← Book details Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 19

Sashe 14

Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zaune take, ƙafa daya kan daya sai girgiza kafar take. Ga mai aiki nata faman bata hakuri da mata magiya. Jikake "kammmmm" ƙarar buga ƙufa da ƙarfi. Kallan wadda tashigo tayi ganin tashigo a haukace bbu ko dan ƙwali bare hula hannun ta riƙe da veil dinta kallan ƙafarta tayi taga ƙafarta hurtoto. Numfasawa tayi tare da cewa "kee.... Rakiya lafiya na kanki haka?" ta furta cike da takaicin ganin ta hakan. "wato ke Hankalin kwance ni nake faman tada nawa hankali." cewar wanda aka Kira da rakiya. Baki sake nabila ke kallan ta. "wato kin maida ni mahaukaciya ko? " cewar rakiya Afusace. "to mikike so nai maki ne" cewar nabila adaƙile "waitsa kina nufin duk abinda ake baki sanibah kin kosan Mike faruwa" cewar Rakiya da mamaki "waimi akai ne kika bi kika tada Hankalin ki". Lallai nabila wato kina nufin duk wannan ruguntsumar da ake baki sani ba?, to ina wayar ki take?. Gata can. To dauko ki gani. Kallan mai aikin nabila tayi tare da cewa "miƙoman" bbu musu taje ta dauko tare da miƙa mata. Yaushe rabanki da wayar ki. Shiru nabila tayi sannan tace "ton ranar da naga deen a hospital". Ok duba chat dinki. Bbu musu tashiga chat. Da mugun mamaki take kallon photos din deen da deen. Kurawa photo din ido tayi tana kallon ga deen da deenah na sakkowa saman stair riƙe da hannun juna, ga inda deen kema deenah magana dai dai kunnen ta, inda Ta juya masa ƙeya, Sai inda ta rufe bakin sa. Wanda muneefa ce ta dauke su. Masha Allah ƙwanin ban sha'awa dan sunyi kyau ba ƙarya.
Wucewa tayi inda ta kuma cin karo da photos din su a kitchen. Ga deen nataya deenah, inda ta reke hannun sa, inda ya rungume ta, inda ya ɗaga ta sama,sai inda deenah ke riƙe da as-sadeeq deen na shafa kansa, inda deen ke girki deenah na riƙe da as-sadeeq tana nuna masa yadda saiyi. Kallan comment din da akai kan photo din deen yake aiki deenah na riƙe da as-sadeeq inda tafara karantawa kamar haka :wow, their are really mach made in heaven, nifa Gaskiya photo din yyi kyau amma zallar soyayyar da photo din ke dauke da shi, shi yafi burge ni. Ita tana kolan masa da bby'n sa shi yana kolan mata da girki. Kai inda nace zan misalta muku yadda suka burge ne tare kyau da haduwar su ɓata lokaci ne, wayyo kaina, gsky admins kuyi resending invitation na dinner dole muje muyiwa amaryar mu Mai capacity kara wallahi yarinya so came, gentle bbu ruwan tana bama kuwa girman sa ".
" gaskiya Mrs. ambassador Tahir kika fada yarinyar ga kyau, hankali, natsuwa da sanin ƙima da darajar dan adam gata ƴar gayu, ance gata da tsaftah, ta iya girki kamar mi dan wallahi inaji yadda ke cewa wai ita ki kula da VMK KITCHEN amma ban sani ba gaskiya ne ba "
" To ke abinda baku hani ba ƴar gidan sarki Kano ce wato sarki Muhammad sadauki ce ƴarsa ta farko sannan mahaifiyar angon ta renita, gashi ana cewa wai matarsa ta farko masifatattace, gata da wulakan ta mutane ke in ƙari maki har danginsa bata bari gurin ci masu mutunci ba "
" kedai bari yarinyar ance tafi uwar gidan sa kyau da komai ma dan ance ko wannan indomie bata iya kirkawa ba ga shegen ƙazanta kamar mi Sai shegen fariya da girman kai kamar ibilis "
" Ke kibar karanta wannan comment din dan baki ji komai ba, shiga social media {platform} kigani da Idan ki" cewar rakiya "haka rakiya matar ambassador Tahir, matar shugaban ƙasa da gwamnan zan fara ke yaban har cewa zasu event din" ta furta tana shiga TikTok nan fa tafara cin karo da videos da picture na event. Wata irin ashar ta lailayo ta kundumata wanda faɗar ta ga mai hankali tashin hankali ne. "ai baki ga komi ba" ta furta tana nuna mata video din deen inda yakema deenah waƙa "na rantse bazan yarda ba, yaushe deen har ya iya kalaman soyayya harda fa taya ta aiki kitchen, Sannan wannan bby'n dinfah" cewar nabila hankali tashe sannan ta cigaba da cewa "kardai ace dan deen ne" ta k'arashe magana tana dafe kirjin ta "kwantar da hankalin ba ɗansa bane inajin dan tane amma bansan ko waye uban sa ba, yanzu gyale su zakiyi ko Yaya? "

{𝒏𝒊𝒌𝒐 𝒏𝒂𝒄𝒆 𝒓𝒂𝒔𝒉𝒊𝒏 𝒔𝒂𝒏𝒊 𝒚𝒂𝒇𝒊 𝒅𝒂𝒓𝒆 𝒅𝒖𝒉𝒖, 𝒚𝒂𝒏𝒛𝒖 𝒊𝒅𝒂𝒏 𝒂𝒔-𝒔𝒂𝒅𝒆𝒆𝒒 𝒅𝒂𝒏 𝒅𝒆𝒆𝒏𝒂𝒉 𝒏𝒆...... 𝑩𝒂𝒓𝒊 𝒏𝒂𝒚𝒊 𝒔𝒉𝒊𝒓𝒖 𝒂𝒃𝒊𝒏𝒂 🤐, 𝑲𝒂𝒓 𝒂𝒄𝒆 𝒏𝒂 𝒄𝒊𝒌𝒂 𝒔𝒉𝒊𝒔𝒉𝒔𝒉𝒊𝒈𝒊}

Sabar veil dinta tayi tare da cewa" muje "ina?. Tarun mana." Yauwa yanzu naga nabila" ta furta tana bin bayanta. Mota suka shiga sannan suka kama hanya zuwa gurin taron.

{𝒉𝒖𝒎𝒎𝒎, 𝒄𝒉𝒂𝒌𝒘𝒂𝒌𝒊𝒚𝒂𝒉}
**************

Kallan su Mc yayi tare da cewa "tohm karku bamu kunya" da mamaki suke kallon Mc inda deen kejin kamar ya shake Mc din gani yake rainin hankali ya kawo masa "illar Mc yare Kenan, wannan ai iskanci ne" ya furta yana jan tsaki wanda duk cikin ransa yakeyi. Deenah kam saboda takai ci kasa cewa komai tayi ga kuma kowa su yake jira "vow, Ko dan uban ta nayi kama kalar sune" ita kadai take Zancen zuci. Shiru hall din ya dauka, kallan masu sa masu lav/lapel mic {lavalier microphone}. Ajiki suke kowane da abinda yake saƙawa aran sa "everything is ready ku muke jira." cewar Mc. Da wani irin mugun kallo suke bin Mc dashi wanda takkk... Suke jira. Gashi bbu damar yin wani abu a gurin tinda tarone Mc ko Sai washe haƙura yake baisan amarya da ango sun fusata ba."the bride first" cewar Mc.A Hankali tare buɗe bakin ta kamar wanda akaiwa dole sannan ta fara cewa

*"𝑰 𝒗𝒐𝒘 𝒕𝒐 𝒄𝒉𝒐𝒐𝒔𝒆 𝒚𝒐𝒖 𝒕𝒐𝒅𝒂𝒚 𝒂𝒏𝒅 𝒆𝒗𝒆𝒓𝒚 𝒅𝒂𝒚 𝒂𝒇𝒕𝒆𝒓."*
*"𝑻𝒐𝒈𝒆𝒕𝒉𝒆𝒓, 𝒍𝒆𝒕'𝒔 𝒅𝒓𝒆𝒂𝒎 𝒃𝒊𝒈𝒈𝒆𝒓, 𝒓𝒆𝒂𝒄𝒉 𝒉𝒊𝒈𝒉𝒆𝒓, 𝒂𝒏𝒅 𝒄𝒓𝒆𝒂𝒕𝒆 𝒂 𝒍𝒐𝒗𝒆 𝒔𝒕𝒐𝒓𝒚 𝒕𝒉𝒂𝒕 𝒍𝒆𝒂𝒗𝒆𝒔 𝒕𝒉𝒆 𝒘𝒐𝒓𝒍𝒅 𝒊𝒏𝒔𝒑𝒊𝒓𝒆𝒅."*
*"𝑰 𝒑𝒓𝒐𝒎𝒊𝒔𝒆 𝒕𝒐 𝒃𝒆 𝒚𝒐𝒖𝒓 𝒔𝒂𝒇𝒆 𝒉𝒂𝒗𝒆𝒏 𝒊𝒏 𝒍𝒊𝒇𝒆'𝒔 𝒔𝒕𝒐𝒓𝒎𝒔."*
*"𝑰 𝒕𝒂𝒌𝒆 𝒚𝒐𝒖 𝒂𝒔 𝒎𝒚 𝒉𝒖𝒔𝒃𝒂𝒏𝒅, 𝒕𝒐 𝒉𝒂𝒗𝒆 𝒂𝒏𝒅 𝒕𝒐 𝒉𝒐𝒍𝒅, 𝒇𝒓𝒐𝒎 𝒕𝒉𝒊𝒔 𝒅𝒂𝒚 𝒇𝒐𝒓𝒘𝒂𝒓𝒅, 𝒇𝒐𝒓 𝒃𝒆𝒕𝒕𝒆𝒓 𝒇𝒐𝒓 𝒘𝒐𝒓𝒔𝒆, 𝒇𝒐𝒓 𝒓𝒊𝒄𝒉𝒆𝒓 𝒇𝒐𝒓 𝒑𝒐𝒐𝒓𝒆𝒓, 𝒊𝒏 𝒔𝒊𝒄𝒌𝒏𝒆𝒔𝒔 𝒂𝒏𝒅 𝒊𝒏 𝒉𝒆𝒂𝒍𝒕𝒉."*
*"𝒀𝒐𝒖 𝒂𝒓𝒆 𝒎𝒚 𝒃𝒆𝒔𝒕 𝒇𝒓𝒊𝒆𝒏𝒅, 𝒎𝒚 𝒈𝒓𝒆𝒂𝒕𝒆𝒔𝒕 𝒍𝒐𝒗𝒆, 𝒂𝒏𝒅 𝒎𝒚 𝒉𝒐𝒎𝒆."*
*"𝑰 𝒑𝒓𝒐𝒎𝒊𝒔𝒆 𝒕𝒐 𝒍𝒐𝒗𝒆 𝒚𝒐𝒖 𝒇𝒊𝒆𝒓𝒄𝒆𝒍𝒚, 𝒕𝒐 𝒔𝒖𝒑𝒑𝒐𝒓𝒕 𝒚𝒐𝒖 𝒆𝒏𝒅𝒍𝒆𝒔𝒔𝒍𝒚, 𝒂𝒏𝒅 𝒕𝒐 𝒄𝒉𝒐𝒐𝒔𝒆 𝒚𝒐𝒖—𝒆𝒗𝒆𝒓� 𝒅𝒂𝒚, 𝒇𝒐𝒓 𝒕𝒉𝒆 𝒓𝒆𝒔𝒕 𝒐𝒇 𝒐𝒖𝒓 𝒍𝒊𝒗𝒆𝒔."*
*"𝑰 𝒗𝒐𝒘 𝒕𝒐 𝒍𝒐𝒗𝒆 𝒚𝒐𝒖 𝒂𝒔 𝒚𝒐𝒖 𝒍𝒐𝒗𝒆 𝒎𝒆, 𝒕𝒉𝒓𝒐𝒖𝒈𝒉 𝒂𝒍𝒍 𝒉𝒂𝒓𝒅𝒔𝒉𝒊𝒑, 𝒅𝒂𝒓𝒌𝒏𝒆𝒔𝒔, 𝒂𝒏𝒅 𝒑𝒂𝒊𝒏."*
*"𝑰 𝒈𝒊𝒗𝒆 𝒚𝒐𝒖 𝒎𝒚 𝒉𝒂𝒏𝒅 𝒂𝒏𝒅 𝒎𝒚 𝒉𝒆𝒂𝒓𝒕, 𝒂𝒔 𝑰 𝒈𝒊𝒗𝒆 𝒚𝒐𝒖 𝒎𝒚𝒔𝒆𝒍𝒇, 𝒕𝒐 𝒃𝒆 𝒚𝒐𝒖𝒓 𝒑𝒂𝒓𝒕𝒏𝒆𝒓 𝒊𝒏 𝒍𝒊𝒇𝒆."*
*"𝑰 𝒑𝒓𝒐𝒎𝒊𝒔𝒆 𝒕𝒐 𝒍𝒂𝒖𝒈𝒉 𝒘𝒊𝒕𝒉 𝒚𝒐𝒖 𝒊𝒏 𝒋𝒐𝒚, 𝒕𝒐 𝒄𝒐𝒎𝒇𝒐𝒓𝒕 𝒚𝒐𝒖 𝒊𝒏 𝒔𝒐𝒓𝒓𝒐𝒘, 𝒂𝒏𝒅 𝒕𝒐 𝒈𝒓𝒐𝒘 𝒘𝒊𝒕𝒉 𝒚𝒐𝒖 𝒊𝒏 𝒍𝒐𝒗𝒆."*
*"𝑰 𝒕𝒂𝒌𝒆 𝒚𝒐𝒖 𝒂𝒔 𝒎𝒚 𝒉𝒖𝒔𝒃𝒂𝒏𝒅, 𝒉𝒐𝒏𝒐𝒓𝒊𝒏𝒈 𝒃𝒐𝒕𝒉 𝒐𝒖𝒓 𝒇𝒂𝒎𝒊𝒍𝒊𝒆𝒔' 𝒕𝒓𝒂𝒅𝒊𝒕𝒊𝒐𝒏𝒔, 𝒂𝒏𝒅 𝒑𝒓𝒐𝒎𝒊𝒔𝒆 𝒕𝒐 𝒍𝒐𝒗𝒆 𝒚𝒐𝒖 𝒘𝒊𝒕𝒉 𝒕𝒉𝒆 𝒘𝒊𝒔𝒅𝒐𝒎 𝒐𝒇 𝒐𝒖𝒓 𝒆𝒍𝒅𝒆𝒓𝒔 𝒂𝒏𝒅 𝒕𝒉𝒆 𝒑𝒂𝒔𝒔𝒊𝒐𝒏 𝒐𝒇 𝒐𝒖𝒓 𝒉𝒆𝒂𝒓𝒕𝒔."*
***
𝑫𝑬𝑬𝑵

*"𝒀𝒐𝒖'𝒓𝒆 𝒕𝒉𝒆 𝒎𝒊𝒔𝒔𝒊𝒏𝒈 𝒑𝒊𝒆𝒄𝒆 𝑰 𝒅𝒊𝒅𝒏'𝒕 𝒌𝒏𝒐𝒘 𝑰 𝒏𝒆𝒆𝒅𝒆𝒅. 𝑻𝒐𝒅𝒂𝒚, 𝑰 𝒑𝒓𝒐𝒎𝒊𝒔𝒆 𝒕𝒐 𝒄𝒉𝒆𝒓𝒊𝒔𝒉, 𝒔𝒖𝒑𝒑𝒐𝒓𝒕, 𝒂𝒏𝒅 𝒍𝒂𝒖𝒈𝒉 𝒘𝒊𝒕𝒉 𝒚𝒐𝒖."*
*"𝑰 𝒗𝒐𝒘 𝒕𝒐 𝒃𝒆 𝒚𝒐𝒖𝒓 𝒓𝒐𝒄𝒌, 𝒚𝒐𝒖𝒓 𝒑𝒂𝒓𝒕𝒏𝒆𝒓, 𝒂𝒏𝒅 𝒚𝒐𝒖𝒓 𝒃𝒆𝒔𝒕 𝒇𝒓𝒊𝒆𝒏𝒅."*
*"𝑰 𝒑𝒓𝒐𝒎𝒊𝒔𝒆 𝒕𝒐 𝒍𝒐𝒗𝒆 𝒚𝒐𝒖 𝒎𝒐𝒓𝒆 𝒘𝒊𝒕𝒉 𝒆𝒂𝒄𝒉 𝒑𝒂𝒔𝒔𝒊𝒏𝒈 𝒅𝒂𝒚, 𝒕𝒉𝒓𝒐𝒖𝒈𝒉 𝒂𝒍𝒍 𝒐𝒇 𝒍𝒊𝒇𝒆'𝒔 𝒖𝒑𝒔 𝒂𝒏𝒅 𝒅𝒐𝒘𝒏𝒔."*
*"𝒀𝒐𝒖'𝒓𝒆 𝒎𝒚 𝒆𝒗𝒆𝒓𝒚𝒕𝒉𝒊𝒏𝒈. 𝑻𝒐𝒅𝒂𝒚 𝒂𝒏𝒅 𝒂𝒍𝒘𝒂𝒚𝒔, 𝑰'𝒎 𝒚𝒐𝒖𝒓𝒔."*
*"𝑰 𝒗𝒐𝒘 𝒕𝒐 𝒉𝒐𝒍𝒅 𝒚𝒐𝒖𝒓 𝒉𝒂𝒏𝒅, 𝒕𝒐 𝒍𝒂𝒖𝒈𝒉 𝒘𝒊𝒕𝒉 𝒚𝒐𝒖, 𝒂𝒏𝒅 𝒕𝒐 𝒇𝒂𝒄𝒆 𝒍𝒊𝒇𝒆'𝒔 𝒂𝒅𝒗𝒆𝒏𝒕𝒖𝒓𝒆𝒔 𝒕𝒐𝒈𝒆𝒕𝒉𝒆𝒓. *
*"𝑰 𝒘𝒊𝒍𝒍 𝒃𝒆 𝒚𝒐𝒖𝒓 𝒓𝒐𝒄𝒌, 𝒚𝒐𝒖𝒓 𝒑𝒂𝒓𝒕𝒏𝒆𝒓, 𝒂𝒏𝒅 𝒚𝒐𝒖𝒓 𝒇𝒐𝒓𝒆𝒗𝒆𝒓 𝒇𝒓𝒊𝒆𝒏𝒅. 𝑰 𝒗𝒐𝒘 𝒕𝒐 𝒍𝒐𝒗𝒆 𝒚𝒐𝒖 𝒕𝒉𝒓𝒐𝒖𝒈𝒉 𝒆𝒗𝒆𝒓𝒚 𝒔𝒆𝒂𝒔𝒐𝒏, 𝒕𝒐 𝒍𝒂𝒖𝒈𝒉 𝒘𝒊𝒕𝒉 𝒚𝒐𝒖 𝒊𝒏 𝒋𝒐𝒚 𝒂𝒏𝒅 𝒄𝒐𝒎𝒇𝒐𝒓𝒕 𝒚𝒐𝒖 𝒊𝒏 𝒔𝒐𝒓𝒓𝒐𝒘.*

𝑼𝒉𝒊𝒃𝒃𝒖𝒌𝒊 " 𝒚𝒂𝒇𝒂ɗ𝒂 𝒕𝒂𝒓𝒆 𝒅𝒂 𝒏𝒖𝒏𝒂 𝒕𝒂.

"𝑻𝒐𝒅𝒂𝒚, 𝑰'𝒎 𝒕𝒉𝒆 𝒍𝒖𝒄𝒌𝒊𝒆𝒔𝒕 𝒈𝒖𝒚 𝒂𝒍𝒊𝒗𝒆 𝒃𝒆𝒄𝒂𝒖𝒔𝒆 [𝑫𝑬𝑬𝑵𝑨𝑯 ] 😍 𝑺𝒉𝒆'𝒔 𝒕𝒉𝒆 𝒔𝒖𝒏𝒔𝒉𝒊𝒏𝒆 𝒕𝒉𝒂𝒕 𝒃𝒓𝒊𝒈𝒉𝒕𝒆𝒏𝒔 𝒎𝒚 𝒅𝒂𝒚𝒔, 𝒕𝒉𝒆 𝒍𝒂𝒖𝒈𝒉𝒕𝒆𝒓 𝒕𝒉𝒂𝒕 𝒇𝒊𝒍𝒍𝒔 𝒎𝒚 𝒏𝒊𝒈𝒉𝒕𝒔, 𝒂𝒏𝒅 𝒕𝒉𝒆 𝒍𝒐𝒗𝒆 𝒕𝒉𝒂𝒕 𝒄𝒐𝒎𝒑𝒍𝒆𝒕𝒆𝒔 𝒎𝒆[𝒅𝒆𝒆𝒏𝒂𝒉], 𝒇𝒓𝒐𝒎 𝒕𝒉𝒆 𝒎𝒐𝒎𝒆𝒏𝒕 𝑰 𝒎𝒆𝒕 𝒚𝒐𝒖, 𝑰 𝒌𝒏𝒆𝒘 𝒚𝒐𝒖 𝒘𝒆𝒓𝒆 𝒔𝒑𝒆𝒄𝒊𝒂𝒍.. 💕

𝑭𝒓𝒐𝒎 [𝒕𝒉𝒆 𝒇𝒊𝒓𝒔𝒕 𝒕𝒊𝒎𝒆 𝑰 𝒔𝒂𝒘 𝒚𝒐𝒖 ], 𝑰 𝒌𝒏𝒆𝒘 𝒔𝒉𝒆'𝒔 𝒕𝒉𝒆 𝒐𝒏𝒆. 𝑺𝒉𝒆'𝒔 𝒎𝒚 𝒑𝒂𝒓𝒕𝒏𝒆𝒓, 𝒎𝒚 𝒃𝒆𝒔𝒕 𝒇𝒓𝒊𝒆𝒏𝒅, 𝒂𝒏𝒅 𝒎𝒚 𝒆𝒗𝒆𝒓𝒚𝒕𝒉𝒊𝒏𝒈., 𝒚𝒐𝒖 𝒍𝒊𝒈𝒉𝒕 𝒖𝒑 𝒎𝒚 𝒘𝒐𝒓𝒍𝒅 𝒊𝒏 𝒘𝒂𝒚𝒔 𝑰 𝒏𝒆𝒗𝒆𝒓 𝒕𝒉𝒐𝒖𝒈𝒉𝒕 𝒑𝒐𝒔𝒔𝒊𝒃𝒍𝒆. 𝒀𝒐𝒖𝒓 𝒔𝒎𝒊𝒍𝒆 𝒊𝒔 𝒎𝒚 𝒉𝒂𝒑𝒑𝒊𝒆𝒔𝒕 𝒑𝒍𝒂𝒄𝒆, 𝒚𝒐𝒖𝒓 𝒍𝒂𝒖𝒈𝒉 𝒊𝒔 𝒎𝒚 𝒇𝒂𝒗𝒐𝒓𝒊𝒕𝒆 𝒔𝒐𝒖𝒏𝒅, 𝒂𝒏𝒅 𝒚𝒐𝒖𝒓 𝒍𝒐𝒗𝒆 𝒊𝒔 𝒎𝒚 𝒔𝒂𝒇𝒆 𝒉𝒂𝒗𝒆𝒏. 😊

* ~𝒀𝒐𝒖'𝒓𝒆 𝒕𝒉𝒆 𝒎𝒊𝒔𝒔𝒊𝒏𝒈 𝒑𝒊𝒆𝒄𝒆 𝑰 𝒏𝒆𝒆𝒅 � 𝒎𝒚 𝒑𝒂𝒓𝒕𝒏𝒆𝒓 𝒊𝒏 𝒂𝒅𝒗𝒆𝒏𝒕𝒖𝒓𝒆, 𝒎𝒚 𝒄𝒐𝒏𝒇𝒊𝒅𝒂𝒏𝒕𝒆. 💕*

*~𝑻𝒐 [𝑫𝑬𝑬𝑵𝑨𝑯 ], 𝑰 𝒑𝒓𝒐𝒎𝒊𝒔𝒆 𝒕𝒐 𝒍𝒐𝒗𝒆 𝒚𝒐𝒖 𝒇𝒊𝒆𝒓𝒄𝒆𝒍𝒚, 𝒔𝒖𝒑𝒑𝒐𝒓𝒕 𝒚𝒐𝒖 𝒆𝒏𝒅𝒍𝒆𝒔𝒔𝒍𝒚, 𝒂𝒏𝒅 𝒍𝒂𝒖𝒈𝒉 𝒘𝒊𝒕𝒉 𝒚𝒐𝒖 𝒂𝒍𝒘𝒂𝒚𝒔. 𝒀𝒐𝒖'𝒓𝒆 𝒕𝒉𝒆 𝒃𝒆𝒔𝒕 𝒕𝒉𝒊𝒏𝒈 𝒕𝒉𝒂𝒕'𝒔 𝒆𝒗𝒆𝒓 𝒉𝒂𝒑𝒑𝒆𝒏𝒆𝒅 𝒕𝒐 𝒎𝒆, 𝒂𝒏𝒅 𝑰'𝒎 𝒉𝒐𝒏𝒐𝒓𝒆𝒅 𝒕𝒐 𝒄𝒂𝒍𝒍 𝒚𝒐𝒖 𝒎𝒊𝒏𝒆. 🥰𝑰 𝒑𝒓𝒐𝒎𝒊𝒔𝒆 𝒕𝒐 𝒄𝒉𝒆𝒓𝒊𝒔𝒉 𝒚𝒐𝒖, 𝒔𝒖𝒑𝒑𝒐𝒓𝒕 𝒚𝒐𝒖𝒓 𝒅𝒓𝒆𝒂𝒎𝒔, 𝒂𝒏𝒅 𝒍𝒂𝒖𝒈𝒉 𝒘𝒊𝒕𝒉 𝒚𝒐𝒖 𝒕𝒉𝒓𝒐𝒖𝒈𝒉 𝒍𝒊𝒇𝒆'𝒔 𝒖𝒑𝒔 𝒂𝒏𝒅 𝒅𝒐𝒘𝒏𝒔. 𝑰 𝒍𝒐𝒗𝒆 𝒚𝒐𝒖 𝒎𝒐𝒓𝒆 𝒕𝒉𝒂𝒏 𝒘𝒐𝒓𝒅𝒔 𝒄𝒂𝒏 𝒔𝒂𝒚.𝑾𝒊𝒕𝒉 𝒕𝒉𝒆 𝒘𝒊𝒕𝒏𝒆𝒔𝒔 𝒐𝒇 𝒕𝒉𝒆 𝒉𝒆𝒂𝒗𝒆𝒏 𝒂𝒏𝒅 𝒆𝒂𝒓𝒕𝒉, 𝒐𝒖𝒓 𝒑𝒆𝒓𝒆𝒏𝒕, 𝒇𝒂𝒎𝒊𝒍𝒚 𝒂𝒏𝒅 𝒇𝒓𝒊𝒆𝒏𝒅𝒔, 𝒐𝒖𝒓 𝒍𝒐𝒗𝒆𝒓𝒔 𝒂𝒏𝒅 𝒆𝒏𝒆𝒎𝒚, 𝑰 𝒘𝒊𝒍𝒍 𝒑𝒓𝒐𝒕𝒆𝒄𝒕 𝒚𝒐𝒖 𝒇𝒓𝒐𝒎 𝒂𝒏𝒚 𝒅𝒂𝒏𝒈𝒆𝒓 𝒕𝒉𝒂𝒕 𝒂𝒓𝒊𝒔𝒆. 𝑻𝒉𝒆 𝒚𝒐𝒖 𝒕𝒂𝒌𝒆 𝒎𝒆 𝒂𝒔 𝒚𝒐𝒖𝒓 𝒍𝒂𝒘𝒇𝒖𝒍 𝒉𝒖𝒔𝒃𝒂𝒏𝒅 𝒕𝒐 𝑯𝒂𝒏 𝒂𝒏𝒅 𝒕𝒐 𝒉𝒐𝒍𝒅 𝒕𝒐 𝒃𝒚 𝒇𝒂𝒊𝒕𝒉𝒇𝒖𝒍 𝒂𝒏𝒅 𝒅𝒆𝒗𝒐𝒕𝒆𝒅 𝒕𝒐 𝒚𝒐𝒖, 𝒕𝒊𝒍𝒍 𝒅𝒆𝒂𝒕𝒉 𝒅𝒐 𝒖𝒔 𝒂 𝒑𝒂𝒓𝒕, 𝒘𝒊𝒍𝒍 𝒚𝒐𝒖 𝒈𝒊𝒗𝒆 𝒎𝒆 𝒕𝒉𝒆 𝒄𝒉𝒂𝒏𝒄𝒆 𝒕𝒐 𝒉𝒐𝒍𝒅 𝒚𝒐𝒖𝒓 𝒉𝒂𝒏𝒅 𝒕𝒊𝒍𝒍 𝒆𝒕𝒆𝒓𝒏𝒊𝒕𝒚"ya furta Yana miƙa mata hannu sa. Nan fa hall ya dauki sautin cewa" say yes "mutanen hall keta furtawa. Murmushi tayi sannan tace" yeah ido "ta furta tana rike hannun sa.

Yahhh... Salam. Tafi hall din ya dauka." thanks, Zaku iya komawa gurin ku. "cewar Mc yana share ƴar kwallarsa. Basu bi takan saba suka koma mazaunin su" sorry, kunga Mc da kwalla ko?, the bride and groom ne suka tashi Kaina "ya furta yana murmushi dariya mutanen hall sukai." ok let call the bride sister to have a speech ". Cike da batsewa fareedah ta miƙe irin ita ala dole tamik'e tare da nufar gurin Mc, da kallo mutane ke binta dashi" the bride sis come on stage, mubama hjy jawaheed a grean welcome "turus fareedah tayi Jin ba ita Mc yakira ba gashi harta kusa idawa gurin Mc. Da sauri deenah ta ɗora kanta Saman ka fadar deen tana dariya yadda bbu mai 𝒋𝒊𝒏𝒕𝒂

{𝒔𝒉𝒊𝒚𝒂𝒔𝒂 𝒏𝒊𝒅𝒂 𝒉𝒖𝒃𝒃𝒊𝒆𝒔 𝒃𝒂𝒎𝒖 𝒛𝒂ƙ𝒆 𝒃𝒂 𝒌𝒂𝒓 𝒎𝒖 ƙ𝒘𝒂𝒔𝒉𝒊 𝒂𝒃𝒊𝒏 𝒌𝒖𝒏𝒚𝒂, 𝒂𝒔𝒉𝒆 𝒅𝒂 𝒓𝒂𝒃𝒂𝒏 𝒎𝒂𝒊 𝒌𝒘𝒂𝒔𝒂 🤣}.
Murmusawa deen yyi danshi kansa ta bashi dariya. Jiki ba gwari fareedah tabar cikin hall din ga baki É—aya dan wannan abin kunya har ina.

{𝒏𝒊𝒌𝒐 𝒏𝒂𝒄𝒆 𝒎𝒂𝒊 𝒓𝒊𝒈𝒂 𝒕𝒂 𝒂𝒇𝒌𝒖, 𝒕𝒊𝒏𝒅𝒂 𝒍𝒊𝒗𝒆 𝒃𝒓𝒐𝒂𝒅𝒄𝒂𝒔𝒕 𝒏𝒆. 𝑲𝒂𝒔𝒉𝒊 ƴ𝒂𝒏 ƙ𝒂𝒔𝒂𝒓 𝒕𝒂𝒎𝒖 𝒋𝒊𝒓𝒂𝒏 𝒂𝒃𝒊𝒏𝒚𝒊 𝒔𝒖𝒌𝒆, 𝒈𝒂𝒔𝒉𝒊 𝒚𝒂 𝒔𝒂𝒎𝒖 𝒂𝒓𝒂𝒉𝒖𝒔𝒂 😂, 𝒖𝒎𝒎𝒖 𝒂𝒔𝒎𝒊𝒓 𝒔𝒂𝒊 ɓ𝒂ɓɓ𝒂𝒌𝒂 𝒅𝒂𝒓𝒊𝒚𝒂𝒓 𝒕𝒂 𝒕𝒂𝒌𝒆. }
Chapter 14 · 0% Book details