Sashe 11
Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"congrat, you finally made it to the last stage, Amma Kafin nan bari muji ra'ayoyin judge's" cewar Dr meerah. Wanda judges din suka kasance anty Khadija, muneefa da kuma Khalid. "gaskiyah Ko wannen su try his best dan haka deenah 9, deen have all the mark 10, gaskiya deen you have to tech your uncle irin wannan song din da kalamai maso É—aÉ—i" ta furta tana kallon wani sannan ta cigaba da cewa "kuma bance a koya ma dan kayiwa wata ba " cewar anty Khadija tana daure fuska. Dariya mutanen gurin sukai. "back to you judge two" cewar amreeta "gaskiyah na basu ten , ten mark and deenah you really amaze me yanda kika sauya song din " cewar Khalid
"yeah, gaskiyah deenah me to you amaze me at that point. And uncle deen you really surprise me at your first and last song, every song you sing touch my heart you have all the mark 10" cewar muneefa "finally, our judge's sun faɗi ra'ayoyin su tare da marks congrat deen for becoming first you deserve it " cewar meerah. "stage tree shine the bride well cook for the groom, zamuga shin the bride zata iya ko kuma a'a, tasan favorite dinsa" cewar Fatima "arusa tuna {amaryar mu} kin shirya?". Murmushi tayi sannan ta miƙe tana cewa "yeah" ta furta "okay, what is his favorite food, flavor, juice" cewar wata yarinya. Maida Kallan su sukai kanta "kee... Fareedah" cewar muneefa rai ɓace "karki kuma man tsawa, banza ƴar matsiyata harkina da bakin yimin tsawa Amatsayinah nah ƴar sarki" cewar wadda aka Kira da fareedah "fareedah karna kuma jin bakin ki da wannan maganar sannan muneefa ƴar uwarki ce yayar ki" cewar anty Khadija "dama ba dule ba kice haka tinda dama bakwa son uwata bare ni shiyasa kuka aurawa uncle deen ƴar wannan matar" ta furta tana nuna mamah. "heyy..... Who the hell are you" cewar deenah atsawace dan jin yadda ta kira anty Khadija da mamah with out any respect. "ke har wacece da Zaki daga man murya ƴar matsiyata wanda ba a san asalin su jahilar banza" ta k'arashe tana jan dugon tsaki. Dan danan fuskar deenah tai jajir Jin ta kira ta da jahila. Cike da izza deenah ke kallan ta tare da cewa "wa kika kira da jahila?." ta k'arashe maganar afusashe "ke mana ko jin kin auri Uncle deen keki Jin ban isa ba, kuma na rantse da girmaman Allah sai uncle deen yazama mallaki na kuda ta hanyar zina ce" ta furta da ƙarfi. Dauke kanta Deenah tayi daga kallon ta. Da mugun mamaki mutanen gurin ke kallan ta musamman ma umma da taji ana iƙi rarin naima danta da zina. "ai na zata kin Isa, shiya akace ko wane tsuntsu kukan gidan su yake ji" juyowa deenah tayi tana kallon ta. A hankali cike da izza deenah ta iso gaban ta, ta kuma kallon ta tayi form head to toe Sannan furta cewa "said it again".
"Har kin Isa kisa na kuma cewa ke ƴar matsiyata c..... "kasa idasa abinda za tace tayi saboda irin shaƙar da deenah taimata. Kokowa da lunfashin ta shiga yi saboda shaƙar da deenah bana wasa bane. Ganin hakan yasa wata mata saurin nufu gurin. Ba tare da ɓata lokaci ba ta dauke deenah da mari tana cewa" ke har kin isa ki naimi kashe ta sannan kuma ƴar gidan sarauta "deenah kuwa yadda ka san bada ita ake ba" deen zuka dauke wannan ƴar matsiyat.... "kasa ida Sawa itama tayi saboda shaƙar da deenah tai Mata
{ð’ð’Šð’Œð’ ð’ð’‚ð’„ð’† ð’šð’‚ð’– ð’›ð’‚ð’ð’ˆð’‚ ð’˜ð’‚ð’ð’…ð’‚ ð’›ð’‚ð’Š ð’Šð’…ð’‚ð’”ð’‚ ð’‡ð’–ð’“ð’•ð’‚ Æ´ð’‚ð’“ ð’Žð’‚ð’•ð’”ð’Šð’šð’‚ð’•ð’‚ ðŸ¤}
Ganin da gaske kashe su zatai yasa kowa nufuwa gurin suna mai cewa" deenah stop this "waigo da akanta tayi babu shiri suka tsaya ganin launin idon deenah ya canza daga blue zuwa na make dan danan zufa tafara keto masu musamman ma ganin zuta cikin idunta da suka canza kala." deenah ford them down, I'll buy you a new teddy bear "cewar deen
{ ð’•ð’‚ð’–ð’‡ð’‚ ð’‰ð’–ð’ƒð’ƒð’Šð’†ð’” ð’Œð’–ð’‹ð’Šð’Žð’Šð’ ð’…ð’‚ ð’˜ð’‚ð’ð’Š ð’›ð’‚ð’ð’„ð’† ð’ˆð’–ð’“ð’Šð’ ð’…ð’†ð’†ð’ ð’˜ð’‚ð’Š ð’•ð’†ð’…ð’…ð’š ð‘¨ð’ð’‚ ð’•ð’”ð’‚ð’Œð’‚ ð’…ð’‚ ð’„ð’†ð’•ð’ð’ ð’“ð’‚ð’Š.}
" deen wane shacan cine wannan?, katai ka cire hannun ta daga wiyan sub, kana wani maganar teddy "cewar kabir" kamarya yatai "cewar jawaheed sannan ta cigaba da cewa" mutai dai ". A'a zuwan mu the same time bazai ba because this is not deenah Sannan shi mijin tane, ashari'ance mu ba mu har ramanta bane, Ko da munkasance brothers din we are not related by blood relationship. " Ok."cewar jawaheed. deen ne yafara ƙoƙarin mutsawa Amma ƙafarsa taƙi mutsawa" deen help them "cewar su meerah" am trying but leg din taki mutsawa "kamarya? " cewar kabir yna ƙoƙarin mutsa ƙafarsa. Kallan deen yyi tare da cewa "same to bata mutsawa".
{ð’‚ð’Žð’Žð’‚ ð’•ð’‚ð’‡ð’Šð’šð’‚ ð’•ð’‚ð’„ð’† ð’…ð’‚ð’– ð’Œð’‚ð’“ð’ð’Š}
hankali kowa ya kuma tashi ga temako ana bukatar sa amma ba damar tafiya. Deen kuwa kowace addu'a tazo bakin sa yi yake. Cikin ikon Allah yaji ƙafarsa ta saki da sauri ya ture matar da fareedah inda suka fadi ƙasa tare da riƙe deenah. Nan fa deenah tashiga kokowa dashi "ka rabu damu" ta furta cikin amun murya marar dadin ji da sauraro. Abba ne yashiga yi mata addu'a. Ganin ta lahe ajikin deen alamun tasuma. Sabarta yyi Kamar ƴar baby yana wucewa part din mommy da ita.
Direct bethroom din ta yanufa da ita inda ya kwantar da ita. Zaunawa yyi yana kama hannun ta cikin nasa. Kurawa baby face dinta ido yyi yana mamakin abinda ya gani cikin idon ta. Kansa ya kulle damuwa tai masa yawa matsalolin sun masa cah. Fuzar da zazzafan iska yyi daga bakin sa. Dafa kafaɗar sa abba yyi yana girgiza masa kai "everything will be fine insha allah son" ya furta cike da son kwantar masa da hankali. Dafa hannun abba yyi wanda ke akan Kafaɗar sa sannan yace "abba yaushe?, bana son rasa ta just like su abbu" ya furta yana kallon abba da sexcy brown eyes dinsa. Murmushin ƙarfin hali abba yyi tare da cewa "when ? Where and how? , Allah ne masani fatan mu yaji kukan mu ya koma shari mana damuwar mu. So be a little more patient " Kai kawaii ya girgiza masa "yanzu what about the dinner banquet tomorrow" cewar su meerah "it will take place as plan" cewar Ummah "but tayaya umma, ga amarya kwance" cewar Khalifa "zuwa safe ta tashi like nothing happened" cewar umma "to kawai suka ce mata." saida safe, kutai ku huta kunji ƴaan Albarka "cewar mamie" ina ginbiya hindatu da fareedah "cewar mamah. Sai lokacin ne aka tuna da su" pls mamah kibar maganar su Dan jinina hawa yake "cewar muneefa" gaskiya kam Dan basu can canci damuwar ki mamah nah "babu shiri kowa ya maida hankalin sa kun da akai maganar. deenah ce tai maganar wanda har yanzu idanunta basu koma normal ba kallan umma deen yyi tare da cewa" umma why haryanzu eyes dinta basu koma normal ba? "ya furta cike da damuwa" may be sai zuwa safiya "cewar umma" yanzu tinda ta farka kotai ku huta "cewar mommy babu musu suka fita kallan deen, mamah tayi tari da cewa" deen kaima katai ka huta "a'a mamah nan zan kwana idan ta buƙaci wani abu. Har cikin ran ta taji dadin yadda deen ya nuna kulawa ga ƴarta daya tilo." saida safe "ta furta tana bin bayan su mommy. Kallan sa tayi da idanunta wanda har yanzu zuke na mage sannan tace" ka tafi karna baka tsoro cikin dare da wannan idanun nawa "ta kai ƙarshen hawaye nabin kuncin ta. Kai ya girgiza mata tare da cewa" you are my wife, zan zauna dake aduk yadda kike kibar kukan nan kinji wify "yakai ƙarshen Yana share mata hawaye" wify kinsan minene? "girgixa masa kai tayi alamar " a'a"
"you look more prettier with this eyes" ya furta yana murmushi. Dariya tayi tana shigewa cikin jikinsa. Murmushi yyi yana kuma rungume ta ajikinsa. Suna jin bugun zuciyoyin juna. A haka barci barawo ya dauke su rungume da juna.
VAVYMK
VAVYMK
MARYAM A HADI
💫ð‘«ð’†ð’†ð’…ð’†ð’†ð’💫
Page 32-33
My WhatsApp channel :
https://whatsapp.com/channel/0029Vb6a95a8F2pL2Jou9u34
Bismillahirrahmaninrahim da sunan allah Mai rahmah mai
*************