Sashe 16
Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta furta tana karasawa inda deen yake Jikake" tassss..... "da mugun mamaki mutanen gurin ke kallon ikon Allah. Fadawa, escorts da jami'an tsaron da ke gurin ne sukayu kan nabila Afusashe ganin ta Mari deen" turuss.... " sukai sakamakon hannu da deen ya ɗaga masu almar su tsaya." suprise "cewar nabila wanda da mic take amfani" hattara dai ƴar gidan matsiyata kinsan wakika mara? "cewar wani ba fade." uban da ya aje ka shine matsiyacin "ta furta tana nuna abba ta cikin taron sannan ta cigaba da cewa" kai kuma "ta furta tana nuna deen ba tare da ta jira ba ta cigaba da cewa" saboda uwar ka ta dawo ko, toni wallahi nafi ƙarfin Uwar taka bare kai koma yau zan nuna mata asalin niɗin ɗiyar ƴar bariki ce koma cikakkar ƴar bariki, ƴar barikin Dai da aka auro. "tafurta tana dariya irin cikakkun ƴan duniya." ke.. Wai kinada hankali kowa? "cewar jawaheed" tassss.. "haka kake ji wanda nabila ce ta dauke jawaheed da mari. Ganin hakan yasa su kabir da su meerah nufu gurin su Afusashe Amma banda su abba da umma. Kallan su tayi tare da cewa" ke ko uwar deen ta faɗa man haka saina dauki mataki akan ta bbu ruwa da wai uwar ce ai ba uwa ta ce ba, inban da bala'i mi ake da uwar miji, uwar mijin da ba a da tabbas akan ta shekera nawa da mutuwar mijin ta amma har yanzu batai aure ba waya sani ko maza take ba.... "kasa ƙara Sawa tayi jin saukar wani gigitatcan Mari ɗago kanta zatai ta kuma jin saukar mari wanda yafi na farko deenah ce tamare ta tare da cewa " heyyyy.... "cewar deenah sannan taci gaba da cewa" I'm not pleading for for what you said, but I want to tell you that, In a bug's perception, everything is a bug. In a trash's perception, everything is a trash. Only a true person sees others as they are. Respect is a virtue only human possess. "cewar deenah tana kallon ta dan taji zafin abinda nabila taima abba da umma, bare ƙazafin da taima umma ." ke.. "cewar nabila Afusashe reƙe da kuncin ta dan haryanzu zugi gurin ke mata " oho sorry, na manta bakya jin English, ba arabi ba boko saidai yawan bariki "deenah ta furta tana rufe bakin ta da hannun ta. Fuskokin kowa gurin dauke da jin dadin abinda deenah taima nabila musamman mah su kabir dan ko ba komai tasata jin kunya maimakon ƙazafin da take naiman dorawa umma." na rantse yau saikin bar duniyar nan, wllh Saidai gawar ki zata fita gurin nan "cewar nabila tana nufu deenah gadan - gadan da wuƙa da sauri su umma dasu abba suka miƙe suna kiran deenah. Dasauri deen ya hankade nabila Jikake" timmm... "ta fadi kasa warwas" are you OK "deen ya furta cike da kulawa. Kai kawai deenah ke girgizawa kallon jami'an kabir yyi sannan yace" take her to police station "Yana kallan nabila wanda hannun ta ke zubar da jini sakamakon wuƙar da ta yanke ta" a'a Uncle "cewar deenah". Da mamaki yake cewa "why". Police station is not her place and haryanzu ita ɗin matar deen ce. Kema hakan ai matarsa ce, sannan naiman kashe ki tai. Murmushi deenah tayi tare da cewa "kishine uncle".
"kishi fa kika ce?, ashe ba kida hankali?,ce maki akai kishi haukane?, kisa fah?" cewar meerah da duk ta jero mata wannan tambayoyin "anty look am fine, sannan komi tai kishi ne sila sannan.." shiru tayi jin saukar Mari wanda ya hana ta idasa abinda zata faɗa." Umma.. "ta furta da mamaki." deenah ashe baki da hankali wanda zai nimi kashe ki kike cewa wai kishi ne "cewar umma idon ta tafda kwallah Sannan ta cigaba da cewa" yanzu idan data kashe ki fa "ta k'arashe hawaye nabin kuncin. Rungume umma tayi tare da cewa" umma nah "shine abinda deenah ta iya cewa" deenah umma nada gaskiya, idan da kashe kifa? "cewar mama wanda gaban idon ta ake naiman kashe ƴarta. Sakin umma tayi tare da rungume mama wanda ko wannen su hawaye ne kebin kuncin ta" asif mama "ta furta cike da kaunar su.sakin mama tayi tare da binsu da kallo sannan tace" umma, mommy, mamie, mama, sitty, abba, abbie, uncles, aunties "saida yakira sunayen su sannan ta cigaba da cewa" kun koyaman cewa duk laifin da mutum yai maka ka zama mai yafiya agare sa, dan Allah karku kaita gurin police itafa haryanzu tana ansa sunan uncle deen his wife my Disney and fate, and by law, we've ecole right to him taya zaiyi siding with me yabar ta this is not right at all "ta furta tana bin Fuskokin su da kallo wanda ke dauke da mamaki ƙarara. Wani irin numfashi abba ya sauke yana kallon ƴarsa cike da so da kauna. Wanda a kullum kaunarta na ƙara ratsa gangar jikin sa saboda yadda take sanni yakamata. Duk da rashin jinta amma tana da fahimtar mutum "as you wish" cewar abba. Rungumesa tayi tana cewa "lov u abba nah" murmushi yyi yana shafa kansa. Shiru sukai bbu yadda suka iya tinda abba ne. Kallan su tayi tare da cewa "my babies hug me" babu musu ƴan yaran sukai hugging dinta suna dariya. Dako sunyi tsuru - tsuru ganin tashin hankali. Kallan Su abba tayi fuskar ta dauke da murmushi ta ce "let have a family hug". Murmushin Kowa yyi suna rungume junan su guri goda. Cike da birgewa kowa ke kallan su. Nan fa jami'an suka fidda nabila da gurin hall din ana ci gaba da shagali. Around 11:00pm za'a Tai da amarya. "deenah ya akai ne baki shiga motar ba" cewar su meerah dake tsaye suna kallon ta. Turo baki gaba tayi tare da cewa "to ai baku ban as-sadeeq ba" baki sake su mommy ke kallan ikon Allah gurin deenah." jaki shiga ko saina maki dukan tsiya "cewar sitty Afusashe. Make kafaɗa deenah tayi." deenah "umma ta kira sunanan ta sannan ta cigaba da cewa" kije za'a kawo maki shi ".
Allah bbu inda zani saida as-sadeeq.'' Nace ƙaniyarki, ba za'a baki Shiba zaki shiga ko saina tattaka ki" cewar sitty. Dan danan idanu deenah suka sauya zuwa na mage." nidai abani as-sadeeq tashi zantai "ta furta cikin wata irin murya. Dasauri sitty taja baya tana dafe ƙirjin ta. Ganin lokaci guda tana naiman birki ce masu yasa deen fitowa daga cikin motar yana cewa" sitty lpy... "turuss yyi ganin halin da deenah ta koma kallon sitty yyi tare da cewa" sitty Mika ce mata? ".
" mifa cewa tai da as-sadeeq zata tai nace a'a shikenan, gaskiya Muhammadu kunemo babban malamin addini yazo ya raba ta wannan mutanen dake kanta "ta furta hankali tashe dan yanzu abin tsoro yake bata" kai sitty miya kawo wnnn mgnr kuma, nidai karki kuma hada mata ta da wannan maganar kinsan banyarda da wai akwai wasu wai Aljannu "cewar deen.
{likita bokan Turai 😂, kwaji min doctor}
Cike da sigar rarrashi deen yace" as-sadeeq za'a baki? "girgiza masa kai tayi alamar" eh "to shikenan za'a kawo maki shi gobe." a'a..!! "ta furta da karfi cikin muryoyi masu rikitarwa a lokaci guda" Uncle bara a bata as-sadeeq din tinda mu muka ce zamu bata shi "cewar anty Fatima" no Fatima "cewar deen" deen ni kaina zan so ku anshi as-sadeeq dan yanzu yadda ta birki ci ba zata haƙura ba "cewar khaleefa" gaskiyah ne kawai ku anshi as-sadeeq zuwa wani lokaci an ansai "cewar Khalid. Shiru deen yyi" deen wnnn ce ita mafitar mu a yanzu in ba so kake deenah ta birki cima nan gurin "cewar fadeel" ok "ya furta yana kallon deenah. Miƙa mata as-sadeeq anty Fatima tayi. Da murna deenah ta ansai tana rungume as-sadeeq tsam ajikinta tana ma anty Fatima godiya shiko as-sadeeq Sai dariya yake irin ta yara yana shigewa jikin deenah" ammi muma zamu biki "cewar wasu yara su uku da ba zasu wuce 6years bah" Allah Zaku bimi "cewar deenah tana murmushi." eh ammi"cewar yaran kasan cewa da ammi suke kiran deenah. "ok, ask your mom's dad's" kallan iyayan nasu yaran sukai tare da shagwaɓe fuska suna cewa "please mom's and dad's" suka ƙarashe suna ƴar kwalla. "Ikon Allah sai kallo "cewar sitty. Suko su fadeel baki sake suke kallon yaran ganin sun masu tawaye." Zaku matsa daddy ne "cewar fadeel. Kallan deen yaran sukai fuska a shagwaɓe suna cewa" haka ne Daddy "murmushi deen yyi tare da cewa" a'a daddy baya gajiya da babies dinsa ". Tsalle yaran sukai suna cewa" yeeeee.. ".
" to bbu inda Zaku" cewar Khalid "aa bbu ruwan ka tsakani na babies na ne, shin kun barsu" ya furta Yana kallon su. "ya muka iya tinda kun mana tawaye" cewar fadeel. "wait for me daddy" cewar wata yarinya "lah minal harda ke.? "cewar anty meerah" sorry ummu amma natai gurin ammi da daddy "cewar wanda aka Kira da Minal." bye "cewar deen yana bude masu marfin motar" bye bye "yaran suka ce suna shigewa mota. Sallamar drive deen yyi Yana Shiga mazaunin driver, deenah a Mai Zaman banza rike da as-sadeeq. Yaran na baya. Sallama deen yyi masu umma tare da yima motar key. Inda motar suce a tsakiya inda motar masu tsaran su ne gaba da baya a motocin. "lallai Mina taɓa Ganin wannan taɓarar kuwa" sitty ta furta tana girgiza kai. Dariya sukai "to mutafi tinda amarya da ango suntai ba tare da mu ba" cewar kabir yana kama hannun jawaheed suna barin gurin suma sauran barin gurin sukai suna shige cikin motocin su. Tare da barin hall din zuwa gida Jen su.
**MASHA ALLAH, ALLAH YASAUKI AMARYA DA ANGO LPY TARE DA TAWAGAR SU 😂**
VAVYMK
VAVYMK
MARYAM A HADI
💫ð‘«ð’†ð’†ð’…ð’†ð’†ð’💫
Page 38-39