Sashe 20
Facala Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ammi tayi mugun tsaki ta juya mata baya, ganin taƙi fita ne yasa ta taso da sauri tamkar zata rufe ta da duka, sai ta fita da sauri tana zagin Ammi ni kuwa kallonsu kawai nake, don Ammi ta bani mamaki sosai dama ance me haƙuri bai iya harzuƙa ba, ganin Maman ta fita Ammi ta juyo gare ni tana nuna ni da manuniyarta ta ce"to saura kuma idan sun tambaye ki zaki koma ki ce eh, wallahi daga ranar na raba gari dake kada kiga malam ya ce inbar masa gidansa, kiji tausayina to a halin yanzu ina da gidan da zan zauna idan ya sake ni, daga ni har ke ba zamu tagayyara ba, tunda ina da aiki na saboda haka ki tashi kibi umarninsa kije idan kuma kinje ki buɗe bakinki kiyi magana don kada a ƙara cutarki, don na lura har da sakacinki ma komi ke faruwa".
na tashi na fita duk jikina babu ƙwari, na shiga babban falon Malam na sunkuyar da kaina ina gaida Baba ya amsa yana ce wa"zo kusa dani ɗiyata ki zauna".
Na zauna cikin jin kunyarsa, amman duk kana kallona za kasan ina cikin matsala sai kuwa na jiyo maganar Baba yana ce wa"Æ´ata daman inason ki faÉ—amin gaskiyar abinda ya ke tsakaninki dashi, don Zubairu ya faÉ—amin wasu amman ba lallai yasan wasu ba".
bakina yana kakkarwa na ce"Baba don Allah abar maganar baki ɗaya, bana son tuno abinda ya wuce amman idan hakan ya ɓata maka rai kayi haƙuri".
ya kalleni cikin nutsuwa, don ya gane ina son kare mijina ne bana son faÉ—in sirrinsa, ya É—auki wayarsa ya fara kiransa kiran farko ba shi ne ya É—aga ba, macece ta É—ags ta ce"hello wai waye ne haka ya damu mutane da kira"?.
Sosai abin ya bawa Baba mamaki ya ce"ke É—in wacece da kike tambaya?".
sai kuwa ta ce"ah kaji min ɗan rainin hankali? kira wayar mutane sannan ka ɓige da tambaya? saboda haka kada ka kuma kiran wannan wayar".
sai kuwa yaji an kashe wayar, da sauri ya kallemu ni da Malam bai san tun tuni naji komi ba, na sunkuyar da kaina wani abu na yimin yawo a ƙirjina, yanzu ace mijina shi ne ya ke neman mata? mijin dana bashi dukkanin yarda ta? na bashi komi na rayuwata? na sadaukar da farin cikina akan na sa? amman yau shi ne ya ke gutsira rayuwata zuwa gunduwa gunduwa?.sai na fashe da kuka me tsanani, don ba zan iya barin arai na ba tunda ina da raguwar zuciya.
Baba ya ce"Adawiyya, ina son ki share hawayenki in sha Allah zan tsaya miki baxan bari ya ƙara damar cutar da rayuwarki ba, tabbas zargin dana ke masa ya zama gaske zan kuwa nuna masa ni ɗin nine ubansa shi kuma ɗana".
dai dai lokacin kira ya shigo wayarsa, ya É—aga kiran yana me gimtse fuska ya ce"wato Ahmada halin daka faÉ—a kenan? to babu laifi amman ka sani yau ba sai gobe ba zaka bawa Adawiyya takardarta, sannan duk inda kake kazo yanzu muna nan muna jiranka gidan Malam".
Bai bari ya yi magana ba ya kashe wayar, cike da haushi da kuma nadamar É—aukar Ahmad a mutum, ashe rayuwar dabbobi ya ke gudanarwa.
*** *** ***
"haba gwaggo, babu wani asirin da ake masa don kuwa da kansa ya shaidamin komi saboda haka ni na yanke shawarar ciresa daga cikin ƴaƴana, don wallahi ganinsa cikinsu zai sa naji na ƙara tsanarsa".
ya faɗi hakan cikin ɓacin rai marar misaltuwa.
gwaggwala ta ce"la ha ila ha ilallahu mahammada rasulillahi, yau naga abinda ya isheni? Au kai yanzu har ka yarda ce wa shi ɗin zai aikata hakan yana cikin hayyacinsa? To wallahi aƙwai wata ƙasa, don duk yadda akayi waɗannan mugayen matan naka biyu su suka shirya komi, amman zan shayar dasu baƙin cikin da suka sanyamu aciki, tabbas wannan mummunan abune ya faru a masarautar nan, sai dai duk da ahalin yanzu wasu sunsan wannan maganar, to ba kowa ne ya sani ba kuma inason ta tsaya anan. amman tabbas yaron nan aƙwai abinda ke bin rayuwarsa wanda mu bamu sani ba, abu ɗaya zan faɗa maka shi ne ka janye wannan mummunan furucin naka akansa, sannan kada ka yarda wannan lamarin ya haifar maka wata matsalar? kai dai abinda zanja hankalinka shi ne ka tsaya da bautar ubangiji, tare da sadaka da nafilfilu idan ma wani ne yayi wannan abin ya koma kansa, idan kuma ba wanine yayi ba Allahu yasa shi ne mafi alkhairi arayuwarsa, kada kuma ka fasa yi masa addu'ah kada kuma ka manta shi kaɗai ne ɗanka namiji, ko don haka za a iya shiga tsakaninku, sannan nan da sati ɗaya ma za a ɗaura masa aure da Amira, ƴar wajen ɗanka don yarinyar da kukanta tazo tana sonsa idan ma rashin aure ke damunsa kaga sai a samu ayi masa, yo daman kun kai yaro lafiyayye ƙasar turawa ta yaya za'ayi ba zaiji sha'awar zama kusa da mace ba, bana mantawa da muka taɓa zuwa dubasa wata yarinya har gida ta biyo sa, amman abinda zai baka mamaki ko kallonta baiyi ba, ƙarshe ma yajawa masu gadin kunne daga baya ma ta dena zuwa, saboda haka bikinsa da Amira nan da sati kuje ku fara shirye shirye".
hankalinsa ya É—an Æ™wanta, don daman shi ajikinsa yana jin anya kuwa babu lauje cikin naÉ—i? amman shi sam baya san munana kowa zato, saboda haka yasa bai kawo komi ba, don duk mumuni na gari ba zai É—aukarwa kansa gammon zunubin wani ba........soonâž¡ï¸
FACCALA NOVELS FANS
https://chat.whatsapp.com/L6lrdpNeslXEN6TlUzv4BA
*NABIHA DATA SERVICE*
kuzo siyan data me rahusa da kuma auki.
MTN
500MB 150
1GB. 300
2GB. 600
3GB. 900
_____
GLO
500MB. 150
1GB. 300
2GB. 5,50
3GB. 850
_________
AIRTEL
500MB 150
1GB. 300
2GB. 600
5GB 1,200
__________
9MOBILE
500MB
500MB 150
1GB. 250
2GB. 450
3GB. 600
Via:-
5458227606
Nabiyyah Aminu
Moniepoint
my no
08103807998
*MRS GREEN CE*
[1/14, 16:05] Ummu maher ce: _*🌈Fð˜¼Cð˜¼L𘼠🌈*_
{{}}Ta fi kishiya🔥{{}}
_BY_
_*©UMMU Mð˜¼HER(MRS GREEN)*_💚
*_AREWA WRITER'S ASSOCIATIONâœï¸_*
*Wattpad user name*
https://www.wattpad.com/user/Rabiatu333
*Arewa book user name*
https://arewabooks.com/u/rabiattu0444
Whatsapp:https://wa.me/7068606171
*Ummu maher collection👛👠*
https://chat.whatsapp.com/EBmNeSHdAl9EgqmlWo3Z3C
*_SABAYA KAYAN MATA🥰_*
ko kunsan sabaya na gyara jiki🗣ï¸ta ciko miki da ni',imarki a matsayinki na Æ´a mace🗣ï¸in har kika rasa ni'ima to tabbas kin zama saura🗣ï¸ðŸ—£ï¸na ce ba? kin haihu kinÆ™i ki koma dai dai? to wallahi ga sabaya zata gyaraki ciki da waje,ta matseki ta dawo miki da martabarki,ita sabaya bata cutarwa ko kaÉ—an sabida Æ´aÆ´an itatuwa ce herberls.tana ciko da mama yayi kyau sosai.
08067329607.
âž¡ï¸29 & 30
..............me martaba yaji daɗin shawarar da mahaifiyarsa ta bashi, ya tashi da ƙwarin gwiwarsa ya fito muƙarabbansa suka buɗe rigarsu shi kuma yana tsakiya har ɓangarensa, yana shigowa aka yiwa Fulani mazugal iso zuwa wajen me martaba, baya buƙatar kowa akusa dashi yafi buƙatar ɗansa yarima, saboda ya samu yayi shawara dashi don susan ta inda zasu ɓullowa lamarin.babu yadda ya iya dole ya cewa ɗan aikenta anyi mata iso kamar yadda taso.
da taƙamarta ta shigo, kamar yadda ta sabayi akoda yaushe wannan kuma shi ne banbancinta da fulani mahaifiyar yarima, ba tada girman ko kaɗan macece me haba haba da mutane, ita kuwa uwar gida sarautar mata ko amsa gaisuwa ma bata yi, sai dai ta ɗaga hannu idan taso hakan.tana shigowa ta samesa a bakin tafkeken gadonsa ya nutsa cikin tunani, ta ƙaraso cikin takun isa sai da tazo gab dashi sannan tayi sallama, ya ɗago yana kallonta don daman yasan ita ɗin ce me yi masa isa da kuma nuna rainin ta a fili, don sauran matansa ba haka suke masa ba musamman ma Fulani macece me mugun nutsuwa da kuma girmama na gaba da ita, musamman ma shi mijinta don ko sallama tayi sai ta tabbatar daya amsa ba wai da ta shigo ta nemi waje ta zauna ba, hakan kuma yana ƙara mata girma da martaba awajensa sai ya zamanto ita ya ke gani uwar gida a idonsa ba Fulani maxugal ba.
ta ce"barkanka dai me martaba, dafatan na sameka lafiya".
"lafiya".
kawai haka ya ce mata ba tare daya ƙara magana ba, yaja bakinsa ya yi shiru ganin inda ya karkata sai ranta ya ɗan ɓaci, amman ganin tazo neman ingiza me kantu ruwa ne sai ta ce"yallaɓai wata magana naji, amman ban yarda da ita bane saboda nasan ɗanmu adali ne kuma kamili, ta yaya za ayi ace har haka ta kasance mu ba tare da mun sani ba? Wannan ma ai wani lamarine kamar na almara, to shi ne yasa nazo mu rufe mu binne ba tare da kowa ya sani ba".
Kallon gefe yayi mata sannan ya juya da kansa don yasan inda ta dosa, wato har an kai mata gulma kenan? ya daɗe yana zargin uwar gidansa da aikowa ana masa laɓe, sai kuma yanzu ne ta tonawa kanta asiri don bai taɓa sa hakan azuciyarta har ya zargeta ba, sai gashi kuma ta kawo kanta da kanta. ya ce"to nime babban ɗaki kin sanyamu a duhu? baki faɗi ainin xahirin zancen dake cin zuciyarki ba"?.
da sauri ta ce" akan maganar ciki da yarima ya yi wa wata yarinya ne? shin kasan da zancen ko kuwa sai yanzu ne ka sani a bakina"?.
Kallon tsaf yayi mata sannan ya ce" na sani menene kuma?".
Ganin kamar ya harzuƙa ne sai abin ya bata mamaki, don bata zaci zai faɗi abinda ya faɗa ɗin ba sai kuwa ta ce" amman abin ya bani mamaki sosai, sai nake ganin kamar abin zai shafi wannan babbar masarautar da kuma ɓata mata suna, wacce aka ginata kusan shekaru dubu ɗaya da ɗoriya, kaga kuwa gwara tun abin bai fito kowa ya sani ba mu kirawo sa muji ta inda za a gyara ɓarakar, ko kuma ya bar maka masarautar amman zamansa zai iya cutar da wannan masarauta.........."