Sashe 11
Facala Takun Farko Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna shigowa suka samu sashen nata da mutane fal,yawancinsu ƴan sannu ne don bata daɗe da dawowa daga masarautar kahutu.wato masarautar gidansu kenan don itama gwaggwala ƴar sarki ce a wancan zamanin don yanzu ƙaninta ke riƙe da masarautar.
Suna shigowa ta kyalla ido ta gansu ta ce"ke Saratu ɗaukemin ƙwaryad zumar nan da alkakina don ga sha zumamu sun zo".
Dariya suka sanya Auta ta ce"yo me xamuyi da wannan abin duk tsohon hannu yaƙunanne ya taɓa".
Gwaggwala ta ce",yo ai ubanki ne yasa uwarki tayo sa ta kawo min,yo kinga kuwa su ne tsoffi ba ni ba,don ni ko kallonsa ma banyi ba saboda baiyi min ba".
Dariya suka sanya suna ƙarasawa falon,jakadiyar gwaggwala wato Asabe sai dariya take.
Ai kuwa suka dirar wa wannan alkakin suka hau ci,Gwaggwala ta ce"duk zakuyi amansa ne bari in kira wanda yake de de daku".
Ai suna jin haka suka cire hannunsu suna dariya,don sun san halin Gwaggwala idan tace za tayi abu to sai ta yi,duk da kuma sun cire hannun sai da ta kira sa nan da nan idanuwansu suka kawo ruwa don ba ƙaramin tsoronsa suke ba,kallon idonsa ma kawai ke sa kayi gudawa.
da gudu suka ƙarasa kusa da ita suna bata haƙuri,sai kuwa Gwaggwala ta ce"yo an gaya muku ku kaɗai ne ƴaƴan zamani? ai nima da kuka ganni ƙwalluwa ce ina kamar ku shiyasa na ce bari in kika wanda za kuji tsoro nai".
Asabe ta sanya baki tana bata haƙuri,sannan ta ce ta haƙura amman kada su kuma shigo mata ɓangare su sanya mata ƙazaman hannunsu na tara farce,don babu abinda ta tsana irin tara farce shiyasa kullum faɗa take musu,su kuma gani suke tamkar wani gayu ne,amma ko a addinin musulunci ba abune me kyau ba ɗabi'ace ta arna.
***Â Â Â Â Â Â Â Â ***Â Â Â Â Â Â Â ***
daga can nesa suka faka motarsu a dai dai ophanage ɗin,wato gidan marayu Aamiru ya ƙosz ya ce"man wai ni lafiya mukazo wannan gidan"?.
Kamar yadda ya tsammata bai ce masa komi ba,ya cigaba da takunsa cikin ƙwarewa awajen tafiya sai da yaga ya yi masa nisa sannan ya biyosa abaya don ya ƙosa yaga me za suyi agidan marayu?.
 Suna shigowa gidan ya kira wani awaya,nan da nan sai ga su sun fito da wani yaro a hannu sosai Aamiru ya waro manyan idanuwansa yana kallon mamaki da firgici tamkar wanda yaga zaki ko kuma namijin miciji........Soonâž¡ï¸
Atayani share Æ´an uwa,ni kuma in ta sanbaÉ—o muku wnn littafin me cike da wa'azin rayuwa.
*_SABAYA KAYAN MATA🥰_*
ko kunsan sabaya na gyara jiki🗣ï¸ta ciko miki da ni',imarki a matsayinki na Æ´a mace🗣ï¸in har kika rasa ni'ima to tabbas kin zama saura🗣ï¸ðŸ—£ï¸na ce ba? kin haihu kinÆ™i ki koma dai dai? to wallahi ga sabaya zata gyaraki ciki da waje,ta matseki ta dawo miki da martabarki,ita sabaya bata cutarwa ko kaÉ—an sabida Æ´aÆ´an itatuwa ce herberls.tana ciko da mama yayi kyau sosai.
08067329607.
*MRS GREEN CE*
[1/9, 08:44] Ummu maher ce: _*🌈Fð˜¼CCð˜¼L𘼠🌈*_
    {{}}Ta fi kishiya🔥{{}}
       _BY_
_*©UMMU Mð˜¼HER(MRS GREEN)*_💚
*_Wattpad✅_*
https://www.wattpad.com/user/Rabiatu333
*_ð˜¼rewabooks✅_*
https://arewabooks.com/user/rabiattu0444
*Sirrinmuâž¡ï¸*
Æ´an uwa mu yawaita yin istigfari,Allah ya yafe mana baki É—aya.

âž¡ï¸15& 16
…………………da sauri ya ce"bro wannan yaron da kake kama dashi haka fa? ban taɓa gani ko sanin kana da ƙani namiji ba? amman yau sai ga me irin kamanninka"?.
 ayanzu ma bai amsa masa ba,ya sanya lallausan hannunsa ya ɗauki yaron yana murmushinsa me mugun tsada,don sai kuyi shekara dashi baka taɓa ko da ganin haƙoransa waje ba.
binsa kawai ya ke amman bakinsa cike ya ke da muradin son sanin ayar tambayar da take akan yaron,don wannan yaron inde ba ƙaninsa ba to wallahi baya raba ɗayan biyu ɗansa ne,to idan ɗansa ne ayaushe ɗin yayi aure? shi de yasan yayansa bai taɓa aure ba? to a ina ne zai samo yaro me kama dashi haka?.
Sosai yake wasa da yaron,tun yana fara'ah har ya fara ɓaɓɓaka dariya,shi kuwa Aamiru kallonsa kawai ya ke yana mamaki,anya kuwa ba aƙwai wata aƙasa ba? anya kuwa ba wata Galadima ya yiwa ciki ba? tun yana wannan tunanin sai yazo ya dena yi don gani yake kamar hakan ba zata taɓa faruwa ba,don yasan yadda galadima ya tsani zina,barshi dai da wasu halayensa wanda ba kowa ne yasan dasu ba,ko iyayensa basu san da wannan harƙallar da yake yi ba shiyasa yake tunanin babu abinda zai canja Galadima zuwa wannan baƙar rayuwa me cike da tafki me zakuna da kunamu.
ƙuri ya ƙurawa yaron kallo,kai hatta bakinsa da idonsa duk na Galadima ne babu abinda baiyi irin na ubansa ba.
ya ɗago ya kalli Aamiru yaga ya ƙurawa yaron ido,tamkar wanda yake rubutu ajikin allo sai da suka daɗe ahaka sannan ya ce"Aamiru bana son sa ido arayuwata,duk abinda mutum ya gani yana da kyau ya ɓoye abinsa aransa,dom shi ciki ba don komi akayi sa ba,don rufe sirri aka yisa saboda haka bana buƙatar kowa yasan munzo nan,kai amintar dake tsakaninmu ce ta sanya ni zuwa da kai nan,kasan dai inuwar sharri sai fitilar sharri ko?idan ka sake bakinka ya furta wani abu kan wannan zuwan,uhm".
 yana faɗar hakan ya juya ya cigaba da yiwa yaron wasa,suna ta ɓaɓɓaka dariyarsu gwanin sha'awa kan Aamiru ya kulle sosai ya rasa ta inda zai ɓullowa wannan babban hamshaƙin lamari,wanda ya girmami ƙwaƙwalwa balle ayi maganar ajje tunani,kamar yadda ya faɗa masa inuwar sharri sai da fitilar sharri shi ne,yasan halin amininsa aƙwaisa da mugun riƙo muddin ya yarda da kai kaci amanarsa to ko kai waye sai ya rama ta salama,ya biyo maka ta bayam fage ta yadda babu ta inda za ka iya gane komi,shiyasa ayanzu ma yake shawara da zuciyarsa Allah yasa kada ta ruɗesa ya faɗi wannan ƙabli da ba'adin,ta inda aka hau ta nan ake sauka saboda haka daya gama shawara da zuciyarsa sai ya juya ga amininsa ya ce.
  "Aliyu"!.
A hankali ya juyo ya kallesa tare da amsa masa,don yadda ya faÉ—i sunansa full sai hakan ya bashi mamaki sosai don rabon da yaji ya faÉ—i sunansa tun suna yarinta,shima idan sunyi faÉ—a ne yasa yake faÉ—in sunansa,abinda yafi faÉ—a idan zai ambaci sunansa shi ne,Raba gardama ko kuma Galadima ko kuma soja sa maza gudu,amman ya yi mamaki sosai daya ji ya faÉ—i sunan na sa.
  Ganin mamaki a fuskar aminin na sa yasa ya ce"mamaki ka ke dana faɗi sunan ka ko?to ba abin mamaki bane saboda wallahi kai na ne a kulle,da xaka sanyawa zuciya da ruhi salama da ka aminta dani ka faɗamin gaskiyar komi,wala alla asamu bakin zaren".
wasa ya cigaba dayi da yaron sannan ya ce"uhm an samu bakin zaren a'i".
 Aamiru ya kasa magana,ji yake kamar ya tamfatsamai maruka waɗanda zasu sanya ya dawo daga tafkin zaren ƙulalliyar da yake son afkawa ciki,ya cije leɓensa har sai da yasanya shi jin zafi ya tashi tsaye amatuƙar zuciye ya ce"Aliyu ni zan tafi,idan ka gama ƙulalliyar saƙar da kayi ka kasa warware ta sai ka taho,idan kuma kana zaman jiran wani ya warware maka saƙar ne sai ka zauna,dabara dai ta ragewa me shiga rijiya".
  gaba yayi abinsa bai jira cewar sa,don yasan ko kashesa zai yi ba zai faɗa masa ba,don ya rasa wani irin mutunne galadima tamkar zuciyar mace haka zuciyarsa take,sai ya iya barin abu shekara aru aru ba tare da wani mahaluƙi yasan komi ba,ko shi da yake amininsa wani abun sai ankai ruwa rana sannan yake sanin komi.
  Bai kuwa tsayar dashi ɗin ba,ya barshi ya tafi abinsa yana ta yi wa yaron wasa ya ɓata awanni da dama sannan ya yiwa yaron wasu irin hot kisses kamar ba yarima ba,sannan ya tashi ya kaishi wajen masu kula dashi ya yi musu sallama yana jin wani irin nauyi tamkar an sanya masa wani jiminin dutse aransa,rayuwa kenan sai ka ganka da kuɗi da komi amman kuma sai ka rasa farin cikin rayuwa da sukuni kullum sai dai ka kasance cikin wani hali,yana addu'ar Allah ya kawo masa ranar da zaiyi farin ciki arayuwarsa.
***Â Â Â Â Â Â Â ***Â Â Â Â Â Â Â ***
"Hajiya ni fa zan fita ne,tunda na ga Khadija ta fara samun lafiya".
caraf tayi da ce wa"wajen malamin nan zakije ko? don Allah idan kinje ki faÉ—a masa halin da Khadija take ciki tunda wannan mayyar ta kama ta sai maganin asibiti kawai muke bama na malamai".
wani kallo ta yiwa Hajiya sannan ta ce"ni na gaya miki ga inda za ni,Hjy bana son shisshigi a dukkanin lamurana ki dinga sanyamin ido aduk abinda zanyi? anami? ke kike aure na ko mi"?.
Hjy ta ce"yi haƙuri ƴa ta,dama tuna miki na yi ayi aikin da baki ɗaya ma wannan tafiyar da tayi gida kada ma ta dawo,don wallahi na tsani yarinyar nan tamkar me".
Balaraba de ta turo ɗaurin ɗanƙwalinta gaba,sannan ta ce"ok na gane amman idan waccan gantafalallan ɗan naki ya dawo ki faɗa masa ke kika aikeni,kada yazo ya sanyani agaba da tambaya don tunda ya fara sanya hannu ajikina nasan zai iya aikata komi".
adawo lafiya tayi mata da samun abinda taje nema.
uhm oh ni😳😥rayuwa,wai suruka ce ke ƙara tunzura matar ɗanta taje wajen boka? ko malamin tsibbu? wanda ko da matar ɗanka na yi za kaji duk ka tsaneta saboda bin bokaye? Amma madadin taji haushi da kuma kishin ɗanta sai ma ƙara tunzurata da take yi? ya Allah ka tsarkaka mana zuciyoyinmu.
anan nake janyo hankalin mata masu asiri,don cikar wani burinsu na duniya su kiyayi ranar tsayawarsu agaban jalla sarki Allah,suji tsoron Allah su dena kafin ranar tsayuwa.
****