Sashe 9
Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
auta zonan" cewar daddy yana miƙama abba hannu. Jiki babu kwari abba ya idaso tare da riƙe hannun sa cikin nasa "yaya taya hakan tafaro?" cewar abba cikin rawar murya. Murmushi daddy yayi mai ciwo sannan yace "auta inaji a jikina cewa nine bayan Halima da abbakar". Dan Allah yy kadai na faɗin haka. Auta kenan babu wanda ya isa ya tsallake mutuwar sa, dan Allah auta ka sauraran banjin zankai wani lokaci. Yy inajin ka koma insha allahu zaka tashi. "Auta" daddy yakira sunansa sannan ya cigabah da cewa "ina so kafin ƙasa ta rufan ido na barma ka amanar matata da ɗana ina so ko bayan raina Amina ta cigaba da rayuwa kamar ina nan, karka bar deen yai maraicin ubah a rayuwar sa, sannan Ina so kaiman alƙawarin duk lokacin da deenah ta itasa aure ka aurata ga deen wannan ne burina amma Allah bai kaddara zanga ranar ba. Wannan ne dalilin da yasa nasawa sa'adah deenah. Kana yawan tambaya ta dalilin da sometime nake cewa Deedeen. To yau zan faɗamaka, saboda Ina son suzama abu daya tamkar yadda sunansu yazama ɗaya. Kaiman alƙawari Auta "ya furta yana kokowa da lunfashin sa" namaka alƙawari yy "cewar abba sannan ya cigabah da cewa" yy taya hakan ta faru? "ya furta" auta kuskure ne mun riga da mun barsa yashigo cikin mu, sannan Ina so kabai yana cewa deenah ta ɓata. Dan madamar yasan tana raye itama Saiya kashe ta, sannan karku yarda deenah tasan bama rare"hankali tashe abba ke kallan daddy saboda ya kasa kane mi yake lufi da" kuskure ne mun riga mun barsa yacigo "yy mikake nufi da hakan" ash 'hadu alla' ilaha illalha wa' ash hadu Anna Muhammad abduhu warasuluhu "shine abinda daddy ya furta. Ganin yadda daddy ya daina mutsi yasa abba fara jidjigasa yana kiran sa. Amma ina rai yayi halin sa. Wani doctor ne ya dafa kafaɗar abba cike da tausayawa yace" kayi hakuri mai abu yaƙarbi abunsa. "ya furta yana kallon abba. Ban gajesa abba yayi yana cewa" No..!! "da karfi. Nan take yafaɗi sumamme. Nan doctor din suka shiga basu agajin gaggawa kasancewa umma da mama suma sun suma. Nan cp Kamal yakira abbie yasanar dashi halin da ake ciki. Kafin kace gwabo labari ya baɗe gari cewa Allah ya yiwa babban dan kasuwan alh. sa'ad salis tare barrister abbakar mu'az da ƴar uwar su tare da ƴar sarkin Kano ƴa ɗaya tilo rasuwa. Inda dangi duk sunzu. Kwana abba biyar inda a hospital inda sitty abbie ke jinyar sa kacanwa umma da mama sun kuma gida.
Sallamah doctor yayi tare da gaida sitty sannan suka gaisa da abbie wanda ke rike da deenah. "yame jiki" cewar doctor "jiki da sauƙi amma har yanzu bai magana ba, saidai ya tasa ƴarsa yaita kallo, ita kadai yake ma dariya ko an anbashi mariganyi" cewar sitty cike da damuwa. "lnsha Allah zai koma normal" cewar doctor amin suka ansa. Jin ƙararar kira yasa sitty dubawa inda taga my grandson nah yawu Kan screen. Kallan abbie tayi tana cewa "deen ne mizan ce masa" shiru abbie yayi sannan yace "mifa kawaii kifaɗa masa gaskiyah dan nasan ya gani shi yasa ya kira ki" to tace tare da daukar wayar tasa H-free babu ko sallamah deen yace "sitty minike gani Wai cewa daddy yarasu tare da abbu, mommah da little sa'ah" ya furta hankali tashe. Shiru sitty tayi. Jinshiru yayi yawa yasa yace "sitty Dan Allah kiga yaman ba haka bane dan five days kenan Ina kiran daddy baya ɗagawa haka abba umma kuma sai tace man baya nan" nan ma shiru sitty tayi. ohk, zan dawo nageria gobe "jin hakan yasa abbie cewa" deen karna kuskura naji cewa kazo nageria ". abbie why. Saboda abinda kaji gaskiya ne sun rasu. No abbie you are lie to me how? When? And little sa'ah I just a child. Deen Anya kana da hankali ita mutuwa ina ruwan ta da yaro." karya kuke suna raye "ya furta a haukace. Deen....." kitttt... "ya kashe wayar." innalillahi karfa Yaron nan yai wani abun kasan shaƙowar dake tsakanin sa mahaifin sa ga irin mahaukacin son da yakewa abbu da sa'adah bai haɗasu da kowa ba. "cewar sitty hankali tashe " babu abinda zai faru insha allah. Amin.
A haka suka shiga ba da jinyar abba inda daroƙan Allah da nasiha abba yafara magana. Zaune ne suke. Kallan abba sitty tayi sannan ta kalli deenah tare da cewa "Muhammadu yanzu saiku faɗa man dalilin ku na buye Gaskiyar deenah na raye" shiru abba yayi sannan ya kwashe duk abinda Daddy yace masa. "innalillahi wainna'ilaihir, yanzu kana nufin kashe su akai?" ta furta hankali tashe "kai Allah mungodema yanzu ni wannan abun na daure mankai, amma gaskiyah dole muyi yadda yace tinda zamu iya cewa wasiyace yabari, yanzu ya zamuyi da rainan deenah ba tare da sanin kowa ba?" shiru gurin yayi. "mizai Hana umma tatai da ita Abuja can ta raineta, tinda yanzu deen bai nan sannan babu yy sa'ad ta debe mata kewa. " cewar wata mata "eh kuma hakan zaifi, amma mizai Hana umma ta auri mai martaba ai hakan ne zaka cika alkawarin da kaima yy " cewar mama da mugun mamaki suke kallan ta. Fuska a daure umma ke kallan mama sannan tace akausashe "mama yaushe na fara wasa da ke akan irin wannan zancen, sannan bari kiji bazan sake aure ba " shiru gurin yayi sitty ce tace "a'a wannan ba shawara bace na kice ba zakiyi aure ba" ta furta cike da dattako "Nima abinda nagani amma gaskiya bazan iya auran matar yaya naba wannan ai cin amana ne, amma na naiman mata miji da wane idon zan kalli deen ace na auri matar mahaifin sa " cewar abba "nifa nace ba zanyi aure ba this is fenall, sannan gube zan koma Abuja mommy ke kina nan " ta furta tana barin gurin. "Nima gobe zanje gurin deen shirun tayi yawa" cewar abba Shima yana barin gurin. Washe gare inda umma da mommy suka bar Kano zuwa Abuja domin ci gaba da rainan deenah ba tare sanin kowa ba.
**'***********
"To a haka rayuwa ta cigaba, har zuwa wannan lokacin"cewar sitty dake masu Labari. Fuskar kowane dauke da hawaye banda deen da dada wanda ke cike da mamaki" amma yanzu rabi' atu kika ɓoye man wannan lamarin harna tsawan lokaci "cewar Dada" kayi hakuri dole ce tasa ni yin hakan "cewar sitty. Shiru yyi tare da barin parlour. Da mamaki suka bisa da kallo." kutai ku huta kafin kushirya zuwa dinner "cewar mommy" to"sukace sannan kowa yabar parlour.
*************
DEEN POV
Zaune yake gefan gado yana kallan celling. Dafa kafaɗar sa yyi tare da cewa "deen lafiya". Kallan fadeel yyi tare da cewa "fadeel ya zanyi heart ɗina zafi take man, misu daddy sukai da suka cancanci irin hukuncin nan, da wana ido zan kali abba?, abba yaban ƴarsa bisa yarda ya rabu da ƴarsa dumin cika burin mahaifina, bai banni nayi kukan rashin mahaifi ba ya zama gatana, majin gina a garan. a lokacin da nake da buƙatar hakan, a lokacin da na auri nabila kowa ya barni umma itama hakan tayi hushi dani, amma abba bai taɓa nuna man rashin sun haka ba saima nuna so da kauna da kowa ne uba ke nunawa ɗan sa, tin bayan mutuwar daddy ban sake kunci ba saboda yadda abba ke nuna man kulawa, nayi jinya mai tsanani bayan jin mutuwar Daddy. Abba ne yayi jinya ta Canada duk da a lokacin Kai tsaye nake cewa abba na tsanesa. Saboda a tinanina cewa idan dasu dady bazuje kano ba. Babu abinda zai faru da su amma duk da hakan ya cigabah da jinya ta harna samu lafiya. "ya kai ƙarshen Yana kauda kansa" deen "fadeel yakira sunanan sa Sannan ya cigabah da cewa" this is the right place, right time ka gyara kura kiran ka. Ma'ana deenah ce haryar ka ta gyarawa kasan minake nufi, sannan colm down "ya furta yana bubbuga bayan sa." kai wai ku mi kuke yine?, Kufah ake jira "cewar kabir dake tsaye kusa da bakin door yayi flooding hannayansa." ni kake nufi nasan family and friends event sai gobe yau bbu komi "cewar fadeel. Murmushi kabir yyi tare da cewa" ai matan kune suka ce ba niba sai ku fito "ya furta yana barin gurin. Lunfasawa fadeel yyi tare da girgiza kai sannan yace" muje "ya furta yana kama hannun sa suna barin bethroom din.
************
Da mamaki deen da fadeel ke kallan gurin ganin abinda akai kallon Khalid yyi tare da cewa" wannan fah....... "
VAVYMK
VAVYMK
MARYAM A HADI
💫ð‘«ð’†ð’†ð’…ð’†ð’†ð’💫
PAGE 28- 29
I dedicate this page to my dearest, amazing and loved followers 🥰
Ina godiya da bani goyan bayan da kuke ðŸ™
My WhatsApp group
https://chat.whatsapp.com/JKiBagO4i0lDaIXRQDAxEA?mode=wwt
Bismillahirrahmaninrahim da sunan allah Mai rahmah mai.