← Book details Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 19

Sashe 13

Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

A soup made form lentils, often with vegetables.
Babu abinda ke tashi a kitchen din Sai ƙanshi abincin da yaji kayan ƙanshi { spices.} "wow wify, gaskiya u are a great chef" cewar deen Sannan yace "wify taya kika iya abroad dish's.?" for you. "Wify Kenan." ya furta yana naiman barin gurin. Saurin kamo hannun sa tayi tana cewa "sorry uncle" ta furta ashaƙwabe Sannan ta cigabah da cewa "you know haryanzu umma bata iya cin abincin ƙasar nan ba, shiyasa na iya" ta furta cikin son ganin ta fahimtar da shi. "ok" ya furta zai kai hannun sa saman wani dish. Hannun sa ta buge tana cewa "this is not for you". Ya mutsa fuska yyi tare da cewa "but you know l like uttapam {Topped pancake, Indian dish} " ya furta a shakwaɓe. Dariya deenah tayi ganin yadda deen yyi shakwaɓa sannan tace "yeah but this is for umma and mama there favorite one. Abbu and mommy a made them vada {savory donuts}."
"Wow, little sis wannan kirki haka, gaskiya banyarda ba, ina namu yake "cewar Khalid da Khalifa. Murmushi tayi gani kowa gurin" to, let cook together "ta furta" ok let do it together "cewar su a tare. Babu musu suka shiga yin girki hankali kwance, bbu matsi kasancewa kitchen din babbah na. Kallan anty Fatima tqyi tare da cewa" anty Fatima dan Allah a bani as-sadeeq "ta furta tana miƙa mata hannu. Bbu musu anty Fatima ta bata as-sadeeq. Karɓarsa tayi tana masa wasa shiko sai dariya yake. Kallon su deen keyi cike da birgewa." madam abamu as-sadeeq mutai dashi "ya furta cike da zaulaya" eh mn, anty Fatima mundauki as-sadeeq dashi zamu Tai "ta furta haryanzu tana masa wasa. Murmushi anty Fatima tayi tare da cewa" nizan iya baki shi amma Abban minal bazai Bari ba "cewar anty Fatima tana dariya" karki jaman sharri momy 'n minal "cewar khaleefah" ok tinda haka ne nida wify da as-sadeeq zamu gida "cewar deen yana shafa kan as-sadeeq" yanzu uncle biyewa deenah zakai "cewar jawaheed." Allah anty jawaheed da as-sadeeq zantai tinda anty tace zata ban "ta furta a shaƙwabe. Dariya sukai mata sannan suka cigaba da girkin su inda deen keyin girki deenah na nuna masa abinda zai yi, ita tana rike da as-sadeeq a haka suka gama tare da jerawa a dinning area. Ida Sawa tayi ta zauna kusa da Ummah da mommy tana cewa "mommy, umma, anty Fatima taban as-sadeeq dashi zamu zauna a gidan mommy" ta furta tana nuna masu as-sadeeq'n . Murmushi sukai sannan mommy tace "kinko gode kinga mun samu little one".
"gsky bansan ba koda hankali Sai yau, ita ko bar mata wa?" cewar sitty cikin takaice. "nifa sitty duk kinbi kinta kurawa Mata ba gaira ba dalili" cewar deen yana hararar ta. "sannu mai mata" ta furta tana kai masa dukan wasa. "dan Allah duk ku aje wannan maganar ku wuto muyi breakfast, danni am hungry" cewar Khaled Yana barin gurin "ba dole ba hunger ta naimi illata mutum sitty nah maida ba'asi" cewar kabir yana dariya tare da barin gurin. "ummi mutai muyi breakfast" cewar umma tana kama hannun sitty zuwa dinning area.

*************
*𝑬𝑽𝑬𝑵𝑻 𝑻𝑰𝑴𝑬 *

*𝑫𝒊𝒏𝒏𝒆𝒓 𝒃𝒂𝒏𝒒𝒖𝒆𝒕*

"Ma'am, as you instructed l've arrange for the reporter's. All the equipment is ready, once Mrs and Mr tajuddeen arrive and announce Mrs tajuddeen as his lawful wife. It will be the most dazzling headline today and it will be live broadcasts " cewar wata mata dake sanye cikin black suit. "ok, you can go" cewar Dr meerah . "sis su deenah are almost here" cewar amreetah "mu shiga cikin" ta furta suna wucewa cikin event senter.

*𝑫𝒆𝒄𝒐𝒓𝒂𝒕𝒊𝒐𝒏 *

Babban gurin ne wanda aka ƙawata shi da black and rose flowers. Daga ƙofar shiga har zuwa ciki anshimfiɗa red carpet. Ga led screens suna haska photos din deen da deenah kala - kala.an shirya teburori masu kyau Wanda aka yi decorating da back ga gilashi mai ƙyalli aka fresh roses da candles a tsakiyar su. Kowa da aka gaiya ta yana samun invitation card mai red and golding foil, Saboda V. I. P event ne. Lokacin da manya manyan baƙi suka zauna aka kunna back ground music. Tare da kashe wutar hall din gabaki ɗaya Sai fitilo masu colour suka fara haskawa nan aka sanar da mc cewa amarya da ango sun hallara ta hanyar live screen. aka haska ƙofar shigowa akayi.
Mic Mc ta dauka tare da cewa "ladies and gentlemen, please rise and welcome....... Our newly couple for to night. So gift them a grent welcome" nanfa hall yadau tafi Lokacin da amarya da ango ke shigowa. Hankali kowa ya koma kansu inda suke tafiya saman red carpet da aka tana dar masu. Tafiya suke cike da classic da izza da taƙama Wanda zai nuna cewa hidimar ƴan gidan manya ce ta hadu da ta gidan sauta. Gurin da aka tanadar masu suka 𝒛𝒂𝒖𝒏𝒂.

*𝑫𝒓𝒆𝒔𝒔𝒊𝒏𝒈 𝒅𝒊𝒏 𝒔𝒖 *

Deenah sanye take cikin wedding dress {outfit} white Wanda aka ƙawata da stones masu ƙalli , kanta arufe Yake wanda aka sa net saman sa. Inda ƴan uwan amarya, abokanta da ƴan mata ke sanye cikin back gown inda masu auran suka saka net black. Su mommy suna sanye cikin wani tanbatsetsan lase brown Mai Adon manyan flowers ajikinsa yasha stone Sai gyalli yake yana daukar ido . Deen na sanye cikin tsadaddoyar shaddarsa Wanda taji aiki white color Inda ya kasance hular sa da ta kalmin sa black ne, fuskar nan sai annori take dake nuna shidin ango ne. Inda ƴan uwan ango, abokan sa ke sanye cikin tsadaddan J male less light brown Wanda aka ƙawata da aiki. Kasancewa dinki mai ƙaramin hannun. Su abba na sanye cikin tsadaddiyar gizna sky blue taci aiki sai ƙalli take.duk lnda ka kalla.

VAVYMK
VAVYMK

MARYAM A HADI

💫𝑫𝒆𝒆𝒅𝒆𝒆𝒏💫
Page 34-35

My WhatsApp channel :
https://whatsapp.com/channel/0029Vb6a95a8F2pL2Jou9u34

Bismillahirrahmaninrahim da sunan allah Mai rahmah mai

*************
duk lnda ka kalla escorts ne da fadawa cikin hall din. Ga ami'an tsaro ako ina ciki da wajen sa. Ga ankafa photo booth awaje Wanda naga an rubuta "T&S {Deedeen forever} " an rubuta da manya haruffa. Wanda duk wanda zai shiga cikin hall din Sai ya gani. Nan aka bude buffet ana kawo abinci {dishes} kala daban daban kama daga :
NIGERIAN DISH :jollof rice, fried rice, Golding yam, white rice with stew, pepper chicken da Dai sauransu, kama daga abincin ƙashashe ƙetare {abroad} irin su :

ARABS DISH :shawarma {marinated meat}, falafel {fried chickpea patties}

INDIAN DISH :chaat, chana masala chapah, chicken tikka, chole bhature,.
Ga baƙin da ba zasu iya cikin abincin mu.
{𝒏𝒊𝒌𝒐 𝒉𝒖𝒃𝒃𝒊𝒆𝒔 𝒕𝒊𝒏𝒊 𝒏𝒂𝒊 𝒈𝒖𝒓𝒊𝒏 𝒅𝒊𝒔𝒉 𝑰𝒏𝒂 𝒄𝒆𝒘𝒂 𝑨𝒃𝒖 𝒉𝒂𝒓𝒈𝒊𝒅𝒂, 𝒈𝒂𝒏𝒊𝒏 𝒌𝒂𝒍𝒍𝒐𝒏 𝒅𝒂𝒔𝒖 𝒉𝒖𝒃𝒃𝒊𝒆𝒔 𝒌𝒆 𝒃𝒊𝒏𝒂 𝒅𝒂𝒔𝒉𝒊 𝒚𝒂𝒔𝒂 𝒏𝒂𝒄𝒆 𝒈𝒔𝒌𝒚 𝒃𝒂𝒓𝒊 𝒎𝒂𝒚𝒊 𝒕𝒔𝒂𝒓𝒂𝒃𝒂𝒓 𝒔𝒂 𝒊𝒅𝒂𝒏 𝒛𝒂𝒎𝒖 𝒕𝒂𝒊, 𝒕𝒊𝒏𝒅𝒂 𝒂𝒃𝒖 𝒏𝒂𝒎𝒖 𝒎𝒂𝒈𝒂𝒏𝒊𝒏 𝒂 𝒌𝒘𝒂𝒃𝒆𝒎𝒖 💃 😂, 𝑲𝒐𝒚𝒂 𝒌𝒖𝒌𝒂 𝒄𝒆 𝒉𝒖𝒃𝒃𝒊𝒆𝒔 𝒅𝒂𝒏 𝒏𝒂𝒈𝒂 𝒎𝒐𝒎 𝑺𝒉𝒂𝒉𝒆𝒆𝒅 𝒅𝒂 𝒈𝒔𝒌 𝒕𝒂𝒌𝒆 𝒄𝒂𝒑𝒂𝒄𝒊𝒕𝒚 𝒛𝒂𝒕𝒂 𝒃𝒖𝒈𝒐 𝒕𝒊𝒏𝒅𝒂 𝒕𝒂 𝑯𝒂𝒌𝒊𝒎𝒊𝒏 𝒄𝒊 𝒊𝒕𝒂 𝒂𝒍𝒂 𝒅𝒐𝒍𝒆 𝒅𝒂𝒛𝒖 𝒃𝒊𝒌𝒊𝒏 𝑫𝒆𝒆𝒅𝒆𝒆𝒏 𝒌𝒂𝒓𝒕𝒂 𝒃𝒂𝒅𝒂 𝒌𝒂𝒏𝒕𝒂 🤭, 𝒏𝒊𝒌𝒐 𝒏𝒂𝒄𝒆 𝒏𝒂𝒇𝒊 ƙ𝒂𝒓𝒇𝒊𝒏 𝒄𝒂𝒑𝒂𝒄𝒊𝒕𝒚 𝒔𝒂𝒊𝒅𝒂𝒊 𝒗𝒂𝒄𝒂𝒏𝒄𝒚 😜}

DESSERT :cup cake with icing,fruits carving, chocolate fountain cake slices, cup cake flavor na {peach, kumquat, apricot, blueberry, parsimmon, apple and coconut} na masu avoiding sugar things,
DRINKS :cocktails, mocktails, tiger nut, Pepsi da natural drink Ga masu avoiding alcohol {irin su hubbies, danni tuni ina gurin daukar rahoto}.
Mc ne ya dauki mic tare da cewa "honorable guest welcome to days dinner banquet {event}, now you'll have the privilege to witness a newlywed couple on their blissful journey. At this moment I hear by declare this dinner banquet starts but before that, Ina son ganin the bride and the groom a stage "cewar Mc.
Miƙewa deenah da deen sukai. Inda escorts suka mara masu baya zuwa tsakiyar hall din. Camera men tana aikin daukar photos, ga live broadcast na taron da su Dr meerah suka shirya. Akafufin sada zumunta da gidan Jen talabijin {TV}.
Dron din sama yana capturing cinematic din su. Suna tafiya akan red carpet Kamar king & Queen da akewa coronation kasan cewa Harda fadawa a tare da su. "hiii guys" cewar Mc sannan ya cigabah da cewa "do you want to hear our star's of to day make a vow to each other" lokaci guda hall din yadau tafi da kalmar "yeah" murmushi Mc yyi tare da cewa "say it louder I can't hear you"
"yeah we want" cewar mutunen hall 'n.

***************

NABILA POV
Chapter 13 · 0% Book details