Sashe 29
Burinah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tace banga anty Amal bane
Anty mufy tace Amma aiga mijin ta nan dawo ki zauna yaje ya kirata
Daddy kuwa aransa yace kai wannan yarinyar da tone tone take wallahi
Momy tayi kamar batasan komai ba, ta dubi daddy fuska ba alamun wasa tace kira Amal tazo tayi break mana
Gabansa ne yafadi karfa ta futo suga halin datake ciki, Amma saiya dake yace to, hanyar dakinsa sukaga yanufa, anty mufy tabishi da kallo
Yaje har kofar Dakin yatura zai shiga yaji kofa a kulle
Yasake turawa yaji de kofar de tabbas ta qulle ta
Saiya fara qwanqwasawa, cikin baccinta taji muryar sa yana cewa baby Bude nine
Daga muryar ta tayi tace wallahi bazan Bude kakashe niba
Yasalam me baby take fada ne haka?
Yace aikwai wata takarda ne dazan dauka, office nakesan zuwa
Itama tace ainajima da sanin nice takardar
Sumar kansa yashafa, to yanzu Ina take so yaje?
Shida dakinsa Amma anyi masa fin karfi, sannan me take so yaje ya fadawa momy?
Gyaran murya yayi yace, baby please ki Bude Dan Allah your D dinki nefa, Amal kuwa tana jinsa ta share shi
Haka yajuyo yacewa momy tana bacci ne
Saita ce masa to hada mata tea kakai mata tasha saita ci gaba da baccin
Hamdala yayi aransa, wannan itace mafita, yahada tea kuwa mai kauri yadauka yatafi
Yaje yasake qwanqwasa wa sannan yace baby ki Bude ga tea ko kadan ne Kisha
Amal ko tanka masa batayiba, haka yajuyo salalo salalo da tea ahannu
Momy na ganinsa tace a a ya haka?
Cikin kuskurin kunya daddy yace wai Wai Bata buqatar tea din, momy tace a a to Bari Asa ayi mata wani girkin ko zata Iya ci
Cikin sauri Shima yace a a momy barta, inaga baccin ne yayi Mata dadi
Tsaki momy tasaki, inaga Yaron nan bashida gaskya
Dan haka ta dubi mufy tace, mufeeda tashi kikai mata, momy tayi hakane Dan aduba lafiyar yarinyar, taga alama daddy bashida niyyar ma temaka mata
Anty mufy tace to momy
Tana zuwa Dakin tace Amal Bude nice, Amal tatashi daqyar tana dingisawa tabude kofar tana ganin anty mufy tafada kanta tasaki kuka
Anty mufy tafara bubbuga bayanta tace ya'isa, fada kukai ne?
Ko laifi yayi miki?
Tace ba komai
Tace to ungo karbi tea din Kisha, tana daga tsayen ta karba tasha
Anty mufy zuciyar ta daya tajata gaban gadon
Amal dataji fuzga batasan lokacin data ce wayyo ba
Anty mufy tace menene Wai?
Amal tace ba komai
, anty mufy tace to muje, ahaka Amal din ta biyo ta, tana tafiya tana buda qafa
Nan take anty mufy tafahinci komai, daga kanta tayi tana kallan Dakin, aranta tace shege daddy, ashe shiyasa yake wannan qaryar?
Ashe kulle masa daki akayi
Anty mufy takama Hannunta tace Amal kiyi hakuri kinji?
Ko wacce mace dakika gani dahaka tafara, wannan shine auran
Amal ta goge idonta tace anty wallahi Yaya daddy mugu ne, saidafa yacemin.....
Anty mufy tayi saurin dora Dan yatsanta Akan bakin Amal tace naji Amal, kiyi hakuri
Kowanne da namiji dakika gani inde a'irin wannan ranar ne saide kayi hakuri Amal
Ina zuwa
Tatashi tashiga toilet tahada mata ruwan zafi sosai yanda zataji dadin jikinta, sannan tazo ta kamata ahankali suka shiga tace to shiga
Amal nashiga tafara rintse ido tana anty zafi, zafi wallahi
Anty mufy tace daure Amal
Haka anty mufy tasata acikin ruwan dumi har sau biyu sannan suka dawo Dakin
Ta dubi Amal tace yakikeji yanzu?
Ahankali tace anty da sauqi, Amma wajan inajin zafi
Tace to Bari Akira doctor yaturo mana mace ta dubaki
Fita tayi daga Dakin, Takoma wajan su Momy, daddy na ganinta ya sunkuyar da kansa qasa yana shafa Sumar kansa, Wayarta ta dauka ta kira doctor din, yace zai turo mace yanzu
Tana gama wayar, tadubi daddy anyi sa'ah alokacin Shima yadago kansa, aikuwa ta Maka masa Uwar harara
Be iya cewa komai ba, sai sake sunkuyar da kansa dayayi
Tana Nan atsaye har likitan tazo, anty mufy tace yauwa doctor ga Dakin can muje
Suna shiga Dakin taduba Amal tace gaskya anty Sai anyi Mata dinki dole, kuma banzo da kayan aiki ba, because nayi tunanin abin baiyi worst hakaba
Anty mufy tace to
Falo Takoma ta dubi daddy tace saika zo aiko
Tashi yayi yana satar kallan momy, aransa yana fadin Allah yasa karta gane komai
Yana zuwa Dakin yazuba mata wani irin Mayan kallo, ita kuwa tana ganinsa taji kunyar sa hadi da tsoron sa yakamata, anty mufy tace daukota muje asbiti
Haka yasa hannu cimak yadauke ta, suna futowa falo momy tace lafiya naganta ahannu?
Cikin sauri daddy yace a.. a...
A a babu komai momy zazzabi ne yake damunta
Kallan sa tayi, yau daddy an angwance Wai har ita zaiyiwa wayo, ko yaushe ta haifeshi?
Saita kada kanta tace to saikun dawo
Takoma Dakin tanata mamaki, Amma Kuma farin ciki ne tsantsa aranta
Suna Zuwa akayi mata dinki, inda likitan agabansu tace abarta tahuta ko zuwa one week ne, kafin wajan ya warke, Kar afarke dinkin
Haka daddy de yakasa magana, sai anty mufy ce tasake cewa daukota mutafi
Suna futowa anty mufy tasake dubanshi tace daddy wannan wanne irin shirme ne?
Koka manta yarinya ce ba salma bace?
Kansa aqasa yace to...to...to anty insha Allah za'a kiyaye, yanzu de kiyi shiru adena tada maganar nan haka, ai nace nadena, kuma ni wallahi bansan ya akai haka tafaru ba
Hararar sa tayi tace gaskya ne
Yayi Maka kyau
Shima cikin tashin hankali yace kiyi hakuri anty
Saikuma yabata tausayi yanda duk ya diririce kamar ba daddyn data sani suna wasa da daria ba
Suna Zuwa gida, direct Dakinta yakaita, yaje kwantar da ita ne yasunbaci goshinta
Sannan ya ajiyeta Dan Kar anty tagane
Fita yayi yakoma falo ya zauna, yanzu haka zai zauna har tsawon sati daya?
Anty ce tafuto, taje ta turo su Momy da shahida sukayi mata sannu, sannan momy cike da tausayi ta futo daga dakin
Shahida ta dubi Amal cike da tausayi, Dan zuwa yanzu Kam tariga data fahinci komai, jikinta ne yayi sanyi data tuna da nata auren
Shahida tace sannu anty Amal
Amal tace yauwa anty shahida
Tace Amma de yanzu kin danji sauqi ko?
Tace eh da sauqi
Shahida tace wallahi anty Amal duk sona da Yaya Shahid harkinsa nafara Jin tsoro, Amal tace ai yayana yanada tausayi anty shahida ki kwantar da hankalin ki insha Allah Babu komai
Haka suka Dan taba fira itama shahida tafuto saboda ta barta tahuta
Me Zaman falo kuwa yana ganin futowar shahida yayi cikin Dakin
Tana zaune agefen gado ta jingina da fillo
Yaje ya zauna akusa da ita, ahankali yasa Hannunsa yamaidata kan cinyar sa, Amal tace Yaya daddy Dan Allah kayi hakuri bazan sake ba
Tausayin ta yaqara kamashi yace ba kiyimin komai ba baby, nine ma nazo inbaki hakuri, kiyi hakuri kinji babynah, insha Allah bazan sake yimiki me zafi ba kinji?
Daga kanta tayi
Yace yauwa toyi baccin ki
Kokarin tashi take daga kan cinyarsa ya riqe ta, yace no baby inde Ina Nan daga yau nan ne wajan Zaman ki, yakai bakinsa dede kunna ta yace kinji?
Tace to
Yace baby kiyafewa "d" dinki kinji?
Tace to
Nayafema Yaya daddy
Kansa yadafe da Hannunsa yace baby banasan Yaya daddy din nan please ki sauyamin mana
Cikin shagwaba tace nide Yaya daddy Dan Allah kayi shiru
Yace Toshiknn ki fadamin menene "d" dinnan take nufi
Tace toka bari mana ai wataran zan fadama
Bakinsa yakawo dab danata, lips dinsu yahadu dana juna, cikin rada yace my darling kike nufi?
Ta girgiza Kai
Yasake cewa to my daddy kike nufi?
Nanma tasake girgiza masa Kai
Yace ok nagane ashe my dear kike nufi ko?
Cikin shagwaba tace Yaya daddy Dan Allah....
Bata fadi abinda zata fadaba yasaka bakinsa cikin nata, yakama lip dinta na sama yana Sha ahankali
Itama yatura mata nasa naqasa
Babu yanda Amal ta iya, haka takama tanasha itama
Adede lokacin momy data kawo wa Amal fresh milk Dan tasha, tunda bataci abinci ba ko zata Dan riqe mata ciki
Adede wannan lokacin ta shigo
Kawai bude kofa sukaji, kawai momy Sai ganin daddy tayi
Cikin ranta tace wannan Yaron inba korarsa nayiba bazai bar yarinyar nan tahuta ba
Sukuwa cikin sauri suka saki bakin juna
Kamar munafukai suka sunkuyar da kansu qasa
Amal kamar qasa ta tsage tashige taji
Shi kansa gogan yaji bala'in kunya, ga Amal daram Akan cinyarsa
Momy ta kalleshi dakyau tace Am Malam karaamullah
Dan Allah tashi kafice
(afwan afwan afwan fan's, nasan jiya anjirani dayawa anji shiru, hakan kuma yafaru ne Sanadin wajan biki danaje, dafatan za'a min azuri, BURINAH ku kasance tare Dani)
Mrs Usman ce
BURINAH
(A Romantic love story)
Writing by Amnah El yaqoub
Bismillahir-rahmanirraheem
Haka yatashi kansa aqasa sum sum, yana Sosa qeyarsa yafice daga dakin
Amal kuwa kwanciya tayi tare da Jan fillo ta rufe idonta dashi
Qarasawa tayi gaban gadon ta ajiye mata cup din Akan bedside drawer, tajuya tafice daga dakin
Tana fita, Amal ta bude idonta, afili tace shikkenan Yaya daddy yaja mana, Koda wanne ido zan kalli momy?Wai Dama haka yake?
Daddy kuwa yana fita dakinsa ya wuce yafada kan gado, Shima afili yace Wai mema yakawo ta ne?