Sashe 17
Facala Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
bai yi kishinta ko É—aya ba,don daman yasan za tama aikata abinda yafi bin maxa,don yasan tarihinta sosai ba kaÉ—an ba shiyasa daya ganta da wannan baiji abin wani iri ba,don yasan awajenta ita ba komibane.
tana ɗan sosa ƙeya ta ce"am wannan wani ɗan uwa na ne,saboda haka kada kaji wani iri don ka ganni dashi".
amsar daya bata shi ya ƙara tabbatar mata da ce wa shifa ba wai ya damu da ita ba ne.
"au ai ni ba komi don na ganki da wani,saboda haka kada kiji wani iri kema".
kasa ce wa ƙala tayi,zuciyarta na mata zafi tamkar tukubar gashin tsire,ta ce"lafiya kuwa kazo da ranar nan"?.
Ya murmusa ya ce"eh wani waje zaki rakani kaÉ—an".
jin hakan yasa ta ce"ok ai ba komi mu tafi kawai".
don daman ta jima tana son shima ya zama É—an hannu kamar sauran mazan da ta rufta dasu da yaudararta,don Allah ya bata jiki don ba tada rama gaskiya,saboda haka take amfani da wannan don yaudararsu,gata fara kuma kunsan maza sa son mace fara ko da mayya ce.
bai yi mamaki don bata tambayi mahaifiyarta ba,yasan za tayi abinda yafi haka ya biye mata kawai suka wuce,suka hau adaidaita suka wuce zuwa inda yayi niyyar kai ta É—in.
basu tsaya ko ina ba sai a asibiti,ta dubesa da sauri ta ce"Zubair asibiti fa ka kawoni"?.
shima kallon ƙasan yayi mata sannan ya ce"to zan siyar dake ne"?.
bata ƙara cewa komi ba,har suka ida shigowa asibitin ya haɗata da likitar da zata gwada ta,tuni gumi ya fara tsattsafo mata don wannan cikin batayi saurin zubar dashi ba,gashi har Zubair ya gano hakan? ta rasa amsar da zata bashi har sai da likitar ta shigo ɗauke da file ɗinta na binciken ta da akayi.
ta rintse idonta tana juyawa gefe,likita kuwa ta hau faɗin abinda ke cikin file ɗin tuni Balaraba ta fara jiƙewa da gumi,shikkenan anyanka ta tashi don tasan Xubairu ba lallai ya aureta ba,gashi kuma tana masifar son shi sosai don yana da siffar irin mazajen da take so.
ko da ta gama jin komi,ya kalle ta ya ce"tashi mu tafi".
bata ƙara cewa komi ba suka fito,amman jikinta duk amatuƙar sanyaye ya ke a ƙofar gidansu aka ajjeta shi kuma yayi gaba abinsa zuwa gida.
ya kalli mahaifiyarsa ya ce"Hajiya yanzu kinyi min adalci kenan? A rasa yarinyar da za a haÉ—ani aure da ita sai karuwa? wacce ta gama yawon bin mazanta har ta kwaso ciki? wallahi Hajiya ko da na auri wannan gantalalliyar bazan iya zaman aure da ita ba".
Hajiya ta ce"inji uban waye duk ya faÉ—a maka hakan? duk wanda ya faÉ—a maka so ya ke ya haÉ—aku,amman kada ka manta aurenka da Balaraba tamkar anyi an gama ne,zancan banza zancan wofi aure de babu fashi".
haka dai rayuwa ta cigaba da garawa,har sai da ya gaji ya faɗawa mahaifinsa duk halinda ake ciki,kai tsaye ya same ta yayi mata lilis sannan ya tabbatar mata shi fa ɗansa ba zai masa auren dole ba,ya auri duk wacce ya keso amman shi ba zai bari ɗansa ya auri me yawon bin maza ba,sosai akayi rikici don kuwa har sai da hajiya ta dena kula zubair saboda ya haɗata da Alhaji,sannan shi Alhajin ya shige masa gaba wajen kai kuɗi gidansu aminiyata Baby,ranar munyi murna sosai duk da itama anso a samu matsala daga gidansu,don gaskiya tayi ƙanƙanta sosai da aure duk da ta fini yawan shekaru ita tana fa 15 ni kuma 13,alokacin ne kuma ya Ahmad ya bada shawarar kai ni boarding,don dama mahaifinsa ya ce dole sai na kai 16, sannan za ayi auren sannan alokacin zan tafi s.s.1 ne saboda haka aka kammala komi na zuwa makatantar ƙwana.
munyi kuka sosai ni da Ammina,da kuma aminai na biyu Baby da kuma Amira daga bisani kuma muka haƙura,Abbana da Ammi sai babansu ya Ahmad,da kuma ya zubair da ya Ahmad sune suka rakani makaranta.
sosai nake kallon makarantar,duk sai naji jikina yayi sanyi sosai yanzu anan zan rayu tsawon shekara uku? ba tare da Ammi da Abiey ba?ba tare da ya Ahmad ba? tuni na faɗa jikin Ammi na dinga kuka tamkar zan amayar da abincin dana ci,ai kuwa Ammi ta shiga cikin damuwa sosai nan da nan itama idanuwanta suka kawo ruwa,ta rungumeni da ƙer aka rabamu suka tafi muna banƙwana bayan sun sadani dame makarantar,aka kai no hostel na ƴammata jikina yayi sanyi lokacin da muka shiga sai kallona suke,har mukaje dai dai gadon da ya zama nawa ne ayanzu.bayan na zauna na jera kayana a wadrof ɗin dana gani,na ƙara fashewa da kuka acikin ƴammatan wata tazo ta dafani ta baya ta ce"sau haƙuri makaranta ki dena kuka,zaki saba damu yanzu idan kin gama sai kije kiyi wanka".
na ce"to".
ashe wannan makarantar dana shiga,itace tushe da kuma ƙaddarar da ta janyoni har zuwa uwa duniya zuwa wannan makarantar,me cike da firgici da kuma tsoratarwa acikin wannan ƴar gajariyar rayuwar ta wa.
ina fitowa daga wanka na tarar da ita agefen gadona,ta É—akkomi har da kayan da zansa nayi murmushi gami da ganin kirkinta na ce"na gode sosai".ta ce"haba ai ba godiya a tsakaninmu ke de kawai ki zama me kula da kuma taka tsantsan acikin wannan makarantar ta mu,idan kuma ba haka ba zaki shiga irin rayuwar dana faÉ—a a baya,wacce taso ruguza rayuwata ahalin yanzu ban dama Allah ya taimaka da rayuwata ma na rasa ta baki É—aya".
da sauri na kalle ta,sannan na ce"ban gane me kike nufi ba Æ´ar uwa?".
tayu murmushi sannan ta ce"kiyi haƙuri bazan faɗa miki yanzu ba,amman nan gaba za kisan komi".
jikina asanyaye na amsa tare da shiga banÉ—aki na sanya kayan sannan na fito,abinda na gani ne bayan fitowa ta ya sanya ni kusan sandarewa awajen gamida fasa ihu........
*** *** ***
tsugunnawa yayi hawaye na ƙwaronyowa a idonsa,sannan ya fara magana cikin dakushewar murya da kuma rauni,duk da yana aro jarumtar amman ba zai taɓa iya yiwa mahaifinsa ƙarya ba,don abaya yasha yi musu ƙarya ya yinda kuma su suka yarda dashi ɗari bisa ɗari.
da sauri me martaba ya kallesa sannan ya ce"yarima lafiya na ganka haka"?.
ƙasa ya yi da kansa sannan ya ce"na sani ni me laifi ne awajenka dama mutanen gari,don Allah kuya femin abinda zan faɗa muku ba lallai ne yayi muku daɗi ba,amman faɗar alkhairi ce,saboda haka na taɓa yi wa wata yarinya ciki har ta haihu,yanzu haka yaron yana gidan marayu".
ya faɗi hakan jajayen leɓensa na haɗewa waje ɗaya.
wani irin razananniyar tsawa me martaba ya yi,gamida miÆ™ewa tsaye tamkar zai yi amon wuta............soonâž¡ï¸
FACCALA GRP
https://chat.whatsapp.com/L6lrdpNeslXEN6TlUzv4BA
MRS GREEN CE
[1/11, 09:52] Ummu maher ce: _*🌈Fð˜¼CCð˜¼L𘼠🌈*_
{{}}Ta fi kishiya🔥{{}}
_BY_
_*©UMMU Mð˜¼HER(MRS GREEN)*_💚
*_AREWA WRITER'S ASSOCIATIONâœï¸_*
*_Wattpad:Rabiatu333_*
*_ð˜¼rewabooks:Rabiattu0444_*
*Ummu maher collection*
https://chat.whatsapp.com/EBmNeSHdAl9EgqmlWo3Z3C
*Sirrinmuâž¡ï¸*
manzon Allah(S.A.W)ya hanemu da yiwa Æ´aÆ´anmu zane kamar,kalangu,tattu da sauransu.domin canza halittar ubangiji ne.
*_SABAYA KAYAN MATA🥰_*
ko kunsan sabaya na gyara jiki🗣ï¸ta ciko miki da ni',imarki a matsayinki na Æ´a mace🗣ï¸in har kika rasa ni'ima to tabbas kin zama saura🗣ï¸ðŸ—£ï¸na ce ba? kin haihu kinÆ™i ki koma dai dai? to wallahi ga sabaya zata gyaraki ciki da waje,ta matseki ta dawo miki da martabarki,ita sabaya bata cutarwa ko kaÉ—an sabida Æ´aÆ´an itatuwa ce herberls.tana ciko da mama yayi kyau sosai.
08067329607.
âž¡ï¸25 & 26
............wasu zafafan hawaye ne suka fara ƙwaranyo masa,ya sanya gefen hannunsa ya sharesu lokaci ɗaya yaji shaƙa daga me martaba gami da zabga masa wasu maruka har guda biyu,yana neman ƙara masa ne su waziri da wambai,da santali, suka riƙesa suna basa haƙuri da ƙer suka zaunar dashi suna basa baki.nuna sa yake bakinsa yana kakkarwa ya fara wasu faɗin munanan kalamai akan ɗan na sa.
"wallahi da nasan dawowarka xata haifarmin da masifa da ban shige gaba ka dawo ƙasar ban ba,ashe dawowarka zai famamin wani tsohon gyambu ne acikin zuciyata, alokacin da ban samu ɗa namiji ba gani nake tamkar duk duniya ni aka tsana, ashe abin ba haka ya ke ba shiyasa akeson idan zaka roƙi ɗa ka roƙi me albarka,amman ba kowani ɗa ba kai dai tunda na haifeka har yanzu ban samu ƙwanciyar hankalin dana ke muradin samu ba,inason kowa ya shaida daga yau na cire ka cikin ƴaƴana Galadima,kada ku ka ƙara tunani a matsayin mahaifinka..........."
maganar yaji tamkar saukar aradu daga sama,ya rintse idanuwansa ya kasa furta koda magana ɗaya, sai wasu zafafan hawaye ke fitowa daga idanuwansa masu masifar zafi tamkar tafasasshen ruwan zafi,yana a tsugunnan ya rarrafa zuwa wajen kyakkyawan kujerar zinaren da mahaifinsa ke kai,ya risinar da kansa gami da sanya lallausan hannunsa kan ƙafar mahaifinsa,ya ce"na tuba me martaba ka yafemin don Allah,rashin yafiyarka zai iya jefa ni acikin mummunar matsala,wannan ƙaddarar da ta sameni ni da kaina ban shirya mata ba,sannan banyi komi don na tozarta ku ba nayi ne sabida wannan itace ƙaddara ta,don Allah ka yafemin ko zan samu salama........"
Tsawar daya buga masa ne ya sanya shi yin shiru,hawaye suka zubo masa ya taune jajayen lips ɗinsa gamida taunesu har sai da suka fara zubar da jini, shin yaya zai yi da rayuwarsa? uwa fushi? uba fushi? shin wannan rayuwar tasa zata gyaru kuwa yadda yake tunani a baya? me yasa rayuwarsa ta lalace haka? me yasa ba za ayi masa uzuri ba? shin sunsan matsalar daya riska alokacin? Idanuwa sun rufe gajimare ya yi duhu, ya kamata yayi wani abu tun kafin lokaci ya ƙure masa.
Wambai ya riƙe hannunsa sannan ya ce"yarima ɗana,kayi haƙuri ni nasan komi yana da lokaci kuma yana da iyaka,saboda haka kayi haƙuri don Allah da abinda ya faru yanzu,sannan kafin komi ya lafa kaje gida na ka zauna da ɗan uwanka ma daki."
É—aga kansa kawai yayi ba tare daya ce komi ba,ya fice daga babban falon sarki me babban masarauta.
rintse idanuwa me martaba yayi,yana jin wani irin suka a cikin zucoyarsa, ƙarfin addu'ah yasa ya rage jin abinda yake ji gani yake tamkar ya yiwa Allah wani babban laifi ne,daya jarabcesa akan ɗansa mafi soyuwa aransa.
ya riƙe saitin zuciyarsa yana karanto duk addu'ar da tazo bakinsa.