Sashe 19
Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Yau takama Sunday weekend . Zaune take tana bama as-sadeeq abinci. "bammm.." da mamaki deenah ke kallan kofar da aka turo da ƙarfin gaske wanda saida yasa as-sadeeq razana Yana facewa da kuka tare da shigewa jikin deenah. Deenah mamaki ya hana ta ko mutsau. Nabila ce ta shigo tana wani cika da batsewa. Da wani irin ƙasƙattancan kallo take bin deenah dashi, tare da cewa "anzo da ɗan shege gidan mutane ana renon sa" cewar nabila tana zama kan kujera tare da ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya tana wani irin taunar cingom ko Kallan ta deenah batai ba saimah rarrashin as-sadeeq da take duk da taji zafin kiran as-sadeeq da tai da shege. Ganin bata kolata taba bare tasa zata tabiye mata. Yasa ta cewa "huhmm..., gidan father bbu, dama haka dangin matsiyata suke, koda yake ai dama rainan hajirace ce kinga ko dole anaimi mai ban ruwa...".
"tassss...." deenah ta dauke ta da wani irin gigitatcan Mari jin takira Ummah da hajira. Kallan ta tayi from head to toe Sannan ta nanuta da yatsarta yatsarta tana cewa "uban miya kawo ki gida na, kificiman daga gida banza ƴar matsiyata harki nada bakin ko ƙafar shigowa gida nah banza jahila ɗiyar ƴar bariki..".
"Deenah...." aka furta atsawace maida kallan ta, tayi gurin. Deen ne tsaye idanun sa sun kada sunyi jajir. Gadan - Gadan yanufu gurin su Sai huchi yake yadda kasan mayin wacin Zaki kallan ta yyi da idanun sa da suka kaÉ—a sannan yace "uban wah ya baki izinin marin ta, ashe ke jahilaca bansani ba" ya furta atsawace wanda saida parlour ya ansa. Deenah ganin yadda deen ke mata atsawa ba tare da yasan miyasa ta mare taba yasa ta cewa "deen ya isheka Haka, ba tare da kasan dalilin da yasa na mare taba zaka rufe ni da faÉ—a" itama ta furta a tsawace saboda jin ya kira ta jahila ga abinda nabila taima ta. "ni kike É—agawa murya ina faÉ—a kina faÉ—a" ya furta kamar zai kai mata duka. "eh, deen nafad'a, wallahi muddin ta kuma yi saina kuma marin ta, sannan tin kafin raina ya kuma fusata tafici man daga gani".
"bbu inda zata saidai ke ki fita dan ba ayi wadda zata ci mutuncin mata ta na barta ba" ya furta cike da jin zafin maganganun da deenah ke gaya masa. "ba ita kadai nake nufi ba harda Kai kufitar min daga gida, and so what dan ka furta cewa ita din matarka ce a gabanah bai daman man ba danni ban taɓa daukarka matsayin namijin da zanyi zaman aure dashi ba, mikake dashi da har zai birge ni ko ya ruɗan? Dama sai irin su,in dukiya ne gaba da baya inada ita, in a saline Baka fini ba, kyau ne baka fini ba, dan hk banga abinda zai birge ni akan ka, dan zan iya samun namijin daya fika komi idan yanzu na rabu da kai ba zanyi sati ba na auri wani to miye zai tada man hankali akan ka . Aure ne idan yanzu nace bana yi bbu ɓata lokaci umma zata sa arabashi. Abinda yasa bazan faɗa ba saboda bbu yadda na iya dan su umma da su abba sun wuce komi a gurinah koda ko nama kake yan kewa zan zauna domin yiwa iyaye nah biyaiyah ba kamar wanda ya zaɓi mace kan wanda tai silar sa zuwa wannan duniya. "ta furta kanta tsaye. Ni kike gaya man magana sun ranki. Eh na faɗa tinda har kake ɗagaman murya saboda ƴar bakir.." shiru tayi saboda jin saukar mari. Dafe da kuncin ta take kallan deen. "deen Nika mara saboda wannan matar" ta furta tana nuna nabila dake murmushi. "eh, zanyi fin haka akan ta" murmushi deenah tare juyawa kamar zata dauki as-sadeeq. Batai watatawa ba ta juyo tare da dauke deen da lafiya yan mari. "banyi mamaki ba da ka maran kan ta tinda kabar umma kanta, dan ka maran Ai ba wani abu bane" ta kai ƙarshe tana sabar as-sadeeq ta nufi hanyar fita. Iriƙe da kuncin sa yake kallon ta mamaki irin yadda ta marai tare chaɓa masa maganganu. Ganin ta dura hannun ta saman handle yasa shi cewa "ƙafarki na fita daga cikin Ƙofar nan a bakin auran ki. Juyowa tayi tana kallon sa. Hannun ta na kan handle din tace" so what danna rabu takai, mikake dashi da zanyi dana sanin rabuwa dakai?, tinda Ina da wanda nake so yake sona "jin abin da deenah tace yasa gaban deen faɗuwa. Murmushi tayi tana ficewa daga cikin part din. Da sauri deen yabi bayan deenah. Amma kafin ayacin mata har gate man ya bude mata gate tafita. Dasauri yabi bayan ta amma sai yagan ta tsaye da wani matashi da bazai wuce 27 to 29 ba. Faɗuwa gaban sa yyi. Yana tinanin ko shine wanda deenah ke magana kan sa. dan danan idanun sa suka sauya kala. Gadan Gadan yanufe su. Hannun deenah ya kama tare da fara jan ta "heyy.... Lpy zaka kama ta kana jan ta and wa yabaka damar yin hakan?" cewar matashin. Afusashe deen ya jiyo Wanda kishi ya furewa deen ido dukan matashin yashiga yi kamar an aiko sa dan kukan sa.
{hubbies zai kashe mana suriki ðŸ˜}
Naiman taimako deenah tafara yi. Daƙyar aka anshi matashin nan daga hannun deen. Deen baibi ta mutanen dake tambayar sa ba yaja deenah zuwa cikin gida. Inda deen yaima gate man gargadin karya bar deenah tafita. Direct apartment din ta yamai data. Sakin hannun yyi yana binta da wani irin mugun kallon batare da yace komi ba yabar gurin zuwa bethroom din sa. Fuskar nabila dauke da Murmushi take kallon deenah dan dama abinda take so kenan "huhmm, kaɗan kika gani daga sharrinah dan wallahi saina sa kinyi na dama shigowa gidan nan. Dan tabbas ajalinki yasa kika Bari na dawo saina dasa tsanarki a zuciyar duk wanda ke tare da ke, saikin kwammaci mutuwa da rayuwar da zakiyi, yanzu wasan yafara" ta furta tana ficewa daga part din. Shiru deenah tayi zuciyar ta na wani irin harbawa. Hawaye ne suka fara bin kuncin ta, Tina yadda deen yyi mata . Bata damu dan sharesu ba."bawan Allah ko ya kake" ta furta tinawa da mutumin da deen ya daka. Jiki a sanyaye ta nufi bethroom dinta.
*************
DEEN POV.
Afusashe deen ya shiga ɗakin sa direct dressing mirror dinsa yanufa Yana hushi kamar kumurci . Kallan kansa yyi cikin mirror Yana furta "miye narasa" ya ƙara she ya watsa kayan saman mirror. Zuciyar sa zafi take masa bbu abinda ke masa yawu akunnen sai "inada wanda nake so Shima yake sona".wannan kamar ta tsaya masa a zuciya kamar mashin da ya cakai wanda ke koma kunna wufa mai zafi mai cinye komai da rukuza komai . "No you only my, saikin soni kamar ranki Kamar yanda nake son ki, you are only mine" ya furta da karfi yana kaimah mirror duka take yanke mirror ya tararratse. "lov u deenah...."
**ANA WATA GA WATA, TAUFA GA NABILA TA DAWO DA WUTAR TA, DEENAH NAH SON{ MR UNKNOWN}, DEEN....KUNSAN SAURAN HUBBIES **
*ALHAMDULILLAH *
* END OF BOOK ONE *
MU HAÆŠU A BOOK TWO..