← Book details Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 19

Sashe 10

Deedeen Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

************
Da mamaki deen da fadeel ke kallan gurin ganin abinda akai kallon Khalid yyi tare da cewa" wannan fah.?"cewar fadeel" taya zan sani Nima yanzu suka kiran "cewar Khalid." suprise welcome to S&T {sa'adah & tajuddeen} chief event "cewar Dr meerah ta hanyar mic baki sake suke kallon su." sweety yaushe aka fara irin wannan event'n ban sani ba "cewar fadeel." gaskiyah kam, dan nasan bbu, Bari kuma ace mamie tabar su "cewar Khalifa." Injiwah, ninan Nina basu damar yi, lokacin sune soyi kayan su"cewar mamie. Maida kallon su sukai kan su mamie wanda harda iyayan su mazan. Mamaki ne kwanshe kan fuskokin su." welcome our dear guess "cewar matan lokaci guda. Zama sukai gurin da aka tana dar masu.
" our dearest groom muna so muganka saman stage , tare da friends din ka"cewar amreetah. Babu musu deen ya miƙe tare da ƴan uwanshi sannan friend dinshi aminnan shi zuwa stage. "oho yahhh....." taja kalmar da tsawo sannan tace gaba da cewa "first rule is dule Ka nemo your wife cikin matan da zaka gani, second rule shine zakuyi debate between you and your wife madamar ka wuce stage one. Stage three....... Sai kunje" cewar Amreetah tana dariya. "owk, mufara" cewar Dr meerah tana nuna gurin inda ƴan mata suke da yawa. "bro u can do it, Karka bamu kunya" cewar su a tare. Murmushi yyi yana nufar gurin su. Binsu da kallo yake ganin kayan su iri daya. Murmushi yyi tare da nufar gurin wata ya tsaya "aiyahhhh...." suka Jah Sannan suka ci gaba da cewa "Sorry Yaya u miss it" suka furta suna dariya. Murmushi yyi tare da cewa "shin kunji nace na zaɓa da har Zaku ce I miss it" ya furta yana murmushi. "lahhhh..... Yya gaskiya u cheat" cewar nufaisa. Murmushi yyi tare da cewa "correction" ya furta yana girgiza yatsar sa manuniya Sannan ya cigabah da cewa "everything is far in love and war" yakai ƙarshen Yana kama hannun daya daga cikin su. Kallan wanda ya kama hannun ta yyi sannan ya ɗaga veil din da aka rufe face din ta dashi. Ihu gurin ya dauka ganin deenah ce ya dauka. "congruent u Mike it." cewar Fatima. "Mrs Tejjuddeen" cewar jawaheed tana dariya. "owk, next stage will start on, please have your seat" cewar Dr meerah. Kallan deen da deenah tayi ganin sun nufi gurin zama kamar sauran "heyyyy...." taja da tsawo sannan ta cigaba da cewa "ya salam, we're you going my beloved arus and arusa" ta furta tana murmushi. Dariya mutanen gurin suka yi jin tace arus and arusa . "please wait " ta furta tana nuna musu guri Saman stage. Tsawa sukai "stage two shine song debate a tsakanin ku, kowane zaiyi ma ɗan uwansa muna so muga tsakanin arus da arusa wa yafi son wani five round ne. " cewar nufaisa. "owk, arrijalu ƙauwa muna alal misaa. Muje our arus"cewar jawaheed.
*************
Kallan ta yayi sannan ya fara cewa

" 𝑵𝒊𝒄𝒆 𝒍𝒐𝒗𝒆 𝒍 𝒘𝒂𝒏𝒏𝒂 𝒔𝒉𝒐𝒘 𝒚𝒐𝒖
𝑨𝒏𝒅 𝒍 𝒑𝒓𝒐𝒎𝒊𝒔𝒆 𝒃𝒂𝒃𝒚 𝒈𝒊𝒓𝒍 𝑰 𝒘𝒊𝒍𝒍 𝒑𝒓𝒐𝒕𝒆𝒄𝒕 𝒚𝒐𝒖
𝑰 𝒈𝒆𝒕 𝒑𝒍𝒆𝒏𝒕𝒚 𝒎𝒐𝒏𝒆𝒚 𝒕𝒉𝒂𝒕'𝒔 𝑵𝒐 𝒍𝒔𝒔𝒖𝒆 𝑰 𝒘𝒊𝒍𝒍 𝒏𝒆𝒗𝒆𝒓 𝒍𝒆𝒕 𝒚𝒐𝒖 𝒄𝒓𝒚 𝑰 𝒘𝒊𝒍𝒍 𝒇𝒐𝒓𝒇𝒆𝒊𝒕 𝒚𝒐𝒖
𝒍'𝒎 𝒓𝒆𝒂𝒅𝒚 𝒕𝒐 𝒇𝒊𝒈𝒉𝒕 𝒕𝒉𝒆 𝒘𝒂𝒓 𝒂𝒈𝒂𝒊𝒏𝒔𝒕 𝒚𝒐𝒖, 𝒍'𝒎 𝒊𝒏 𝒑𝒂𝒊𝒏 𝒃𝒂𝒃𝒚 𝒈𝒊𝒓𝒍 𝒍'𝒎 𝒋𝒖𝒔𝒕 𝑵𝒆𝒆𝒅𝒊𝒏𝒈 𝒚𝒐𝒖 𝒕𝒉𝒆𝒚 𝒔𝒂𝒊𝒅 𝒍𝒐𝒗𝒆 𝒊𝒔 𝒃𝒍𝒊𝒏𝒅 𝒃𝒖𝒕 𝑰 𝒄𝒂𝒏 𝒔𝒆𝒆 𝒚𝒐𝒖 𝒇𝒐𝒓𝒆𝒗𝒆𝒓 𝒂𝒏𝒅 𝒆𝒗𝒆𝒓 𝒈𝒊𝒓𝒍 𝑰 𝒄𝒉𝒐𝒐𝒔𝒆 𝒚𝒐𝒖

𝑲'𝒂𝒖𝒏𝒂𝒓 𝒌𝒊 𝒏𝒂𝒌𝒆 𝒅𝒂𝒏 𝑨𝒍𝒍𝒂𝒉 𝒌𝒂𝒓𝒌𝒊 𝒚𝒂 𝒅𝒂𝒏𝒊 𝒂𝒎 𝒋𝒖𝒔𝒕 𝒎𝒊𝒔𝒔𝒊𝒏𝒈 𝒚𝒐𝒖 𝒌𝒊𝒅𝒂𝒏 𝒎𝒂𝒕𝒔𝒐 𝒌𝒖𝒔𝒂 𝑫𝒂𝒏𝒊
𝒁𝒖𝒄𝒊𝒚𝒂 𝒕𝒂 𝒛𝒂𝒕𝒂 𝒇𝒂𝒔𝒉𝒆 𝒌𝒊 𝒌𝒂𝒘𝒐 𝒎𝒊𝒏 𝒂𝒈𝒂𝒋𝒊 𝒄𝒊𝒘𝒐𝒏 𝒔𝒐𝒏𝒌𝒊 𝒏𝒂𝒌𝒆 𝒔𝒂𝒏𝒏𝒂𝒏 𝒌𝒊𝒄𝒆 𝒎𝒂𝒈𝒂𝒏𝒊". 𝒀𝒂𝒌𝒂𝒊 ƙ𝒂𝒓𝒔𝒉𝒆𝒏 𝒀𝒂𝒏𝒂 𝒏𝒖𝒏𝒂 𝒕𝒂. �

𝑫𝑬𝑬 𝑵𝑨𝑯
"𝒌𝒚𝒂𝒌𝒌𝒚𝒂𝒘𝒂 𝒔𝒂𝒏 𝒌𝒐𝒘𝒂
𝑵𝒖𝒕𝒔𝒂𝒕𝒔𝒕𝒔𝒆 𝒂𝒃𝒖𝒏𝒂🫂
𝑩𝒂𝒌𝒂 𝒅𝒂 ɗ𝒂𝒈𝒂𝒘𝒂
😎

𝒚𝒂𝒛𝒂𝒏 𝒎𝒂𝒌𝒂 𝑹𝒐𝒘𝒂

𝑫𝒂𝒏 𝑲𝒂𝒊 𝒏𝒂𝒌𝒆 𝒕𝒔𝒂𝒚𝒊𝒘𝒂 𝒂 𝒌𝒂𝒍𝒍𝒆 𝒏𝒊 𝑩𝒂𝒊𝒘𝒂 🙇‍♀�

𝑩𝒖𝒒𝒂𝒕𝒖𝒏𝒌𝒂 𝒏𝒂𝒘𝒂
𝒁𝒂𝒏 𝒃𝒂𝒌𝒂 𝒌𝒖𝒍𝒂𝒘𝒂

𝑮𝒂𝒏𝒊 𝑮𝒂𝒏𝒊

𝑮𝒂𝒏𝒊 𝒌𝒂𝒊 𝒚𝒂𝒅𝒅𝒂 𝒌𝒂𝒌𝒆 𝒔𝒐 𝒅𝒂𝒏𝒊
𝑮𝒂𝒏𝒊 𝑮𝒂𝒏𝒊
𝑮𝒂𝒏𝒊 𝒌𝒂𝒊 𝒚𝒂𝒏𝒅𝒂 𝒌𝒌 𝒔𝒐 𝑫𝒂𝒏𝒊 "𝒕𝒂 𝒇𝒖𝒓𝒕𝒂 𝒕𝒂𝒏𝒂 𝒎𝒖𝒓𝒎𝒖𝒔𝒉𝒊

𝑰𝒉𝒖 𝒈𝒖𝒓𝒊𝒏 𝒚𝒂𝒅𝒂𝒖 𝒌𝒂" 𝒚𝒆𝒂𝒉 𝒅𝒆𝒆𝒏 𝒖 𝒉𝒂𝒗𝒆 𝒕𝒐 𝒘𝒊𝒏 "𝒄𝒆𝒘𝒂𝒓 𝒔𝒖 𝒇𝒂𝒅𝒆𝒆𝒍" 𝒅𝒆𝒆𝒏𝒂𝒉 𝒌𝒊𝒃𝒂 𝒎𝒂𝒛𝒂 𝒌𝒖𝒏𝒚𝒂 "𝒄𝒆𝒘𝒂𝒓 𝒔𝒖 𝒎𝒆𝒆𝒓𝒂𝒉
.
𝑫𝑬𝑬𝑵
"𝒚𝒐𝒖 𝒂𝒓𝒆 𝒕𝒉𝒆 𝒃𝒆𝒂𝒕 𝒊𝒏 𝒎𝒚 𝒉𝒆𝒂𝒓𝒕!!! 🥺❤️🫀
𝑾𝒉𝒆𝒏 𝒘𝒆'𝒓𝒆 𝒂𝒑𝒂𝒓𝒕!!😭💕😭
𝑰 𝒇𝒆𝒆𝒍 𝒍𝒊𝒌𝒆 𝑰'𝒎 𝒍𝒐𝒔𝒊𝒏𝒈 𝒎𝒚 𝒎𝒊𝒏𝒅!!❤️‍� 😢
𝒀𝒐𝒖𝒓 𝒍𝒊𝒌𝒆 𝒕𝒉𝒆 𝒔𝒕𝒂𝒓𝒔 𝒊𝒏 𝒕𝒉𝒆 𝒔𝒌𝒚!!! 🥹�
𝑾𝒉𝒆𝒏 𝑰 𝒍𝒐𝒐𝒌 𝒊𝒏 𝒚𝒐𝒖𝒓 𝒆𝒚𝒆𝒔!!! 👀
𝑰 𝒃𝒆𝒍𝒊𝒆𝒗𝒆 𝒎𝒚 𝒍𝒊𝒇𝒆 𝒊𝒔 𝒄𝒐𝒎𝒑𝒍𝒆𝒕𝒆!!💕☺️
𝑪𝒖𝒛 𝒊𝒕'𝒔 𝒚𝒐𝒖 𝒎𝒚 𝒍𝒐𝒗𝒆!! 😘🥳
𝑨𝒏𝒚𝒕𝒊𝒎𝒆 𝑰 𝒔𝒍𝒆𝒆𝒑!!🙂‍↕�
𝑰 𝒔𝒆𝒆 𝒚𝒐𝒖 𝒎𝒚 𝒍𝒐𝒗𝒆!!
😍💞

𝑫𝑬𝑬𝑵𝑨𝑯
"𝑺𝒖𝒏𝒂 𝑻𝒂 𝑭𝒂ɗ𝒂
𝑾𝒂𝒊 𝑲𝒂𝒊 𝑲𝒚𝒂𝒌𝒌𝒚𝒂𝒘𝒂 𝒏𝒆
𝑲𝒖𝒎𝒂 𝑺𝒐𝒏 𝑲𝒐𝒘𝒂...... 💃
𝑨𝒍𝒇𝒂𝒉𝒂𝒓𝒊 𝒏𝒂𝒂𝒏𝒂𝒉..... 𝑨𝒖𝒓𝒂𝒏 𝒌𝒂. 😘
𝑺𝒂𝒊 𝒌𝒂𝒔𝒉𝒂 𝒌𝒖𝒓𝒖𝒎𝒊𝒏 𝒌𝒂
𝑴𝒂ƙ𝒊𝒚𝒂 𝒛𝒂𝒔𝒖 𝒚𝒊 𝒎𝒂𝒎𝒂𝒌𝒊
𝒁𝒂𝒏𝒄𝒆𝒏 𝒌𝒂 𝒅𝒂𝒃𝒂𝒏
𝑴𝒖𝒓𝒚𝒂𝒓 𝒌𝒂 𝒅𝒂𝒃𝒂𝒏
𝑲𝒂𝒍𝒍𝒂𝒏 𝒌𝒂 𝒅𝒂𝒃𝒂𝒏
𝑨𝒅𝒐𝒏 𝒌𝒂 𝒅𝒂𝒃𝒂𝒏
𝑻𝒂𝒇𝒊𝒚𝒂𝒓 𝒌𝒂 𝒅𝒂𝒃𝒂𝒏
𝑻𝒂𝒌𝒖𝒏 𝒌𝒂 𝒅𝒂𝒃𝒂𝒏 𝒚𝒂𝒌𝒆..! ¡¡!🥳🤩🥰
𝑫𝑬𝑬𝑵
𝑭𝒂𝒓𝒌𝒐𝒏 𝒇𝒂𝒓𝒊 𝒏𝒊𝒅𝒂 𝒏𝒂𝒈𝒂𝒏𝒌𝒊 𝒏𝒂𝒈𝒂𝒈𝒂𝒓𝒂 𝒊𝒏𝒘𝒖𝒄𝒆...... 😊🧡

𝒁𝒖𝒄𝒊𝒚𝒂 𝑻𝒂𝒎𝒌𝒂𝒓 𝒂𝒏 𝒔𝒉𝒖𝒌𝒂𝒕𝒂 𝒌𝒂𝒎𝒂𝒓 𝒊𝒄𝒆𝒆𝒆𝒆........ 🫠🧡
𝑻𝒉𝒆 𝒍𝒐𝒗𝒆 𝒍 𝒉𝒂𝒗𝒆 𝒇𝒐𝒓 𝒚𝒐𝒖 𝑬𝒗𝒆𝒓𝒚 𝒏𝒐𝒘 𝒂𝒏𝒅 𝒕𝒉𝒆𝒏 𝑮𝒊𝒓𝒎𝒂𝒏 𝒀𝒂𝒌𝒆....... 💯💯💯
𝑩𝒂𝒃𝒚 𝒏𝒂𝒉.....

𝑫𝒂𝒘𝒘𝒂𝒎𝒂 𝑺𝒐𝒚𝒂𝒚𝒚𝒂𝒉 𝒏𝒂𝒓𝒊𝒌𝒆𝒆𝒆..... 💍💓🔐
𝑲𝒚𝒂𝒌𝒌𝒚𝒂𝒘𝒂....
𝑲𝒚𝒂𝒌𝒌𝒚𝒂𝒘𝒂𝒉 𝒄𝒆 𝒌𝒆 𝒌𝒊𝒌𝒆..... 🫵🤩💙🖇�

𝑲𝒚𝒂𝒌𝒌𝒚𝒂𝒘𝒂𝒉.....
𝑩𝒂𝒃𝒚 𝒂𝒊 𝒌𝒊𝒏𝒔𝒂𝒏 𝒅𝒂𝒌𝒆 𝒏𝒂𝒌𝒆........ 🥰❤️🔐
𝑲𝒚𝒂𝒌𝒌𝒚𝒂𝒘𝒂𝒉..... 🤭
𝑲𝒚𝒂𝒌𝒌𝒚𝒂𝒘𝒂𝒉 𝒏𝒆 𝒌𝒆 𝒌𝒊𝒌𝒆.......🫠💛
𝑲𝒚𝒂𝒌𝒌𝒚𝒂𝒘𝒂𝒉.....

𝑩𝒂𝒃𝒚 𝒂𝒊 𝒅𝒂𝒌𝒆 𝒏𝒂𝒌𝒆........ 🥰😘
𝑵𝒂 𝒔𝒂𝒎𝒖 𝒎𝒂𝒕𝒂𝒂....... 🫂🖇️�

𝑵𝒂 𝑺𝒂𝒎𝒖 𝒎𝒂𝒕𝒂𝒂...... 🫂🖇️�

𝑵𝒂 𝑺𝒂𝒎𝒖 𝑴𝒂𝒕𝒂𝒂 𝑫𝒊𝒚𝒂𝒓 𝑫𝒂 𝒃𝒂 𝑰𝒓𝒊𝒏 𝑻𝒂...... 😌🧡�

𝑵𝒊𝒌𝒆 𝑵𝒂𝒌𝒆 𝑺𝒐..... 🥺❤️🔐
𝑵𝒊𝒌𝒆 𝑵𝒂𝒌𝒆 𝑺𝒐.....😌🫂🧡

𝑵𝒊𝒌𝒆 𝑵𝒂𝒌𝒆 𝑺𝒐𝒐 𝑩𝒂𝒘𝒂𝒏𝒅𝒂 𝑩𝒂𝒊 𝑺𝒂𝒏𝒊 𝑩𝒂𝒂.... 🪷😍💕

𝑲𝒚𝒂𝒌𝒌𝒚𝒂𝒘𝒂𝒉...... 😇😻

𝒀𝒂𝒓𝒊𝒏𝒚𝒂 𝒌𝒚𝒂𝒌𝒌𝒚𝒂𝒘𝒂...... 🫠🖇️🤭👌✌️�
𝑫𝑬𝑬𝑵𝑨𝑵
"𝑵𝒂 𝑺𝒂𝒎𝒖 𝑵𝒂𝒘𝒂....🥰 🌹🫀
𝑵𝒂 𝑺𝒂𝒎𝒖 𝑵𝒂𝒘𝒂.....🤭🤗

𝑵𝒂 𝑺𝒂𝒎𝒖 𝑵𝒂𝒘𝒂 𝑴𝒊𝒋𝒊𝒏𝒅𝒂 𝑩𝒂 𝑰𝒓𝒊𝒏 𝑺𝒂.......🫣🫶💋
𝑲𝒂𝒊 𝑵𝒂𝒌𝒆 𝑺𝒐....... 🫰🌷

𝑵𝒊 𝑲𝒂𝒊 𝑵𝒂𝒌𝒆 𝑺𝒐.....🌛🍂�

𝑵𝒊 𝑲𝒂𝒊 𝑵𝒂𝒌𝒂 𝑺𝒐 𝑩𝒂𝒘𝒂𝒏𝒅𝒂 𝑩𝒂𝒊 𝑺𝒂𝒏𝒊 𝑩𝒂𝒂.....🌚💫🌝
𝑲𝒚𝒂𝒌𝒌𝒚𝒂𝒘𝒂𝒉..... 🌙💐
𝑲𝒚𝒂𝒌𝒌𝒚𝒂𝒘𝒂𝒉 𝒈𝒂𝒔𝒉𝒊 𝒏𝒂𝒏 𝒌𝒖𝒎𝒂 𝑺𝒂𝒏 𝒌𝒐𝒘𝒂........ 🤓😉
𝑩𝒂𝒏𝒊 𝑹𝒐𝒘𝒂....... 🤲😓
𝑫𝒂𝒏 𝑨𝒍𝒍𝒂𝒉 𝑩𝒂𝒏𝒊 𝑹𝒐𝒘𝒂 𝒌𝒐 𝒁𝒖𝒎𝒂𝒓 𝑺𝒐 𝑲𝒂𝒃𝒂 𝑴𝒂𝒔𝒐𝒚𝒊....... 🫂👩‍❤️‍💋‍👨�
𝑫𝑬𝑬𝑵
𝑲𝒂𝒓𝒌𝒊 𝒃𝒂𝒓𝒏𝒊 𝑫𝒂𝒏 𝑨𝒍𝒍𝒂𝒉 🙏🥹 𝑩𝒂𝒃𝒚 𝒈𝒊𝒓𝒍 𝒚𝒐𝒖 𝒇𝒆𝒆𝒍 𝒎𝒆 𝒌𝒊𝒏𝒔𝒂 𝒏𝒂 𝒇𝒐𝒍𝒆𝒓🥰🫶💕

𝑪𝒖𝒛 𝒚𝒐𝒖 𝒌𝒏𝒐𝒘 𝒎𝒆 𝑨𝒌𝒂𝒏 𝒌𝒊 𝒃𝒂𝒏𝒂𝒚𝒊𝒏 𝒌𝒘𝒂𝒍𝒍𝒂𝒉 🫂😿❤️‍�

𝑲𝒊𝒏𝒂 𝒅𝒂 𝒔𝒉𝒂𝒑𝒆 𝒏𝒂 𝒄𝒐𝒄𝒂 - 𝒄𝒐𝒍𝒂 💋

𝑵𝒊𝒅𝒂𝒊 𝑲𝒆 𝑵𝒊𝒌𝒆 𝒔𝒐 𝒌𝒚𝒂𝒌𝒌𝒚𝒂𝒘𝒂 🫶�

𝑮𝒂𝒕𝒂 ƴ𝒂𝒓 𝒇𝒂𝒓𝒂 𝒔𝒐𝒏 𝒌𝒐𝒘𝒂 🌚
𝑨𝒃𝒂𝒓 𝒎𝒊𝒏 𝑲𝒂𝒚𝒂 𝒏𝒂𝒉 🤚

𝒁𝒐𝒎𝒖𝒋𝒆 𝒊𝒏 𝒌𝒂𝒊𝒌𝒊 𝒈𝒖𝒏 𝒎𝒂𝒎𝒂 𝒏𝒂𝒉 😻🤩

𝑰 𝒘𝒂𝒏𝒏𝒂 𝒈𝒊𝒗𝒆 𝒚𝒐𝒖 𝒍𝒐𝒗𝒆 𝒊𝒏 𝑩𝒂𝒌𝒊 𝒌𝒂𝒖𝒏𝒂𝒉 🫢👩‍❤️‍�

𝑲𝒆 𝒌𝒂𝒅𝒂𝒊 𝒏𝒊𝒌𝒆 𝒔𝒐 𝒃𝒂𝒃𝒆 𝒂 𝒓𝒂𝒊𝒏𝒂...!! 🌹😭

𝑨 𝒃𝒂𝒓 𝒎𝒖𝒏 𝒌𝒂𝒚𝒂𝒏𝒂𝒉 🤚

𝒁𝒐𝒎𝒖𝒋𝒆 𝑰𝒏 𝒌𝒂𝒊𝒌𝒊 𝒈𝒖𝒏 𝒂𝒃𝒃𝒂 𝒏𝒂 𝒍'𝒎 ♥️𝒚𝒐𝒖 𝑻𝒖𝒏𝒅𝒂 𝒌𝒐𝒐𝒉 𝒌𝒊𝒏𝒂 𝒔𝒐 𝒏𝒂
𝑲𝒆 𝒌𝒂𝒅𝒂𝒊 𝒏𝒂 𝒌𝒆 𝒔𝒐 𝒂 𝒓𝒂𝒊𝒏𝒂𝒂𝒉..!! 💍🕊️�

𝑰𝒏𝒏𝒂 𝒓𝒂𝒔𝒂 𝒌𝒊 𝒂𝒌𝒘𝒂𝒊 𝒎𝒂𝒕𝒔𝒂𝒍𝒂 😭😩
𝑲𝒊 𝒃𝒂𝒏𝒊 𝒔𝒐 𝒛𝒂𝒏𝒂 𝒃𝒂𝒌𝒊 𝒌𝒖𝒍𝒂𝒘𝒂 𝒍 𝒃𝒆 𝒄𝒂𝒍𝒍𝒊𝒏𝒈 𝒐𝒏 𝒚𝒐𝒖 𝑩𝒂𝒌𝒊 ɗ𝒂𝒈𝒂𝒘𝒂
😟😔
𝑰𝒏𝒂 𝒔𝒐𝒏 𝒌𝒊 𝒉𝒂𝒓𝒏𝒂 𝒌𝒂𝒔𝒂 𝒕𝒔𝒂𝒚𝒂𝒘𝒂
𝒁𝒂𝒏𝒂 𝒃𝒂𝒌𝒊 𝒌𝒖𝒍𝒂𝒘𝒂 𝒚𝒂𝒖𝒅𝒂𝒓𝒂 𝒏𝒊𝒌𝒂𝒎 𝒃𝒂𝒏 𝒊𝒚𝒂 𝒃𝒂𝒉....!! 🌹 💍🔐
𝑫𝑬𝑬𝑵𝑨𝑯
𝑨𝒍𝒍𝒂𝒉𝒖 𝒈𝒂 𝒃𝒂𝒘𝒂𝒏𝒌𝒂 𝒏𝒂𝒏
𝑲𝒆𝒘𝒂 𝒏𝒂𝒌𝒆 𝒊𝒏 𝒃𝒂𝒚𝒂𝒏𝒂𝒏 🥹
𝑲𝒂𝒓𝒊𝒔𝒉𝒆 𝑨𝒍𝒍𝒂𝒉 𝒌𝒐 𝑰𝒏𝒂 𝒚𝒂𝒌𝒆
𝑲𝒂𝒔𝒂 𝒀𝒂 𝒕𝒖𝒏𝒂 𝒅𝒂𝒏𝒊 😌
𝑲𝒖𝒍𝒂 𝒅𝒂𝒔𝒉𝒊 𝒏𝒂𝒎𝒊𝒋𝒊𝒏 𝒈𝒂𝒓𝒊
𝒀𝒂 𝒇𝒊𝒎𝒊𝒏 𝒎𝒂𝒛𝒂 𝒎𝒊𝒍𝒊𝒚𝒂𝒏 ɗ𝒂𝒓𝒊 🤓
𝑵𝒂 ƙ𝒖𝒏𝒂 𝑩𝒂𝒏𝒂 𝒋𝒊𝒏 𝒃𝒂𝒓𝒊
𝑨𝒌𝒂𝒏 𝒔𝒂 𝒌𝒖𝒎𝒊𝒏𝒊 𝒖𝒛𝒊𝒓𝒊🙂‍↔️🙂‍↕�

𝑫𝑬𝑬𝑵
𝑻𝒆𝒓𝒆 𝒃𝒊𝒏𝒂 𝒋𝒆𝒆𝒏𝒂 𝒑𝒂𝒅𝒆 𝒘𝒐𝒉 𝒑𝒂𝒍
𝑴𝒖¡𝒉𝒆 𝑵𝒂𝑫𝒆 𝑻𝒖 𝒍𝒕𝒏𝒊 𝒌𝒉𝒖𝒃𝒔𝒖𝒓𝒂𝒕 𝑯𝒂𝒊 𝒇𝒊𝒅𝒂 𝑫𝒆𝒆𝒅𝒂𝒓 𝒑𝒆 𝑻𝒆𝒓𝒆
𝑴𝒆𝒂𝒏𝒊𝒏𝒈........

Yau zanga wanda zai fassara mana abinda deen yace kafin next page mu gani.
Bari muga masu jin yaran nan 😂

Karku bani kunya hubbies 🥺
Yau ina son ganin Reactions tare da comment.

FOLLOW 🏃‍♀�

COMMENT ✍️

AND SHARE 💋

VAVYMK 💫

VAVYMK

MARYAM A HADI

💫𝑫𝒆𝒆𝒅𝒆𝒆𝒏💫
Page 30-31
Bismillahirrahmaninrahim da sunan allah Mai rahmah mai.

𝑻𝒆𝒓𝒆 𝒃𝒊𝒏𝒂 𝒋𝒆𝒆𝒏𝒂 𝒑𝒂𝒅𝒆 𝒘𝒐𝒉 𝒑𝒂𝒍
𝑴𝒖¡𝒉𝒆 𝑵𝒂𝑫𝒆 𝑻𝒖 𝒍𝒕𝒏𝒊 𝒌𝒉𝒖𝒃𝒔𝒖𝒓𝒂𝒕 𝑯𝒂𝒊 𝒇𝒊𝒅𝒂 𝑫𝒆𝒆𝒅𝒂𝒓 𝒑𝒆 𝑻𝒆𝒓𝒆
𝑴𝒆𝒂𝒏𝒊𝒏𝒈........
{𝑫𝒐𝒏'𝒕 𝒈𝒊𝒗𝒆 𝒎𝒆 𝑻𝒉𝒐𝒔𝒆 𝑴𝒐𝒎𝒆𝒏𝒕 𝑰𝒏 𝑾𝒉𝒊𝒄𝒉 𝑰 𝑯𝒂𝒗𝒆 𝑻𝒐 𝑳𝒊𝒗𝒆 𝑾𝒊𝒕𝒉𝒐𝒖𝒕 𝒀𝒐𝒖, 𝒀𝒐𝒖'𝒓𝒆 𝑺𝒐 𝑩𝒆𝒂𝒖𝒕𝒊𝒇𝒖𝒍 𝑰 𝑳𝒐𝒔𝒆 𝑾𝒉𝒆𝒏 𝑰 𝒔𝒆𝒆 𝒀𝒐𝒖. }
Chapter 10 · 0% Book details