← Book details Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 19

Sashe 17

Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Bismillahirrahmaninrahim da sunan allah Mai rahmah mai.
*************
*Double King estate *
Horn motocin sukai daidai wani kata faran gida. gate man yabude masa gate. A parking lot sukai parking Inda escorts dinsu suka bude masu motar fito sukai daga motar. Masha Allah ganin haduwar gida duk inda ka kalla haske ne yadda kasan rana dan ƙawata tsakar gida da haske wanda yakai wani babban gidan girma. Apartment uku ne masu three story building Sai ɗaya Wanda ba story building bane kowane anmasa fetin brown and milk Wanda ya ƙara ƙawata gidan. Ga gardening an ƙawata shi da flowers iri-iri. Irin su :peony, cherry blossoms, tulip, carnation, cosmos, Rose, orchid.
Fruit tree :apple, strawberry, suger apple {gwadar daji} watermelon, papaya {gwanda} dadai sauransu.
Wanda Shima anƙawa tashi da haske masu launi. Sai wani fannin wanda Shima anƙawa tashi gress and trees tsintsaye ne kala - kala masu launi daban- daban da jinsi, sai kajin silky masu launin fari da brown Mai jaja akin su ga gashin su mai cika da laushi ga farin su tass wanda ke nuna ana kula da su, ga kiram masu launi, Sai ɗawisu Wanda ya hada manyah da yaran sa. Inda suke ta wata yawa tare tsintsaye kowa na hidimar gaban sa masu hutawa na hutawa kasan cewa suma gurin su da haske kamar rana. Kallan hanyoyin da zasu sadaka da apartment din duk runfunane wanda aka ƙawata da leafs kala- kala na rubber
"choose why you want to stay" cewar deen "ammi choose this one" yaran suka furta suna nuna ɗaya daga cikin tree storybuilding kasan cewa yana kusa da garden da kuma gurin tsintsaye da dabbobi. Murmushi tayi tare da cewa "ok, mutai" kama hannun adyaan deen koma minal, Aamaan da zeeey. Yaran nata masu surutu. Hasbunallah ashe waje ba komi bane. Ko ina white and blue ne Mai gyalli Wanda mutum zai dauka glass ne ba fenti ba tindaga kasa har zuwa hawa na uku iri daya ne , kasan cewa daga kasa mutum na hango hawa na biyu da na uku. Wanda daga hawa na uku zuwa na daya parlour tsakiya daya ne shine naƙasa. Ta kowane fanni ga stairs masu Adon glass nan da zasu sadaka zuwa kowane hawa sai manyan windows . Ga coshine suma masu launin parlour haka ma labilayan parlour ga tanfatsetsiyar plasma ta kanfanin Hisense ako wane bethroom and parlour kasan cewa hawa na biyu da na uku room and parlour ko wane bethroom bbu parlour tsakiya. Bethroom din kasa ne kawai bethroom ne bbu parlour sai parlour tsakiya. Kowane bethroom da kallar furniture, tsari da launin sa. Sannan a kowane hawa akwai one kitchen wani bethroom koma akwai guri berky saboda girman su amma ba kowane bethroom room. Kallan ta yyi yana murmushi sannan yace "ko bai maki ba mucan za?" firgigit tai irin Wanda suka Lula duniyar tunani '' a'a wannan ma yai mana yawa "murmushi yyi yana cewa" apartment daya yai maki yawa bayan duka house din naki ne kika dai sannan masu aiki zasu fara aiki gobe tare da kula da komai "shiru deenah tayi sannan tace" zan iya dawo da Ummah, mommy da anty jawaheed gidan mu cigaba da zama tare ". Kallan ta yyi dan yaji dadin yadda take nuna so da kaunar umma da mommy da take. Murmusawa deen yyi tare da cewa" ai gidan su mommy da Ummah yafi namu girma suma suji da nasu. "ya ƙara she yana dariya ganin baki sake deenah ke kallan sa sannan tace" kamar ya". Kamar yadda kika ji su Ummah na palm spring luxury estate ba city view ba. Kana nufin umma ta dawo zama Abuja? . Eh. Ihun murna tayi tana rungumesa tana cewa "thanks" shidai deen murmushi yyi saboda yadda deen tayi Saika dauka ba mahaifiyarsa bace umma . "ammi am hungry" cewa Adyaan. "ok, mi kuke so na girka maku" cewa deenah "me Chinese noodle. Me vegetable soup. Me shawarma. Me Dosa. Yaran kowa na faɗar abinda yake so." rice pancake {Dosa}, a wannan daran, a'a we'll only have Chinese noodles gobe mayi Sauran, kun yarda "cewar deenah" yes "suka furta suna girgiza mata kai" wannan nan fa "deen ya furta yana nuna ledojin dake baje parlour nan. " kaci kayan ka mudai Chinese noodle zamuci "ta furta tana nufar kitchen din" ammi wait for us "cewar yaran suna binta kitchen din. Ganin hakan yasa deen daukar as-sadeeq Shima ya nufi kitchen. Iske deenah yyi tana bin ko ina na cikin da kallo gani komi na kitchen fari ne gasu minal zazzaune Saman chairs din kitchen. Ida Sawa yyi tare da cewa" madam chef yunwa muke ji "ya furta yana zama. Bbu ɓata lokaci deenah ta shiga yin Chinese noodle. 25 minutes ta dauka tana yin ta. Kallan su tayi tare da cewa" mutai "ta furta tana riƙe da trey Mai dauke da bowls. Bbu musu suka fita zuwa parlour. Zama sukai Saman turkey carpat. Ba ma kowa bowl din sa tayi. Abin ka da jira ake nan fa kowa ya shiga ci inda deenah da as-sadeeq bowl daya, bbu Wanda ya kuma cewa wani abu har suka gama ci. Tattara komai tai zuwa kitchen, saida ta wanke komai tare da mai dasu mazaunin su sannan ta dawo parlour wanda har as-sadeeq yyi barci a hannun deen ." ammi sleep "cewar yaran" ok mutai "ta furta ta miƙewa sukai su duka zuwa bethroom. Kwantar dasu sukai kan royal beth suna rufe su da duvet kasan cewa garin akwai sanyi "ammi please read for us Beth time story" cewar yara. Murmushi tayi tare da komawa ta kwanta gefen su "daddy an you" bbu musu Shima yahau Beth din ta gudan gefen "wane kuke so?" Dany the play boy . Ok searching yyi tare da karanta masu har yakai aya kallon su yyi ganin duk suyi barci. Duvet yaja Yana rufe kashi Shima nan barci yadau kai.

***************

*Three weeks letter *

Yau takama Monday. "minal, Adyaan kuyi sauri kun kusa makar...." kasa ƙara Sawa tayi ganin nabila tashigo mata gida bbu ko sallama. Deen ma haka cike da mamaki yake kallon ta "sannu" ta tsinkayi muryar nabila da furta hakan. Danne komai deenah tayi tare da cewa "yauwa" ta furta tana maida Hankalin ta kan "minal da Adyaan." deen ina son magana da kai "cewar nabila." ok, kije mayi magana "ya furta yana kama hannun Aamaan" deen dan Allah "ta furta cikin sikar ban tausai." deen ka saurare ta driver Saiya Kaimu, Sannan yau su minal zasu koma gida amma banda as-sadeeq "cewar deenah. Shiru deen yyi sannan yace" ok tinda banda as-sadeeq zan tafi office dashi, which time Zaki tashi daga school ne? "cewar deen yana kallon deenah dake sanye cikin uniform." 5:30pm "ok, adawu lpy." amin "ta furta tana ficewa. Driver tasaa yakai su Inda saida aka aje yaran sannan itama aka ajeta inda ta sanar da driver gida zai maida su minal ba gidan taba..

*************
Chapter 17 · 0% Book details