Sashe 12
Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Bakin sa dauke da addu'ar taci daga barin ya tashi. Ƙurawa baby face dinta ido yyi Wanda ke kwance kan faɗaɗɗan ƙirjin ta murmushi yyi yana bata Pic akumatu tare da cewa "Good morning" gyara kwanciyar tayi ajikin sa. A hankali ya zame jikin sa daga nata yana sa pillow a madadin sa. Da sauri yabar gurin jin an fara naiman tada salla. A gurguje yyi alwallah tare da barin dakin yakama hanya zuwa masjid.
Around 7:00am ya shigo daki. Tsayawa kallan ta yyi gani yadda ta maida hankalin ta gurin karatun Al - qur'ani Mai girma. Idasawa yyi tare da zama kusa da ita yana cewa "sabahul kair saiyi dati {good morning madam} ".Murmushi tayi sannan tace "sabahul Kair ya maliki{good morning my king}". Murmushi yyi tare da cewa "nazo akoya man. Ido tazaro waje tana nuna kanta tace" Niiiiiii....!! "ta furta tana jan kalmar da tsawo. Dariya yaji tazo masa yai saurin kauda kansa. Jiyowa yyi da fuska a hade sannan yace" yeah, and right now "ya furta babu alamar wasa. Shiru tayi ganin yadda ya daure fuska. Sannan tace" ina zan koya mah "ta furta kamar zatai kuka. Danne dariyar dake cin shi yyi yana cewa" anywhere you want to "ya furta yana sakin fuska." to, let started from fatiha "ta furta tana ya mutsa fuska. Murmushi yyi Jin tace daga fatiha zata fara koya masa. Kallan ta yyi sannan yace" ok, ina jinki "kallan sa tayi tare da cewa" ina qur'an dinka? "kallan Al - qur'anin hannun ta yyi yana cewa" muyi sharing da naki ". Babu musu tace to" tana bara koya masa cikin siririyar Muryar ta mai daɗin ji da sauraro. Ganin yadda take fidda kowane harabi tare da bashi ƙakƙin sa ga ƙira'a Masha Allah . Tsintar kansa da kasa dauke idon sa yyi daga kallan ta. Iskar bakin ta hura masa a ido tana ɗage masa gira tare da cewa "wannan kallon fah" murmushi yyi sannan yace "bansan wify na uztaziya ce bah " ya furta yana dage mata gira kamar yadda tai masa. Murmushi tayi tana miƙewa tare da mai da al-qar'anin mazaunin sa tamayar da abyar ta tare prayer mat din. nan ta shiga gyara bethroom din tsaf. Murmushi deen yayi dan ya lura cewa ita din ma'abociyar tsaftace. Ganin zata fita yasa shi cewa "wify, Ina Zaki?".
"kitchen" ta furta Kai tsaye "jirani" ya furta yana isowa gare ta. Kama hannun ta yyi cikin nasa sannan yace "mutai" kallan hannun ta tayi dage cikin nasa. Tafara kokowar cire hannun ta daga nashi "koki tsaya kona dauke ki". Wani irin mugun kallon ta jaifai dashi tana harararsa. Murmushi yyi yana yin gaba riƙe da hannun ta babu yadda ta iya dole tabi bayan sa. A hankali suke tafiya a jere daga masan stairs din masha Allah gwanin burgewa . Kallan mutanen parlour tayi. Babu shiri ta saddar da kanta ganin su umma zaune. Da kallon burgewa mutan parlour ke kallan su. Kallan ta yyi tare da kai fuskar sa daidai saiti kunnen ta yana cewa "bana son muna furci, kin wani saddar da kai ƙasa bayan kingama kwanciya akaina Harda rungumeni shine zaki wani sunnar da kai salan ace wani abu na miki" babu shiri ta dago tana kallan sa gira ya ɗage mata. Kawar da kanta tayi "kona gaya masu" ya furta yana dariya yadda bazata jishiba tinda bata ganin sa ta juyo masa ƙeya. Shiru tayi bata tanka masa ba. Cikin daga murya ya fara cewa "umma deenah fa...." da sauri ta juyo tana rufe masa baki da duka Hannayanta wanda ta hana shi ida sa faɗar ta bakin sa. Girgiza kai tashiga yi masa. Saurin cire hannun ta tayi saboda cizon da deen yai mata. Kallan sa tayi. Ganin dariya yake mata yasa ta cewa" Allah saina rama "ta furta tana ƴar kwallah." taya Zaki rama? "ya furta yana dariya saurin kai hannu tayi dumin kama hannun sa. Ganin hakan yasa yai saurin zamewa yana sauka daga saman stairs din. Dasauri tabi bayan sa tana cewa" Allah saina rama "nan suka shiga zagaye parlour. Ɗaga ta sama deen yyi. Mutsur niya tashiga yi tana mintsilinsa shi ko sai dariya yake" oh ni rabi'atu Allah ya haɗani da da jikokin zamani "cewar sitty tana salati. Dasauri deen ya sauke deenah dan shikan sa yaman ta da su umma a parlour. Dariya kowa yyi banda sarauniya hindatu da fareedah Wanda tsabagen takai ya hana su magana. Kallan mutum parlour tayi jitai kamar ƙasa ta tsage saboda kunya kallan deen tayi tare da fashewa da kuka dasauri ta rugu kitchen tana kuka. Deen kuwa binta da kallo yyi dan duk duniya ya tsani jin kukan mace koda kuwa bashi ne silah ba bare wannan shine silah. "Uhumm, gaskiya ne dole ki kuka gaki rakiya" cewar sitty tana tafi. "sitty jiba kinsata kuka" ya furta yana hararar sitty. Bin bayan deenah yyi. Baki sake sitty ke kallon ikon Allah "lallai ma, to sannu dan dadi mata, wallahi Muhammad duk ku kuka sangartar dasu Ai gashinan babu kojin kunya yabi bayan matar sa" ta furta kamar zata taki abba "kai sitty matar sace fa" cewar muneefa "talla can, mu a lokacin mu kunyar ganin mu da majin mu muke saboda kunya"
"tab wannan ai cutar da kai ne ba wani kunya mata da mijin ta, ko miji da matar sa a wani ce kunya, wallahi bamai hanani nuna ma mata soyayya da kulawa ako ina kawai da sunan kunya" cewar kabir adaƙile "faɗa mata gaskiya uncle kabir" cewar muneefa "gaskiyah ne dole ku nuna man cewa Allah ya haɗani da jikokin zamani da sururkan zamani" cewar sitty harda kwalla. Ita ala dule an mata laifi. Rarrashin ta su umma suka shiga yi.
****************
A hankali yake tafiya harya iso gurin ta tare rungume ta. Kiciniyar gwace kanta tayi amma ta kasa. "am really sorry for what happened"banza tayi dashi" please wify nasan ni mai laifi ne agare ki, amma ki daure ki yafe man nasan cewa kedin mai yafiya ce, mai afuwa ga mai laifi aga reki ". Nanma shiru tayi masa. rarrashin ta deen yake yi tare da kalamai masu saurin ratsa bargo da gangar jiki. Murmushi ne ya soɓuce mata." wify that mean kinyi haƙuri "Kai ta girgiza masa alamar" eh"ɗaga ta masa yyi yana jujjuya ta sama iska. Dariya ta keyi cikin nishaɗi. '' Deen sauke ni kaina na juyawa "dasauri ya sauke ta yana mata sannu kamar zai ari baki. Murmushi tayi ganin yadda deen ya kuma mata kamar ba deen ba sai tarairayar ta yake kamar kwai" are you ok? "ta tsin kayi Muryar shi da furta hakan cikin Muryar shi mai taushi.
"yeah," ta furta tana daura tukunya Saman gas. Kallan ta yyi tare da cewa "what will you cook? Wify" Murmushi tayi tare da cewa "Kabsa and lentil soup your favorite" da mamaki yake kallon ta. "how do you know my favorite food?" secret ne. "please wify tell me" ya furta yana wasa da hannun ta. Zan gayama but not now. "To" yace badan ransa ya so ba. Nan suka shiga hada Kabsa {spiced rice with meat}, da lentil soup.
Saudiyan /Arab,dish /food
*ð‘²ð’‚ð’ƒð’”ð’‚ *
is a dish made of featuring fragran rice cooked with spices and often served with lamb, chicken or fish.
*ð‘³ð’†ð’ð’•ð’Šð’ ð’”ð’ð’–ð’‘*