matarka FAREEDAH ba tunda matarka tana sonka kai ma kana sonta yawwa, "duban mahaifin FAREEDAH Sadeeq yayi Kafin cikin kulawa ya buɗe baƙin sa yace "ai damar fatarmu kenan.sai dai muna rokon addu'a adaga gare ka Malam, kamar yadda dai ka saba "Haƙane to Alhamdulillah inji cewar Malam, sannan ya cigaba da cewar" addu'a dai mu nan muna kai kuma insha Allah zamu cigaba dayi tunda dai kamar yanda na gaya ma ku ne a baya matarsa tana sonsa shima yana son ta, matsala dai na mahaifiyarsa ce kuma mu muna gudun abunda zai je ya dawo tsakanin shi da mahaifiyarsa kaji matsalan kenan dama kawai to acigaba da hakuri insha Allahu wannan abun matsala ta zo ƙarshe "cikin farin ciki Sadeeq yace" to ba komai Malam mungode kwarai da gaske Allah yayi mana jagora "Sai yanzu NABEEL yayi magana cikin farin ciki NABEEL yace"mun gode mungode Baba mun gode matuƙa Baba Allah ya ƘARA girma Allah ya ƙara sutura"AMIN YAH RABBILL IZZATI tabbas NABEEL ina masifar tausaya maka acikin halin damuwa da tashin hankali kake ciki NABEEL Allah ya baka ikon cinye wannan jarabawa lafiya, lallai hakika Allah ya aiko maka da babban jarabawa rayuwa, insha Allah zan tayaka da adduat Allah yasa Ka cinye wannan jarabawa rayuwa lafiya Allah ya kawo maka mafita cikin lamuran ka
Insha Allah zan cigaba da yi maku addu'a sannan kuma ina son ka kwantar da hankalin ka ka daina saka damuwa acikin ranka , insha Allahu wataran sai labari, karka damu NABEEL Kuma munan zamu cigaba da maku
adduat insha Allahu

*HAJIYA NAFISAT*
Da misalin ƙarfe biyu na Rana,Mommy ne na hango tana tsaye a falonta
kafin daga bisani Kuma cikin tsananin ɓacin rai ta shiga zagaye falonta saboda tsabar tsayuwar kafanta har ciwo yake mata cikin tashin hankali ta cigaba da safa da marwa acikin tsakiyar falonta tana mai famar jan tsaki ita ɗaya , zuwa can sai ga NABEEL ya shigo ,NABEEL ne
ya shigo tare da furta

Assalamu alaikum

Ganin shigowar NABEEL ne haƙan yasa Mommy ta ja wani dogon numfashi ta sauke cikin tsantsar ɓacin rai ta ce " "Sai yanzu ka damar zuwa? Cikin daka masa tsawa Mom ta cigaba da cewar"tambayarka nike nace sai yanzu ka daman zuwa ?" Duban ta NABEEL yayi Kafin Daga bisani cikin kulawa ya buɗe baƙin sa yace" Mommah AHMED yayi min waya yace kina nema na! "kwarai da gaske Ina neman Ka ,Ina son Ka gaya min abunda yaƙe tsakanin ka da yarinya nan kuma ka faɗa min me ya kai Ka gidan su dazun da safe?

"Sake baƙin NABEEL yayi yana kallon Mom cikin tarin mamaki NABEEL ya buɗe baƙin sa yace "Mommah waye yace maki naje gidan su FAREEDAH?"hmmm NABEEL kenan inji cewar Mommah kafin cikin ɓacin rai ta cigaba da cewar" ,bansan Ka da karya ba .meye ya kai ka gidansu FAREEDAH ,bancin kasan cewa akwai saki uku tsakaninka da ita...Ko kana nufin ba zan sa ido
akan alamuraka bane..

"Cikin sanyi murya NABEEL yace "Mommah Ina son kiyi hakuri da abunda zan gaya miki. mun sani cewa Allah shi ne ya halilta aure .kuma ya halilta saki, amma baya so ayi sakin ballan'tana ma har ayi shi saki uku Lokaci guda . Mommah kiyi min afuwa ban yiwa FAREEDAH saki uku ba?"what Mommah ta furta cikin ihu ,Kafin cikin daka masa tsawa momma tace "NABEEL kana nufi kai Ka bijirewa umarni nah ?to tsaya kaji .ko ka saki FAREEDAH saki uku ko baka saketa ba Aure tsakanin ka da ita babu shi ka nemin tudun da fawa,Azmerh
mahaifinta ya turo ta Jiya sakamako rashin lafiya mahaifiyarta saboda haƙa in nason ka kwana da sanin cewa Ni Hajiya NAFISAT Azmerh YarUwar ka zan aura maka wacce raina ke so Kuma wanda naga ta dace da Kai me kashin arziki.
cikin sauri NABEEL ya katse Mommah ta hanyar faɗin"
"Mommah me yasa kike son gani na tare da wata matah ba FAREEDAH ba ?"NABEEL kenan baka da amsa wannan tambayan saboda Haƙa kaje gida ,anjima NABEELAH zata zo tai maka sauran aikacen-aikacan daya dace acikin gidan ka , cikin ɓacin rai NABEEL yace"Mommah ta bar shi ƙawai Akwai yaron da yake min aiki.na
ciki da waje
kuma abinci na idan
naje office nasha coffee .
"Hmm inji cewar Mommah kafin cikin ɓacin rai ta cigaba da cewar"NABEEL wato asirin da Matan nan da Malamin tsubu nan Sukai maka ya Kama K
ka duk kabi ka tsane yan uwanka, wannan ya bani tabbachin cewa dole in Kara tsawon fuka-fukai na dan su bani ikon tashi sama,... kaje sai na turo maka NABEELAH tana nan zuwa yanzu kuwa ba sai anjima ba, NABEEL yace "Mommah office fah na nufa yanzu "To ni Inna ruwa na inji cewar Mommah cikin ɓaci rai "Mtswww Cikin fusata NABEEL ya ja ma Mom wani dogon tsoki sannan cikin tsananin ɓacin rai da fushi NABEEL ya juya kai tsaye ya nufi hanyar fita daga cikin falo batare da yasake tanka mataba ballantana ma ta sa rai zai sallame ta Wanda haƙan ya jawo Mommah ta sake baƙi hanci tana kallon ikon Allah kenan wai ita yau ɗan cikinta yaƙe jama tsaki akan wata banza Yar matsiyata hmmm NABEEL ba laifin ka bane asiri sukai maka, dole in tashi tsaye akan ɗana

*GIDAN NABEEL*
Da misalin ƙarfe huɗu na yamma,AHMED ne ya shigo cikin falon NABEEL
tare da furta,,,..

Assalamu alaikum!

"AMIN Wlkslm NABEELAHce
ta fito daga cikin kitchen tana mai kallon sa tare da amsa masa da faɗin haƙa
"""Cikin sauri AHMED ya ƙara so inda NABEELAH take tsaye bai tsaya wata-wata ya rumgume ta yana mai sauke ajiyar zuciya cikin kulawa da nutsuwa hadi da ƙasa da murya Ahmed ya buɗe baƙin sa yace "BABYLOV wai tun da kika zo gidan nan baki fara aikin komai bane?"cikin smiling NABEELAH tace "kamarya ,kaga daga cikin kitchen nike fa nagama kammala abinci wanka kawai zanyi yanzu ta ƙarasa maganar tana mai zare jikinta daga nasa, "
Cikin tsananin sha'awar ta AHMED ya bita da wani mayataccen kallo kananan kayan jikinta sunyi mata masifar kyau,lebansa ya dan ciza ya fesar da wani numfashi
Kallon sa NABEELAH tayi kafin ta buɗe baƙin ta tace"
"Ya kake kallona Haƙa, ko kaga wani sabon Abu atare ni ne??Cewar NABEELAH tana mai dubansa , yayinda shi kuma AHMED cikin murmushi haɗi da yarage murya cikin sigar raɗa Ahmed yace"Ina tabbacin cewa yaya NABEEL bazai dawo da wuri ba kuma ke kanki kinsan girki inba na aunty FAREEDAH ba baya cin abinci kowa ya ƙarasa maganar sa yana mai shafo mata gefen fuskanta

"Meke tafe dakai ?
inji cewar NABEELAH

"Ina son muyi zaman miji da mata daga nan zuwa karfe shida inya so kinga duk abunda zamuyi mugama ,sai muyi wanka muci abinci da ke kika girka..m,..,cikin sauri NABEELAH ta katse sa ta hanyar faɗin
"Haba yaya AHMED Kafa tuna incan gidan mu ne nan fa ba gidan mu bane "Ina da tabbacin cewa asirin ba zai taba tonuwa ba ..inji cewar Ahmed cikin sauri..."am....."in bai bari ta k'arasa faɗin abunda take son faɗa ba ya haɗe baƙin su guri guda bakinsa ya dora saman Nata cikin wani yanayin mai wuyar ganewa ya cafki lallausar harshenta yayi Fara kissing dinta ,d'aukanta yayi cak Sai kan lumsheshiyar kujeran parlourn ya kwantar da ita ,Ahankali ya Fara balle maballin rigarsa, ya zame duk wani kayan jikinsa, yan junarsu, sun jima suna shan soyayya su ta hanya romancing din junarsu, da kwakulle kwakulle da tsotsa, junarsu kafin suka gajiyar da junarsu, domikuwa Sai da suka ga kowanne su ya samu gamsuwa sannar suka zube a kasan lallausar center carpet din falon suna mayarda numfashi, kwanta tayi a Saman kirjinsa zuwa can Kuma mik'ewa yayi ya tashi tasye ya ɗauke ta cak suka shige cikin bathroom din da yake parlourn

*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = N300. 1GB = N300
2GB = N600. 2GB = N600
3GB = N900. 3GB = N900
4GB = N1200. 4GB = N1200
5GB = N1500. 5GB = N1500
*GLO* . *9MOBILE*
1.5GB = N500.
2.9GB = N1200. 1.5GB = N1100
4.1GB = N1600. 2.9GB = N1400
5.8GB = N2100. 3GB = N1650
7.7GB = N2700. 4GB = N2100
*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
For more information call or whatsapp me
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
🪀08066268951

*_ALLAH YA GAFARTA MANA KURA KURAN MU YAKUMA SA MUCIKA DA KYAU DA IMANI_*

#COMMENT'S DOMIN ALLAH !
#SHARE FISABILLAH!!
#THANKS FAN'S !

*AISHA FULANI GAL CE*
[7/4, 4:42 PM] Fulani Gal✍🏻: 💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹

*FAREEDAH NABEEL*

🌹
💖💖💖💖💖💖💖💖
💗💗💗💗
💖💖
🌹

By
*A'ISHA FULANI GAL*

*🌺 CHAPTER 15-16🌺*

*FAREEDAH NABEEL IT'S FREE BOOK, IDAN NA RAINA COMMENT NAKU NA DAKATAR DA RUBUTU NA NAJE HUTU ABIN NA DAN BA DOLE*

*DEDICATED TO :-MY LOVELY FRIEND XAYYNEB💤💤💤(XEXEN FASAHA*)

*ƘAWATA UMMU ADIYYAH*
*FATAN ALKHAIRI NAKE MAKI A DUKKAN RAYUWAR KI,UBANGIJI YA KAREKI DAGA SHARRIN MAKIYA DA MASU YI MAKI HASSADA*

*🌺 CHAPTER 15-16🌺*

____BAYAN WATA ƊAYA____
Ɓangaren gidan Malam wato mahaifin FAREEDAH ,da misalin ƙarfe goma sha ɗaya na safe zaune Baban FAREEDAH yake acikin dakinsa tare da mahaifiyar FAREEDAH cikin ɓacin rai da gajiya da lamarin su FAREEDAH mahaifiyar FAREEDAH ta buɗe bakinta tace"yaushe za'a bari yarinya kullum tana cikin kuka. in za'a duba abuda, domin ni nasan halin da ƴata FAREEDAH take ciki ta ƙarasa maganar ta idanunta akan mijin
Chapter 15 · 0% Book details