← Book details Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 19

Sashe 15

Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Jawaheed ce tafito tare da zuwa gurin Mc inda itama akasa mata lav. Kallan hall din tayi sannan ta fara cewa """𝑺𝒊𝒔,

𝑨𝒔 𝑰 𝒘𝒂𝒕𝒄𝒉 𝒚𝒐𝒖 𝒘𝒂𝒍𝒌 𝒅𝒐𝒘𝒏 𝒕𝒉𝒆 𝒂𝒊𝒔𝒍𝒆, 𝑰'𝒎 𝒐𝒗𝒆𝒓𝒘𝒉𝒆𝒍𝒎𝒆𝒅 𝒘𝒊𝒕𝒉 𝒆𝒎𝒐𝒕𝒊𝒐𝒏𝒔. 𝑰'𝒎 𝒔𝒐 𝒑𝒓𝒐𝒖𝒅 𝒐𝒇 𝒕𝒉𝒆 𝒊𝒏𝒄𝒓𝒆𝒅𝒊𝒃𝒍𝒆 𝒘𝒐𝒎𝒂𝒏 𝒚𝒐𝒖'𝒗𝒆 𝒃𝒆𝒄𝒐𝒎𝒆. 𝒀𝒐𝒖'𝒗𝒆 𝒂𝒍𝒘𝒂𝒚𝒔 𝒃𝒆𝒆𝒏 𝒎𝒚 𝒑𝒂𝒓𝒕𝒏𝒆𝒓 𝒊𝒏 𝒄𝒓𝒊𝒎𝒆, 𝒎𝒚 𝒄𝒐𝒏𝒇𝒊𝒅𝒂𝒏𝒕𝒆, 𝒂𝒏𝒅 𝒎𝒚 𝒃𝒆𝒔𝒕 𝒇𝒓𝒊𝒆𝒏𝒅. 𝑻𝒐𝒅𝒂𝒚, 𝒚𝒐𝒖'𝒓𝒆 𝒂𝒅𝒅𝒊𝒏𝒈 𝒂𝒏𝒐𝒕𝒉𝒆𝒓 𝒂𝒎𝒂𝒛𝒊𝒏𝒈 𝒑𝒆𝒓𝒔𝒐𝒏 𝒕𝒐 𝒐𝒖𝒓 𝒄𝒓𝒆𝒘, 𝒂𝒏𝒅 𝑰 𝒄𝒐𝒖𝒍𝒅𝒏'𝒕 𝒃𝒆 𝒉𝒂𝒑𝒑𝒊𝒆𝒓.

𝑹𝒆𝒎𝒆𝒎𝒃𝒆𝒓 𝒂𝒍𝒍 𝒕𝒉𝒆 𝒍𝒂𝒖𝒈𝒉𝒕𝒆𝒓, 𝒕𝒆𝒂𝒓𝒔, 𝒂𝒏𝒅 𝒎𝒆𝒎𝒐𝒓𝒊𝒆𝒔 𝒘𝒆'𝒗𝒆 𝒔𝒉𝒂𝒓𝒆𝒅? 𝑻𝒉𝒆𝒚'𝒓𝒆 𝒇𝒐𝒓𝒆𝒗𝒆𝒓 𝒆𝒕𝒄𝒉𝒆𝒅 𝒊𝒏 𝒎𝒚 𝒉𝒆𝒂𝒓𝒕. 𝑰'𝒎 𝒔𝒐 𝒈𝒓𝒂𝒕𝒆𝒇𝒖𝒍 𝒕𝒐 𝒉𝒂𝒗𝒆 𝒚𝒐𝒖 𝒂𝒔 𝒎𝒚 𝒔𝒊𝒔𝒕𝒆𝒓.

𝑻𝒐𝒅𝒂𝒚'𝒔 𝒚𝒐𝒖𝒓 𝒔𝒑𝒆𝒄𝒊𝒂𝒍 𝒅𝒂𝒚, 𝒂𝒏𝒅 𝑰 𝒘𝒂𝒏𝒕 𝒚𝒐𝒖 𝒕𝒐 𝒔𝒉𝒊𝒏𝒆 𝒃𝒓𝒊𝒈𝒉𝒕. 𝒀𝒐𝒖 𝒅𝒆𝒔𝒆𝒓𝒗𝒆 𝒂𝒍𝒍 𝒕𝒉𝒆 𝒍𝒐𝒗𝒆, 𝒉𝒂𝒑𝒑𝒊𝒏𝒆𝒔𝒔, 𝒂𝒏𝒅 𝒂𝒅𝒗𝒆𝒏𝒕𝒖𝒓𝒆 𝒕𝒉𝒂𝒕 𝒍𝒊𝒇𝒆 𝒉𝒂𝒔 𝒕𝒐 𝒐𝒇𝒇𝒆𝒓. 𝑴𝒂𝒚 𝒚𝒐𝒖𝒓 𝒍𝒐𝒗𝒆 𝒄𝒐𝒏𝒕𝒊𝒏𝒖𝒆 𝒕𝒐 𝒈𝒓𝒐𝒘, 𝒂𝒏𝒅 𝒚𝒐𝒖𝒓 𝒃𝒐𝒏𝒅 𝒃𝒆 𝒖𝒏𝒃𝒓𝒆𝒂𝒌𝒂𝒃𝒍𝒆.

𝑰 𝒍𝒐𝒗𝒆 𝒚𝒐𝒖 𝒎𝒐𝒓𝒆 𝒕𝒉𝒂𝒏 𝒘𝒐𝒓𝒅𝒔 𝒄𝒂𝒏 𝒆𝒙𝒑𝒓𝒆𝒔𝒔, 𝒔𝒊𝒔.

𝑶𝒉, 𝒕𝒉𝒆 𝒃𝒓𝒊𝒅𝒆 𝒐𝒇 𝒍𝒊𝒈𝒉𝒕 𝒕𝒉𝒆 𝒄𝒓𝒐𝒘𝒏 𝒐𝒇 𝒕𝒉𝒆 𝒇𝒖𝒍𝒍 𝒎𝒐𝒐𝒏𝒍𝒊𝒈𝒉𝒕, 𝑨 𝒔𝒕𝒂𝒓 𝒕𝒉𝒂𝒕 𝒔𝒉𝒊𝒏𝒆𝒔 𝒃𝒓𝒊𝒈𝒉𝒕 𝒂𝒏𝒅 𝒃𝒓𝒊𝒈𝒉𝒕𝒍𝒚, 𝑴𝒖𝒃𝒂𝒓𝒂𝒌 𝒉𝒆𝒓 𝒉𝒖𝒔𝒃𝒂𝒏𝒅 𝒄𝒐𝒎𝒆 𝒐𝒏 𝒑𝒆𝒂𝒓𝒍 𝒂 𝒑𝒂𝒊𝒓 𝒐𝒇 𝒄𝒓𝒐𝒘𝒊𝒏𝒈 𝒂𝒏𝒅 𝒅𝒂𝒛𝒛𝒍𝒊𝒏𝒈 𝒂𝒍𝒍 𝒉𝒆𝒂𝒓𝒕 𝒐𝒗𝒆𝒓𝒇𝒍𝒐𝒘𝒆𝒅 𝒘𝒊𝒕𝒉 𝑱𝒐𝒚, 𝒃𝒆𝒂𝒖𝒕𝒚 𝒔𝒉𝒊𝒏𝒆𝒔 𝒕𝒉𝒓𝒐𝒖𝒈𝒉 𝒃𝒆𝒂𝒖𝒕𝒚 𝒂𝒏𝒅 𝒑𝒆𝒓𝒔𝒆𝒗𝒆𝒓𝒂𝒏𝒄𝒆, 𝒂𝒍𝒍 𝒉𝒆𝒂𝒓𝒕 𝒐𝒗𝒆𝒓𝒇𝒍𝒐𝒘𝒆𝒅 𝒘𝒊𝒕𝒉 𝑱𝒐𝒚, 𝒃𝒆𝒂𝒖𝒕𝒚 𝒔𝒉𝒊𝒏𝒆𝒔 𝒕𝒉𝒓𝒐𝒖𝒈𝒉 𝒃𝒆𝒂𝒖𝒕𝒚 𝒂𝒏𝒅 𝒑𝒆𝒓𝒔𝒆𝒗𝒆𝒓𝒂𝒏𝒄𝒆 "Wanda ta furta da sigar waka.

Sannan ta cigaba da cewa" deenah you are my shield form childhood til now, Baki taɓa ganin barin wani yaiman koda kallon banza bane, duk lokacin da nake cikin kunci kikan zama mai yaye minshi, kin zama mai fiddoni daga cikin duhu, ke haske ce agareni mai mamaye duk duhun take tare da ni, will you let me be your shield from now on "ta furta tana bude mata hannuwan ta.
Da gudu deenah ta nufuta bata jin ko yadda rigar tai mata bare heels din take ƙafarta. Rungume ta tayi tana cewa" yeah "itama share Hawayen tayi tare da cewa" cry cry baby jiba yadda kika ɓata makeup dinki salan kisa ango yaji haushi nasa kin baka fuskar ki "cinno bakin ta tayi gaba tara da cewa" miye nasa ai fuska nane, sannan antynah ce ta sani kuka "ta furta ashaƙwabe. Dariya akai ganin yadda deenah tayi. Murmushi deen yyi wanda ke tsaye kusa da deenah." Gaskiya ne dole kuyi murna muna fukai Al - gungumai "hankali kowane ya kuma gurin sautin Muryar. Nabila ce tare wasu mata guda biyu na take mata baya. Ida sowa tayi tare da ansar mic hannun Mc. Kallan kowa tayi tare maida kallon ta kan deen, deenah da jawaheed da take tsaye gaban su. Sannan tace" Assalamu alaikum fatan kuna cikin farin cikin ganina a wannan taron "ta furta tana karasawa inda deen yake Jikake" tassss..... "
𝑨𝑳𝑯𝑨𝑴𝑫𝑼𝑳𝑰𝑳𝑳𝑨𝑯 😎

𝑻𝑨 𝑭𝑨𝑹𝑼 𝑻𝑨Ƙ𝑨𝑹𝑬 🥺
𝑺𝑨𝑭𝑰𝒀𝑨 𝑻𝑨𝑮𝑨𝑹𝑰 🤗

𝑽𝑨𝑽𝒀𝑴𝑲
VAVYMK

MARYAM A HADI

💫𝑫𝒆𝒆𝒅𝒆𝒆𝒏💫

Page 36-37

Bismillahirrahmaninrahim da sunan allah Mai rahmah mai.
Chapter 15 · 0% Book details