Sashe 24
Facala Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
idanuwansa sukayi jawur, ya dinga zazzaga ruwan masifa har yana iƙirarin zai iya sakinta akan ƴarsa, don shi bai ga amfanin a dinga takurawa ƴarsa agidansa ba, xai iya rabuwa da kowa indai akan Amrah wacce ya ke ce mata Lulu.
aranar sunyi tashin hankali sosai, har sai da ta kai ya saki HJ Rabi ta koma garinsu meduguri ananne fa ta zauna har na tsawon wata biyu, har sai da Lulu ta gaji ta dinga yiwa mawashi kuka akan ya dawo da mom É—inta, sannan ya je har meduguri yayo biko ananne ta taho da mahaifiyarta saboda ba zata iya É—aukar rashin mutuncin Lulu da mawashi ba, shiyasa ta É—akko mahaifiyarta ta dawo da ita gidanta don ta É—an rage zafi idan tana ganin danginta kusa da ita.
wannan shi ne taƙaitaccen tarihin Lulu, kuma haryanxu wannan baƙin tarihin nata bai canja zani ba, don kuwa a rashin mutunci ba baya bace komi nata gaba yake yana ƙara tumbatsa saboda gudummawar da take samu wajen mahaifinta.
cigaban labari
Hj Rabi tana ɗaki tana waya da ƙawarta aminiyarta Hj Saudat, sannan matar sarki me babbar masarauta mahaifin Galadima.
Cikin nutsuwa Lulu ta yi nocking a bakin ƙofar ɗakin, Hj Rabi ta bada damar shigowa ta shigo tamkar mutuniyar kirki, daga ita sai wani sikin tired wanda ya ɗame ta sosai sannan yasha uban crazy wanda har santala santala fararen cinyoyinta awaje suke suna tallam kansu, ta risina ta ce"mom morning".
ta É—ago cikin nutsuwa ta kalle ta, don mamaki har buÉ—e bakinta tayi tamkar za tayi magana kuma sai ta kasa don mamaki,Lulu ta ce"Mom daman wata magana nake so muyi don Allah".
kallon ƴarta takeyi cikin so da ƙaunarta, don tana masifar son Lulu fite ma da mahafinta Alhaji mawashi abinda ke haɗata da ita shi ne rashin mutunci, da kuma rashin girmama na gaba da ita sannan sam bata san komi a addini ba, ko da ta dage akanta wajen koya mata sai kiga mahaifinta ta hure mata kunne taƙi yi, har ta gaji ta koma taya ta da addu'ah.
ta ce"ina jinki Amrah".
da yake bata ce mata Lulu acewarta ai ba shi ne asalin sunanta na asali ba, shiyasa ma da tana da yadda za tayi da tuni ta cire sunan don bata sanshi ba tada yadda za tayi ne, don yanzu sai ubanta ya hau mata hauka duk akan Fitinanniyar Æ´arsa.
ta ce"mom kin daɗe kina burin kiga na fito da mijin aure, to a wannan karon na yarda zan fito da mijin dana keso amman don Allah inason kuyimin ƙoƙari ya aure ni, wallahi ina sonsa kuma idan ban auresa ba komi zai iya faruwa da rayuwata, please and please mom".
sosai taji daÉ—in wannan lamarin, don babu uwar da zata so Æ´arta tana da shekaru irin na Amrah ta tsayar da miji har tayi aure, don ayanxu haka Amrah na da shekara 26 ne arayuwarta.
ta ce"Alhamdh Amrah nayi farin ciki, sai dai inason insan waye mijin da kike son aura É—in? sannan kuma ina son inasan ki faÉ—amin gaskiya agame dashi".
cike da zumuɗi da rawar kai ko kunya babu ta ce"Mom sunansa, Canal A.A ɗan gidan sarkin babbar masarauta, ɗansa ɗaya tilo namiji wanda kuma shi ne magajin sarki ko ayau ya mutu, sannan mom yana da matuƙar son addininsa na musulunci, don a merica na fara ganinsa, sannan nasan mahaifiyarsa ƙawarki ce sosai don har gidansu ma kina zuwa, sai daga baya na tuno ma da hakan".
da sauri HJ Rabi ta zaro ido cikin tsoro............
*** *** ***
cikin nutsuwa ya shigo gidan sannan ya nufi ɓangaren kishiyar mahaifiyarsa, ya gaidata cikin mutunci ananne ma take shaida masa za a kawo kuɗin ƙanwarsa Maryam, yaji daɗi sosai don ayanzu dama su uku ne suka rage musu agidan ga kuma abinda yake aikatawa wanda ko kusa baya son yaga an aikatawa nasa ƙannen.
Duk abinda yake tana kallonsa, yana shigowa ɓangaren Sakina tayi wuf ta je ta faɗa mata ga shinan yana hawowa sama.
yana shigowa ya gaidata cikin nutsuwa, kishi ya turniƙeta ta ce"Amman Ahmad ba kada hankali fa,yanzu sai ka rasa inda zakaje sai ɓangaren kishiyata? ka zauna har awa kusan ɗaya kana zaune kana zuba? sannan duk abinda ka aikata ina sane dashi a'i, kaje gidansu wannan mayyar yarinyar wai ka mayar da ita ɗakinta? saboda ni ban isa in faɗa maka ba kenan? anya kuwa kana neman albarka Ahmad? wato kai da yayanka Xubairu kun zama marasa mutunci ko? sai abinda kuka yi niyya shi kuke aikatawa ko? to wallahi bari kaji idan har ka sake ka dawo da wannan ƴar matsiyatan sai na tsine maka wallahi............"
ba ma Ahmad ba hatta Sakina dake gefe sai da ta tsorata sosai, da jin furucin mahaifiyar tasu wanda ke nuni da zata iya aikata komi indai har ba a yi mata abinda take so ba.
cikin rawar baki Sakina ta ce"Hajiya kinsan kuwa abinda kike faÉ—a?".
da sauri ta ce" ban san me nake faÉ—a ba sai kin tunamin"?.
ai kuwa daya ke bata san gatse ba sai kuwa ta ce" Hajiya ce wa fa kika yi zaki tsinewa ya Ahmad, akan mace zaki tsine masa Hajiya?".
Hajiya ta buge mata baki tare da ce wa" eh haka na ce uwar iyayi, sai ke kuma? wallahi dukansu sukace ba zasu ji magana ta sai na tsine musu daga shi har yayan na sa".................
furucinta bai kai ƙarshe ba taji an ce" ke kuma kibi hanyar da kika biyo tun da jajayen sawu ba".
da sauri ta juya don jin Abinda mijinta Alhaji Badamasi ya ke faɗa, ya ƙaraso cikin falon ya harɗe hannayensa a bayansa ya tako gaf da ita sannan ya ce" bansan ba kida hankali ba sai yau, saboda tsabar rashin hankali kike buɗe bakinki kina ce wa zaki tsinewa yaranki? saboda suna kan gaskiya ke kuma kina kan ƙarya? to bari kiji ni bazan taɓa ɗaukar wannan rashin hankalin na ki ba, zan ki iya bin hanyar da kika fito muddin ba zaki zauna da yaranki lafiya ba, sannan in rabaki da yaran naki kaf ɗinsu".
da mugun sauri ta juyo idanuwanta na zubar da ruwan hawaye masu É—umi da zafi ta ce" Alhaji akan wannan maganar zaka sake ni? saboda waÉ—annan mayun shuwa É—in sun kama ka? shi ne kake ce wa zaka sake ni, to wallahi ko zanyi yawo tsirara Ahmad ba zai dawo da wannan matsiyaciyar yarinyar ba, wacce duk gidan da ta shiga sai masifa da bala'i sun afku agidan".
tana faɗar hakan ta wuce fu tamkar kububuwa, Alhaji Badamasi ya bita da wani irin kallon banza har yana haɗawa sa tsaki, sannan ya fice shima ya bar Ahmad a durƙushe da kuma Sakina.
Ahmad ya rasa maganar wa zai kama? ta mahaifinsa ko ta mahaifiyarsa, sannan a gefe ɗaya yana jin ko me za'ayi ba zai taɓa iya rabuwa da Rabiatu ba, don shi kaɗai yasan wani irin qualities ne da ita.
*** *** ***
Sosai Ammi ta gyarani a wannan karon, don har gyaran ƙafa sai da ta kaini akayi min, da kuma gyaran gashi na garari ga kuma gyaran jikin dana sha duk inda na zauna ƙamshi ya ke fita, nasha kitso irin masu mitsi mitsi ɗinnan, wanda ake tsagasu da allura na fito shar dani, sannan aka zanamin baƙin lalle da kuma ja me matuƙar kyau da kuma dacewa da kalar fatata.
shar na fito a marya, sai dai Æ™asan zuciyata na yimin wani irin zillo da kuma wasi wasi musamman akan maganar da Mama uwar gida dana ji suna yi ita da aminiyarta akan abinda suka shiryamin, tuni naji wata irin Æ™walla me masifar zafi ta fara silalomin, na kasa tsayar dasy har sai da suka fara ambaliya don maganganun na su ba suda daÉ—in ji balle kuma a faÉ—esu a harshe baki ya ambata su yadda aka zana.............âž¡ï¸soon.
FACCALA NOVELS FANS
https://chat.whatsapp.com/L6lrdpNeslXEN6TlUzv4BA
*NABIHA DATA SERVICE*
kuzo siyan data me rahusa da kuma auki.
MTN
500MB 150
1GB. 300
2GB. 600
3GB. 900
_____
GLO
500MB. 150
1GB. 300
2GB. 5,50
3GB. 850
_________
AIRTEL
500MB 150
1GB. 300
2GB. 600
5GB 1,200
__________
9MOBILE
500MB
500MB 150
1GB. 250
2GB. 450
3GB. 600
Via:-
5458227606
Nabiyyah Aminu
Moniepoint
my no
08103807998
*MRS GREEN CE*
[1/18, 14:02] Ummu maher ce: _*🌈Fð˜¼Cð˜¼L𘼠🌈*_
{{}}Ta fi kishiya🔥{{}}
_BY_
_*©UMMU Mð˜¼HER(MRS GREEN)*_💚
*_AREWA WRITER'S ASSOCIATIONâœï¸_*
*Wattpad user name*
https://www.wattpad.com/user/Rabiatu333
*Arewa book user name*
https://arewabooks.com/u/rabiattu0444
Whatsapp:https://wa.me/7068606171
*Ummu maher collection👛👠*
https://chat.whatsapp.com/EBmNeSHdAl9EgqmlWo3Z3C
*_SABAYA KAYAN MATA🥰_*
ko kunsan sabaya na gyara jiki🗣ï¸ta ciko miki da ni',imarki a matsayinki na Æ´a mace🗣ï¸in har kika rasa ni'ima to tabbas kin zama saura🗣ï¸ðŸ—£ï¸na ce ba? kin haihu kinÆ™i ki koma dai dai? to wallahi ga sabaya zata gyaraki ciki da waje,ta matseki ta dawo miki da martabarki,ita sabaya bata cutarwa ko kaÉ—an sabida Æ´aÆ´an itatuwa ce herberls.tana ciko da mama yayi kyau sosai.
08067329607.
âž¡ï¸35 & 36
.........ina cikin wannan halin ne Ammi ta shigo ta same ni, hankalinta ya tashi sosai ta kama hannuwana muka shiga har ƙuryar ɗakinta, na fashe da kuka ina me lafewa luf tamkar mage a ƙirjinta, ita kuma tana ɗan shafa baya na har sai dana fara rage bolum ɗin kukan sannan ta ce" ya isa haka Adawiyya, menene ya sanya ki kuka har haka? ki faɗamin kada kiji tsorom komi, don naga kamar aƙwai abinda ya tsorata ki".
matsawa na yi daga ƙirjinta na koma jikin filom dake manne a gadonta sannan na ce" Ammi wai mi yasa mutane da dama suke ɗaukata a bara gurbi? wai mi yasa tabo baysɗa gogewa ne daga allon ƙaddarar daya zamarwa ko wani ɗan adam tilas? sannan mi yasa wasu mutanen basu tunawa da mutuwa sai son duniya da kyalkyalinta suka sanya agabansu? abinda naji a kunnuwa biyu masu jiyowa kansu hatsari na rayuwa, ya girgiza ƴar ƙaramar ƙwanya ta Ammi, na rasa ma wacce irin addu'ah zanyi domin kuɓutar da kai na, Ammi don Allah ko bani shawarar abinda ya kamata inyi"?. sai na fashe da kuka me ratsa zuciyar me sauraro.