← Book details Bani Nayi Kaina Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 31

Sashe 14

Bani Nayi Kaina Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Daga gidan hajiya gidan daddy muka yi mami sai nan nan take dani dan dama can yah rid dan gidanta ne.

Fadila sai kumbure kumbure take ganinmu da yah ita da take jiran taji labarin irin cin ubana da yah rid yake yi sai gashi ta ganmu tare.

Aiko sai da ya kwada mata rankwashi ganin tana ganinmu bata gaishe shi ba.

Ni da fareeda ko daki muka kule ina bata labarin tafiya zamu yi nan ma ta ban nata lectures din.

A gajiye likis muka dawo gida kowa dakinshi yayi kayana da duk wani abu da nake buqata na hada nayi wanka na kwanta raina fes.

Shi kam ko da ya kwanta dariyan yarinyan ya dinga yi yanda take rawan kan tafiyan nan bata san mai ya shirya mata bane inshaa Allah kafin ta dawo sai ya sauke mata dukkan buqatunshi.

Murmushi yayi a fili yace kila ma ta dawo da guzurinta wa yaga yar makaranta da guzurin ciki😂🤣

SAWWAMA QAWWAMA😘

💖BANI NAYI KAINA BA💖

By Sawwama A.

Page 25.

Washegari da muna sallar asuba muka dau hanya driver ke janmu. Sai murna na ke zani kwara state.

Ba a dade da fara tafiya ba nayi bacci tafiya muke sosai.

Kura mata ido yayi ganin yanda ta wani shige jikinshi duk a cikin bacci a hankali ya lumshe ido ya kwantar da kanshi jikin kujera can kasan makoshinshi yace fitinanniya.

Bamu tsaya ba sai da muka kai bidda cikin bacci naji ana dan dukan kumatuna a hankali.

Bude ido nayi na ganni kane kane a jikin mutum ba shiri na mike ina goge bakina saboda yawu da ya dan gangaro min🤣😝

Kallon bakin nawa yayi sannan ya kalli gaban riganshi ya hade rai ya dago yana kallona.

Meye wannan ya nuna inda na staining mishi da yawu.

Sosa kai na fara yace zaki sani ne muna isa zaki wanke min shirt dina.

Dan turo baki nayi hannunshi ya kai tsakiyan girana inda ya tattare yace meye na hada ran? Zaki wanke ne ko kina yaya.

Ya bude mota ya fita nima fitowa nayi ina mika kirjina ya dan bige da bayan hannunshi.

Nace wayyo yah Rid me na maka.

Hade rai yayi yace ban sani ba ni sa'anki ne da zaki tsareni da tambaya kin wani bankaro kirji a tsakiyan titi wai ke kina mika mtsw ya wuce ya barni a tsaya.

Azahar da la'asar muka yi muka ci abinci sannan muka dau hanya.

Kallona yayi yace ki matsa can in zaki yi baccinki kar ki wani zo ki kwanta min a jiki ki jika ni da yawu.

Turo baki nayi ina gunguni,uban me kike cewa?

Kara turo bakin nayi nace ba komi fa

Kwafa yayi yace ki dinga min grumbling ki gani naga alama raini na son shiga tsakaninmu amma zanyi maganinki.

Ni dai gum nayi bance komi ba wannan karon banyi bacci ba wayata na dauka ina karanta littafin da ya tafi da ni a yanar gizo littafin sweetheart din sawwama wato ZAKI SAN KONI WAYE.

Sai wajejen biyar muka isa a gajiye likis muka isa barrack din.

Sosai officers barrack din ya kayatar dani gida ne babba mai dakuna uku da palour.

Palon babba ne sosai amma ba dining area ko ina na gidan nan babba ne kitchen store ko ina babba ne kuma an cika ko ina da kaya.

Store din ma akwai kayan girki ina ta mamakin toh wa yake mishi girki.

Da wuri duk muka kwanta a daya daga cikin dakuna biyun da suke jere na sauka dan dayan dakin na can kusa da palo.

Take away ya siyo mana da wuri na kwanta bayan nayi wanka saboda gajiyar da nake ji.

Da safe da na farka na samu har ya tafi office karkade gidan nayi ganin yayi kura sannan na dafa farar shikafa ganin yana da miyan stew sai na soya plantain nayi coslow.

Bai dawo ba sai hudu wanka yayi tare da sallah ina kwance a daki ina sana'ar ya leko dakina yace malama in kin shirya abinda ya kawoki ki fito.

Da sauri na diro daga kan katifar na dauko gyale na fito tsaye na same shi a palo yana daura agogo.

Kallona yayi sama da kasa yace wa zaki bi a haka nima kallon jikina nayi dan inga meye a jikin nawa.

Riga da skirt ne na atamfa a jikina duk da sun matse ni amma basu yi tsaraici da yawa ba.

Nace yah me kayana suka yi ni da nake cikin mota ma wa zai ganni?

Zama yayi a cikin daya daga cikin kujerun palon yace ashe baki shirya fita abinda ya kawoki ba.

Juyawa nayi na bi dan passage din zuwa dakin ina gunguni hijab na saka na fito bai ce min komi ba ya fita nima na bishi.

Sai da ya ta da motan ya juyo ya kalleni yace ban hanaki yi min grumbling ba.

Waro ido nayi nace yah yaushe nayi grumbling ni kuma.

Na miki karya kenan ya fadi hakan yana sarrafa kan wheel din ni dai bance komi ba ya gama bambaminshi.

Wani katon filin da ke cikin barrack din muka je da alama inda suke parade da wasanninsu ne wajen dan daga can gefe wasu ne ke ta kwallo.

Fita yayi yace inshiga driver side gabana sai faduwa yake yi na shiga shima ya shiga inda na bari.

Cikin kwarewa da hikima ya dinga tantance mun yana nuna min abubuwa da faninsu kan kace me sai gani ina tuki zuciyata sai tsinkewa yake.

Mun kwashi awa muna abu daya kafin muka wuce mami dan yin cafane mami wani dan karamin kasuwansu ne da yake cikin barrack din.

Sai murna nake yi jin yah rid yace nayi kokari.

Haka muka kwashi sati guda muna yi yah rid ya rage daure min fuska dan wani sa'in ma har hira muke dan tabawa na kokarin da nayi wajen iya tuki in muna dawowa.

Ikon Allah bai taba nuna min wani abu ko son taba ni ba yana takatsantsan wajen tabani ni kuma ban taba kin daina sa kananan kaya ba har mamaki nake yanda baya bina da mayataccen kallonshi nan ba

Zaune yake a office dinshi juyi yake akan kujerar sa ya rasa ta ina zai bullowa yarinyan yanda ba za ta rainashi ba.

Allah ya sani ba karamin dauriya yake akanta ba nunawa kawai yake kaman bai damu ba amma shi kadai ya san halin da yake ciki.

Gashi itama she is not helping matters shigan da take yi kara rura mishi wutan sha'awarta yake yi.

Yau dan masifa da safe wani jan mini skirt ta saka tarw da riganshi ja ta mishi breakfast in ta tsuguna tas yake hango farinpant din da ta saka.

Dalili kenan da yasa yake cikin wani yanayi tun safiyar yau har kunya da tsoro yake ji kar yan office dinshi suga bulge din da wandonshi yayi.

A daddafe ya kai uku da rabi yau tattaro komatsnshi yayi ya kama hanyan gida yau sai dai ayi abinda za ayi amma kam sai ya karbi hakkinshi.

Fitowana daga wanka kenan zan nufi daki kasancewar bayan gidan ba a daki yake ba hajaran majaran na ga mutum ya shigo idon nan yayi ja.

Kuri ya min kafin ya shige dakinshi tabe baki nayi na shiga nawa dakin, kwalliyata na tsantsara cikin wata yar karama riga mai kaman na bacci na daura after dress nay sallah.

Ganin hudu da rabi har ta gota bai ce min inzo mu tafi ba ya sa na miki dan na zaku saboda tin jiya yace min yau sabon lesson za muyi na tukin🤣

Kwankwasa kofar nayi kafin na tura kofan na shiga kwance yake rub da ciki daga shi sai farin vest da farin boxers.

A tunani na bacci yake shi yasa na dan karasa jiki katifan na dan fara buga katifan ina kiran yah Ridwan ka tashi lokaci na tafiya.

Na kai minti biyar ina bubbuga katifan amma ko motsi shiru nayi ina tunanin ko bashi da lafiya ne.

Kai hannuna bayan wuyanshi nayi naji zafi a hankali na dan taping wajen nace toh yah ka tashi ka sha magani in baka da lafiya ne ba kyau baccin bayan la'asar ni na hakura da sabon lesson din sai ka warke.

Juyowa yayi jin ta ambaci sabon lesson shi shap ya manta yace mata zai koya mata wani sabon lesson din tuki murmushi yayi kafin ya juyo dan dama can yana jinta.

Kankantar da ido yayi yace kina son sabin kesson din?

Gyada kai nayi nace eh amma sai ka sami sauki.

Kasa kasa yace ba wahala ai matso in gaya miki a kunne hala ma ki iyayi ba sai na guiding dinki ba.

Matsowa nayi na kara kunne na a bakinshi jikina na shafan nashi.

Shhshhshs Cire bakin abin jikin kin nan yana min zafi kinga garin da zafi.

Tashi nayi na cire wai sai najo wani kunya da fadiwar gaba kakkare jikina na fara.

Matso mana in gaya miki matsawa nayi na kara kunnena a bakinshi.

Hura min kunnen ya fara ahankali tsigan jikina ne ya fara tashi jin ya zira halshenshi cikin kunnena ba shiri na sauke wani ajiyr zuciya.

Tuni na fara rasa tunanina kokarin mikewan nake ya sa hannunshi daya ya zagayo kuguna dayan kuma ya zira ta saman rigana.

Ohhhhh yah Riiiidddd bakina ya lalubo ya hada da nashi yana min wani salo ni kaina ban san lokacin da na fara taya shi ba.

Mirginoni yayi ya sauke hannun rigata kasa ya rabani da ita gaba daya.

Wani ajiyar zuciya ya sauke tare da rungumo boobs dina yasa fuskarshi a tsakiya hannayenshi na matsa su.

Da haka yasa nipple daya abaki yana nibbling a lokaci daya kuma yana murza dayan.

Saukar da hannunshi yayi ya zare min pant din jikina shima ya cire kayanshi.

Mun kai 30 minutes muna jiyar da juna dadinmu kafin ya shiga tsakanin kafafuwana ya fara kokarin trusting.

Kuka na fashe da shi jin wani zafi yana ratsani yastarshi daya yasa ganin ya kasa shiga ya fara fingaring dina kuka nake ina rike hannunshi tun ba ma da ya kara wani yatsan ba.
Chapter 14 · 0% Book details