Sashe 2
Fareedah Nabeel Complete Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"To ni dai yaya kai kaɗai na girka mawa, Janyo masa table ɗin tayi gabansa kana ta shiga serving ɗinsa
Ahankali Cikin nutsuwa ya kai hannunsa kana ya debi abinci acikin cokali , yakai bakinsa ai nan da nan fuskarsa tasauya kamar wanda yagumtsi guba
tun kafin ya fara taunawa yaji Abincin tabal ba daɗi sai wani uban gishiri, Sannan kuma yaji d'andano ba irin wanda yasaba jiba
,yana tauna abinci yana tabe bakinsa tareda yamutsa fuska,haka ya tauna abinci yana tah yamutsa fuskarsa ."yayin da ita kuma Azmerh ta kafe shi da ido tana mai famar washe baki
, shi kuwa Nabeel sai famar yamutsa fuskarsa yake
Kai Ka rantse kashi yake taunawa, dan dakyar ya iya haɗiye abinchin dake baƙin sa cokalin hanunsa ya ajiye.. ɗaure fuska yayi cikin ɗaure fuska ha'di da bata fuska ya shiga 'kwalawa FAREEDAH kira
"FAREEDAH!
inji cewar NABEEL cikin tsansar
ɓacin rai
FAREEDAH NABEEL!!
NABEEL yasake kwalawa FAREEDAH kira akaro na biyu
"NA'AM .....
Injicewar FAREEDAH tana mai amsa masa kiranta dayayi mata, kana Cikin sauri ta fito daga cikin kitchen
"Mtsww! Wata uwar tsaki Azmerh taja sbd duk duniya ta tsani taji ankira FAREEDAH da FAREEDAH NABEEL
"Ita kuwa FAREEDAH kai tsaye ta nufi inda suke zaune ta k'araso gurinsu, kallon kyakkyawar fuskarsa tayi kafin cikin fara'a Haɗi da kulawa had'i da sanyayen murya
FAREEDAH tace"..
Sannu da zuwa!my Prince
Ka dawo!!
Ya aiki ya jama'a?!?..
Ɗago kai NABEEL yayi tare da kallonta kafin cikin sanyin murya NABEEL ya buɗe bakinshi yace "
yawwa sannu
alamu yana cikin ɓacin rai
"Cikin murmushi FAREEDAH tace'kalbinerh yau ka ji ɗanɗanon ba irin wanda ka saba ji ba ko?
"Kallon kyakkyawar fuskar matansa NABEEL yayi kafin cikin sanyi muryarsa Haɗi da tsananin kaunar matarsa ya buɗi bakinsa yace"babu wani nau'in abincin da zan ci ko in saka shi abakina har ɗanɗanonsa ya ratsa harshena, matukar ba hannuwanki suka sarrafa abincinba ,ina nufin matukar ba hannuwanki ne suka haɗa mana abincin gida nan ba
"NATSUWA FAREEDAH ta karayi sannan takura
masa idanu
kafin FAREEDAH tace".....
Ban fahimce ka ba?
"FAREEDAH wannan abinci daga ji bake kika yi shi ba, in kuma ke ɗin ce To akwai sa hannu wani a ciki,dan haka yi kokari ki kawo min.ko da taliya ce kid'an bararraka min.
"Kan bura uba!!! Azmerh tazabga ashar saida NABEEL da FAREEDAH duk suka waigo afirgice suka dubi inda Azmerh take tareda zaro idanunsu sabida tsananin mamaki.....
Yayinda Ita kuma Azmerh ta mike tsaye tana mai cigaba da cewar"..
Amma NABEEL lallai kai ɗan rainin hankali ne ,...
Inji cewar Azmerh cikin tsantsar zafin rai.
Sannan cikin faɗa da masifa Haɗi da tsananin bala'in da suke cinta Azmerh ta cigaba da cewar...
"In bata lokaci na!
In bata ajina!!
Tun daga safiya zuwa dare, ina Abu guda ɗaya, amma daga karshe kayi Allah wadai da bajinta?
kallon Azmerh NABEEL yayi kafin cikin ɗaure fuska NABEEL ya buɗe bakinsa yace"Azmerh babu wata mace me aji indai har FAREEDAH NABEEL tana nan, sannan kuma kin daɗe da sanin sirrina na zama na da FAREEDAH.tun Farkonsa har da karshensa dan haka babu wata mace in ba FAREEDAH ba,..
"Tsawa Azmerh ta bugawa NABEEL cikin k'araji kamar zata dake shi ta furta"
in hakane kuwa wallahi ka zalince ni, kuma zan iya cewa
Allah ya saka min,...
Mik'ewa tsaye NABEEL yayi cikin tsananin ɓacin rai NABEEL bai tsaya wata wata ba ya sauke mata mari" jikake tasssssss amatukar firgice Azmerh ta dafe gefen fuskarta inda taji saukar mari Sannan cikin zubar da hawayen Azmerh tace"...
Yaya NABEEL ni ka mara,?
"Cikin ɓacin rai NABEEL ya daka mata tsawa yace"an mare ki ɗin ko zaki rama ne?
Cikin sauri FAREEDAH ta furta"haba NABEEL bansan ka da saurin hannu haka ba
"Cikin ihu Azmerh tace "Dan Allah gafara can ,munafuka, ke har kina da kalmar da zaki faɗa tai tasiri ,ban cin duk maganganun da kika faɗa masa akunnensa
"cikin sanyi murya FAREEDAH tace"
"Allah ya baki hakuri Azmerh,ni dai asanin da nayiwa mijina ,baya cin abincin ko wace mace in ba na matarsa ba ,shiyasa na Tanadar masada abincin shi .ba tare da na gaya maki ba .amma saboda alakan dake tsakanin ki dashi ,shiyasa na Kyale .
"Cikin sauri NABEEL yace"me kike wani bata hakuri , hakurin me kike bata,Dan Allah rabu da ita ,kawo min abincina Dan Allah ni yunwa nikeji
"Cikin fushi Azmerh ta ɗauki Jakarta da mayafinta ,tare da janmasu dogon tsoki mtswww Kafin ta furta
"Allah ya isa na!
Allah ya isa na!!
Allah ya isa na!!! Har sau uku
sannan ta nufi hanyar fita daga cikin parlourn Tare da ficewar, daga gidan gaba daya
"Cikin daga murya FAREEDAH tace"Azmerh dan Allah kiyi hakuri ki dawo ,"NABEEL yace
"FAREEDAH dan Allah ki kawo min abinci ,ki rabu da 'yar iska, yar rainin hankali kawai
"Cikin sauri FAREEDAH ta juya direct ta shige cikin kitchen ɗinsu ta debo flasks ɗin abinci takawo parlour ta shiga serving ɗinsa,
Cikin nutsuwa ya shiga cin abinchinsa cikin kwanciyar hankalin su, SBD Abinchi yayi masa masifar daɗi sosai.
yanaci itama yana bata abakinta ahaka har suka gama cinye abincin su ,suna kammala cin abincin ta kwashe kayan da suka bata taje kitchens ta wanke su, kana tadawo suka cigaba da hirar su cikin farin ciki Haɗi da kwanciyar hankali da kaunar junarsu...
_____________Da misalin ƙarfe goma sha daya na dare.....
Kwance FAREEDAH da NABEEL suke a saman bed acikin bedroom ɗinsu, Yayin da FAREEDAH take kwance a saman kirjin NABEEL ,dago kanta tayi ta kalli NABEEL kafin cikin sanyi murya FAREEDAH ta buɗe baƙinta tace"yaya NABEEL meyasa bazak......,in bai bari ta ƙarasa faɗin abunda take son faɗa ba ya had'e bakinsu guri guda yayi, cikin nutsuwa ya shiga tsotsan harshenta da salonsa na janye zuciya gaba daya baya cikin hayyacinsa tsotsar bakinta yake sosai , wani irin dadi yake ji sakamakon tsotsar bakinta, duk Ya sanye mata yawun bakinta, haka zalika ita ma ta dinga kar'bar nasa yawun tana shanyewa,
ya jima yana kissing dinta batare da gajiyawa ba, sai da ya kashe mata jiki da salonsa
yadan gyara kwanciya inda yamaidata kan bed shikuma yatashi zaune tare da mika hannuwansa daidai kan wuyan rigarta ahankali ya tubeta mata Kayan jikinta
harshen sa ya fara yawo a jikinta ,yarrrr taji tsigan jikin ta ya tashi shafa kirjinsa ta fara yi zuwa kasan mararsa.zura harshen sa NABEEL yayi cikin kunnenta tare da faɗin"Allah FABEEDAH abukace nake , PLEASE kibar duk wata maganar da zakiyi tukkun please kiji da yaronki haka ya dinga kashe mata jiki da salonsa Ahankali ya ringa gangarowa a sassan jikinta yana bata zazzafar kissing a sassan jikinta har ya gangaro kasanta cikin nutsuwa ya fara fingering ɗinta cusa hannuwanta tayi cikin sumar k'ansa tana yamutsawa k
H tayi Tare Da kwantawa a Saman kirjinsa,zuwa can NABEEL ya mike Tare Da ɗaukar ta cak sai bathroom suka shige
*_WASHE GARI_*
Da misalin karfe goma na safe da wasu yan mintoci, tsaye FAREEDAH take a dining area, Cikin nutsuwa FAREEDAH take shirya dining table ɗin kana ta Kawo wasu abubuwa da ake bukata na karyawar safe harda su drinks Suma duk tajera su asaman dining table, tana cikin haka saiga NABEEL ya sauko daga saman up stairs, direct dining area ya nufa, NABEEL yana Gama k'arasowa dining area ɗin tsayawa yayi yana kallon kyakkyawar fuskar matansa,zura Mata ido yayi kamar tsohon maye batare da yace da ita komai ba ..
Ɗago kai FAREEDAH tayi Tare Da kallon kyakkyawar fuskar NABEEL Kafin cikin tsantsar kulawa FAREEDAH ta buɗe bakinta tace"
Har ka fito kenan?
"Murmushi NABEEL yayi tare da rungumota jikinsa na 'yan wasu dakiku ita kuwa kara shigewa jikinsa tayi ta langabar da kanta akirjinsa ayayin daya daga hannunsa nadama yana shafa tundaga tsakiyar kanta harzuwa karshen kitson dake kanta sannan yadagota daga jikinsa yadan ja dabaya kadan yakura mata idanu kamar baitaba ganintaba
sannan cikin murmushi NABEEL ya buɗe bakinsa yace"
Eh rabin rai ɗina
HAR na fito,..
Barka da aiki yar aljanna!
"Yawwa ina kwana?
"Lafiya kalau
Cikin nutsuwa NABEEL yah Kai hannun sa ya ja kujera sannan ya zauna a saman kujeran , Cikin kulawa NABEEL ya dubeta
tare da faɗin"
Baiwar Allah kenan
kafin na tashi daga... na tabbatar da kin kammala min komai ,...kai tsaye nike shiga banɗaki , dan na tabbatar da cewa kin riga kin had'a min ruwan wankah sai dai ince zan watsa ruwa,.ko ince zan yi wanka zance
"Murmushi kawai FAREEDAH ta ke famar sakewa batare da tace masa komai ba
"Yayinda shi kuma NABEEL ya cigaba da cewar"daga na fito parlourn kuma na tabbatar da cewa kin gama komai na karin-kumallo na wanda zan ci insha Kafin in tafi wajen aiki .bazan bukaci komai ba
"Kallon kyakkyawar fuskarsa FAREEDAH tayi Kafin cikin tsantsar farin ciki FAREEDAH ta furta"
Haka ne kalbinerh
To yanzu a nan gurin mai kake so a fara zuba maka?
"Kamar kullum yar aljanna .inji cewar NABEEL sannan cikin murmushi NABEEL ya buɗe bakinsa ya ɗora da cewar"nasan kin fini sanin abun da nike fara karin-kumallo dashi,da kuma wanda nike gamawa da shi , cikin nutsuwa FAREEDAH ta shiga serving ɗinsa
"Cikin sauri NABEEL ya furta"
Aaaa,Ai yayi yawa ,
kice gara dakika ankarar dani badan haka ba da kin zuba min abinci da zan kasa ci
itadai FAREEDAH girgiza kai kurum tayi tana mai famar sakin murmushi
Zaunar da Ita yayi asaman cinyarsa kafin cikin tsantsar farinciki NABEEL yake fad'in "
Allah ya yi maki albarka, mata ta,rabin rai Allah yasa ki gama da duniya lafiya kema Allah ya baki wanda zasu kula da ke kamar yadda kike kulawa dani, Allah ya ƙara miki lafiya Tare Da nisan kwana, FATAN ALKHAIRI NiKE MAKi A DUKKANiN RAYUWAR Ki UBANGIJI YA KAREKi DAGA SHARRIN MAKIYA DA MASU YI MAKi HASSADA
NAGODE
NAGODE FAREEDAH
NAGODE FAREEDAH
NABEEL TAWA
"Cikin smiling FAREEDAH ta kai hannunta a kansa tare da shafa masa lallausar gashin kanshi kafin ta furta
"AMIN YAH RABBIL A'ALAMIN my sugar baby,nima haƙa ina matuƙar godiya da kulawar ka agare ni Allah ya bar mu tare
Wash nagaji FAN'S
Inason kusani idan har naji shiru banga zazzafar comments naku ba
To shakka babu kuma kunji shiru
Lovers😍🥰😘