Sashe 11
Dabia Ko Halitta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" ki mayi shiru, kudai ku bini da addu'a ko ku zuba min ido, son zuciyar ta take yi nima zanbi son zuciya da ai daurewa dama muke dan mu zama na gari tunda har bata gani zamuyi abin d ya mana daɗi, ni dai nafi damuwa d taki damuwar...."ya furta.
" ni kuma nafi damuwa da taka, ba ma nuna maka daidai dole ka aro nutsuwa ka dinga sa Allah a duk al'amarin ka, dan Allah kamin alƙawarin kula da kanka d tsayawa a hanyar Allah"
"gaskia ban miki ba, kawai ina buƙatar addu'a ki, sai munyi magana, me ya sami account ɗin ki?"
"hajiya ce tasa aka rufe min shi, Amman kar ka damu..."
"Hmmm Kinji irin zalunci n ko? To ta ina kike cire kuɗi?"
"eh nata take bani in ta faɗa min nawa zan cire sai..."
"yi shiru dan Allah barni da jin takaicin nan, Ina zuwa" mota ya tafi ya ɗauko wallet ɗin Shi ya ciro Atm guda uku ya ware biyu ya miƙo mata ɗaya na Gt bank, yace "ki dinga amfani da wanan Amman ya zama dole in komai ya dedaita sai ki buɗe wani, bana so ki ƙuntata da yawa akwai kuɗi aciki Kar ki bari ko da wasa tasan Atm ɗin nan yana wajen ki" ya faɗa mata pin ɗin, kasa karɓa tayi dan mamaki sai da y kamo hannun ta ya sa mata y rufe hannu ya tafi ya shiga mota, ya barta da mamaki a tsaye.
Jumana bata bar wajen ba sai da taga tafiyar shi dan ya kasa magana in ta lura da kyau ma kamar kuka yake shima.
Daga baya ta shiga gidan ta rufe jikin ta duk yayi sanyi. Allah y gina ƘAUNA da shaƙuwa mai ƙarfi a tsakanin su ta ƴan uwantaka mum tasa kakaifan takobi ta datse tun basu kai haka ba dake abun shirin Allah ne bai yanku ba in ma ya yanku Allah yayi ikon sa ya sake haɗe musu, ko wanan bai ishi bawa Izina ba? Amman hajiya taƙi fahimtar hakan Sam.
Da sallama ta buɗe falon ta shiga tayi tozali da, Ajmal kamar dama ita yake jira, jiki ta a saluɓe ta shiga duk sai taji ta kamar an ɗaɗaure ta, da a falon zata zauna sai taji bazata iya ba kawai tayi tunanin ta wuce ɗaki, har ta fara tafiya, ta tsinkayo muryar su yana kiran ta.
Kasa ƙarasa takun tayi kuma ta kasa juyowa, sai da ya sake magana karo na biyu "kizo nace"
A saluɓe ta samu haɗin kai daga ƙafarta ta fara takawa har kujerar da take nesa da shi ta zauna a ɗo fane kamar mai shirin rugawa da gudu.
Bayan ta zauna wani shiru ne ya ziyar ce su kowa na tunanin Rayuwar shi ta baya kamar masu fallasa shirin rayuwar su da ta gabata wanda maganar ta zama iya zuciya da zuciya akeyi.
[11/12, 9:43 am] Maman shaheed😍🥰: *ƊABI'A KO HALITTA*
Free book...
Shafi Na 9
Maman shaheed (Fatima Abubakar)
*mmn Ameer da oum nuzla nagode da tukwicin da kuka bani, my book is free Kamar yadda na faɗa har na gama Amman kunce ku sai kun bashi tuƙwici to nagode naga sako Allah y saka da Alkhairi mmn shaheed da waleed d Muhammad suna godiya sosai, Allah ya raya muku zuriyar ku*👏🏼👏🏼😍
_Ajmal & jumana_
Ajmal gaba ɗaya ya mata da kiran da yama jumana sosai ya tsunduma ga tuna labarin rayuwar shi ta baya..
_Waye Ajmal Ma'aruf Garko_?
Ajmal ya taso shine ɗa na fari da Alhaji Ma'aruf Garko ya haifa Sai mahaifiyar shi shamsiyya da suke tare basa irin haihuwa akai akai dan sai da suka shekara biyu kafin suka sami cikin Ajmal cikin shekara ta uku aka haife shi, murna da farin ciki kuwa kamar me, akayi shagalin bikin sunan shi lokacin da rufin Asirin Alhj Ma'aruf dan a shekarar su ta farko da Aure sukaje aikin haji da shi da shamsiyya har suka dinga roƙan haihuwa, Alhj Ma'aruf yakan ce yara masu Albarka wanda zasu zama sanyin idanun su, shamsiyya kuwa tafi yin addu'a Allah y bata ɗa Nimiji lafiyaye da ze girma da wuri tamai Aure ya haifa mata jikoki , Sai Sauran su biyo baya,ita a lissafin ta kamar basu da ƙwan haihuwa be da yawa ita da Ma'aruf kuma tana ganin kamar baida ƙaƙarfar sha'awa ta iyali babu Sawa dai babu hanawa Dan haka take nema ma ɗanta in zezo tun kafin ma yazo ƙarfin iyali kuma ba tare da tana tuna a inda ake kai kuka a karɓa ba take wanan roƙon ba tare da ta sanar ma da mijin ta abin da take roƙa ba.
Bayan sun gama aikin gaji suka dawo gida har suka cinye shekara ta biyu sai ta uku d sukayi da ɗan su, ban fa aka dinga tarairayar Ajmal Bata Bari Kowa ya taɓa Shi ko da yaushe yana tare da ita har nunawa take tafi mahaifin shi son shi, tun yana jariri aka mai shaye (circumcision) Tun Anan ta fara lura da lafiyar ɗan ta, ta dinga ma Allah godiya, dan in tayi sake aka cire mai wando ko unzugun shi za'a mai wanka in ya can yaro wani fitsarin Har fuskar ta ko mai mai wankan, dan har a abincin da zata ci ya taɓa fitsare mata shi, shi yisa indai akazo mai wanka sai Anyi kaf kaf an matsar da komai ayi sauri amai a suturta shi, masu mai wanka na tsokanar shi da lafiyayen yaro bata gane mai hakan yake nufi sai dai taji daɗi ya luluɓe ta.
Ana haka Ajmal ya girma ya isa yaye wata ishirin ta yaye shi, ta cigaba da rainon shi cikin kulawa da jin daɗin ɗan ta namiji, har Ajmal ya shiga shekara 4 bata sake samun wani cikin ba, sai kuma Allah ya kawo ƙarin Auren Alhaji Ma'aruf, sosai shamsiyya ta nuna Kishi akan hakan dan har magana ta gaya mai dan gani take rashin haihuwar daga gare shi ne, Amman har yake ƙara aure ko ta ina ze iya sauke nauyi mata biyu oho itama wani lokacin kawar mai da kai take yi kawai, shi ko ya nuna mata haɗa su akayi ƴar uban gidan sa ce kuma shine silar arzikin shi, baze iya kin amincewa ba, sanan kuma ba dan basa haihuwa da wuri ze ku ƙara aure ba in ma dan haihuwar ne ai yanzu sun tabbatar da sunayi sai dai ko jinkiri shima basu da tabbasa tunda yanzu aka soma.
Yayi fama da shamsiyya kafin ta yadda ya jiƙata da kuɗi da sitiru da ninka kulawa akan ɗanta Ajmal sanan akayi biki lafiya.
Koda Amarya Surayya tazo taso su haɗa kai da shamsiyya Amman bata sami damar hakan ba gashi Allah ya jarabce ta da son Ajmal kyakyawa son kowa ƙin wanda ya rasa, kuma gashi ɗan mijin ta, musamman da taga mijin nason ɗan, Amman shamsiyya ta dinga nuna mata iya karta akan shi, har zama sukayi, tace itama fa shikenan mata gaskia bazata iya nisa da shi ba, kowa ya samo bashi.
Ana haka Allah yaba Amarya cikin Safna tasha laulayi Har sai da ta koma gida cikin yayi ƙwari kafin ta dawo, nan ma shamsiyya ta dinga mita tana cewa daga Ma'aruf ne ai daga zuwanta shekara ɗaya cikin ta biyu har ya mata ita ko sai cikin ta uku kuma har yanzu ya kasa abin arziki, dan haka itama tana jira kuma na ɗa namiji ze mata, dake gaskia Surayya tafi shamsiyya Ilimin boko da na addini yaso ta koma ta ƙaro ilimi taƙi bashi haɗin Kai har ya haƙura tana ganin wai ta girma duk yadda yaso ganar da ita taƙi ganewa gashi Allah ya jarabe shi da son ta tsakani da Allah, haka aka sha rigima har Surayya ta haifi Safna akayi suna, sai da yayi ta mata magiya sanan ta saki jiki a sunan aka ɗanyi sha'ani da ita har Surayya tayi zaton zaman su ya dedeta ne.
Bayan Safna ta shekara ɗaya sai shamsiya ta samu ciki murna kowa ya dingayi har Surayya ta dinga taya ta murna dan wankakiyar zuciya ce da ita lokacin Ajmal yana da shekara shida an sashi a makaranta mai kyau ana kai shi a ɗauko shi, sosai tayi laulayi har ta samu ya ragun mata a scanning ɗin farko aka tabbatar mata da twins ne a cikin ta murna kamar tayi me, har Alhj Ma'aruf ya dinga nuna mata hakan na taga ni'imomin Allah gashi ya haɗe mata, sai ko ta dinga murna, har ta samu ta sauka lafiya ta haifi Hassana da husaina lokacin shekarar Ajmal 7, safna kuma biyu dan har an yaye ta har shaƙuwa ta fara shiga tsakanin Safina da Ajmal, duk da itace me biyo Ajmal shi yisa shamsiya ta bari.
Hassana suka girma aka yayaye su, sai Allah ya sake ba Surayya cikin Safiyya, shamsiya ko ɗar bata ji ba dan ita biyu Allah ya haɗe mata lokaci ɗaya, sai ba a sami wani tashin hankali ba, sai tafiya tayi tafiya, Safiyya itace ƙaramar su.
Shamsiya tun tasowar su Ajmal suke kiran ta momah dan Ajmal ne yana yaro amai makon ya ce mata mama baya iya faɗa sai dai yace momah har sunan ya bita ta barshi a haka har su hassana suka samu. sai Surayya da su safna suke kiranta da ummah.