Sashe 33
Burinah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abba ma da kansa saida yayi mamaki
Amma Kuma babu Wanda ya tanka acikinsu
Wanda ta zuba dinma tasake cinyewa, momy tace a a yata yaude kice bakyajin qarnin
Cikin murmushi tace eh momy banajin....
Bata qarasa maganar datake ba taji wani irin Amai yataso mata
Aguje tayi hanyar Dakinta, tana rufe Bakinta
Daddy ya kalli iyayen nasa, yatashi Shima cikin sauri yabi Bayanta
A toilet yasa meta tanata Amai, yakamata ya riqe saida tagama, yatayata tagyara jikinta
Sai numfashi take saukewa kamar wanda tayi gudu
Agefen gadon ya sauketa yanayi mata sannu
Kawai kanta ta daga masa, ta kwanta ahankali gamida rufe idonta
Momy ce ta turo kofar tashigo tareda Abba, sannu suka sake yimata
Abba yace babu abinda yake miki ciwo de ko?
Tace babu komai Abba
Momy tace to ai kinyi Amai Amal, nasan babu komai acikin ki, me kikeso adafa miki?
Tace momy babu komai, idan naci ma Amai zan sake yi, yanzu ma ji nake
To Amal zama haka ai bazai iyuba, ko tea ne bari inje inhado miki
Cikin sauri tace momy ni banason tea
Momy tace Tome kikeso?
Kai tsaye tace goruba
Momy ta kalli daddy dayake tsaye, tace to Kai kaji
Daddy yashafa lallausar sumar kansa, shi yanzu Ina zaije yasamo wata goruba?
Toshi rabon dayaga goruba ma ai tun yana yaro qarami
Abba ne yasake dubanshi yace kaje Kasa asamo mata, sannan ya kalli momy tace hajiya ni zan fita, idan akwai matsala ayi saurin sanar Dani ta waya, zan turo doctor tasake duba Jikin nata
Momy tace to alhaji Allah ya kiyaye hanya
Abba tare suka fita, shida daddy, Abba nafita daddy yakira daya daga cikin ma'aikatan gidan yace yana son anemo masa goruba
Mutumin yace to yallabai za'a same ta insha Allah
Hannu yasa cikin aljihunsa, mutumin yayi saurin cewa haba yallabai
Ai karka damu, wallahi Bana buqatar kudin komai awajanka, wannan ai Abu ne na marmari
Bari inje asamo, daddy yace no please karbi kaje
Babu yanda mutumin ya iya haka ya karbi wannan uban kudi awajan daddy
Har zai tafi daga falon daddy yace masa please dayawa nakeso, mutumin cikin girmamawa yace angama yallabai
Ajiyar zuciya yasauke yakoma Dakin nata
Bai dade da zuwa ba doctor hauwa taqaraso
Duba Amal din tayi sosai, sannan Tajuyo ta kallesu tace hajiya wannan aman dama dole ne saitayi shi, Amma kada ku damu zuwa Dan wani lokacin zata dena
Ta dubi Amal tace ranki yadade ai kina iya cin abinci ko?
Tace inaci sosai doctor, ni abincin danake Cima yayi yawa, kamar me cutar yunwa
Daria doctor tayi tace to hakuri zakiyi, baby ne Shima yakejin Tasa yunwar Bayan taki
Yanzu bari nabaki wannan maganin insha Allah zai temaka miki wajan rage aman dakike
Godia sosai sukayi mata sannan tafice
Futowa momy zatayi daga Dakin, Amal ma tabita, momy tace bazaki huta bane Amal?
Ki kwanta ki huta
Tace momy babu abinda nakeji, muje falon
Daddy ma abaya yabisu, suna Zuwa falon momy tabata magungunan tasha
Ba'a dauki Dogon lokaci ba, akayi sallama falon da buhun goruba
Ba Amal kadai ba hatta momy saida tayi mamaki, tace Ina zamukai buhun goruba ni juwairah?
Daddy ne ya sallami ma'aikacin, yace momy ni nace akawo dayawa Sai Tai taci
Momy tace kuma daddy har buhu?
Yayi shiru yakasa magana
Amal kuwa tashi tayi, taje tabude ta dauki guda daya, tadawo ta zauna takaita Bakinta
Wani Tsalle daddy yayi yariqe hannun ta, yace yi hakuri, kawo naje na wanke miki
Hanashi tayi ta zuba masa ido, ya marairaice yace please
Sannan tasaki, yaje yaqaro wasu, yashiga kitchen da kansa ya wanke su, yakawo mata
Momy tana kallansu yanda suke birgeta
Amal kuwa yana Bata tafara ci kamar ba gobe
Daddy yazuba mata ido yana mata kallan tausayi, to duk wanda yake iya cin wannan abun ai abin tausayi ne
Ita kuwa Amal ko ajikinta, data gama da qwallo daya zata ajiye tasake daukar wani
Saida tagama, sannan tayi ajiyar zuciya, ta maida Kallanta ga tv
Shima daddy waje yanema ya zauna, tana wannan kallan bacci me nauyi yadauke ta, momy ta dubi daddy tace dauketa kakaita daki
Babu musu yadauke ta ya kwantar da ita sannan ya sumbaci goshinta yafuto
*** *** ***
Next day
To shahid har kun futo?
Eh baba mun gama zamu tafi, baba yace to kaji de abinda nafadama, kariqe yarinyar nan Amana Shahid
Karka manta yar'uwarka tana gidansu, duk abinda kayi mata to haka za'a yiwa qanwarka, Dan haka Dan Allah ku riqe junanku Amana
Shahid yace baba insha Allah Babu matsala, zan riqe ta Kamar yanda zan riqe Amal, ba zanyi sakaci da ita ba
Umma dake gefe tace to Allah yayi muku albarka, idan kunje ku gaida su hajiyan da Amal
Shahid yace to umma zasu ji, shahida ce tafuto itama cikin shirinta, Bayan sun gaisa dasu umma ne, sukai musu sallama, Shahid yace to umma Sai weekend insha Allah
Umma tace nikam kuyi zamanku ma Shahid
Shahida ce tace a a umma gaskya zamu dawo banasan narabu dake
Murmushi umma tayi tace to yata Allah yakaiku lafiya
Dahaka suka fice daga gidan sukadau hanya
*** *** ***
After 2 week's
Daddy ya maida hankalin sa sosai wajan aikinsa, Koda yaushe baya zama agida saide idan yadawo ne zai kebe da iyalinsa
Haka kuma duk tsawon wannan lokacin bai qara zuwa wajan Amal da wata buqatar sa ba, idan yaje ma kullum cikin bacci take, Koda ace yana burin su kasance tare Awannan Daren haka zai ganta tana aikin bacci saide ya hakura
Kullum dataci abinci Sai bacci kamar me cutar bacci
Haka ya daure yake hakuri
A yayinda su shahida suke zamansu lafiya, gwanin sha'awa da birgewa
*** *** ***
Karfe hudu na yamma yau agida tayi mishi,direct Dakin Amal ya wuce, yau yayi sa'ah tana gaban madubi tana kwalliya, yana zuwa yafada kan gadonta yace baby I miss you sosai wallahi
Juyowa tayi tace kaida ka share ni kullum kana office kamar bakada mata
Murmushi yasaki yace banasan rigima, Bayan kullum nadawo kina bacci
Nikuma banasan tashin ki a bacci shiyasa
Fari tayi da idonta tace to naji, tashi muje kayi wanka Kaci abinci saika huta
Cikin shagwaba yace baby nide anan zan shirya yau
Amal tace my dear karmuyi haka dakai Dan Allah tashi muje
Hannayensa ya miqo mata alamar ta dagashi, taje takama jansa takasa karshe de shine ya fuzgota tafada jikinsa
Kissing din wuyanta yayi sannan yace to muje
Hannunsu sarqe da juna suka futo sukai dakinsa
Dakanta tacire masa kayan sannan takaishi har toilet din tafuto
wardrob ta nufa ta dauko masa kayan shan iska, sannan ta kalli Dakin, yana Dan buqatar gyara, haka tafara tattare kayan Dakin
Ta gyara shi tsaf, yanata qamshi
Yana futowa ta karbi qaramin towel din dake hannun sa yana goge ruwan fuskar sa
Qarasa goge masa ruwan tayi, tajashi har gefen gadon suka zauna, ta dauko mai tafara shafa masa
Shikuwa Sai binta yake da kallan birgewa da tsananin so
Yana zaune tana shafa masa man, taushin Hannunta dayake yawo ajikinsa ne yahaifar masa dajin wani irin yanayi atare dashi
Man ya karba ya ajiye yana binta da wani irin Mayan kallo, nan da nan ta gane manufarsa
Batayi masa musu ba lokacin daya janyota jikinsa da niyyar yin abinda yake so, tunda ita kanta tasan cewa yayi Mata hakuri
Basu dau tsawon lokaci ba suka Lula duniyar ma'aurata
Sosai suka murji junansu, sannan sukai wanka suka sake shiryawa, daddy Sai nishadi yake,
Amal na fesa masa turare yaga tana yatsina fuska, da mamaki ya kalleta yace baby lafiya kike kuwa?
Saurin boye damuwar ta tayi tace my dear babu komai
Yace no idan kinajin wani muje asbiti
Tace karka damu babu komai, Hannunta yana cikin nasa suka futo daga Dakin
Suna Zuwa falo ta riqe cikinta, tace wayyo Allah na Yaya daddy ciki na
Lokaci daya Daddy ya hargitse, yarasa Yaya zaiyi, kamata yayi yace Amal!!
Takasa amsawa Sai murqususu take ta riqe cikinta
Cikin tsananin tashin hankali yace Amal!!!
Hakanne ya janyo hankalin Abba da momy dasuke daki, Aguje sukayo falon
Suna Zuwa momy tace subhanallah meyasa meta daddy?
Idanunsa jajir yace momy Wai cikinta ne yake ciwo
Jikin momy yayi mugun sanyi ta dubi Amal da Bata Motsin kirki, ta janyo ta jikinta ta dubi Abba tace alhaji mu tafi asbiti
Abba daya zama gunki yana tsoron Kar itama ta mutu cikin mutuwar jiki yayi waje
Momy ta cewa daddy dauketa muje, yana dagata sukaga jini awajan
Momy tace innalillahi wa inna ilaihir raju'un
Daddy kuwa yana ganin haka Sai kuka
Suna futowa harabar gidan sukayi kicibis da Abba doctor hauwa, wadda inde jinya ce ta mata agidan to ita ake turo musu saboda qwarewarta wajan aiki
Momy Gabanta yana faduwa tace alhaji yarinyar nan fa jini take zubarwa
Cikin tashin hankali Abba yadubi momy yace kinga abinda nake fada miki ko?
Daddy kuwa baya um bare um um, hawaye yake sharewa kawai
Cikin sauri doctor ta karbeta sukayi asbitin cikin gidan
Babu Bata lokaci likitoci suka shiga Bata temakon gaggawa
(comments dinku yanayin kadan fan's)
Mrs Usman ce
BURINAH
(A Romantic love story)
Writing by Amnah El yaqoub
Bismillahir-rahmanirraheem
Momy Sai zirga zirga take agaban Dakin da aka shiga da Amal, cikin zuciyar ta tana tsoron Kar yar mutane ta mutu ahannun su, mezasu fadawa iyayen ta?
Abba ne me yar nutsuwa acikinsu, daddy kuwa yana zaune Idanu sunyi masa jajir
Shi tunda yaji maganar momy tana cewa Amal na zubar da jini yasan cewa kawai shikkenan bari zatayi, shikuma haka Allah yayi shi bazaiga jininsa aduniyaba
Suna wannan Zaman jiran har tsawon wani lokaci
Doctor tafuto, Gaba dayansu kamar hadin baki suka nufeta suna tambayar doctor ya ake ciki?