Sashe 27
Facala Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fulani ta kalli ƙanwarta ta ce"yanzu kina ganin ya kamata ace Yarima ya gujemin aduk waɗannan ranakun? Duk da shi ne yayi min laifi? mi zaisa yayi hakan? jin kansa ya girma kenan har yayi doron zabuwar daba zai iya zuwa neman gafara ta ba"? . Ta faɗi hakan tana kuka tare da nuna kanta.
Lanta ta dafata cike da tausayawa ta ce" kiyi haƙuri yaya komi yayi farko yana da ƙarshe, ke kika haifi yarima amman na fiki sanin waye shi ɗin, sam baya son zuwa wajenki ne saboda kina fushi dashi har sai kin sakko, amman baiyi hakan don tozarta ko wulaƙantaki don jin shi ya isa ba, kema tun farko kinyi kuskure yaya da baki zauna da ɗanki kinji matsalarsa ba, abin takaici abin haushi ya kasa ɗakko ɗansa don ya kawo miki domin me? yasan za ki iya tsine masa saboda haka, zamanin fa yaya kiwon mutum ake bana dabba ba, ki tsaya kiyi tunani akan wannan matsalar ni ina ganin yarima ba zai taɓa yiwa wata ɗiya ciki ba, har sai da hukunce hukuncen ɗaurin aure akanta, sannan duk hakan zai iya faruwa saboda haka a wannan gaɓar zan iya ce miki fushinki shi ne ya ƙara komi, sannan kuma ki dinga tunawa da maƙiyanku yaya,kada ki dinga tunawa da masoyanki don su zasuyi komi ne saboda suga sun lalata rayuwarki da ta ɗanki, sannan shi maƙiyi idan zai sare ka da adda ba lokaci ɗaya yake sara maka ba, sai yayi tunanin ta inda zai biyo maka kaji haush fiye da sanin me tunani, kamar dai yadda aka yi hakan don ganin an haɗaki da ɗanki, don kuwa ganin ke kinfi ƙarfinsu sai akabi ta hanyar ɗanki, wanda idan ke aka yiwa ba zai miki ciwo kamar ɗanki ba".
Sosai jikin ta yayi sanyi, ta tsaya cak da hankalinta waje É—aya don tuno ilahirin abubuwan da suka faru a baya, da saurin gaske ta tashi tana ce wa"Lanta ya zama dole a binno asirin daya daÉ—e abinne, don kuwa cutar da yarima an daÉ—e anayi, tun wasu zamani da suka shuÉ—e a zuciyoyin shuÉ—aÉ—É—u masu sakaci irinmu, saboda haka zan tashi tsaye ganin komai ya zama tarihi a yanzu kuma ba sai an jima ba".
Tana faÉ—ar hakan ta tashi zata fita.
Lanta ta riƙo hannunta cikin tausayawa ta ce"Amri zai nan".
tayi mata magana da fillancinsu.
Lanta ta murmusa duk da zuciyarta cike da takaici take fal sannan ta ce" haba ranki ya daÉ—e, me babban É—aki amaryar sarki me babban masarauta, uwar yarima uwar mata, ina kuma zaki a irin wannan yanayin? Ai fita bata taso miki ba, zama waje É—aya tare da kafe kunnuwanki kamar baki san komi ba shi ne abinda ya kamata, sannan ki É—auki waya ki kira sahibin ruhinki yarima, wanda ko ban faÉ—a ba nasan daga me martaba sai shi, mu kuma muna gefe ba a tamu".
ta faÉ—a cike da zolaya.
Lanta kenan aƙwaita da son sanya mutum farim ciki ko da ita ɗin tana baƙin ciki, itace autarsu a ɗakinsu wanda suka kasance su huɗu mata namiji ɗaya.
da kanta ta kira wayar ɗan nata, cike da son jin muryar ɗan nata tuj tsahon ƙwana biyu da duka wuce.
cike da zumuÉ—i ya É—aga bayan shamaki ya bashi wayar, da har ya ce ya barshi baya son hayaniya sai kuma ya É—aga da fara'a ya"ranki ya daÉ—e, daman na bari ne ki sakko".
dungure masa kai tayi kamar dai yana gabanta, abin gwanin burgewa sannan ta ce"kazo ina nemanka yanzu". sai ta kashe wayar cike da son ganinsa.
*** *** ***
Hj. Rabi ta ce"Amrah kina cikin hayyacinki kuwa? kinsan waye yarima da kike son sai kin cusa kanki jikinsa? ba zai taɓa iya zama da kowacce mace ma ba ke ba, ke ɗin da kike banzartar da kanki a wajen yawon paty da asarar lokaci wajen yawon ƙasa ƙasa? ahalim yanzu ma mahaifinsa ya basa mata, wacce take a matsayin ƴar uwarsa wacce itama na tabbatar da ba iya zama da ita zai yi ba, saboda wani yanayi da ba kowa zai iya faɗarsa ba, amman ina me gargaɗinki da ki ciresa aranki, sannan kada ki sake inji wannan maganar a bakin Dadynki".
Amrah ta kasa magana tsabar takaicin abinda mahaifiyarta ta ce, to wannan dalili ne da za aƙi auren mutum? Don kawai anyi masa aure? Auren ma auren dole daba matar ya keso ba? saboda haka ita yanzu ma ta fara sonsa, duk kuma abinda zai faru sai dai ya faru amman sai ta auresa ko da tsiya ko da tsiya tsiya.ta kaɗa kanta ta fice ba tare da ta ƙara kallon mahaifiyarta ba, don dama ta daɗe da sanin ba sonta take ba, tafi fifita wasu da ita saboda haka zata fita a harkarta kawai, don indai akan yarima ne bata jin zata ragawa kowa, ciki kuwa har da HJ. Rabi mahaifiyarta.
*** *** ***
ganin ina nuna tsohon cike da firgici Ammi ta ce"lafiya adawiyya? nasan dai baki son tsoho ba? don sanda kike zuwa gidan nan kina ƙarama".
Tsoho ya murmusa irin yadda tsoffi kan yi lokacin da wani abu ya shige musu duhu,bai yi magana ba ya nunamin wajen zama da hannunsa, na zauna ina me kallonsa cike da tsoro sannan kuma aÉ—an É—arare na zauna, dom har ga Allah ban yarda da tsohon nan ba.
Ammi ta ƙara maimaitamin tambayarta? don taga yadda na zauna tamkar zan ruga da gudu, ina hawaye na ce"Ammi shi ne mutumin daya ke zuwarmin a mafarki, yana yawon jana zuwa wani haske, da mun kai zamu faɗa wannan hasken sai wasu suzo da baƙaƙen kaya su janye ni ina kuka ina kallonsa".
Ammi ta ce" daman da tsoho kike wannan mafarkin?".
Na ce"eh" a raunane.
Tsoho ya kalleni sosai ya ce"Adawiyya ni kakanki ne,bazan taɓa cutar dake ba don kuwa ke ɗin jikata ce,da kakanki wanda ya haifi mahaifiyarki dani uwa ɗaya uba ɗaya muke,sannan ba komi ne ya sanya mahaifiyarki rabaki da wannan gidan ba, sai wani shuɗaɗɗan al'amarin daya wuce wanda bama fatan sake ko da fatan rabinsa ya faru, sannan ni da kike ganina a mafarki fuskata ce dai kike ganin Allah ya nuna miki tunda dai an nisantaki dani".
Ammi tayi saurin buɗe baki za tayi magana yayi saurin dakatar da ita da ɗaha hannunsa guda, ba tare daya kalle ta ba ya ce"Zulaiha kenan, kin ɗauka saboda rabata da gidan nan dukkanin ƙaddarorinta sunzo ƙarshe kenan? Abu ɗaya yasa ɗan adam a wani yanayi ne, shi ne rashin yarda da ƙaddara sai ki ga Allah yana ta gwadamu da imaninmu, cinye jarrabawar rayuwa shi ne ya ke nuna lallai imaninka ya kai, duk da kin rabani da ita addu'ah nake binta da ita a koda yaushe, sannan ina roƙar Allah ya gwada mata fuskata ko da kuwa a mafarki ne, kin isa hana hakan? Ai da Allah ya tashi sai ya nuna miki baki isa ba ɗin, sannan sai yanzu da kika ga kin bar bashin gabar dani kika dawo"?.
Shiru Ammi tayi gami da sunkuyar da kai, hawayenta ya kasa ɓoyuwa har sai da suka sakko, ni kuwa na tsani ganin Ammi na kuka sai nima na fashe da kuka don aganina tamkar ci mata mutunci tsoho ke yi.
bai hanata ba, har sai da tayi mai isarta sannan ya ce" duk garin nan kina da wanda ya kai ni ne"??.
Ta ce"a a".
ya gyaÉ—a kai, sannan ya ce" to ya bayan rabuwa kuma? don nasan abubuwa da yawa sun faru har da abinda kike gudu acan baya É—in".
da mugun sauri Ammo ta kallesa, don tasan tsoho tsaf duk abinda ya faÉ—a a baki to ko bai gani da idonsa ba ya riga daya gani É—in, don mutum ne me mugun hangen nesa da kuma hango abinda ka birne a zuciyarka.
babu abinda Ammi ta ɓoye masa game da abinda ke faruwa, tun daga farko har zuwa ƙarshe.
Tsoho ya yi murmushi sannan ya ce"DA KUMA SAURAN RINA A KABA KUMA BA............"
sosai ni da ita muke kallonsa saboda firgici da ruÉ—ani bisa fuskarsa me nuna tsofa..........soonâž¡ï¸
FACCALA NOVELS FANS
https://chat.whatsapp.com/L6lrdpNeslXEN6TlUzv4BA
*NABIHA DATA SERVICE*
kuzo siyan data me rahusa da kuma auki.
MTN
500MB 150
1GB. 300
2GB. 600
3GB. 900
_____
GLO
500MB. 150
1GB. 300
2GB. 5,50
3GB. 850
_________
AIRTEL
500MB 150
1GB. 300
2GB. 600
5GB 1,200
__________
9MOBILE
500MB
500MB 150
1GB. 250
2GB. 450
3GB. 600
Via:-
5458227606
Nabiyyah Aminu
Moniepoint
my no
08103807998
*MRS GREEN CE*
[1/21, 14:55] Ummu maher ce: _*🌈Fð˜¼Cð˜¼L𘼠🌈*_
{{}}Ta fi kishiya🔥{{}}
_BY_
_*©UMMU Mð˜¼HER(MRS GREEN)*_💚
*_AREWA WRITER'S ASSOCIATIONâœï¸_*
*AREWABOOK$âœï¸*
FACALA:: https://arewabooks.com/book?id=6582a28d4ede3c5852b6cb60
*UMMU MAHER COLLECTION👛👠*
https://chat.whatsapp.com/EBmNeSHdAl9EgqmlWo3Z3C
*_SABAYA KAYAN MATA🥰_*
ko kunsan sabaya na gyara jiki🗣ï¸ta ciko miki da ni',imarki a matsayinki na Æ´a mace🗣ï¸in har kika rasa ni'ima to tabbas kin zama saura🗣ï¸ðŸ—£ï¸na ce ba? kin haihu kinÆ™i ki koma dai dai? to wallahi ga sabaya zata gyaraki ciki da waje,ta matseki ta dawo miki da martabarki,ita sabaya bata cutarwa ko kaÉ—an sabida Æ´aÆ´an itatuwa ce herberls.tana ciko da mama yayi kyau sosai.
08067329607.
âž¡ï¸39 & 40
...........ɗan murmushin nan na sa ya yi, irin na tsoffi sannan ya ce"Zulaiha abinda nake so ko gane shi ne kika ƙi ganewar ahalin yanzu, ki kasance me yarda da ƙaddara akoda yaushe, sannan babu yadda za'ayi kace wai kai kafi ƙarfin a jarabce ka, ki tuna fa iyayenki yau shekararsu nawa da rasuwa? suna da kusan shekara 20 yanzu kaf ahalinki suka mutu a jirgi, mahaifinki, mahaifiyarki, ƙannenki biyu, yayyinki uku, kinga kuwa ko a nan aka tsaya yaci ace kinsan ƙaddara me kyau da mara kyau, abinda ya faru kika ɗauke ƴarki ba fa shi ke nuna shikkenan an dena jarabtarku ba, shi bawa ana son ya zamana ko da yaushe cikin shirin ko ta ƙwana, sai dai addu'ah ya kamata ka dage da ita akoda yaushe, na farko ka tsaida sallah, na biyu ka bautawa ubangijo tuƙuru da kuma addu'ar samun rahama duniya da lahira, sannan kuma ka dage da addu'ar cinye ƙaddara me kyau ko mara kyau".