Sashe 8
Facala Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
  saurin kashe wayar nayi don bansan me zan ce masa ba,kamar yaya zubair yasan abinda ke faruwa,ya matso kusa dani ya ce"Rabiatu lafiya de ko"?.go ge ƴar ƙwalla tayi na ce"babu komi".
bai sake cewa komi ba har yaje ya siyo waɗansu magunguna ya bawa su Hajiya,waɗanda suke ta hararata tamkar idanuwansu zasu faɗo ƙasa.
ya ce"tashi in kaiki gida dare yayi sosai,nima sai in ƙwana da safe in dawo".
da sauri Hajiya ta ce"baza ka kaita ba Xubairu,wai kai wani irin mara hankali ne? kai ko kunyar kanka ma bakaji? xaka raka wannan akuyar saken daga nan aje a ƙulla maka sharrin da baka san kayi ba? to wallahi idan ba so kake raina yayi mummunan ɓaci ba ka koma ka zauna,tunda ba ƴar uwarka bace ba kuma muharramarka ba".
zai yi magana na tashi da sauri na ce"yaya ka zauna kawai bari in tafi".
babu yadda ya iya,amman fa hankalinsa da nutsuwarsa duk suna kai na har sai dana fita daga asibitin baki É—aya sannan ya saukar da ajiyar zuciya.
 Â
  sautin tsakin Balaraba yaji,ta ce"wallahi aƙwai lauje acikin naɗi acikin al'amuranka da wannan tsinanniyar yarinyar,ina ganinka fa kana kallonta har tabar asibitin nan,daman ance duk inda wannan yarinyar ta zauna to sai babbar masifa ta faru,yanzu ma gashi ta faru dani don kuwa mijina yana son matar ƙaninsa".
 kanta yayo zai mari bakin maganar,don wallahi gab yake daya ji mata ciwo don shi arayuwarsa ya tsani mutum mara kunya ko kaɗan,sannan wannan kalmar da take faɗa ba fa ƙaramar kalma ce da za a barta haka ba,idan ta faɗa awani wajen anƙi yarda to tabbas awani wajen yarda za ayi.
Hajiya ta ɓalla masa wani banzan kallo ta ce"au dukanta za kayi saboda ta faɗi gaskiya? ai nima ta rigani a fili ne na rigata a ɓoye,don kuwa wannan halin naka zai kai ka inda bakayi zato ba,in banda san zuciya me Balaraba ta nema ta rasa ajikinta,yarinya ƴar duma duma ba waccan daba cinya ba sharaɓa ba,sai shegen kyau dake ruɗarku kamar ƴar aljanu".
saurin kallon Hajiyarsa yayi sannan ya ce"haba Hajiya wai mi yasa kike biyewa zancan Balaraba?duk abinda ta faÉ—a miki sai ki hau ki zauna? kuma idan matata tayi min mummunan zato ai ke bai kamata kiyi min ba Hajiya,ita fa uwa itace mai kare É—anta aduk sanda wata guguwa ta faÉ—i masa,ba wai ita ke gayyato guguwar zuwa wajen É—anta ba."
Hajiya ta hillatu ta kuma ƙulu ta ce"to Zubairu idan kuma kai da kanka ka gayyato guguwar fa? ai kaga ba nida hujjar kare ka ko? sai dai in faɗi gaskiyar lamari,don bazan yarda wani ɗana ya kaini wuta ba,alhali gaskiyar a bayya ne take,kuma kafi kowa sanin hukuncin me ɓoye gaskiya komi ɗacinta".
girgiza kansa kawai yayi,don tun ba yau ba yasan wacece Hajiya,macece me mugun baki da zance idan kuma sirri kayi da ita tofa ka shiga ukunka ko kai waye sai ta faɗa,bata kunyar koma waye idan gaskiya tazo sai ta faɗe ta komi ɗacinta awajen wanda aka ɓatawa.
tafiya nake cikin sanÉ—a sanÉ—a har na iso bakin Æ™aton titin,tamkar wacce ke tsoron wani abu na daÉ—e a titin ban samu mota ba,can sai ga wasu samari sun taho suna tafiya suna tangaÉ—i tamkar waÉ—anda ke rawa bisa iska,suyi nan suyi nan tsoro ya kamani na fara tafiya da sauri sauri,suma sai naga sun Æ™arawa tangal tangal É—insu gudu gabana yana ta faÉ—uwa tuni fuskata ta fara jiÆ™ewa da ruwan hawayen tausayin kaina....................Sooâž¡ï¸âœðŸ½
ga link na facala game nema,bana son maza a grp da ƴan iska ehe😎😂.
https://chat.whatsapp.com/DFeZycAMeQZ09jYzYRWCX0
#YARIMA
#RABIATU
#AHMAD
#BALARABA
#ZUBAIR
MRS GREEN CE.
SHARE
COMMENTS.
TALLAH TALLAH TALLAH
MATA da yawa na fuskantar matsaloli, wanda mafi yawa daga ciki su ne su suka haifar da matsalar da kan su, tamkar dai sun ɗauki wuƙa sun daɓawa cikinsu, garin neman gyaran gira sai aka rasa ido. Hausawa na cewa'lafiya uwar jiki.'Saboda babu abin da ya kai lafiya daɗi, haka yasa na zurfafa tunani na ta hanyar kawo ma 'yan uwana mata wannan littafi mai suna *SIRRIN MOWA* kacokam littafin zai koyawa makaranta ingantattun hanyoyin gyaran ciki da wajen jiki, ta hanya ingantacciya wacce ba zata saɓa ma ƙa'idar lafiya ba, duba ga ƙurɓe-ƙurɓe da haɗiye haɗiye tare da cushe-cushen magungunan mata barkatai da mata ke yi, ba tare da tantance wanɗanda suka saɓa ma ƙa'ida, 'yar uwa wannan littafin zai koya miki yadda za ki haɗa komai da kanki, ki yi ƙoƙari ki mallaki na ki.
Abubuwan da ke cikin littafin kaloli dabam dabam na👇ðŸ¾
HaÉ—in Dilka
HaÉ—in man gyaran gashi
HaÉ—in sabulun gyaran jiki
Haɗin ƙugu(hips)
HaÉ—in gyaran (Breast)
HaÉ—in maganin infection
HaÉ—in furen zogale
HaÉ—in tsumin tabaje
HaÉ—in Kaza
HaÉ—in tantabara
Haɗin ƙamshin jiki
Haɗin ƙamshin baki
Ingantattun maganin mata
     Bonus
Sirrin riÉ—i
Sirrin magarya
Sirri magaruwa
Sirrinmu(Addu'oi)
Za ku iya biyan kuɗin littafin akan farashinsa mai sauƙi #1,500 kacal amma ga garaɓasa ga
Mutum 30 da suka fara biya na farko, zasu biya 1000 kacal, ku yi hanzari ku yi payment akan lokaci don neman ƙarin bayani 07068048901 SIRRIN MOWA NA MANYAN MATA NE, MATAN SO BA MUNA MATA BA.
[1/9, 08:44] Ummu maher ce: _*🌈Fð˜¼CCð˜¼L𘼠🌈*_
    {{}}Ta fi kishiya🔥{{}}
       _BY_
_*©UMMU Mð˜¼HER(MRS GREEN)*_💚
*_Wattpad✅_*
https://www.wattpad.com/user/Rabiatu333
*_ð˜¼rewabooks✅_*
https://arewabooks.com/user/rabiattu0444
*Sirrinmuâž¡ï¸*
*Yadda ake maganin ƙurajen fuska.*
Asamu garin alim da ma'ul wardi cokali biyu a haɗa arinƙa gogawa a fuska abarshi ya kai minti 15.
ko kuma a samu zuma da lemon tsami a dinga shafawa idan mutum zan ƙwanta bacci idan ya tashi ya wanke.
âž¡ï¸11 & 12
…………………sosai nake sauri amman kuma suna son cimmani,ko dana fara gudu suma sai suka fara gudun ina cikin gudunne wata mota ta taho da gudun gaske.....nan da nan tayi awon gaba dani ban ƙara sanin inda kai na yake ba sai a asibiti.
a hankali na fara buÉ—e idona abisa silin É—in É—akin,kai na yayi min nauyi sosai na buÉ—esu tar tar da sauri na tashi zaune don na fahimci a asibiti nake,ruwan da aka sanyamin na fizgesa ina ce wa"don Allah ku faÉ—amin a ina nake? me ya faru dani? don Allah ku mayar danu gida wallahi ina cikin matsala babba idan ban koma gida ba".
  sosai yake kallon yarinyar,yana jin wani yarrrr ajikinsa kallonta yake kamar ya taɓa ganinta awani waje amman kuma ya kasa tuna a ina ya santa?ganin abinda take yi yasa ya fita da sauri ya kira likita,tare suka shigo ya gyaramin ruwan wajen sai jini ya ke,ya ce"kiyi haƙuri ki bari ya ƙare saura kaɗan kinji,sannan idan ruwan ya gama ƙarewa sai ki koma gida ko"?.
Har lokacin kuka nake na ce"wallahi ni sai na tafi,babu fa wanda yasan inda nake kuma nasan hankula duk sun tashi".
na faɗu hakan amman a iya baki kawai don ba har zuci ba,don nasan mutum ɗaya agidan idan yaga bai ganni ba hankalinsa zai tashi shine Yaya Zubair,amman banda shi ko mijin dana ke aure ba zai wanu damu ba,ƙarshe ma sai dai zargi ne zai maye gurbin damuwar dana ke ciki.
  sai alokacin na ɗaga idanuna ina kallon mutumin,shima kallona yake ya ce"to kiyi haƙuri ki bada wayarki xa a kira gidan sai a sanar musu suzo kinji".
Na É—aga kai na kawai ba tare dana ce komi ba.
na miƙa masa wayar idanuwana suna zubar da hawaye.
kiran farko da aka ya bi ,sai da tayi ringing har ta gaji sannan aka ɗaga ina jiyo muryar Ahmad ko sallamar bai amsa masa ba ya ce"oh da ƙaton gardi ma take tare? to tunda ta zaɓe ka akaina ka faɗa mata daga yawon da taje kada ta dawo min gida".
Mtsss
ya yi tsaki tare da ajje wayar,cikin mutuwar jiki ya kalle ni ya ce"ki dubomin number mahaifiyarki in kirata don tasan halin da ake ciki".
amsa nayi hannunawa suna kakkarwa tamkar makaÉ—in miya,duk abinda Ahmad ya faÉ—a naji amman babu yadda zanyi tunda ya yanke hukunci da kansa.
Kiran farko ta É—aga,na ce"Ammi kixo ina asibiti".sai na fashe da kuka sosai ta tsorata da jin halin da nake ciki ta ce"ok to gani nan zuwa awani asibitin ne"?.
na faÉ—a mata asibitin.
Alhaji Bawa ya ce"Zulaiha lafiya kuwa"?.
shiru tayi hankalinta da nutsuwarta suna kan gudan jininta tilo wato Rabiatul adawiyya.
ganin bata ce komi ba yasa ya É—auki wayarta ya duba kiran da aka yi mata.
Kallonta yayi yana me ajje wayar ya ce"Zulaiha ki dinga ƙwantar da hankalinki fa,musamman akan Rabiatu don naga kin damu sosai akan aurenta,duk da nima na damu amman bamu da yadda za muyi sai dai haƙuri,sannan ni abinda Ahmad ya yi min ba zan iya magana akan komi ba,sannan bayan haka ma mijinta ne yana da damar hukuntata indai ba akan abinda ya zarce na hankali ba,saboda haka don Allah ki sanyawa zuciyarki salama".
Kuka ta fashe dashi ta ce"Alhaji kai da kanka kake faÉ—ar hakan? ko de an sake kane? amman fisabilillahi kowa yasan Ahmad na cutar da Rabiatu,yaron nan fa ko biki akeyi ko suna acikin Æ´an uwa baya barinta zuwa,yanzu rabona da inga Rabiatu yau wata É—aya cur fa kenan? ina har tayi nisan da za a nemi rabani da ita? gaskiya ni ba a yimin adalci wallahi,yanzu me yasan abinda ke faruwa da ita sai Allah,tun da gashi tana asibiti ban san me ke faruwa da ita ba"?.
da sauri ya ce"subhanalillah ba tada lafiya ne ko me"?.
ta ce"ni de sai munje za mugani tunda da kanta ta kirani,kuma ta sanar dani asibitin da take".
  Be yi wata wata ba ya sanya babbar alkyabbarsa irin ta manyan malaman nan sannan ya ce"bari in fito da motata sai mu wuce,ai zancan bana zama bane".
suna jalbab ɗinta kawai ta saka har da niƙab,don yana daga cikin al'adarta indai zata fita to da hijab da kuma niƙab take fita,shahararriyar malamar addini ce wacce take da lasisi a hisba,shugabar ƙaramar hukumar ce baki ɗaya, ko ba komi Ammi macece ms tsananin kyau shiyasa ko da yaushe fuskarta da niƙab.