Sashe 16
Burinah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tace banasan tambaya Shahid, tashi katafi Allah ya kiyaye hanya, Murmushi yayi yace to umma na bye bye
Yana sauka a bauchi, directly gidansu nazy yatafi, saida yahuta, sannan yakira Amal Yace tayi masa kwatancen gidan nata gashi yazo
Murna acikin Amal tace Yayanah kawai kace akawo ka government house munzo tun jiya muna nan, ok kawai yace yakashe wayar
Shida nazy suka tafi, Akan machine din nazy roba roba mai kyau, dayake nazy Dan Garin ne basu Sha wahala ba Kai tsaye suka nufi gidan
Bayin Allah basu San ansa dokar saka hular kwano ba, kasancewar suna Indonesia lokacin dayahau
Suna Zuwa gate din gidan, security suka musu kallan banza suka watsar
Shahid ne yasauko yayi masifar kyau cikin qananun kaya wandon blue jeans, da rigar ciki fara, sai yar sama ya dora kalar jeans din
Hannu yamiqawa daya daga cikin su yayi masa bayani yazo wajan qanwar sane, security din yadubeshi yace Dan samari ka matsa daga kusa Dani tun kafin bindigar hannu na tafara aiki
Shahid yace subhanallah me yayi zafi haka?
In banda renin wayo ansa doka agari kun karya, sannan kazo Wai abarka kashiga ciki
Nazy ne ya taso yace dalla malamai idan bazaku barmu mushiga ba miye na fadar magana?
Aikuwa nan hayaniya ta kaure tsakanin su
Su sukace saisun shiga security kuma suka hanasu
Yana daga dakinsa yaji hayaniya ta window yaleqa, yaga abinda yake faruwa nan yatashi yafuto da kansa, Amal ma takira Shahid yace Mata yana gate anhanashi shiga, Dan haka tafuto domin tayi musu magana
Shahida kuwa da aka tasheta a bacci cikin masifa tafuto falon
Alokacin har daddy yabada umarni abarsu su shigo gidan yaga su waye, kuma me suke nema?
Shahid kuwa yana shiga, aka nuna musu hanyar falon, iya tsaruwa gaskya gidan ya tsaru, Tako'ina sojoji ne atsaye
Yana shiga falon Amal tataso da gudu ta rungume shi tana cewa yeeee ga Yaya Shahid
Daskarewa daddy yayi atsaye, cikin ransa ya maimaita SHAHID
Janyeta yayi daga jikinsa yadago ta kenan Idanunsa yasauka Akan na shahida, yayinda nazy yacika da mamaki meya kawo shahida nan?
Dagudu Takoma daki tana kuka tana fasa kayan Dakin, komai ta Zara jifa take dashi, tana kuka
wayyo momy nashiga uku na lalace
Momy tafuto Dasauri tayi Dakin shahida tana tambayar ta menene?
Cikin kuka tace momy nashiga uku na kashe kaina!!!
Kar amanta da:
Comments
Share
Mrs Usman ce
BURINAH
(A Romantic love story)
Writing by Amnah El yaqoub
Bismillahir-rahmanirraheem
Subhanallah me kike fada hakane shahida?
Kiyimin bayani yanda zan gane
Momy Shahid...
Shahid..
Me Shahid din yayi?
Momy Shahid yayan Amal ne, wallahi yayanta ne, gasucan afalo
Innalillahi, cikin sanyin jiki momy tace yi hakuri yi shiru, ina zuwa, goge hawayenki
Tashi ki gyara fuskarki, shahida na shiga toilet momy ta rafka tagumi da wanne ido zata kalli yarinyar nan?
Acan falo kuwa Amal ta rirriqe Shahid ahankali yace Mata bari mana, hannu ya miqawa daddy dayake tsaye yana kallansu fuskar sa babu fara'ah, Ba yabo ba fallasa yabashi hannun suka gaisa, kujera ya nuna musu yadan saki fuskar Tasa, yace Bismillah ku zauna mana
Suna zama yayi ciki,domin yafadawa momy, nazy ya kalli Shahid fuskar sa fal tambayoyi
Yana kokarin tura kofar Dakin yaji momy nacewa yauwa goge fuskar ki dakyau, kuma karki sake kuka bare yarenaki, cikin shagwaba tace to momy kome nayi Shahid bazai Soni ba, momy inaga San Shahid shine ajalina
Dasauri daddy yayi baya, dama...
Kenan wannan Yaron shine yar'uwarsa take mafarki?
To'ina tasanshi?
Iska me zafi ya furzar, matarsa Nason Shahid
Qanwarsa Nason Shahid, shikuwa me zaiyiwa wannan Yaron?
Abinma be tsaya iya shahida ba, harda aurensa?
Bawai yanajin son yarinyar bane, Gaba dayama gani yake ya haifeta, to Amma bazai bari aci mutunci aurensa ba, yanayin komai ne saboda yakare darajar aurensa
Tsaki yasaki, aransa yace to mene ma zai dameni?
Alamun Bude kofa yaji Dasauri ya kalli wajan, Murmushi yasaki ganin momy tafuto
Da mamaki ta kalleshi, tace daddy nah, me kakeyi anan?
Cikin murmushi yace momy wannan yarinyar tayi Baqi ne shine zan fada Miki
Da fara'ah momy tace aaa to muje, muje mana, tayi gaba ta barshi abaya
Momy tana zuwa falon su Shahid suka gaida ta da fara'ah har qasa
Idanu ta zubawa Shahid, Yaron yanada kyau, dole ya haukatar mata da yarinya
Shikuwa yana futowa, kujerar da Amal ta zauna yaje Bayan kujerar ya tsaya, hannayensa cikin aljihun wandonsa
Yana kallansu, yarasa meyasa yakeji aransa yaran nan suyi suyi sutafi
Amal cikin dar dar tace momy ga yayanah Yaya Shahid, momy tace Allah Sarki, aikuwa ga kama nan, ta dubi Shahid din tace yasu umman naku?
Amal tacika da tsananin mamaki
Shahid yace suna nan lafiya, sunce agaida ku
Daddy kuwa kallansa yake, cikin ransa yace babu laifi Yaron yahadu ba qarya
Ganin yanda gaba daya hankalin Shahid yana kan Amal ne yasa ahankali yadawo kujerar da Amal take zaune yazauna dab da ita, cinyarsu na gogar tajuna, ta Bayanta yakai hannun sa ya rungumota kadan zuwa jikinsa
Gabanta ne yake faduwa, me Yaya daddy yake shirin yi ne haka?
Kallansa take yayinda Shima yazuba mata ido kamar yau ne Karo na farko dasuka taba ganin juna
Cikin murmushin daya mutuqar saka Amal mamaki yadubeta yace
"kinata surutu baki kawo musu ruwa ba?
"
Kallansa tasake yi sosai, takasa magana, yau daddy ne yariqeta haka Kamar wani masoyin da za'a qwace masa budurwa?
Tashi zanyi momy cikin sauri tace a a Amal yi zamanki, nan tafara qwalawa me aikinsu kira
Raliya!
Raliya!!
Dasauri Raliya ta futo tare da rissinawa,
momy tace Raliya me kike haka kika bar baqi babu ruwa babu drinks?
Yi hakuri hajiya, bari akawo
Tana juyawa shahida tafuto, fuskar ta babu yabo babu fallasa, ta zauna kusa da momy
Kallan su Shahida tayi kamar ba itace tashiga da kuka ba, sannun ku da zuwa, Shahid kamar bai santaba agajarce yace yauwa
Cikin ransa yace
Meyasa meta duk ta rame haka?
Nazy kuwa daya Kasa boye mamakinsa yace shahida ashe anan kike?
Da murmushi afuskar ta tace nazy anan nake
Amal da aka yiwa dabaibayi cikin mamaki ta dubi Shahid tace yayanah?
Dama kunsan juna ne?
Murmushi yasaki yace nasanta a school dinmu
Amal tace ok,Allah Sarki ai ban taba saniba
Shahid qara kallan daddy yayi yanda yawani qanqame Amal, kana kallan qwayar idonsa zaka hango kishi qarara, baisan cewa shi yariga yadau qaddarar saba tarashin Amal, kawai de qanwar tasace bayaso, kuma shi soyaiyar nan de ba ayi dole
Raliya ce tafara jera kayan motsa baki, Babu Bata lokaci gabansu Shahid yacika da sinadarin sanyaya maqoshi
Zata fara zuba musu shahida tace barshi Raliya
Ahankali tataka har inda suke ta miqawa nazy, yace thanks shahida
Shahid ta zubawa ta miqa masa, yazuba mata ido, kamar bazai karba ba saikuma ya basar ya karba baice mata uffan ba
Suna Sha momy tace Shahid Amma ai anan zaku kwana ko?
Gaban daddy ne yafadi, kwana?
Kuma anan gidan?
Ko dayake aiba damuwa tunda su sunada wani gidan
Shahid yace a a hajiya yau nakesan komawa jigawa insha Allah, tace Toshiknn Amma kashirya next time idan kadawo anan zaka kwana, Shahid baice komai ba Sai murmushi
Amal tace yayanah, Ya baba yake?
Dafatan de yanzu Yadena rigimarsa ko?
Shahid yace a a yana Nan ai saide in ba'a taba Kiba
Gaba daya sukasa daria,shida ita
shahida kuwa wani irin dadi takeji yau Shahid a gidansu
Saqonta yabata yace gashi mu zamu wuce, Dasauri ta tashi, Dan dama amatse take da wannan Zaman na daddy agefenta
Momy ce tayi ciki Dasauri, shahida ma tabita
Amal tace Yaya muje na rakaka,hannu suka miqawa daddy dukansu sannan suka fita
suna fita daga falon yatashi yakoma Jikin labulen window yanda zai dinga kallansu
Momy tabawa ma'aikatan kaya masu yawa tace abawa su Shahid, kayaiyaki ne su atamfa da less masu tsadar gaske, na umma Sai kuma turare na baba
Sai nashi agogo mai shegen tsada da shadda
Da farko Qin karba yayi, saida Amal tace ya karba, tace yayanah Dan Allah ka gaida su ummatah, Kallanta yake da murmushi yace zasu ji, but Bama Lalle na samesu ba Dan sunce zasuje kano gidansu okasha su yiwa mahaifinsu godia, Amal ta eh gaskya Kam yakamata, Nima ai nakusa zuwa Yaya
Daria yasa yace ke kina cikin wannan sojojin inake Ina fita, yauwa namanta acikin saqon ki umma tace akwai wani magani kidinga Sha da daddare kafin ki kwanta, bansan kona mene ba na tambayeta taqi fadamin, but inaga de na tsari ne baba yayi miki
Dan Naga alama wannan gidan naku saida neman tsari, idan aka sako mutum a gaba da naci
Kallan rashin fahimta tayi masa, tace Yayanah, me kake nufi?
Da murmushi afuskar sa yace nida masu gadin can nake
Sakin Fuskarta tayi tace ok, juyowar dazatayi tayi ido biyu da daddy dayake tsaye ajikin window, da kansa yayi Mata alama data dawo ciki
Allah yaso Shahid bai lura ba, Dan haka sukai sallama cikin sanyin jiki tadawo ciki
Tana zuwa falon anan taganshi yana aikin zageye falon, Kallansa tayi fuskar sa tadawo kamar da atamke
Tashare shi tashige dakinta
Saida yaga shigarta daki sannan Shima yakoma dakinsa
Da daddare Amal tafuto zataje kitchen tasamawa kanta abinda zataji, tafuto da flate din ahannun ta, saiga shahida, cikin ranta tace shahida ganinki ba alkhairi ba, Shahid ta zauna dab da Amal, Amal kuwa ta dauke abincin ta zata tafi daki,
Riqeta tayi tace Amal, magana zamuyi
Cikin dakiya Amal tace inajinki
Amal Dan girman Allah kiyafemin, haqiqa nasan nabata miki abaya, Amma kuskure ne da aikin shedan Dan Allah kiyi hakuri ki yafemin
Amal inasan yayanki tun muna school, Amma baya kulani, baya sona, kuma baya qaunar ganina Amal, Amma Naga tsantsar soyaiyar ki acikin Idanunsa, idan kikai masa magana nasan zai Soni
Amal kokin San a dalilin qaunar yayanki nashiga wannan halin?
Nakamu da ciwon hawan jini
Riqo hannun Amal din tasakeyi cikin kuka tace Dan Allah Amal
Amal da mamaki yacika ta cikin haushi da takaici ta Fizge hannun ta, har hakan yayi Sanadin faduwar flate din Hannunta tace shahida me kike ce?