← Book details Bani Nayi Kaina Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 31

Sashe 17

Bani Nayi Kaina Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kaman in tashi in bishi is not easy to hurt the person you love.

SAWWAMA QAWWAMA😘

💖BANI NAYI KAINA BA💖

By Sawwama A.

Page 30.

TABIKAL PULAAKU! TABIKAL PULAAKU!! TABIKUL PULAAKU!! 🤔
BANI DA ABINDA ZANCE GA WANNAN GIDAN SAI GODIYA WE ARE ONE FAMILY, YAN UWAN JUNA SISTERS FROM DIFFERENT MOTHERS.

SURAYYAH DA FIDDAUSI BAN MANTA KU BA😂

******* ******** ******

Haka muka kwana kowa na juye juye Ridwan ya rasa madafa.

Tashi yayi kai kukansa wajen Allah ya kawo mishi dauki dan a halin da yake ciki bai san ya zaiyi ba he don't want to force himself on her yana tausaya mata yanzu da ya san dadin abin he surely know in ya cigaba da danne kanshi randa ya danketa zata yabawa aya zakinta.

Ni kam tausayin mijina ne damkal a raina ina ji kaman inyi watsi da shawaran farida in bashi hakkinshi kar in sashi a wani hali toh amma hakan na nufin duk randa yan wulakacin nashi suka motsa ba zai yi shayin karta min rashin mutuncinsa ba haka na daure raina na hana zuciyata abinda take so.

Kwana uku muka kwashe muna abu daya da ya dan rabeni zan fashe mishi da kuka yayi ta aukin lallashi yana fadin ba zai min komi ba.

Wani sa'in duk kukan da zanyi sai ya jagwalgwala ni ya dan samu nutsuwa ya kyaleni a lokacin da ni ya daga min nawa hankalin sai nake ganin kaman da biyu yake min nima inji me yake ji.

Duniya ta yiwa ridwan zafi ya rasa mai yake mishi dadi ya rasa ya zai yiwa zakiyya ta karbeshi yayi lallashin yayi fushin har ya gaji.

Bata ganin he stood to her level ya roketa hakkinshi amma kememe ta nuna ita tsoronshi take ji gosh shi kam ya zaiyi.

Toh ko dan dabaran da ta mishi ranan bata kara gwadawa ba duk shi ya janyo da yace mata yar bariki ya san da ta tausaya mishi ta dan rage mishi zafi.

Yau kam sosai cikinshi ke ciwo bari ya lallaba yaje ya roketa in baza ta bari ya kusanceta ba atleast ko blow job ko hand job ta mishi.

A daddafe ya tashi ya nufi dakinta.

A lokacin ni ina nan ina ta murkususu cikina na ciwo saboda da yamma na fara period dama tun jiya ina dan jin ciwon maran.

Likimo nayi da naji shigowanshi dan bana so ya zo ya dameni bayan yanda nake ji din nan dauriya kawai nayi na dake kaman ina bacci.

Lallabowa yayi ya kwanta a gefenta ya san ba bacci take ba dan ya lura tana dan matsa cikinta da hannunta.

Allah yasa abinda yake ji take ji abin sai yazo mishi da sauki.

Hannuna ya cire akan marata yana shafa min a hankali yana dan matsawa tuni na dan fara samun relieve.

Ganin yana kokarin tura hannunshi kasa yasa na mike zumbur janyoni yayi na fada jikinshi.

Sarrafani ya fara yi lokaci daya ciwon cikinmu ya tsananta kuka na fashe da shi ina dan ture shi tare da fadin wayyo cikina.

Hannuwana ya hade a saman kaina yana cigaba da rura min jiki.

Ni kam bakina ya mutu dan azaban da nake ji so nake in hanashi kar yayi nisa ya sa kanshi a wani hali amma na kasa dan ni kadai na san me nake ji.

Hannunshi ya kai kasana turus yayi ya tsaya da abinda yake yi gaba daya wutar hanyar sadarwarshi ta dauke.

Sai yanzu ya gane kukan ciwon cikin da take yi komawa yayi ya kwanta ajikinta yana mai da numfashi tare da kuma danneta.

Duk nauyin shi da nake ji haka na daure ji nake kaman zanyi amai sai da na ga yana kokarin kasheni na fara kokarin tureshi.

Cikin wani irin murya yace No please no ki taimakeni na roki im ba ki min wani abuba zan iya mutuwa duk da ciwon da nake ji tare da tausayinshi sai da na gallawa keyarsa harara.

Cikin nishi dan ya danneni nace yah ban iyawa dan ni ba yar bariki bace.

Dan dagani yayi yana shafata yace i know ki yafe min ko wani dan adam ajizi ne ni nafi kowa sanin darajarki da mutuncinki wancan maganan da abubuwan da na miki na cikin ajizancina.

Cikina ne yayi wani irin kullewa na dan ture shi Allah ya taimakeni ya sauka ai ba shiri na dunkule ina wani irin kuka.

Shima yana dafe da maranshi ya dan birkitoni yana fadin menene ko mu tafi hospital ne dan duk muna buqatan kulawa.

Duk da halin da nake ciki sai da gabana ya fadi dan tawa me sauki ce ana ban oain reliever da maganin bacci na samu bacci shikenan.

Shi nake tsoro kar sai bacci ya daukeni su bashi wata yayi sex da ita tunda ni ba uwar da zan iya mishi.

Ah ah ah ah yah karrrr.. Muuuujje ko ina wayyo Allahna

Allah sarki shima komawa yayi ya kwanta ya janyoni ya rungume yana nishi sama sama.

Tausayin mune ya kamani duk muna cikin halin da ba za mu iya taimakawa dayanmu ba.

Allah na tuba ban kara cutar da bawan Allah zan sauke hakkinshi dake kaina da zarar na samu sauki.

Haka muka yi ta juye juye dukkanmu ba wanda ya sami bacci sai gaban nin asuba bacci mai nauyi ya dauke mu.

SAWWAMA QAWWAMA😘

💖BANI NAYI KAINA BA💖

By Sawwama A.

Page 31.

GODIYA GA DUKKAN MASOYANA DA SUKA SHEDI HALINA,TSAKANINA DA AUNTY ZUWAIRAT KUMA SAI SAM BARKA MUNA JONE WHOEVER YOU ARE JE KI KARA SHIRI.

******* ***** *******

Ya rigata farkawa lokacin gari har yayi haske a hankali ya zareta a jikinshi toilet dinta ya shiga yayi wanka ya dauro alawla.

Sai da ya gabatar da sallahn asuba yazo ya zauna a gefen katifar bacci take sosai ganin haka yace bari ya barta tunda ba sallah zata yi dare daya ta zabge sosai fuskarya tayi fayau.

Dakinshi yaje ya dau wayarsa ya kira office kan ba zai samu zuwa ba baya jin dadi.

Gidan ya fara gyarawa duk da ba wani datti ya tattara komi sannan ya shiga kitchen dan tanadar musu breakfast.

Kasancewar shi dama ya iya girki kai duk wani officer ma dai ya iya girki tunda yawancin rabin rayuwansu ba tare da iyalansu suke yi ba ko da kuwa suna da back man sai dai ya musu wanki guga wankin mota,sharan gida da polish din booth dinsu.

Kokarin mikewa nake dan da dukkan alamu na baci har zanin gadon ma da kyar na tashi dan bana jin jikina da karfi wallahi wannan ciwon ba karamin sani gaba yayi ba ance in mutum yayi aure shikenan ni gani ina ta fama.

Bathroomna shiga nayi wanka na kimtse daure da towel na fito ina kokarin zare zanin gadon ya shigo da sauri ya karask karban zanin gadon yayi daga hannuna yana fadin ke da baki da lafiya me za kiyi da bed sheet din kuma.

Kaina na sunkuyar cike da kunya nace yah ina kwana bai ansa ba ya ajiye bedshewt din kan gadon.

Matsowa kusa dani yayi ya rungumeni yana shafa bayana a hankali tare da dan kama kasan kunnena da hakorinshi amma bada zafi ba.

An tashi lafiya sweerie pie? Uhm? Daga yau ina so in zamu gaisa inji ki a jikina tukun.

Kwantar da kaina nayi a jikinshi dan wani fayau nake jina kasancewar rabona da insha ko ruwa tun jiya da rana.

Rikeni yayi yana dan jijjigani kaman mai rawa dan zame jikina nayi nace yah bari in wanke bed sheet din ya dan baci na fadi haka kaina a sunkuya na zubawa yatsun kafanshi ido.

Dan haka kawai wani kunyanshi ke dauwainiya dani bacin zanin gadon na tuna min da first night dinmu.

Ban yi zato ba sai gani nayi ya dau bedsheet din ya nufi bathroom da shi da sauri na bishi na rike na marairaice fuska nace is stain zan wanke.

Yace no no no yana shafa gefen fuskata ke ai baki da lafiya kar ki damu zan wanke.

Wal wal nayi da idona nace toh ai kaima ba lafiyan ne da kai ba.

Hancina ya lakace ya dan kanne ido daya yana murmushi tare da fadin ni lafiyata kalau ke kike sa min ciwon kuma ke kike da maganin.

Dan hada fuskata nayi tare da turo baki habana ya rike ya dago da fuskata ya looking serious.

Yace yeah maganin ciwona na tare dake amma ba zan tama tursasa miki ba na san zaki yi tunanin ina kyautata miki dan ki bani hakkina ne.

No ko kadan in zaki cigaba da danne min hakki har illa masha Allah ba zan takuraki ba dan bana son un baki wrong impression a kaina saboda ina so muyi zaman aure tsabtataciya.

The good thing shine na daina jin tsananki kwata kwata amma ba zan ce ina sonki ko ba na sonki what i feel toward u......

Shiru yayi a hankali murya kasa kasa nace what do u feel? Shima cikin whispering yace I dont knw.

Cikin idonshi na kalla ba komi a ciki sai iyakar gaskiyarshi da confusion how do feel? Na tambayeshi ina kallonshi.

Murmushi yayi ya mana kiss a goshi kafin yace last i checked doctor kika ce min kike son zama not a psychologist so there is no way zaki san me nake ji.

Oya go and get ready kafin in gama muyi break ya fadi haka yana turani gaba shi kuma ya shiga bathroom din.

Ina shafa lotion ina murmushi ni kadai koma mai yake ji Allah yasa ya rikide ya koma soyayyata agrrrr i press too hard mtsww har sai ya gano ma ina so ya soni ne.

Gosh zaki,zaki, zakin dada,zakin yaya where are your manners? Light make up nayi na dauko wata doguwar rigata silver ce kuma silk doguwa ce har kasa tana da siririn hannu kuka ta kama jikina kasanta pencil ne amma an tsaga gefe da gefe har cinya sai na samanta transparent.

Ina kokarin daura na saman ya fito karasowa yayi ya karba tare da mayar da ita yace na fi son ganinki a haka kinfi kyau.

Murmushi nayi a zuciyata nace wai kyau yaushe ya fara son kyau din gaban mirror naje ina kokarin kama kaina.
Chapter 17 · 0% Book details