Sashe 26
Facala Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karima ta ƙaraso da ɗan sassarfa ta tsugunna har ƙasa tana gaidashi,sai daya kai ƙarshen abinda ya ke ambata a bakinsa sannan ya amsa mata ciki ciki, ko a iya nan ya tsaya ita kam ya gama da ita ga wani irin mashahurin kyau da ta ga ya ƙara mata, tamkar mayen ƙarfe ya haɗa da idanuwansa da nata, haka ta dinga binsa da ido har ta shiga da abincin da ta ɗakko zuwa ɗakinsu.
da mugun gudu ta ajje farantin, ta hau juyin a ƙaton ɗakin na su tana waƙa tana rawa, ƙawarta da tazo yanzu da ƙanwarta sai kuma Amina yayarta wacce take raye rayenta na ticktok, da sauri ta tsayar da vedion da take ta kalli ƙanwarta karima ta ce"wai ke wata irin mahaukaciya ne? ta yaya ina abina zaki dameni da ihu? sai kace wacce ta zare ko me aljanu"?.
karima ta ce"gaskiya yau É—innan haÉ—a ga garumin paty, don murnar ganin wannan ranar Galadima a falonmu? sannan ya amsamin gaisuwata? i'm happy to day"..
sai ta rungume Æ™awarta karina wacce tuni ta kusan suman tsaye don jin sunan wanda aka ambata, bama iya ita kaÉ—ai ba har da yayarta Amina, ita kuwa Karima bata ma san sunayi ba wai kishiya ta saci zanin kishiyarta.ðŸ˜ðŸ˜‚
mamamsu Shamaki ta fito da fara'arta sosai ta ce" ah yau manyan mutane ne agidan na mu? ina ji idan banyi ƙarya ba rabonka da zama a wannan falon namu tun kana ƙaraminka".
ya ɗan sunkuyar da kansa alamar jin kunya, ta cigaba" Allah sarki yau kuwa daman nake ce wa zan shigo gidan na ku, sai kuma gaka ka shigo zanje wajen matar Turaki ƙanin babanka don mu tattauna kan bikin ƴarta da za'ayi".
Bai ce komi ba, itama tasan halinsa da miskilanci shiyasa bata damu ba, ta dinga sanya musu albarka har suka fito ta bawa shamaki saƙon da zata bashi.
suna fitowa ya ce" wai alkaki ne tayi shi ne ta ce inzo in karɓa da kai na, kasan yaran nan da ha'inci idan ta basu sunci na su kuma sai kaga duk a ɗan bubbuɗe an gitsira shiyasa ma zuwa da kai yafi samuwa.
"uhm" kawai ya ce, don shi abu me zaƙi bai fiya damunsa ba shiyasa Gwaggwala take masa nasa babu suga sai zuma kaɗan da take sanyawa.
wayarsa ce ta fara ƙara, ya ɗauka kamar baya so ba tare daya ga wanda ke kiran ba, wani mugun daɗi ne ya lulluɓeshi don jin muryar me martaba, har hawayen farin ciki yayi lokacin daya ji yana ce wa" idan an idar da sallah kazo fada ina jiranka".
Sosai abin yayi masa daɗi har ya gaza ɓoyewa ya ce"to na gode ranka ya daɗe, Allah ya ƙara maka lafiya".
daga can ɓangaren me martaba yayi murmushi gami da jin daɗin jin muryar ɗan nasa, Allah dai ya sanya sa mugun ƙaunar ɗan nasa, ta yadda duk laifin da yayi masa daga baya sai yaji tamkar bai taɓa yi masa laifi ba.
bayan an idar da sallah ne akace mutane su É—an tsaya aÆ™wai É—aurin auren da za'ayi, haka kawai yaji gabansa ya faÉ—i ganin me martaba da Æ™annensa da kuma mahaifinsu sha maki har ma da waziri suna Æ™addamar da É—aurin auren daya kusa wucewa da numfashinsa daya fita a hankali hankali............âž¡ï¸soon
Domin jin cigabansa sai a tsumaye ni ranar asabar. don gobe ba typing sai shiri dana ke gabatarwa a grp É—ina, don jin wannan shirin kao tsaye sai kayi joinin ta grp É—ina💃➡ï¸.
FACCALA NOVELS FANS
https://chat.whatsapp.com/L6lrdpNeslXEN6TlUzv4BA
*NABIHA DATA SERVICE*
kuzo siyan data me rahusa da kuma auki.
MTN
500MB 150
1GB. 300
2GB. 600
3GB. 900
_____
GLO
500MB. 150
1GB. 300
2GB. 5,50
3GB. 850
_________
AIRTEL
500MB 150
1GB. 300
2GB. 600
5GB 1,200
__________
9MOBILE
500MB
500MB 150
1GB. 250
2GB. 450
3GB. 600
Via:-
5458227606
Nabiyyah Aminu
Moniepoint
my no
08103807998
*MRS GREEN CE*
[1/20, 20:49] Ummu maher ce: _*🌈Fð˜¼Cð˜¼L𘼠🌈*_
{{}}Ta fi kishiya🔥{{}}
_BY_
_*©UMMU Mð˜¼HER(MRS GREEN)*_💚
*_AREWA WRITER'S ASSOCIATIONâœï¸_*
*AREWABOOK$âœï¸*
FACALA:: https://arewabooks.com/book?id=6582a28d4ede3c5852b6cb60
*UMMU MAHER COLLECTION👛👠*
https://chat.whatsapp.com/EBmNeSHdAl9EgqmlWo3Z3C
*_SABAYA KAYAN MATA🥰_*
ko kunsan sabaya na gyara jiki🗣ï¸ta ciko miki da ni',imarki a matsayinki na Æ´a mace🗣ï¸in har kika rasa ni'ima to tabbas kin zama saura🗣ï¸ðŸ—£ï¸na ce ba? kin haihu kinÆ™i ki koma dai dai? to wallahi ga sabaya zata gyaraki ciki da waje,ta matseki ta dawo miki da martabarki,ita sabaya bata cutarwa ko kaÉ—an sabida Æ´aÆ´an itatuwa ce herberls.tana ciko da mama yayi kyau sosai.
08067329607.
âž¡ï¸37 & 38
........... cike da mugun ruÉ—ani ta buÉ—e bakinsa zai yi magana, me martaba ya wurga masa wani wahalallan kallo, sai kuwa yaja bakinsa yayi shiru ya yinda me shaida É—aurin auren ya kamalla da ce wa" abisa asalin sadaki naira dubu É—ari biyar".
Tuni aka fara rabon goro da dabino, kowa kaga bakinsa a washe sai dai wasu ƴan tsirarun mutane ƴan hana ruwa gudu,ciki kuwa har da ƙannen me martaba waɗanda suke ciki ɗaya da kuma ƴan uba, waɗanda sukaso ace ƴaƴansu aka baiwa.
shi kansa shamaki kasa ko da matsawa yayi daga inda yake, tausayin yarima ya tsarga masa azuciya saboda me za suyi masa auren dole? don shi ya tabbatar yarima ba son yarinyar da aka haɗashi da ita yake ba, saboda haka da sun barshi ya zaɓo matarsa da kansa shi a ganinsa hakan ma wata fa'ida ce ta bada ƙofar sake saken da akeyi a aure, don auren dole yana ɗaya daga cikin abubuwan da suke ƙara yawaitar zawarawa da kuma ɓata gari.
kasa magana ya yi har zuwa lokacin da kowa ya watse, masu tayasa murna na yi masu kuma baƙin ciki suka watse suna tafiya suna tunanin zuci.me martaba yana inda ya ke bai tashi ba tare da ƴan fadarsa da, ya kasa ko da motsawa har me martaba ya sallami kowa daga shi sai ɗansa sai kuma waziri dake gefe, yana taunar yatsa baƙin ciki fal zuciyarsa tamkar dai zai shaƙe su.
Me martaba ya kira sunansa cikin murya me ɗan amo ya ce"Aliyu inason baka haƙuri abisa wannan auren dana ɗaura maka yau kai da ƴar uwarka, sai dai ni nayi haka ne don in baka haƙƙinka wanda nake ganin kamar na danne maka ada, don a wannan shekarun naka yaci ace kai ma kana da iyalinka har da zuri'a ma, saboda haka ga ƙanwarka nan Amira yau dai an ɗaura muku aure, ka zauna da ita tsakani da Allah kada ka tauye mata haƙƙinta wanda ke kanka, idan kayi haka tamkar ka tozartani ne wanda ni ne nayi maƙasudin ɗauruwarsa,Allah ya yi maka albarka ya baku zaman lafiya me ɗorewa, sannan gidane dake cikim estate ɗinnan zaka zauna, me part biyu ne saboda haka ka faɗamin idan bai yi maka ba sai a canja maka"?.
bai saba musu da iyayensa ba, tun da can ma balle kuma yanzu daya mallaki hankalinsa, duk da kansa dake masa matsanancin ciwo amman duk da haka ya daure ya ce"me martaba ni duk abinda ka tsara arayuwata me kyau ne, ban isa ko inyi musu ko ja da ra'ayinku ba, sannan ra'ayinku ra'ayi na ne, saboda haka duk abinda Allah ya tsara zai faru arayuwata ban isa na hanasa ba".
Me martaba ya ce"kaje Allah yayi maka albarka, Allah yasa albarka a auren sannan ka dawo gida yau duk inda kake, part É—inka yana nan a mazaunin naka ko da kayi aure zaka iya nishaÉ—i ka shiga".
ya tashi yayi gaisuwa sannan ya fita.
Waziri baiji daÉ—in duk abinda ya faru ba, saboda haka ya ce"Allah yajada ranka, sai naga kamar fa wannan dama ce da Yarima zai ga kamar baiyi komi ba, baya ga abubuwan daya aikata amman ka gafarceni idan nayi maka laifi".
Me martaba ya murmusa duk da bai gane inda wazirin ya dosa ba, amman sai ya ce"waziri kenan ni kuma aganina wannan itace hanya mafi sauƙi da zan nunawa yarima kurensa akan abinda ya aikata ɗin, don kasan ance inda ba ƙasa nan ake gaddamar kokawa, kasan yarima ba zai taɓa gano matarda tayi masa ba, saboda ko kallon matan ma ba yi yake ba saboda haka kaga ni na sauƙaƙa masa hakan, sannan ko da wannan abinda ya faru ni aganina tamkar aƙwai lauje acikin naɗi, ba halin yarima bane neman mata balle kuma har ya kai ga yiwa yarinya fyaɗe ta haihu? gaskiya aƙwai dai abinda ya faru har hakan ta kasance".
tsabar haushi waziri kasa magana yayi, sai tura ƙeyarsa da yayi gefe yana kallon wani sashen.
Yana fitowa kai tsaye ɓangarensa ya nufa, shamaki ya biyosa har zuwa ɓangaren na sa, ya danna lifta nan da nan sai ga shi a ɓangarensa.
Shamaki ya zauna ɗaya daga cikin lumtsuma lumtsuman kujerun da suke falon, Galadima ya shige zuwa ɗakinsa bai san lokacin da wasu zafafan hawaye sauka akan kuncinsa ba, duk abinda zai sanya wannan tattaurar zuciyarsa tasa kuka to ba abune na wasa ba, bai san me yasa rayuwar ke canja masa zuwa haka ba, duk matar da zai aura cutar ta zaiyi don ba zai taɓa iya zaman aure da ita ba, sannan itama ba zata iya zaman aure dashi ba, saboda wani ginshiƙin daya lulluɓe gajimaren hadaran rayuwar da ta ƙawanye rayuwarsa ta hanasa sakat.
Shamaki ne ya dafa kafaɗarsa tare da ce masa"sai haƙuri Galadima, kasan komai muƙaddarine sannan duk zakaran da Allah ya nufa da cara ko ana muzuru ana shaho sai ya yi, saboda haka kayi haƙuri ka karɓi wannan auren a matsayin ƙaddararka, wacce duk inda kake sai ta bika".
kasa ce wa komai ya yi, don dama ba maganar yake sha'awar yi ba, haka shamaki ya zauna kusa dashi har ya tirsasa shi yin wanka, duk da yana ganinsa a matsayin É—an sa ido da kuma É—an takura, ammam duk da haka mutum alkhairi ne me girma sai yaji duk zuciyarsa ta É—an ragu da harba masa É—in da take yi.