Sashe 30
Burinah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Qasa yayi da muryar sa kamar yana tsoron wani yajishi yace I luv u baby
Yana wannan kwanciyar bacci yadauke shi
*** *** ***
After 4 day's
Yarage bikin su shahida saura kwana uku
Ana ta shirye shirye, shahida babu Wanda yakaita rawar qafar wannan aure, qawayenta da sunce Ina ango zata nuna musu pic dinsa awayarta, saboda tasan cewa batada shakka Akan nuna mijin dazata aura, tasan cewa zatayi aure ne na kece sa'ah
Haka a bangaren su daddy ma, tunda mufy tafadawa momy abinda likita tace, shikkenan daga wannan ranar momy ta kafawa Amal matakan tsoro
, kwata kwata ta dena bari su hadu itada daddy
Haka Dan dole ta mayar da Zaman falo wajan Zaman ta, nan take wuni, idan Kuma Amal din tafuto to yanzu zakiji ta nuna mata waje agefenta tace yata zoki zauna anan, ta warke kalau, Babu abinda yake damunta, momy tana lura da daddy yanda zaiyi ta zarya a falon, Amma Bata bashi damar ganin Amal, ahaka har biki yarage kwana daya gida yarikice da shagulgula, Amal bataje jigawa ba, anan ta tsaya akai komai da ita, sosai momy taji dadin karar data musu
*** *** ***
Washe gari dubban mutane suka shaida daurin auren Shahid da shahida, Akan sadaki nera dubu Dari
Sai Bayan an daura auren ne Amal ta samu damar ganin Yaya shahid da baba dakuma yan'uwan su na Niger dasukazo daurin aure
Yayi kyau sosai cikin fararen manyan kaya da babbar Riga, Amal ma pink din less tasaka yayi Mata kyau sosai, tana zuwa wajan su
Ta rungume baba, cikin farin ciki yace Amal ya hidimar bikin?
Baba nah lafiya, yasu umma tah?
Yace suna nan kalau, suma sunacan suna harkokin bikin
Kallan Shahid tayi tace yayanah kayi mugun kyau sosai wallahi, yace Allah qanwata?
Tace sosai ma Yaya, bari inyi mana pictures
Shida itane sukai selfie saikuma itada baba, sai wanda tashiga tsakiyarsu ta rungume su dukansu akayi musu
Zama tayi sukai ta fira, saida sukazo tafiya ne zuwa hotel din da aka saukesu zuwa gobe kafin su tafi da amarya sannan tadawo cikin gida, cikin farin ciki
Tana komawa ciki wajan shahida tayi tareda qawayanta, tasaki jikinta kamar Bata da wani matsayi, haka sukaita fira kamar dama can qawaye ne, aka manta da abubuwan dasuka faru abaya, Babu wanda zai kalleta yace tana da aure duk ta saje acikinsu
Da yamma suna Dakin momy su yasu, momy tana sake yiwa shahida fada, Amal duk tana jinsu yayinda take warewa shahida kayan dazata saka wajan dinner anjima
anty mufy ce tahadawa shahida ruwan magani tabata tasha, sannan ta kalli Amal tace kema bari azubo miki
Cikin sauri tace a a anty wallahi kibarshi nagode
Har taso bawa anty mufy da shahida daria
Daddy ne yashigo Dakin da sallamar sa, yana neman Amal, saboda yaje Dakin nata Bata nan, kuma yaduba yaga baiga kowa acikinsu ba, Dan haka yayo nan Dakin
Da mamaki afuskar momy ta dube shi tace yanaga kana tafiya daqyar ne?
Qeyarsa ya Sosa, yace momy wallahi nagaji ne dayawa
Tace hakane Toya za'ai
Qasa yayi da kansa yace momy dama sallama zamuyi muku, mu zamu wuce
Tace Ina kenan?
Yace dama saboda hayaniya tayi yawa anan din, shine nace zamu koma gidan mu
Kallansa tayi, Sarai tasan inda maganar Tasa ta dosa, sai tace a a daddy dama kunada wani gida ne Bayan nan?
Jinake Kaine yadace ka zauna anan gidan ba muba
Amma kana cewa zaku koma gidanku?
Anty mufy tace kuma yanzu qanina Ana wannan hidimar zaka dauketa ku tafi?
Momy ce ta kalli mufy sannan tace tace babu inda zataje
Ta maida kallanta ga daddy tace tashi katafi saida safe
Babu musu yace to momy nagode
Haka yatafi dakinsa yana tunanin yanda zai samu kebewa shida matarsa
Da daddare kuwa kowa yayi shirin tafiya dinner, Amal ko mayafi babu, duk inda tayi kowa Kallanta yake, motoci ne sukazo zasu dauki amarya da sauran qawaye awuce wajan, gidan Takoma za'a sake gyara Zaman kwalliya
Tana yin hanyar Dakinta, taji an fuzgota
Qara zata saki, yayi saurin toshe mata baki da hannun sa yace shiiii
Kamar marar gaskya yafara waigawa dayaga babu kowa yajuyo ya fuskanceta yace muje
Tace Ina zamu Yaya daddy wajan din....kafin ta qarasa yace gidanmu
Gidanmu zamuje, magana kawai zamuyi mu dawo
Cikin rashin damuwa tace to idan muka gama Sai muje wajan dinner ko?
Dayaga batada wayo sai yace daga can ma kawai saimu wuce
Tace to Bari insake gyara kwalliya ta, yace toyi sauri Kar afara muna gida
Haka tashiga daki, cikin sauri tagama komai harda sake fesa turare, sannan tafuto, tace muje
Hannunta yakama suka futo harabar gidan, duk mutane har anfara kaisu, sun shiga cikin motar suka zauna abaya shida Ida
Driver yafara ja, daddy ya hango Malam iliya
Umarni yabada akirashi, yana zuwa yace iliya daga yau ka koma bakin aikinka nada
Cikin rissinawa yace to yallabai, angama, yanzu kuwa zan tafi
Glass din motar tinte ya sauke suka tafi
Suna tafiya Amal ta dube shi tace aida kabarshi anan din, nisai Ina Bude gate din
Yasan sarai magana ta fada masa
Amma zai wanke kansa awajanta insha Allah
Ta restaurant suka biya, suna cikin motar akayi musu ordering abinci, sannan suka kama hanyar gidan
Suna Zuwa kuwa suka tadda iliya har yaje, dayake kusa gidan yake babu Nisa
Gidan suka shiga, da ledojin abincin ahannunsa
Direct dakinsa suka tafi, suna Zuwa Amal aka harde a kujera, tace Yaya daddy kayi sauri Dan Allah muyi muyi mu tafi
Shima yace karki damu yanzu kuwa
Babbar rigar sa yacire, yacire rigar jikinsa, sannan yacire dogon wandon
Kan Amal aqasa bataga abinda yakeba, saida taji alamun zai shiga toilet sannan ta dago da kanta tace, Yaya daddy ai wanka?
Shima yace to tayaya zamu tafi ni ban shirya ba?
Ke kinci kwalliya nikuma ko oho
Tace shikkenan jeka, yi sauri
Tana zaune Zaman jiransa ta nayi tana duba agogo hannun ta
Yafuto, ya wuce yaje wajan kayansa
Yana duba qananan kayan dazai saka, yaga sabbin kaya aciki,daukosu yayi, yakalli Amal
Allah Sarki ashe shi ta saiwa wannan kayan lokacin da sukaje Germany
Murmushi yasaki yadauka yasaka
Yadawo Gabanta yadauki abincin yace taso kici abinci, banaso kije kinacin wani Abu agaban mutane
Babu musu tasauko qasa idonta akansa, tana kallan yanda kayan yayi masa kyau
Shida kansa yaciyar da ita, sannan yace Shima tabashi, spoon din tadauka zata bashi yace no da hannun ki nakeso
Haka tasaka Hannunta cikin abincin tafara bashi
Ahankali take bashi abincin yanaci har wani lumshe ido yake
Tana gama bashi ta tashi zataje ta wanke Hannunta, ya dakatar da ita ta hanyar riqe hannun ta yace bari kiga yanda ake qarasa aikin lada
Maida hannun yayi cikin bakinsa yana yana sudewa, saida yagama sudewa sannan yakama Dan ya tsanta daya yafara tsotsa ahankali
Gaba daya yafara kashe mata jiki da wannan salon nasa
Cikin rashin kuzari tace baka gama bane, sai a sannan yadawo hankalin sa
Yacika mata hannun taje ta wanke tadawo Dakin
Kamota yayi yace muje muyi maganar mu tafi
Zama sukai agefen gadon yakama hannayenta ya riqe, yace baby kiyi hakuri Akan abubuwan dasuka faru abaya, naji dazu ma kina fadamin maganar gate, ban kori iliya Dan yamin komai ba, saidan Ina kishin ki, banasan abinda zaisa wani Abu yahadaki da maza, bazan yafewa kainaba
Kiyi hakuri kinji?
Banayin komai saida dalili
Sim card ya miqo mata yace wannan sabon layin dazakici gaba da amfani dashi ne, anbude miki account dashi, da sauran kudinki aciki, zaki dinga tura musu wanda na ciyar da yaran nan da kikai alqawari, Bayan wata biyar, saboda ancire na wata shida
Wannan kuma ATM dinane idan kina buqatar kudi Sai kije kicire yanda yimiki
Sannan maganar koya miki Mota, bansan Yaya za'ai ba, shahida tayi aure dasai takoya miki
Amma kiyi hakuri zuwa lokacin da zamu samu fita zuwa wata qasar Sai na koya miki
Amal mamaki yakashe ta zaune, ta dube shi tace Amma Yaya daddy yazaka bani atm dinka?
Mezan yi da wani kudi kuma Bayan nawa na wajena?
Yace incase, wasu zasu iya neman temako awajanki saiki dauka aciki kibasu, karki damu, dukiyata Dani kaina nakine Amal
Mun Riga da munzama mallakinki, daddy naki ne halak Malak
Ajiyar zuciya tasauke tace Yaya daddy ni banida wanda zan temaka wa Sai mutum daya dayake Raina
Yace waye?
Tace wanine hamza, daya temakamin lokacin dazan tafi jigawa
Yace ok kice shine ya nuna miki hanyar guduwa ko?
Amal tace Yaya daddy ba abinda kake tunani bane, nide kawai Ina San temaka masa ne
Kafada yadago yace saide kisa ayi masa komai Sai afada masa daga kene
Amma banasan ku sake haduwa dashi, tace to Yaya daddy nagode
Agogo ta kalla tace Yaya daddy mu tafi ko?
Kallan ta yayi yace wai kina nufin wajan dinner?
Tace emana
Yace haba baby tayaya zan barki kije da wannan uwar kwalliyar?
Wallahi inkika fita mutuwa zanyi, Wai kinsan yanda nake sanki kuwa?
Dadi yakama Amal sosai acikin ranta
Matsota yayi yana shakar qanshin dake tashi ajikinta yace wanne irin turare kika saka ne?
Inshaqa Nima?
Daga masa Kai tayi
Haka yafara bin jikinta lungu da saqo yana shaqar qamshin jikinta, daga nan labari yafara sauyawa, inda tace batasan zancan ba, haka de yabi ya kalallameta saida yasamu abinda yake so
Bayan komai yalafa ne, ya qaqumeta ajikinsa, yanasa mata albarka,cikin rada yace Mata kinji zafin yanzu?