Sashe 15
Doguwar Hanya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Halin ya motsa ne se yaushe zaki girma ne wai, yanzu gand'a memiya dake sekizo kina tab'ara anan hadda wani rungumeni ko" ya furta cikin kafeta da manya manyan dara daran fararen idansa, Turo baki tae tahau doddoka k'afa a k'asa
"Allah yaya nifa bana tab'ara, koda kadawo asibitin ma gunka se Yaa sufyan ya hana inje ma ance kana zazzab'i kuma shine kum....." Shiru tae ganin k'afarsa a d'aure da sauri taje k'asa gaba d'aya ta dafe k'afar a hankali
"Subhanallah bro menene a k'afanka haka" Cikin zafi Abu sufyan yace
"Hanifer please mana, karki ishemu da surutu kaman aku, badai gashi kinga yaji sauk'i ba ki godewa Allah, sabida da abin yazo da tsautsayi se mutuwa kurin ba ajali se rabon shan wahala harbin b'arayi sukayi a gun" Anan ta zube tanata faman kuka duk rararrshin duniya sunyi tak'i tae shiru
"Seda fa nagayawa yaa Huraira ni Banson tafiyar nan sam, na sanar masa hankalina be kwanta ba" ganin haka ya sanya Sufyan ya mata masifa sosai seda tabar parlon hurairah murmushi kawai yae aranshi yana mamakin K'aunar da Hanifer ke masa irin wannan idan da agaban saurayinta tae aita taro match....Lawuri kuwa fuskar nan ta sauya setaji haushin wannan Hanifer ma meye na wank zuwa ki dinga kuka anan koda batajin me suke fad'a ta fahimci lallai zancen dai akan raunin k'afarsa ne take kuka to meye hakan?.....
*************
Murna sosai ake agidan, ga Abu Huraira ya dawo ga kuma mom ta dawo, General ma yana gidan anyi girke girke kala kala, zakasha mamakin yanda ma akai aikin har wanka da kwalliya yaran gidan sukai idan ka gansu zaka d'auka wani bikinne ya tashi, mazajen sune suka d'akko mahaifiyarsu daga asibiti, Abu Hurairah kam tunda ta ganshi crouches hankalinta ya nemi tashi
"Menene ya sameka haka ban saniba Na fari?" Ta tambaya tana kallonshi cikin ido, murmusawa yae cikin nuna ba komai bane
"Mom calm down mana bafa komai bane ba, gogewa nae a k'afa ga gocewar qashi shikenan ne, bakiga nazo d'aukan ki da kaina ba?" Dukda bata yarda ba amma bata tankaba se "Allah ya tsare na gaba" kurun data iya furtawa cikin muruwar jiki.
Kallon wannan Family kurin zakayi ka tammabatarwa kanka cewan lallai suna ciki tsantsan farin ciki, sedai mom ta k'asa tsayae da zuciyarta gu d'aya akan wannan matan data gani takuma rasa waye ma zata tambaya game dasu, seda ta kalli cyama da hanifa bayan sun kammala cin abinci tace dasu
"Kuje da bak'in nan ciki zamuyi magana da yayyunku" Ba musu suka ja hannunsu zuwa ciki, anan mom ta nemi sanin su waye, abu hurairah shine yae jarumtar gaya mata tundaga farkon maganar har k'arshen sa, Koda ya gama kuka sosai takeyi na tausayawa halin dasuka shiga ciki, gefe d'aya tana godewa Allah akan ni'imar sa na kub'utar da yaranta daga hanun azzalumancen da sharrin jeji, haka aka dinga jajantawa juna sedaga bisani ta kalli Abu huraira tace
"Wannan yaran dakuka saki jiki suka biyoku, ina kuke tunanin zaku kaisu, acikinku wayene ze mayar dasu ga iyayen su, a duk labarin wannan *doguwar hanyar* dakuka d'auka banaji kunzo da hankulanku a yayin dawowa yaya ma zaku daddage ku kwaso mana *maguzawan jeji!!* alhalin bakui tunanin ainahin dalilin dayasanya suka biyoku ba? Kokuma ku dalilin daya sanya ku kuka kwaso mana annoba ba, kai Na fari sarai kasan halina bana d'aukar ire iren wannan haukan wannan yaran dakuka kwaso sekusan nayi dasu, danni bazan bari ku bisu su koma garin suba bakuma zan lamunci su zaunamun a gidana ba ehe" kallonta General yae dama yasan a rina yasan halin zafin ta gata itama ta iya kafiya akan hukuncinta
"Ba'ayi haka ba adama, ni ina ganin haske musulunci ne ya janyo yaran nan, itace fa 'yar sarkin garinsu wannan baiwar tace, kinga alamar zata wuce 16 yrs ne ko'a haihuwa? Batada alamar wayau ma, idan mukai musu rashin mutunci irin haka sesu d'auka addinin mu ba tausayi" idanta harya k'ada yayi ja sanda take kallonsa tace cikin takaici
"Sunsan addini ne? Matsafa ne fa General, kanada dalilin mayar dasu gida ai, ka sanya a d'aukesu da jirgi me saukar angulu a mayar dasu inda suka fito danni dabadan dare bane ko kwana bazasuyi agidana ba, kanaji fa har ruwan mugun zakin gawar safa suka baiwa sufyan nawa wlhy suda Allah" General dasu sun rasa bakin nata hak'uri duk yanda suka so su d'auki abun da sauki mom ta kafe, se turjiya takeyi me ban mamaki dankuwa basu zata hakan zatayi ba.
**************
*Washe gari*
Mahaifiyar Dawwod ma kafewa tae akan lallai sesun bar gidan, shi kuma General da asuba yabar gidan kwata kwata yama bar garin zuwa sokoto akwai aikin dasuke da shi acen sokoton, sun yanke shwara korar yaran dazaran su Sufyan suka saki jikinsu akan zasu barsu, tunda sunyi ta lalama abun ya faskara, haka suka nuna wa sufyan kaman ba komai, Abu Huraira dake da ciwon k'afa ma haka ya d'aukesu a mota harsuka isa salon na gayarn gashi da k'afa, a mota yajira seda yaga an gyare Lawuri tsaf! Har baiwar ma ba laifi kud'i sosai aka cake sa dankuwa ko farce basa yankewa, k'afan uban datti, koda ta fito dukse ya soma hangowa hasken fatrata da kyau, yana murna ya mayar da ita gida, kowa yasha mamakin kyawun datayi daganan suka sake wanka ta sanya jallabiyan dake jikinta, washe gari suka shiga sabgoginsu tunda shima k'afar tayi sauk'i alhamdulillah yaji garau, mom kuwa dama shirinta kenan, da driver ta had'asu tace seyayi nisa yabar cikin garin Abuja dasu an yanki jeji ya ajiyesu su k'ara gaba yanda zasu fita harkar gidanta har abada!!!!
*Ni kaina tuna nina ya tsaya cak akan wannan al'amarin! Bana fahimtar yaren mom, anya bata nemi tarwatsa mana farin cikin mu ba kuwa? Ko shakka banayi mun qara lulawa ne wata *Doguwar Hanya* mara b'ullewa.........*
Mom Nu'aiym.
[11/20, 3:01 PM] Maamah twins💕❤: *🏇🏇DOGUWAR HANYA....🏇🏇*
*Billy Galadanchi*
*Haske writer's Association(home of expert and perfect writer's)*
*Littafina na kud'ine, idan kana buk'atar ka siya seka biya ka siya, me so ya tuntub'i wannan lambar 07084161619*
13
Kallon Khaleed Oga Shamsu yae
"Kabi mana ghali da yarancen, karsu wuceka fa, koma dai muje taren ja muje" Haka suka ja suka bi bayan ghali dasu Lawuri, ganin ya d'auki hanyar fita gari ya sanya suka sha gabansa damai alamar ya tsaya, sauka yae daga kan titi ya gangara k'asa, suka paka gaba d'aya Oga Shamsu yace dashi bayan sun firfito
"Ina zakaje da yaran nan?" Cikin tashin hankali yace dashi
"Hajiya ce tace na saki cikin gari zuwa barin gari, idan munje a jeji na saukesu na dawo" Girgiza kanshi yae dan dama general yace ya sanya mai ido akan su
"Ka koma dasu gida, kuma ko bana nan aka k'ara sakaka aikata wannan mugun abun ka sanar dani tukunna, kaji dai abinda nace ko?" Girgiza kanshi yae ya shiga motar sa da sauri, shima kuma suka juya suka rakasu har gida, koda suka Dawo Mom hankalinta a kwance tayi sa'a ta rabuda k'aya agidan ta, Oga shamsu ne ya shigo tare dasu da sallamar sa, amsawa tae tana me kallonsa cikeda mamakin ganin su Lawuri a bayansa
"Shamsudeen lafiya dai?" Matar oga ma oga ce sabida haka ya russuna cikeda ladabi yace
"Yarannan dalilin su aka barni agarin nan hajiya, dukda yake tafiyar nan ta aikice ko oga bashida halin hanani yinta amma tunda yake ya isa seya mun umarni da kwana tsaye k'yam akan kulawa dasu, kada ki manta basu san *Doguwar hanyar* da akabi akazo nan ba, basusan Allah ya halicci wata aba wai ita mota ba, zama acikinta ma tsoro yake basu, maza ma dasuka shiga jejin da hanyar garin su take sun girgiza sun tsorata bare kuma mata, hanyar garin nasu bata Abuja ake biba sam cen wata nahiyar ce, na tabbatar bazasu shekara anan ba, General seya saka an mayar dasu gida, ina rok'on alfarma kiyaye hana su fita konan dacen idan bani akeso na musu wani abinba da kaina kokuma wanda suka kawo su nan garin" Cikin Takaici ta kalleshi yaunya hango b'acin rai sosai a idanta game dashi
"Zan kiyaye ubana, sedai kuma kai seka kiyaye gayawa wani wannan maganar, kakuma tabbatar ka baiwa uban gidanka shawara akan kwashemun tarkacen maguzawa agidana dazaran ya dawo dan banason ganin su" murmushi yae irin na matar soja se soja
"Angama hajiya, yana dirowa agarin nan zan bada wannan shawarar sabida ki samu salamar zuciya, amma yanzu dai abasu masauki"
"Ka koma gunku naji" Mik'ewa yae su kuma duk sunsha jinin jikinsu musamman wata uwar harara data bisu da ita kafin ta haura samanta ranta babu dad'i, koda batajin yarensu tana fahimtar dalilin fad'an su akansu ne, takula sam matar tunda ta dawo bata na'am da ita sam! Hankali ya tashi ainun wannan ya sanya a darare ta zauna a
Cikin parlor zuciyarta babu dad'i tana tunanin wannan bak'ar rayuwar data wurgo kanta aciki.
************
Duk juyin sa d'aya da tunaninta yake kwana yake kuma tashi baya k'aunar abinda ze sanya yae nesa da Lawuri kome k'ank'antar sa, ya gagara sukuni yakuma rasa mecece ainahin damuwar sa da ita? Idan abinda yakeji a zuciyar sa game da ita shine so to tabbas kuwa so beyi masa adalci ba, mesa acikin dukkansu seshi kad'ai? Mesa zega jarabawa akan wannan *DOGUWAR HANYAR?*, be samu bacci ba se bayan asuba wannan ne ya sanya shi makara bayan nan, be farka ba se after 11, seda yae wanka da komai ya kimtsa sosai cikin kayan da Abu sufyan ya ciro masa sannan ya fito ya fito waje, ya takure ya taradda su acikin parlor susu kad'ai suna zare zaren ido, kai tsaye kusa da ita yaje ya zauna ya ajiye sandarsa dayake doddogara k'afa sannan da hannu ya tambayeta alamar lafiya? Murmushi ta k'ak'aro cikin yak'e ta girgiza sa masa kanta alamar ba komai, sam be yarda ba wannan ya sanya ya nuna bakinsa alamar cin abinci sunci kuwa? Amaimakon ta bashi amsa seta sadda kanta k'asa kurun, Barbo ya kalla ya tambayeta ta girgiza kanta alamar aa, cikin tsananin mamaki ya mik'e da sandar sa zuwa kitchen
"Sannu Baba Ladi, me ake girka mana ne?" Ya tambayeta yana me sakar mata murmushi