← Book details Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 19

Sashe 2

Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Murmushi Kabir yayi tare da cewa" deen duk miya kawo wnnn kishi haka you always said I don't like her, to miya sauya yanzu. "
Mika ke nufi da hakan?. Kafini sani. Kai bansan shashanci. Shashanci kace fa to kamar ya. Naga bance kumi ba. Bansani ba." To kada Allah yasa ka sani ba.
Suna cikin hakan wani babban mutum yazo inda suke tare dayi musu sallama yace" welcome Dr. Deen and Mr kabir to AJB international school. ". Thank" shene abinda kabir yace. "Bismillah" yafaɗa tana yin gaba. Yanzu Saika wuce mu shiga tinda basu zasu saka kansu ba. yana gama fadin haka yawuce cikin makarantar. Ganin hakan yasa deen mara masa baya. Ganin deenah na magana da wani yasa deen jin wani irin yawu ya tsaya masa a maƙogaro yakasa hadiyewa. Deenah kuwa ganin deen ba karamin haushi yabata taba Dan aganin ta deen nason raina mata hankali ne. "deenah kuwace muje principal din najira" ya furta. "welcome" shine abinda mutum yafaɗa masu deenah ganin babban mutum ne yasa deenah da jawaheed gaidasa cike da ladabi da biyayya. Da mamaki deen ke kallan deenah dan idan kaganta a haka zaka dauka ko yatsa kasa mata a baki bazata ciza ba. Amma yanzu tagama masa rashin kunya. Da fara'a mutumin ya ansa gaisuwar su. Sannan yace" muje" yana shiga cikin office ganin hakan yasa suma mara masa baya. Zaunawa sukai. "ohk, zamu kaisu ss 2, tare dayi musu lesson after class saboda all most first tearm yakusa ƙarewa. Wannan ne zaitai makamusu gurin karaton daya wuce su na baya inba damuwa amma indai harda lesson maimakon 3:30pm zasu tashi zai kuma 5:00pm" ya furta duk acikin harshen turanci. Deen ne yace "to bama tsala Sai a haɗa da lesson din tinda kosun kuma babu abinda zasuyi" shikenan, Amma zamu basu system, iPad da phone saboda hakan shi ne tsarin nan makarantar. System zasuyi fani da ita lokacin class saboda tanan ne zasuga abinda malan ke koyawa. Sai iPad for assignment. Phone kuma group chat na question after school da community dinmu dadai sauransu daya shafi study dinsu. Sannan duk thursday and Friday muna barin students suyi duk abinda suke so from support, game, song, , drama, act ( drawing). Dadai sauransu. Na abinda students keson yi. Sai trip da muke yi zuwa abroad. Sai program na duk end of term. Sai kuma........
Shiru Yayi saboda hannun da deen yaɗaga masa alamar ya Isa sannan yace "wannan makaranta ce ko gurin shaƙatawa" sir, we did this saboda yaran mind dinsu na sun hutu. Muna kuyarwa kan tsari. Ohk, na wane fee din. Ai sir anbiyamu su. Kamar ya?, eh he's highness ne. Wanne? Sarki MUHAMMAD TAHIR SADAUKI. What abba fah. "eh mn tinda mudai mommy tace shi yace nan za'a kawo su kaga kuwa shine" cewar kabir. Ohk. "muje muga class dinsu sauri muke" cewar kabir. "to muje" principal yafaɗa Yana miƙewa yana yingaba suna mara masa baya. A bakin wani class suka tsaya inda yace "ga class dinsu nan".
"Ohk "kabir yace tare da kallan jawaheed sannan ya cigabah da cewa" enter "babu musu suka shiga, su deen na mara musu baya. Kallan teacher din principal yayi tare da cewa" good morning sir lmran "morning sir." Sir ga new student nan" ya furta yana nuna su. Kallan deenah yayi tare da cewa "hii, beauty" murmushi deenah tayi wanda ya fito da jerarrun teeth dinta Wanda hakan ba karamin kyau murmushin yaƙara Mata sannan tace "good morning handsome" Shima murmushi yayi tare da cewa "thanks, da wannan yabon beauty".
" You are welcome" deenah ta fadi hakan cikin sakewa. Kallan jawaheed yayi tare da cewa "hii, second beauty"da murmushi." good morning sir "ta furta ba kamar deenah ba." please where is my seat? "ta furta ba tare dajin komi ba. Murmushi yayi yana jinjina kaifin kanta. Sannan yace" ohk, choose anyone you like ". Kallan seat din tayi ɗaya Bayan ɗaya sannan tanuna first seat tare da cewa" this one ". Ohk, seat down. Hannun jawaheed takama suka zaunah inda ga seat dinta gana jawaheed layin farko. Gyaran murya yayi tare da cewa" welcome to AJB international Academy, am your teacher sir lmran. Beauty introduce yourself ".murmushi tayi tare da miƙewa sannan tace" hiii everyone, suna na deenah deen. "dasauri deen ya ɗago yana kallon ta babu ko ƙyaftawa." Is deen your farther name?."sir lmran ya tambaya murmusawa tayi sannan ta cigaba da cewa" no, my brother name, my real name is sa'adah Muhammad Tahir sadauki "then why did you said that deenah deen?. Because it's my Nike name Deedeen. Wow Deedeen nice name, you can seat. Thank you sir. kallan jawaheed sir Imran yayi yace" beauty two you next "murmushi jawaheed tayi tana miƙewa sannan tace" my name is jawaheed Muhammad bulama "tana gama fadin hakan tazauna.
Hii class welcome your new class mate. Daliban class dinne suka ce" welcome to ss2 at AJB international academy. "okay let's start our class." Yana gama fadin haka yafara lecture.

Around 10:00pm suka fito." hiii, my name is abdulrazak abdussamad "cewar wani ɗalibi." welcome my name is Muhammad munnir. Cewar wani ɗalibi. "hello my name is Waleed Ibrahim maitama, head boy." "nice to meet my name is hanifa Muhammad sister of haneef Muhammad" cewar wata ɗaliba. "hello guys my name is Khadija sanusi mahuta" cewar wata ɗalibar. Murmushi deenah tayi sannan tace "nice to meet you, have a seat. Zama sukai suka fara fira. Suna cikin hakan sai ganin wata sukai tsaye gaban su tana ta rakwarkwasa take ɗalibar Saiji sukai ance" sannu ƴan wahala my name is shamsiya kabir inwalah. Minister man fetir ". Kallan ta deenah tayi form head to toe tare da miƙewa ta idasa gurin ta cikin jikai, taƙama da izza. Dan zaka dauka jinin sarauta ce dafa kafaɗar ta tayi sannan tace" au kace ƴar jawarinace ban sani ba. "jin abinda deenah tace yasa hankali kowa dake cafeteria din yadawu kan su. Sannan tace gaba da cewa" ke kina alfarida dashi, to kisani ninan zan auri alfaharin naki. Na zama alfaharin alfaharin ki. Dan hk ki shirya karɓa ta, dan haka kice masa ina gaida sa shi jawarin nawa dan wallahi nayi miss dinsa na two days, ina gaida uwar gida "ta furta tana ɗage mata gira guda. A wani irin haukace yarinyar tace" ke...... "
Kallan deenah tayi sannan" lalala incorrect mom "ta furta tana girgiza mata yatsar ta manuniya. Sannan tace gaba da cewa" lower your voice well talking to me or......... "deenah kasa ƙarasa abinda take fadi tayi saboda marin da yarinyar taimata. Ɗagowa tayi tana kallon ta tare dayin murmushi mai wiyar fahimta, juyawa deenah tayi daniyar barin gurin. Dariya yarinyar ta kece da ita tare da cewa"jahila, wawiyar banza ". Chair din dake kusa da ita ta dauka. A haukace ta bugawa yarinyar akanta nan take kanta ya fashe. Ganin jini na zuba kanta kamar mi, ihu ta fashe da shi tana yin kan deenah.
Ganin hakan yasa deenah shaƙe yarinyar tare da buga kanta jikin tesk din. ganin da gaske deenah zata kashe ta yasa jawaheed da hanifa saurin barin gurin. Basu dadeba saiga su tare da wasu teacher's. ganin har yanzu deenah bata daina buga kanta. Dasauri sir lmran yashiga tare da fisge shamsiya daga hannun deenah. Ganin deenah ta kuma yin kan shamsiya yasa sir lmran riƙeta. "kasa kan yau saina nuna mata ruwa ba sa'an ƙwando bane, tinda takirani da jahila saidai uwar ta ta sake haihuwar wata. Dan narantse da ubangiji talikai saina sabauta ta banza ƴar matsiyaci barawan talakawa Wanda Kece da haram.." Mike faruwa "nan hankali kowa ya kuma gurin. Deen ne sai kabir. Kallan sir lmran yayi sannan yace" let go of her "yafaɗa a tsawace. Babu musu ya saketa. Ganin hakan yasa deenah yinkan shamsiya." uncle please ka tsayar da ita zata kashe tane "cewar jawaheed. Dasauri deen ya riƙe deenah. Kasa kan Allah saina kashe ta. Da mugun mamaki deen ke kallan ta. Ganin kamar bata cikin haiyacinta sannan zata iya yin abinda ta furta idan tana ganin shamsiyar yasa deen cewa" ku dauke ta zuwa hospital "saboda ganin shamsiyar bata lumfashi. Babu musu aka dauki shamsiya wanda ita da gawa babu maraba. Ganin anfita da ita yasa deen sakin deenah ba tare da yace komi ba ya kama hannun zuwa chairs din yazaunar da ita sannan Shima yazauna kallan ta yi ganin yadda take ta maida lumfashi daƙyar sai kace wanda tai gudun caitan rai kanta akasa. Murmushi yayi sannan yace "miye haka first day a school ace kinyi fada" shiru babu amsa. "Kee... Deenah...... "Ji kake" tiffff..... "tafaɗi kasa sumammiya da sauri deen yai kanta tare da kabir da jawaheed. Daukar ta yayi dasauri zuwa Mota suka bar school.

*************

A. I. I.
Naanameera hospital.

Fitowa yayi É—auke da ita zuwa cikin hospital din. Nan aka wuce da ita emergency. Kallan deen kabir yayi. Wanda keta safa da marwa a bakin emergency room Sannan yace "colm down "ganin Dr meerah tafito yasa deen cewa" Dr yata ke? ". She is.......

VAVYMK.......
VAVYMK

MARYAM A HADI

💫𝑫𝒆𝒆𝒅𝒆𝒆𝒏💫

PAGE 14 - 15

My WhatsApp group
https://chat.whatsapp.com/JKiBagO4i0lDaIXRQDAxEA

Bismillahirrahmaninrahim da sunan allah Mai rahmah mai.
Chapter 2 · 0% Book details