← Book details Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 19

Sashe 3

Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

A. I. I.
Naanameera hospital 🏥.
Fitowa yayi ɗauke da ita zuwa cikin hospital. Nan aka wuce da ita emergency. Kallan deen kabir yayi. Wanda keta safa da marwa a bakin emergency Sannan yace "colm down "ganin Dr meerah tafito yasa deen cewa" Dr yata ke? ". She is fine. Alhamdulillah. But...., but what Dr? Gaskiyah Dr you need to know abinda yasa yarinya mai hankali komawa haka hartana iƙirarin kashe wani Sannan duk binciken da mukai normal ne amma fa haryanzu bata barkaba amma maybe zuwa anjima ta farka." Ohk, Dr nagode sosai. "ya furta yana wucewa dakin da deenah take. Zaunawa yayi tare da rike hannun ta cikin nasa yana kallan baby face dinta. Danshi kansa abin ya daure masa kai. Ganin lokacin guda ta koma form deenah to someone else. A joyful girl duk da cewa tana kan rayuwa ko mutuwa amma hakan bai hana tayin rayuwa kamar sauran mutane. Amma gashi yau tana kwance babu wanda yasan abinda ke da munta. "Deen mi Dr meerah tace" cewar kabir. A hankali ya ɗago da rinannon idanunsa Wanda sukai ja ya sauke su kan kabir. "deen what... What wrong with her" ya furta adaburce dan yanayin da yaga deen din yabasa tsoro. "normal take". Kamar ya normal take?, eh. please Deen kaiman bayani. Dr meerah tace everything is normal babu abinda ke da munta, and basu ga abinda zai sa ta sumaba. lnnalillahi, mi hakan ke nufi. "uncle kukwantar da hankalin ku she will be fine." cewar jawaheed dake shigowa. Maida kallon su sukai kanta "what did you mean by that " cewar kabir. Murmushi tayi wanda yafi kuka ciwo sannan tace "uncle wannan ba shine karo na farko da hakan ta faru da ita ba, sannan duk lokacin da deenah tai ikirarin kashe wani ko lahantashi to madamar aka hana ta, takan suma, iyayan ta da umma sun kaita hospital da dama amma duk inda akaje normal take hakan yasa umma dauko ta saboda wasu dalillai wanda daga ita sai su suka sansu. "ta k'arashe maganar tana share hawayan dake bin kuncin ta." suwaye iyayan ta"suka tsinkayi deen da furta hakan. Sun kuyar da kanta ƙasa tayi dan batada damar faɗa. Jin tayi shiru yasa deen daka mata wata irin razanarriyar tsawa. Babu shiri taja dabaya dan baƙaramar razana tayi ba. Ganin yadda jikin ta kita ƙyarma yasa kabir cewa "bro colm down she is just a child taya zakai mata irin tsawar nan dan Allah duba duk ka tsorata ta." shut up kabir "ya kuma furtawa a tsawa ce."am... am....... am really sorry but I can tell but ask uncle kabir he no" tafaɗa a daburce dan ba ƙaramin tsurata tayi dashi ba. "what do you mean" yafaɗa babu alamar wasa a tattare da shi. Eh, Uncle kabir yasan wacece dan umma ta faɗa masa. Maida kallan sa yayi ga kabir sannan yace "kai nake ji" ya furta haryanzu fuskar sa a daure. Kauda kansa yayi daga kallan da deen kemasa yayi. Ganin hakan yasa deen cigabah da cewa "why bazaka faɗa manba saboda umma tace kada ka faɗa man cewa deenah itace sa'ah ƴar abba" ya ƙarasa faɗa fuskar sa nanuna tsananin Jin haushi da takaicin ƙin faɗa masa gaskiyah da sukai. Da mugun mamaki suke kallan sa dan babu wanda ya dauka yasan Gaskiyar ko wacece ita. Murmushi yayi mai ciwo sannan yace "kuna mamaki yadda nasan gaskiyah ko" yana gama faɗar haka ya dauke kansa daga kallon su. Ganin yadda deen ya daure fuska ba tare da ya basu damar yi masa bayani ba. Yasa duk suka fita jiki a sanyaye.

Kwanan deenah uku a hospital bata farka ba wanda hakan ba ƙaramin ɗaga hankalin deen yayi ba. Zaune yake kamar kullum rike da hannun deenah. Sallamar da akai ce tasa shi kallan kufar ganin mommy ce yasa yace "mommy ina wuni" lpy Lau y mai jiki?. Mai jiki da sauƙi. "bro ya mai jiki" cewar kabir. Deen kuwa yi yayi kamar bai san da zaman saba. Murmushi yayi dan tun ranar da abinda ya faru yabar masa magana ko ya masa baya amsawa. Kallan sa mommy tayi tare da cewa "waiku Mike damunku"

"mommy ki tambaye su misu kai." cewar deen Kallan kabir tayi tare da cewa "kaji miyace" mommy shimi zai hana ya gaya maki danni bazan faɗa ba I promise to someone. Ohk, deen kai faɗa man kaji son. To mommy, nan ya kwashe komi yafaɗa mata. Salati mommy tayi tare da cewa "yanzu ku abinda kukai kun kyauta koda ace Shiba mijintabane bare Kuma shi mijintane amma gaskiya baku kyauta ba kuma ina bayan sa akan wannan lamarin yanzu da ace bai sani ba shikenan baza ku fada ba, bari na koma na kira umma dan gaskiya baku kyauta ba" takai ƙarshe tana miƙewa. Mommy ina zaki.? Gida mana tinda naga mai jiki. To a sauka lpy. Amin. "tafaɗa tana fita daga ɗakin."

"Umma tace tana ta kiran ka baka dauka" cewar kabir. Jin shiru baice masa kumi ba yasa yace gaba da cewa "ohk saida safe" ya fada yana ficewa daga É—akin.

A hankali take bude idanunta ta sauke su kan deen dake rike da hannun ta yana barci. Tsintar kanta tayi da kasa dauke idanunta daga kallon sa. Saboda ba ƙaramin kyau yayi mata ba duk da ramar da yayi, ya ƙara fari, ga sumarsa ta kwanta luf abinta. A hankali da ɗura hannun ta saman sumar sa tana yawu da hannun ta. Jin hannu Saman kansa.yasa Da sauri ya bude idanun sa ganin deenah ce yasa shi cewa "you are a weak"? Kanta ta girgiza masa alamar eh. Murmushi yayi Wanda ke baiyana farin cikin sa. Sannan ya danna wata ƴar ƙaramar na 'ora Taikara. Babu dadewa saiga wani Dr da nurse sun shigo. Ganin deenah tafarka yasa shi yace "madam ya jiki" alhamdulillah. Madalla yanzu Dr Saika huta tinda madam ta farka. Gaskiya madam oga naji take sosai three days Kenan bai wani barci daya taceba harna fara bama Dr meerah shawara taimai allurar barci Dan Yana buƙatar hakan amma tinda kin farka Shima yanzu ya huta. "da mugun mamaki deenah ke kallan deen. Kallan Dr deen yayi tare da cewa" ina Dr da zata dubata "Dr bagani ba. Wai you mean Kai zaka dubata. Yeah,. Banyarda ba. Ohk Dr kaika dubata. Babu musu yashiga duba ta yana gama dubawa yace" normal "ohk madam a huta lafiya. Shiru deenah tayi ganin irin kallon da deen ke jifar ta dashi. Hannu ya miƙa mata. Kallan sa tayi ganin hakan yasa deen daukar ta kamar ƴar bebi. Murmushi tayi tana lafewa jikinsa. Dr where are you going. Home. But Dr.....

VAVYMK

VAVYMK

MARYAM A HADI

💫𝑫𝒆𝒆𝒅𝒆𝒆𝒏💫

PAGE 16- 17

My WhatsApp group
https://chat.whatsapp.com/JKiBagO4i0lDaIXRQDAxEA

Bismillahirrahmaninrahim da sunan allah Mai rahmah mai.
Chapter 3 · 0% Book details