Sashe 9
Burinah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abba kawai a daura
Abba yanajin haka yashaidawa mutane ango Mota ta lalace musu
Dan haka a daura aure
Babu Bata lokaci aka daura auren
Amal da karaam, Akan sadaki nera dubu Dari biyu, lakadan ba ajalan ba
Comments
Mrs Usman ce
BURINAH
(A Romantic love story)
Writing by Amnah El yaqoub
Bismillahir-rahmanirraheem
Agida kuwa anata hidimar biki, yan'uwa daga Niger sunzo, sai kuma maqota da yan'unguwa dasuka yiwa umma Kara suka zazzo
Nikuwa muna daki nida rumaisa Sai qawaynmu yan islamiya dasuka zo mana
Ajima kadan in goge hawaye, naqiyin wata kwalliya, mutane kowa Sai magana yake in tashi in shirya, na zauna Ina kuka kamar Wanda akamin dole, maisah ce mai kareni da cewa kukan rabuwa da umma ne, dahaka take rufe musu bakinsu
Da mutane suka ragu maisah tace Amal banga angon namu ba, ai yakamata ace yazo kun gaisa ko
Idanuna jajir nace maisah basai yanaso ba zaki ganshi
Shimafa bayaso, ninarasa dalilin baba nayin wannan aure, tunda babu Wanda Yake so kawai a rabu damu,
A a Amal duk abinda babba yahango yaro bazai hangoba, kede kiyi biyayya da hakuri Dan Allah Amal
Nace to maisah ta
A kofar gida kuwa, Ana gama daurin aure aka shigo da kayan lefen akwatuna dozin biyu
Baba yace ai alhaji ku koma da wasu kawai, kayan sunyi yawa, Abba yace haba Malam Muda muke cewa sunyi kadan, Dan Allah kadena wannan maganar adauki kayanta abata, haka aka shiga dasu gida, jama'ah kowa yagani, yana tofa albarkacin bakinsa
Abinci kuwa Sai kawo shi ake baqi kowa yaci yakoshi babu laifi anyi musu karba ta mutunci
Bayan azahar aka fara shirin tafiya bauchi tare da amarya, baba hamani yace shi bazai jeba, tunda akwai yan'uwa dazasuje su Gano inda take, hannun ta yakama da kansa yace alhaji ga amanar Amal nan, batada kowa ku kadai tasani, alhaji bazamu lamunci aciwa Amal mutunci ba, ko waye tsaf zan hawo Mota inzo in dauki yata mu tafi
Abba yace haba Malam, ai Amal kamar ya take awajena, batada banbanci itada daddy, insha Allah baza'a samu ko wacce irin matsala ba
Haka iyayenta sukai mata fada, aka daukesu Sai bauchi, hannun ta yana cikin na rumaisa
*** *** ***
Shahid Ana Kiran wayarka fa
Yana daga kwance yace inaji okasha, wannan Yarinyar ce, kabarta idan tagaji zata dena ai
Haka wayar taita ringing, karshe ma Sai ya kashe wayarsa baki daya
Shahid wannan tunanin fa babu inda zai kaika, ni a ganina tunda yarinyar nan anriga anyi auren ta, kawai ka hakura, ga wata anan yarinyar nan tana Mutuwar sanka, meyasa bazaka amince ba
Kallan okasha yayi da kyau, okasha?
Kalau kake kuwa?
Ni in auri wa?
Yarinyar da batada aiki Sai tallar jikinta a titi
Tana ganin hakan shine wayewa, tayaya zan auri sauran kallan wasu
Hmm ajiyar zuciya nazy yasauke, daya gama Jin duk kalaman su, yace Lalle Shahid kana da aiki agabanka, to yanzu a Ina kake tunanin zaka samu irin yarinyar dakake so?
Kullum cikin hijab
Bafa zaka samu ba
Zan samu nazy, Amal, Amal dina haka take, dahaka nayi Mata tarbiya tun tana qarama
Amal Amal Amal, kaide komai Amal, to yanzu de matar wani ce, tunda tariga da Tafita daga hannunku
Lover boy kadau qaddararka kawai
*** *** ***
Kema de shahida da tsinannan naci kike, kin kira yaqi yayi picking, kinsake kira yakashe wayarsa, Amma ahakan zaki debi jiki kibishi gidansu, wallahi ni DANA SANI ma daban fada miki inda gidan yakeba
Sunkuyo wa tayi daidai fuskar jamcy, tace inde naci yana bada soyaiya, to naci na zai bani soyaiyar sa
Tamiqe ta dauki jambaki ta shafa, Dan qaramin mayafi ta dauka tayi rolling, sosai tayi kyau, doguwar face dinta ta tsaru
Jakarta ta dauka, tace Shahid na shahida ne, Babu me shiga tsakanin mu
Jamcy batasan lokacin datasa daria ba, ta kwanta, tace Allah yadawo dake lafiya, ban fara shirya karbar dizgi awajan da namiji ba
Tana fita Bata zarce ko Inaba, sai gidansu Shahid
Nocking tayi, suka Bata damar shiga
Dukansu suna falo
Shahid yana ganinta ya lumshe idonsa, shikam yagamu data kansa, matar datake bin namiji har gida Wai ita ake kira ya aura
Nazy yace a a shahida sannu da zuwa, bari akawo miki lemo, tace no nazy aida ka barshi ma, yace a a ai baqonka annabinka inji bahaushe, yafadi haka yana kallan Shahid, saiyaga shi idonsa arufe yake ma, aransa yace Lalle wannan gayen da gaske yake
Okasha ma yace aida kin fada mana zuwan naki da mun Dan gyagygyara gidan namu, Amma haka kin samemu....
Be qarasa ba yana murmushi tace Ayya babu komai okesh
Hmm Wai okesh, ni batasan wannan qyale qyalen na yanmata baya gabana ba, inji Shahid aransa
Nazy yana kawo Mata lemo yayi daki, Shima okasha haka
Tashi tayi ahankali tadawo kusa dashi ta zauna
Tasan ba bacci yakeba, kawai yayi hakane saboda bayasan ganinta, Dan haka tace kayi hakuri Ina takurama, dama nazo inyima sallama ne zanje nigeria yayanah yana aure
Bai Bude idonsa ba yace Allah ya kiyaye
Kallansa tayi tasaki murmushi, ita komai yayi wallahi birgeta yake, Dan haka dubu sajen fuskarsa, kamar tasashi a gaba taita kallo
Jakarta ta ajiye, ta miqe tafara gyara falon, tas takwashe abinda yake ciki, su gwangwanin lemukan dasukasha, tagyara kujerun, ta Kade su sosai, zuwa tayi dede inda yake, tarasa me zata ce masa.
Dan haka tabude jakarta da sauri ta dauko wayarta, tafara tashinsa dede hannun sa tadan daka da wayar, Bude idonsa yayi bece mata komai ba, tace ko zaka Dan matsa zan gyara wajan ne
Waye yasaki?
Jikinta ne yayi sanyi
Tace kayi hakuri
Tashi yayi bece mata komai ba, yakoma kan kujera saida ta gama tsaf, sannan tadau jakarta tace to Sai Allah yadawo Dani lafiya
Kawai daga mata hannu yayi, tana kallansa harda Wai waye sannan tafi ce daga gidan
Tana fita su nazy suka dawo, hada ido sukai da okasha, okasha yace ah ashe har soyaiya tayi Nisa kenan, Kuna aiki tare, kaga muma munci albarkaci kunyi mana gyaran falo yau
Kallansu yayi yace ni?
Dani zatai aiki?
Tab
Daga haka basu sake cewa komai ba Dan sun lura akusa yake
*** *** ***
Jama'ah duk sun jigata, muna isa directly gidan momy aka kaimu, part dinta aka nufa Dani, qannan baba ne na Niger suka bani umarni in shiga da addu'ah haka akayi kuwa
Gidan cike yake da baki maqil, muna zuwa aka saukemu awani daki, maisah tana tare Dani, abinci aka kawo mana kowa yaci, nikam bawani na kirki naci ba, mukai wanka, wani less suka sake bani na saka light green sosai nayi bala'in yin kyau
Babu Bata lokaci Abba yaturo inje, nida yan'uwan mahaifina da maqotanmu muka tafi, kaina a lullube, Bayan ansake gaisawa ne
Suka bada amanata, sosai Abba ya karbemu hannu bibbiyu, momy ma babu yabo babu fallasa
Nan suka fada masa da safe suke San wuce, yace babu damuwa Allah yakaimu
Dakin da aka bamu muka dawo, sosai Dakin ya birgeni, kuma Wai ahakan ma na saukarmu ne, banawaba
Abba ne yadubi hajiya yace kiramin daddy awaya mana
Tana kiransa babu Bata lokaci yazo, yana cikin yadi fari mai mutuqar tsada, yayi kyau sosai
.
Yana zama Abba yace Ina jabir?
Yana daki yana jirana Abba
OK kiramin shi
Wayarsa yadauka yakira jabeer
Kansu Akasa dukansu Abba yace jabeer sannu da zuwa ya hanya?
Saikuma Mota ta lalace muku ahanya ko?
Gashi babu yanda za'ai saikuka dawo gida bakuje wajan daurin auren ba
Jabir yakasa dago kansa, yace Abba kayi hakuri munyi laifi
Babu komai ai rayuwa ce, abinda zan fada muku kenan
Iyayen yarinyar sunzo kwana iya zuwa ku gaisa, inkuma hakanma kafin ku qarasa kafafunku zasu fara ciwo, zaku iya zama basai kunje ba
Wai yanzu alhaji saboda Allah Akan wannan yarinyar da aka dauko daga wani kango zaka dinga musu wannan fadan, haba alhaji
Wato juwairah Naga alama kece kike daure wa Yaron nan gindi yake abinda yaga dama
Auren nan de anriga da andaura, matarsa ce, bamu sa iko akanta saide muyi musu fatan zuri'ah ta Gari
Saida taji zance zuri'ah, sannan tayi ajiyar zuciya tace to Allah yabada Zaman lafiya
Abba yace dade yafi muku, yatashi yayi ciki ko sake kallan su daddy beyi ba Wanda kansu yake sunkuye
Aisai kuje ku gaisa, itama ta tashi tatafi
Jb yace kaga abinda nake fada Maka ko?
Kaga abinda kajawo mana ko?
Abba yana ganin mutunci na Kasa yana yimana fada da girman mu da hankalin mu
Katashi muje
Kansa yariqe da hannun sa, shi tunda yake da iyayensa basu taba yimasa irin wannan fadan ba, bayasan damuwa ko kadan
Amma yanzu Akan wannan yarinyar har ran Abba yabaci yatashi yatafi yana yi musu fada
Jb kaje ku gaisa, gobe kafin su tafi zanje mu gaisa insha Allah
Yana fadar haka Shima yayi part dinsa
Girgiza Kai Jb yayi, yatashi yanufi part din su Amal
Lokacin dayaje harta tashi zata cire kayan jikinta ta kwanta, aka fada musu ga abokin ango yazo, har qasa ya tsugunna yagaidasu, sunata tambayar sa Ina ango Ina ango, yace bayajin dadi ne, Amma yace kuyi hakuri gobe yana Nan tafe insha Allah
A a babu komai wallahi
Tashi yayi zai tafi, aransa yace shi bemaga amaryar ba
Aikuwa Kamar sun San me yake cikin ransa, yana fita suka tura Amal taje tayi masa godia, kuma tace tana yiwa angon Allah yasawaqe
Yana tafiya yaji taku abayansa, yana juyawa sukai ido biyu dashi
Tsarki ya tabbata ga ubangijin daya tsara wannan halitta
Amal ce ta katse masa tunanin sa da fadin
Mungode abokin ango
Jb ya zuba mata ido, wannan zazzaqar murya haka
Yace a a babu komai
Kece amaryar Tamu ne?
Karkada idonta tayi, tace nice, shidin meya hanashi zuwa?
Jb cikin ransa yace tofa, da alama wannan bazata ragawa daddy ba, wannan wanne irin zama za'a yi?