Sashe 7
Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Parking yayi nesa da gidan mommy ganin ƙofar gidan cike da motoci. Ganin su kabir sunyi parking bayan sa tare fitowa yasa Shima fita daga cikin motar. Inda ya zagaya tare buɗe mata ƙofar. Ihu mutanen gurin sukai tare da yin tafi. Da sauri deenah ta toshe kunnuwan ta saboda ihun da akai. Kallan mutanen dake iso gurin yayi fuska a daure kamar hadari dan bakace deen bane. "masha Allah truly a blessing to abba, ace haka gimbiyar masarautar kano ƴa ɗaya tilo gurin sarki take no wonder deen ka dauke sa'adah kafin abba ya bai yana cewa ƴarsa na raye" cewar wani matashi mai kama da deen. "nuruddeen bana son shashanci" ya furta yana kuma haɗe rai. "sorry major, oh meant angon sa'adah bada kanka asare"ya furta yana murmushi dariya mutanen gurin sukai" finally dai uncle marry one of us, saura Kai uncle khabeer "cewar wata matashi yar buduwace wanda baza ta wuce age mate ɗin jawaheed ba murmushi yayi yana kallan jawaheed sannan yace" nuneefa karki damu nasa mu the one I love "lahh wacece? Jawaheed mana. Ihun murnah suka kuma yi. Yanzu koku fa." nuneefa su abba, abbie da dada sun iso "cewar deen. A'a amma umma sun iso. Tsalle deenah tayi tare da rungume nuneefa sannan tace" love you aunt nuneefa "ta furta tana sakin ta" huhmm danma bakisan harda mama, ammah, da mamie "ta furta tana murmushi." da gaske aunt nuneefa "ta furta cikin jin dadi" eh mn, amma harda waccan matar abba "takai ƙarshe tana tsaki. Wahhhh, Wai? Yo, sarauniya hindatu mana. Wai itace Wai itace kishiyar mama, matar abba nah?. Eh. Niko zansu ganin ta." anty meerah kuje keda su anty nufaisa mamie najiran ku "cewar nuneefa" wait, Wai anty meerah Itace sister ɗinki? "cewar deenah cike da mamaki" eh mn, kinga uncle fadeel, uncle Khaled, uncle khaleefa, uncle khabeer duk family members ne harda matan su "cewar wata matashi yar mata wanda bazata wuce age mate ɗin Dr deen ba." but miyasa uncle Khalid, uncle deen anty nufaisa da anty amreetah da uncle fadeel suke using da maita su kuma Uncle kabir, anty meerah anty jawaheed, anty Fatima, uncle khaleefa suke using da sadauki just like me.?" cewar deenah. Murmushi tayi sannan tace "in banda abinki mommy, mama, daddy, abbie da mamie all a maita family, umma abba, abbu da ammah are sadauki family kinga kuwa dole wasun mu zasu zama maita, Wasu sadauki" ta furta tana dariya "ohk, but anty Khadija Ina daddy da abbu da momma tindaga lokacin accident din damu Kai ban sake ganin suba saidai muyi waya, amma nasan zasu zo
" cewar deenah cikin jin dadin cewa zasu zo. da mugun mamaki suke kallan ta. "kee.. Deenah wane daddy, abbu da momma kike waya dasu" cewar deen "daddy mijin umma, abbu mijin mommy da momma matar abbie dad din uncle nuruddeen" ta furta cikin yaƙini. "deenah dama death people na...." kasa ƙarasawa yayi saboda anty Khadija ta rufe masa baki tare da girgiza masa kai alamar "a'a" shiru Yayi. "deen mikake nufi da death people" cewar deenah idanunta na sauya kala. Da sauri anty Khadija tace "yana nufin baza su samu damar zuwa ba saboda wasu da suka rasu". Nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke idanunta na komawa normal. Shiru su deen sukai jin abinda anty Khadija tace. "deenah isauri su mama na kiran ki, ku kuma sauran kutsa ya." to "tace tare da barin gurin ba tare da tunanin komi ba. Kallan anty Khadija yayi sannan yace" anty Khadija why deenah ke cewa su Daddy na raye "ya furta cike da mamaki. Deen karna kuma ji kace su abbu are death a gaban deenah." amma anty misa kuke mata ƙarya, tare da bata the most ln possible hope "cewar fadeel. Fadeel wannan shine alƙawarin da muka daukarwa iyayan ku akan hospital Beth cewa duk runtsi karmu bari deenah tasan Gaskiya wanda wannan yana daga cikin dalilan dauke deenah daga masarautar Kano. Yanzu ba kuga yadda idanunta suka sauya ba kan akwai deen ya hada su da mutuwa inaga tasan gaskiya akwai surruka da dama akan family din maita da sadauki wanda hakan yai silar mutuwar iyayan ku da deenah kumawa wata daban. Sannan wannan hukuncin daga dada da jittine duk wanda ya kuskure deenah ta san gaskiya kumi ya gani yai kuka da kansa dan wannan sirrin yana binne ne tare da mutuwar su da deenah wanda take atsaka mai wuya, wanda kuskure yaja mana hakan so karnaji wani yace da ita uffan. Tsuru- Tsuru sukai Dan anty Khadija ta daure masu kai. Kuwace karnaji kumi daga bakin ku. Kuwace dumin ku shirya dan henna party nan da 4:00pm kuma har 2:40pm yanzu. babu musu suka wuce inda matan sukai part din mommy, mazan part din su deen.
VAVYMK.......
VAVYMK
MARYAM A HADI
💫ð‘«ð’†ð’†ð’…ð’†ð’†ð’💫
PAGE 24- 25
Bismillahirrahmaninrahim da sunan allah Mai rahmah mai.
Around 4:00pm gidan cike yake da ƴan mata. An ƙawata shi da decoration pink and white Inda ƴan uwan amarya da ƙawayen ta take sanye cikin ango dark pink. Amarya na sanye cikin light pink gown ga Mai henna' s nama amarya da mutanen ta. Sai pic's ake Masha Allah Ansha kyau. Sai gurin seventh aka gama. Zaune suke anata firar yaushe gamu deenah ce ta miƙe tana cewa "sitty na gaji saida safe zan kwanta" ta furta tana kallon wani dattiju. Murmushi dattijun yayi Wanda aka Kira da dada sannan yace "to saida safe ƴar daddy da abbu da mamma" ya furta yanayin sa na sauyawa. To tace tare da barin gurin. Kallan sitty deen yayi sannan yace "Dada ina buƙatar dalilin ku na ƙaryar da kukewa Mata ta " ya furta kai tsaye. "deen mubar maganar" cewar sitty "a'a sitty deen nada gaskiya dole kuyi masa bayanin abinda ke faruwa" cewar fadeel nan fa kuwa yafara faɗar ta bakin sa. "ya isa haka" cewar sitty sannan taci gaba da cewa "shikenan zan fada maku amma ya kasance sirri a tsakanin ku, ku mazan banda matsala daku amma mata dole karnaji wata tayi wannan maganar da wata koda wasa kuna Jina harsai lokacin da zamu baiyanar da gsk " to sitty.
****************
Flash back