Sashe 33
Doguwar Hanya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yanada kyau inji likita uba yake sumbarta mace me ciki, dakuma yawan saduwa sabida yaranshi ya shak'u dasu sukuma taso suna sansa, hakan kuma yana k'ara musu tsananin k'arfi, mace kuma takan samu sauk'in nak'uda, so ki nutsu kiss zan miki yanzu" Tama rasa me Abu Huraira yake nufi da ita matsawa yae kusa da ita ya sanya hannunshi akan waist nata sannan ya dragging nata gabansa ta hanyar matsowa da kunkurunta zuwa gabansa sosai, hannunsa d'aya ya sanya ya d'ago hab'arta har ta soma zubar da ruwan hawaye, be kulataba ya sanya harshe ya lashesu duka, sannan ya karkata fuskarsa ya tsoma bakinsa a nata ya shiga tsotsa da kyau, batada niyyan yin komai, amma abun yana k'ok'arin yin tasiri agareta, k'afanta yana shirin gagararta tsayuwa shikuma da saninsa ya sake mata waist d'inta ta tsaya akan k'afarta batada wani support, hannunsa d'aya kurun ya zura abayan wuyanta yana mata wani salo dashi, ganin zata fad'i ya sanya tayi saurin rik'o waist nashi da hannunta d'aya, yafi 7mns akan bakinta seda ya tabbatar tayi laushi sosai sannan ya saketa ya zaunar abakin gadonta, kasa d'agowa tae ta kalleshi yace
"Lastly wannan maganar tamu sirri ce, basekin cewa kowa ga yanda mukai ba" Batace masa komai ba ya fita d'aga d'akin yana shiga mota ya rik'e mararsa cikin azaba, ga stick dinsa tayi qiqam, yanada tsanain buk'ata akan zuhra amma dole ya daure wannan hanyar kad'ai gareshi ta mallake ta gaba d'aya!!!!!!
Ita d'inma marar nan ta dunk'ule gu d'aya baiwar Allah ga ciki anan ta zube tanata murkususu har kusan rabin awa kafin abun ya lafa mata.
**************
Abu sufyan ansha wanka, aka shirya zuwa gun amarya, a motarsa ta samesa amma abinda ya bashi mamaki tunda ta shigo motar taketa faman kuka, haka ya dinga rarrashin ta taqi dena kukan, tashin motar kurun yae ya lula da ita guests house na dad d'insu.......
Mom Nu'aiym.
[11/20, 3:01 PM] Maamah twins💕❤: *🏇🏇DOGUWAR HANYA....🏇🏇*
*Billy Galadanchi*
*Haske writer's Association(home of expert and perfect writer's)*
*Book nawa na siyarwane, idan kinaso ki nemi wannan number 07084161619*
31
"Akan me zaka fito dani? Ina zaka kaini? Dan Allah ka mayar dani gida, mom tace karna kuskura na bika konan dacen" parking yae gefen titi sannan ya waigo ya kalleta
"In hakane toki dena kukan nan sena mayar dake" share hawayenta tae, shikuma ya juya akalar motar sa zuwa gidan su, seda suka tsaya sannan ya dubeta sosai yace
"Mesa zaki sauyamun? Bakya farin ciki da aurena ne Ayusher? Mesa zaki zamarmun wata kala, sekace wacce za'a kaita a gidan mak'iyinta?" D'agota idanta tae dasuka rigada sukak jajir
"Yaa Suf nasan basona kake ba, duk girman son danake maka bazan auri namijin dabaya sona ba, yazo daga baya kuma yana wulak'an tani,sannan kuma niba haka mukai dakai ba, tun yaushe nafita sabgarka? Kana gani daidaine kayi amfani da damar gidanmu da naku ansan juna ankuma san muma tare kazo nan aurena batare da izini naba, hadda k'arfin halin d'aurin aure batare da izinina ba haba yaa souf ya zanji dad'in wannan auren?" Harta kai aya ita yake kallo seda ta dire sannan yace
"Niban tab'a cewa dake bana sonki ba, nakuma ji nayi kuskure dana turo neman auren ki batare da izininki ba, amma ki sani ni zuciyarki nabi nasan kina sona Ayusher ni kuma bawai sanki ne banayi ba halayyarki ce wasu bana so, kuma ai ina gaya miki, zancen aurw kuma da kikeyi wlhy tallahi daga b'angaren kune, bamu bane muka yanke wannan hukuncin daga b'angaren kune, abu d'aya zance ban musa ba sanda akayi maganar dan Allah kiyi hak'uri" batace dashi komai ba se ido data zuba mai cikin wani yanayi dabatasan wane iri bane, hannauenshi biyu ya d'aga ya rungumota sosai jikinsa ya shiga patting bayanta a hankali, se saukar ajiyar zuciyar ta kakeji a hankali, sanyin Ac dakuma k'amshin jikin sa yana shirin sanyata bacci a wurin batare data shirya ba, batasan menene damuwar taba akan Sufyan so takeji tajinya ambaci kalmar so agareta amma ko yanzu be ambata ba dukda haka taji dad'i sosai sabida kulawar daya nuna akanta
"Banason zubar tsadadden hawayenki My Ayush....kimun rai kidena kukan nan yana tayarmun da hankali, kuma karna k'arajin kina zancen wai bana sanki, ninace? Ban fad'a ba Ayush ina sonki fiyeda yanda kike son kanki, ina k'aunar ki kwatan kwacin yanda uwa take k'aunar jaririn ta sabon haihuwa, mesa zaki sanya tunanin abinda ba haka bane aranki? Mesa zaki d'auka abinda kikeso yana gudunki? Sam babu k'iyayyarki araina, ki dubafa ko yanzu da kaina na kawo kaina bawai rok'ata kikayiba dan Allah ki dena wannan tunanin" Lumshe idanta tae tare da baiwa k'wallan idanta damar sauka sabida tsananin dad'in kalamansa, ta gagara furta wata kalma k'wak'wara guda d'aya kallo d'aya me hankali ze mata ya gano cewar tana cikin tsananin farin ciki, zame jikinta tae daga nasa a hankali ta kawar da kanta daga dubansa
"Nagode inaso zan koma ciki" Murmushi yae
"Idan kuma muka samu sab'anin ra'ayi fa?" Bata waigo ba tace
"Kayi hak'uri" gyaran zamanshi yae ya rik'e staring motar da kyau"
"Seda safe" batace komai ba ta fita a hankali ta nufi cikin gidan cikin wani yanayi mara fassaruwa tarasa mema takeji ita yanzu, Yaa souf ya bata mamaki batasan mesa yae laushi haka ba a kanta.
*********
Ganin fa yunwa zata hallakar dasu ya sanya suka soma neman abinci kota wacce hanya ne, zuwa sukai wurin wani restaurant k'arami haka suka soma shirin tunkarar ta sunyi sa'a bayar biyace anan sumai magana akan ta taimaka ita kuwa tace atabau sedai idan zasu mata aikine ta basu abinci, ganin fa ba sauk'i ya sanya ta gid'ime tace zasuyi koma meye anan suka soma kawo abinci ma customers dakuma harkar wanke kwanuka da tsaftace wuri, haka suka duk'ufa badan sun saba ba, koda dare yae tace susan nayi aikam rok'arta sukai akan zasu kwana anan bata yarda ba dai sabida dama k'abilu basuda yarda ko kad'an, k'arshe duk yanayin sanyin garin se b'igewa sukayi da kwanciya a bayan shagon cikin azaba.....
Washe gari suna tsakiya daga serving sega wani bahaushe daga cikin yaran General da akawa transfer zuwa garin, mamaki ya kamashi inda take agun yakira general, shida kanshi general yayi mamaki, inda yace lallai ya turo masa su gobe da safe da driver daya sani har gida.
***********
"Kin tabbatar da kanki kin shirya zama dashi, zaki koma gidan sa?" Abba ya tambayi zuhrah jin wai Abu huraira yace sun daidaita yanaso ta tare nanda 1 week
"Ea Abba" ta bashi amsa cikin dakiya, ga wani mugun takaicin Abu huraira datakeji
"Kar daga baya kizomun da wata magana Fatima, sarai kinsan bazan saurara miki ba ko?" Kallon Huraira tae daya kafeta da ido tace
"Abba sedai idan daga gareshi matsala zata taso" jinjina kanshi yae zauna yamusu nasiha sosai me ratsa jiki kafin ya baiwa Abu huraira damar tafiya.....
"Mesa zata tare? Akan me zaka ce dole yanzu zata tare ka barta gidansu mana banda rashin sanin ciwon kai irin naka, biki babu wani armashi ba shagali ko abokanan ka me kake so suce" kallonta General yae ta bashi mugun takaici
"Adama dan Allah idan zakiyi magana agaban yaran nan kisan me kike fad'a yaro da iyalinsa da komai kice wai baze zauna da itaba, wannan wane irin tunani ne shi Al-hassan yaro ne? Aiyafimu sanin ya da ze kula da abar sa, ya kamata ki san kin girma gaskia, komai aka zauna a tattauna dake sekin b'atawa mutane rai" shiru tae sabida ta san hali ya kalli Abu Hurairah
"Ka gayawa d'an uwanka ya gama shirin sa na gidan sa tsaf kaima kuma haka, nanda kwanaki goma ranar laraba kenan matanku zasu tare agidajen su" yana kaiwa nan ya mik'e yabar musu parlor, cikin qufula ta kalli Abu hurairah
"Sarai kasan na gaya mata inaso seka auri Hanifer ta fara tarewa sannan waccen ko zata tare, shine kai ni zaka nunawa kasan dad'in mata ka girma kaigae iyali kace seta tare, to idan ta tare ibanme zata maka?" Shiru yae ya duk'ar da kansa, k'wafa tayi ta mik'e ta haura sama tana zuba uwar mita akan al'amarin.
*****
Su Lawuri sun dira a abuja amma samsam General be barsu sunje gidan saba, sun kuma ganeshi dan dagacen ma da dabara aka d'akko su zuwa abujan seda akace musu motar dama kyautace, sunsha mamakin ganinsa, ya kaisu guest house nashi kurin.
******
Shiri twins keyi haiqan na tarban matayensu, dukkansu susu biyu sun cire Lawuri a rayukansu, kowannen su ya shirya daidaita rayuwar sa da iyalanshi cikin farin ciki, mom kuwa banda cika da batsewa babu abinda takeyi wai ba'ai shagali ba, haka dai aka shirya walima, Zuhra dukda tasha kwallia hakan be hanawa cikinta fitowa ba se kame kame takeyi har aka tashi walimar, a ranar kuwa aka kaisu d'akunan mazajen su, Ayusher da Sufyan kowa zuciyarsa fal farin ciki yayindan Hurairah wa zuhra fargaban yanda zamansu ze kaya kurin sukeyi.
Duk wani abu da akewa Amarya seda Hurairah ya wadata Zuhrah dashi, ciki kuwa hadd sallan Nafila da adu'a na nuna godiya wa lillahi, se wani tattamke fuska takeyi tamkar anmata sak'on mutuwa, kaza ya gabatar mata da lemuka iri iri tak'i taci dukda kwad'aituwa datayi dason cin kazar sabida kwad'ayi irin na masu juna biyu
"Zuhrah wai menene? Kalli yanda kikai wai kici kici sekice zan d'auki ranki ne" k'ara b'ata fuska tayi
"Toni meye na mun wannan abun, niba amarya ba, ba komai ba kurin takurani kake so kayi" d'aure fuska yayi sosai
"Zuhrah ni sa'anki ne? Ko ina wasa dakene? Yaushe ke kika isa ki tasani gaba kina gaggayamun magana sam ranki? Tun wuri kisan me kike ciki sabida ni bana d'aukan raini, kiyi biyayyya acikin watanni shida na auren dazamuyi, sabida ni babu macen auren da aduniya ta isa nae mata biyayya, kota raina ni, ba lusarin namiji bane ba, naga alamar kinga walle na so kike ki mayar dani sa'an ki" tsoron sa na lokaci d'aya ya shige ta hankalinta yae mugun tashi, muryanta yana rawa tace
"Kayi hak'uri" mur yasha