← Book details Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 19

Sashe 1

Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

💫

VAVYMK

MARYAM A HADI
💫Deedeen 💫

Page two 2

Bismillahirrahmaninrahim da sunan allah Mai rahmah mai jink'ai

Sai matsiyata deen Wai yaushe zaka daina zubar man mutunci cikin friends dina nifa wnnn halin naka nada muna Kai kullon bakada aiki saijawu jinin tsiya da talauci yanzu idan kusa goga Maka talaucin fah?.
(hmmm,hubbies wae su goga masa talauci kuji maganar banza 😒koya Kukace hubbies 😏)
Shikenan sunbar mu da wahala rayuwa. Ta karashe maganar kamar zata Kai masa duka. Deen shiru yayi dan dasabo yasabah da wnnn halin na nabila kallan abbu yayi sannan yace

"you can go sannan nabaka hutu 2weeks kuma albashinka nanan"

to kawaii abbu yace dan idan dasabo yasabah chin mutuncin da wulakan cin nabila kemasa. Ganin abbu yabar gurin yasa deen barin gurin ba tare da yace uffan bah. Abbu nabarin gurin direct kicin yanufa inda zai anshi abin cinsa. Daya daga cikin ma'aikatan ne yace

"baba kayi Hak'uri da Mrs deen dan Kai tanama shakkar yimaka wani abun saboda yadda Mr deen yake girmamaka amma gsky sir baiyi dacen mata bah, mutumin kirki amma matar sa Ina"

ya karashe maganar cikin jimami, murmushi abbu yayi na naso namanya tare da cewa

"hafeez Kenan Allah ya kyauta mana dan wnnn maganar tafi karfina"

baba dole nace Allah sarki oga,tare da fatan Allah ya duba lamarin sa danni tausai yake ban mahaifiyarsa tabarsa sannan baya samu kulawa daga gurin matar sa amma Sai shegen tsinannan kishi marar amfani. Ya k'ara she maganar yana mai tausayin ogan nasa.
Shidai abbu baice kumi bah dan shi kansa deen tausai yakebasa. abincin sa ya ansa tare dayima hafeez ban kwanah. deen direct apartment dinsa yanufa dan zuciyar sa zafi take masa da yadda nabila kemasa duk abinda taga dama agaban kowa. yana mamakin kansa dabai iya mata magana ko tsawatama, yasan yana tausanta saboda dalillai masu yawa amma gaskiyah abin yayi yawa. ringing din da wayarsa keyi yasa ya dauka ba tare da yace komi bah. Bayan sauraran abinda mai Kiran yafada. yanun fasa sannan yace "ohk, meet me at my office" yana kaiwa karshe yai hack up. mik'ewa yayi yawuce toilet. after 20 minutes yafito daure da towel a ukunsa Kai tsaye press dinsa yanufa, inda yafito sanye da t-shirt white color da jeans black na fendi ya daura p-cap black Saman lallausar sumarsa Sai rolex dake sanye a witsiyar hannun sa. Sannan yasa canvas dinsa na Gucci black. car keys dinsa ya dauka yafice. direct parking lot yanufa daya daga cikin motocin black yashiga tare da yiwa motar key reverse yayi sannan yafice daga gidan.

*************
Zaune yake cikin makeken office dinsa yajin gina kansa da jikin sa da cheir din . daga ganin sa kasan yayi nisa cikin tinani. Knocking akai sannan ya shigo, bakin sa dauke da sallamah ya shigo idasawa yayi gurin tare da folding din hannayansa yana kallan deen Wanda yayi nisa cikin tinanin sa. A hankali ya bubbuga table din Wanda ys deen kallan sa maida kansa yayi ba tare da ya yace komibah shima guri yanaima yazauna tare da cewa deen"what wrong with u?. Nabila. Yatsikayi muryar deen dafadin haka. Mi nabila tayi? Ya k'ara she maganar yana mai jiran abinda zaice. Gyara zamansa yayi tare da cewa "kabir nabila naban tausai, ga halinta na kyamar talaka sannan tana yawan cewa naje na dawo da umma. To yanzu tinda haka ne mizai Hana kadawo da um..................

VAVYMK

VAVYMK

MARYAM A HADI
💫Deedeen 💫

VAVYMK

MARYAM A HADI

VAVYMK

VAVYMK

MARYAM A HADI
💫Deedeen 💫
PAGE 5

VAVYMK

VAVYMK
MARYAM A HADI

💫
VAVYMKMARYAM A HADI
💫Deedeen 💫

VAVYMK
MARYAM A HADI

Yaufa Ina son comment a page É—innan tare da like da kuma sharing.

Sannan Ina baku haƙuri kan two days babu update.

hubbies ina so yau kufito kuyi comment, karfa kuban kunya fah.

Ayi following group É—ina tanan zakuyi comment.

FOLLOW 🏃‍♀�

COMMENT ✍️

AND SHARE 💋

VAVYMK 💫

VAVYMK
MARYAM A HADI

ALL RESPECT TO YOU AMINAH .I. IBRAHIM (ANTY NAANAMEERA). 🫡🫡🫡

MUCH LOVE TO YOU MY ROLE MODEL.🫶🫶🫶 WHO ALWAYS MAKES ME PROUD OF BEING A WRITER.

VAVYMK

VAVYMK

MARYAM A HADI

VAVYMK.
VAVYMK

MARYAM A HADI

VAVYMK CE....... ✍️
Maryam a hadi
🌹 🌹 🌹
VAVYMK

MARYAM A HADI

💫𝑫𝒆𝒆𝒅𝒆𝒆𝒏💫

PAGE 12 - 13

My WhatsApp group

https://chat.whatsapp.com/JKiBagO4i0lDaIXRQDAxEA?mode=wwt

Bismillahirrahmaninrahim da sunan allah Mai rahmah mai.

Afusashe deen ya fito daga motar yatsaya yana ƙare mata kallon from head to toe. Sai huci yake kamar mayinwacin Zaki. A zafafe tare da tsawa a lokaci daya yace "get in the car."Kallan sa kawai deenah keyi tana mamakin abinda hakan ke nufi. Wanda hakan yasa deen kuma fusata dan gani yake yi kamar rainin hankali ne. Azafafe ya kuma furta" get in the car ". A fusatace tace" ban shiga wannan wana irin rainin hankali ne deen?, nazo school kace min get in the car, for what reason ". Tafaɗa tana dauke kanta daga kallon sa.

Dasauri kabir yace" jawaheed kuwace gamunan "babu musu taja deenah. Kallan sa kabir yayi dan ya fahimci abinda ke damunsa.ba komi bane illa kishi. Atausashe yace" deen lean how to control your anger, deenah is just a child sannan bazata fahimci mikake nufi ba "ya ƙarasa faɗa yana kallon yana yinsa." kamar ya a child she is all most 17 haba. Bata san how to dress bah "yafurta Yana fuzar da zazzafan iska daga bakin sa.
Chapter 1 · 0% Book details