Sashe 6
Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
DEENAH POV.
A hankali ta murda ƙofar din. Toruss tayi ganin ko ina na ɗakin ta cike da teddys. Rufe door din tayi sannan ta sake budewa ganin da gaske ne yasa ta ruga ajuje zuwa parlour. Bata bi kanta kowa da ke parlour ta rugu ta rungume deen tana ihun murnah. "deenah lafiya" mommy ta furta hankali tashe. Bata bi takan tambayar ta lafiya da ake yiba saima kuma rungume deen take Wanda hakan ba ƙaramin tada masa hankali yayi ba. "kee....!!, what happened to you?" ya furta hankali tace. Wanda hakan take kuma tada hankali sauran mutanen parlour take. Kasa cewa komai tayi sai nuna bethroom din ta take yi ganin hakan yasa su kallan gurin. Atausace yace "look at me and tell what happened". Fuska dauke da murmushi take kallan sa sannan tace "thanks so so much my dearest deen" sai a lokacin deen ya gane mi yasa ta wannan ihun. Girgiza kansa yayi sannan yace "wai Mike damun ki" ya furta fuska a daure. "haba deen kabita a hankali taya ta tahu gurin naiman dauki ka rufe ta da faɗa"cewar mommy" mommy saboda murnar teddys dake bethroom din tane fah "ya furta cike da takaicin wautar ta. Baki sake suke kallan ta. Girgiza kai mommy tayi. Sannan tace" deen meerah tace sun fidda ranah nan da one week za'ai hidimar bikin ku sannan fadeel yace zuwa 8:00pm zasu zo, Sannan gyaran jiki zan kai deenah yola gurin hjy. Talatu Ina so kabata izinin zuwa "ta furta shiru Yayi sannan yace" mommy dole sai taje yola? To mizai Hana abar gyaran jikin "ya furta"kataɓa ganin amarya ba gyaran jiki sannan jinin sarauta ƴa tilo" ta ƙasa faɗa cikin zaulaya. "shike nan" ya furta "Toh" ta furta tana barin gurin. tana barin gurin." eh sannan ya tura mana but e-invitation da guest pass na kuwane event ka turawa Wanda zaka inviting "cewar kabir Kai kawai ya girgiza masa tare da barin gurin. ganin hakan yasa Shima barin gurin.
VAVYMK.
VAVYMK
MARYAM A HADI
💫ð‘«ð’†ð’†ð’…ð’†ð’†ð’💫
PAGE 20- 21
My WhatsApp group
https://chat.whatsapp.com/JKiBagO4i0lDaIXRQDAxEA?mode=wwt
Bismillahirrahmaninrahim da sunan allah Mai rahmah mai.
Kai kawai ya girgiza masa tare da barin gurin ganin hakan yasa Shima barin gurin.
*************
ONE WEEK LATER.
Babu abinda kake ji sai hayani wanda ke nuna cewa ana hidima. "deen" cewar mommy "na'am. Kuje ku dauko su deenah flight din su zai sauka nan da Æ´an mintina. To mommy." muje "cewar fadeel. Kaidawa.? Ban sani ba ka tura harda matan mu kace mudawa, a'a muda kanmu." aa, yadai tura matan ku ni yaushe naga matar "cewar kabeer." Kai dama wake takai tazurun banza "cewar Khalid" huhmm, kaima kafaÉ—a ne amma kasan cewa deen ne tazuru "cewar kabir yana dariya." taya ya zama tazuru mutum da mata har biyu "cewar Khalifa"matar da itace mai gida shine matar gida, deenah kuwa ko giyar wake yasha bazai ne metaba dan mommy da Ummah baza su Æ´a rdaba, Deedeen forever " cewar kabir yana dariya. "kai waye Deedeen kuma" cewar fadeel. "yo deen da deenah mana" ya furta yana kallon deen wanda yayi kamar ba dashi suke ba. Dariya sukai tare da cewa a lokaci daya "Deedeen forever" tsaki yayi tare da wuce parking lot. Murmushi sukai Sannan suka mara masa baya. Kafin sukai har deen ya fice daga gidan. Ganin hakan yasa suma suka shiga mutuncin su dumin dauku matan su.
*************
International Airport Abuja
Tsaitsaye suke suna jiran isowar su kasancewa jirgin su ya sauka. "kai deen amaryar ka ta iso" cewar fadeel cikin tsokana. A hankali ya ɗago sexcy brown eyes dinsa ya sauke su kan deenah dake nufu idan zuke cike da izza. "masha Allah" ya furta bada sanin ya furta abai bai yane ba. Kallan kyakkyawar round face dinta yake Mai dauke da Lolo eyes masu sheƙe da zara zaran eyes leshes, taƙara kyau ga wani sihirtatcan ƙamshi da take yi tayi ɓolɓol abinta Wanda ya ƙara fito da asalin kyawun surarta, musan manma blue eyes dinta masu daukar hankalin. Sanye take da jeans maroon da t-shirt white Sai veil maroon Wanda yaƙa fito da farar fatar ta tare da albarkatun jikin ta duk da cewa ƙayan basu matse taba. Ganin shigar deenah yasa deen dauke kansa taga kallan ta dan wani irin azababban kishi keta so masa idanunsa sunyi jajir cikin ɗanƙanƙanin lokaci ba tare da yabi takan kowaba ya koma cikin mota. Murmushi sukai. "tofa anzo tarbar amarya ango yachika da kishi" cewar Khalid "kaifa kasan kishi" cewar Khalifa "deen da ɗan banzan kishi kamar kahuri" cewar fadeel "huhmm, aikan wannan shigar ta deenah inaji kullum muna kan hanyar raɓan faɗa" cewar kabir yana dariya "karku ga laifin deen dan yayi kishin matar sa" cewar Khalifa yana murmushi "bawai kishin bane matsalar ba, wanda ake kishin kanta deenah fa ba fahimtar shi zatai ba, sannan wannan shigar ta zaman mata jiki, to indai deen nason rabata ta wannan ɗabi'ar dole sai yayi hakuri dan deenah yarinya ce" cewar fadeel "Kayi gaskiyah ga matar tasa da kyau mai daukar hankali bare mazan ƴanzu, Allah Ina tausayin bloody" cewar Khalid. Allah ya kyauta. Duk suka ansa da amin "uncle's Ina wuni?" cewar deenah data iso yanzu "lafiya lau ya hanya?". Suka ansa mata "alhamdulillah" ta furta ganin idanun kuwa nensu nakan hanyar fitowa yasa tai murmushi tare da cewa "karku damu ban Baru auntie's ɗina ba gasunan" ta furta tana dariya. Murmushi sukai lokaci guda suna shafa kansu. "gaskiya yadda kukai sai a dauka ƴan huɗu ne, uncles ina zan shiga? "ta furta hankali ƙwance. Waccan." To"tace tare da wucewa. Handle din Ƙofar taja taji motar a lock Kuma ja tayi Amma wannan karun babu lock da mamaki take kallan deen dan bata dauka akwai mutum ba. Shiga tayi tare da cewa "ina wuni" shiru Yayi kamar baisan da zaman taba ganin hakan yasa itama tai shiru tare da dauko wayar ta ƙirar iPhone 14 pro. Kallan wayar yayi tare da cewa "waya baki wannan phone din" shiru tayi masa dan taji haushi shirun da yai mata. "tambayar ki nake" ya furta tsawace wanda harna waje naji. Shiru tayi sannan tace "mi amor" ta furta tana kauda kanta zuwa window "bani" ya furta fuska a daure "kamar ya" ta furta da mamaki. "bani" ganin yadda ya hade rai idan ta cigaba dayi masa musu zai iya yi mata dukan tsiya yasa ta basa. Password "1-2-1970" ta furta tana harararsa. Murmushi yayi sannan yace "taya date of birth din umma ya zama password dinki" yakai ƙarshen Yana tsare ta kaifaffun idanunsa "ai naga umma tace ba ta Kaba" ta ƙarasa cike da masifa. Shiru Yayi tare da yima motar key suna barin airport.
*************
City view estate