← Book details Bani Nayi Kaina Ba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 31

Sashe 13

Bani Nayi Kaina Ba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da sauri na karasa kafin yayi wata magana na andsa ina goge mishi kirjinshi zuwa cikinshi zuwa bayanshi.

Baki ya sake yana kallona kaman wani dole haka na ja shi na zaunar dashi na dauko lotion dinshi na matsa a hannuna.

Bayan shi na fara shafawa a hankali in an exotic way tuni tsikan jikinshi ya fara tashi.

Haka na dinga shafa mishi man ba tare da na daura hannuna gaba daya ajikinshi ba sama sama nake shafawa ina goga kirjina a jikinshi wanda hakan ke kara daga mishi hankali yana dagula mishi lissafi sai da na tabbatar ya kamu saboda ganin yanda idonshi ya canza kala jijiyoyin jikinshi suka tashi.

Kama hanya fita nayi ina kada mishi ass ina ji yayi wani irin shan yaji juyowa nayi na kashe mishi ido kafin na fita.

Ridwan daskarewa yayi a wajen kaman wanda aka dasa wannan aljanar yarinyan zata kashe yau kam tace kar yayi bacci in her on way.

Kama junior yayi ya dan saki wani ihun takaici kafin ya fada ya kwanta ko pyjamas bai sa ba.

SAWWAMA QAWWAMA😘

💖BANI NAYI KAINA BA💖

By Sawwama A.

Page 23.

Ranan duk su biyun ba wanda yayi baccin arziki Ridwan sha'awarsa ta tsananta sai da ya sha pills dinshi yayi bacci.

Ni kamai ban sami runtsawa ba sai wajen biyu dan wani irin sha'awar mijina ke damuna dama ance in zaka gina ramin mugunta kayi shi dai dai.

Abinda ya faru na sha hadin kankanan da mamah ta koya min daren ranan kafin naje wajen yah rid din sai gashi na zo na daga mana hankali gaba daya.

Washegari na makara a daddafe na yi sallan asuba na koma ban tashi ba sai wajen sha daya.

Kasancewar ko wanka ban yi ba rigar baccina na jiya shine a jikina dan ko da zanyi sallah doguwar riga kawai na daura a kai.

A haka na fito daga dakina dagani sai rigar baccin gashin kaina a hargitse na nufi kitchen dan sama mana breakfast.

Kasancewan har lokacin baccin bai gama sakeni ba ban lura da shi a palo ba haka na wuce ina tafe ina mika.

Shi kam ido ya zuba mata she look damn sexy in the bright light tsaraicinta ya kara bayyana luntsuma luntsuma boobs dinta a tsaye peaks din suna tsone mishi ido balle yanda take ta wani gantsarewa wai ita tana mika.

Lokacin da rayi kwanat kitchen har wani karyar da wuya yayi yana bin fadaddan kugunta da kallo ga ass chick din ohhhhh ba a magana.

Komawa yayi ya jingina da kujera lokacin da ta shige kitchen limshe ido yayi jin hankalin shi na neman tashi.

Why why me yasa take yawan daga mishi hankali me yasa sauran mata basa bashi sha'awa amma ita ko a cikin hijabi take sai yaji sha'awanta.

Crossing kafanshi yayi yana kokarin danne junior da yake son shi sai ya tashi.

Ni kam Sauri sauri nake in soya mana ko plantain da kwai ne musha da tea dan baccin bai ishe ni ba .

Sai da na gama setting table na lura da mutum a kwance a palo karasawa kusa da shi nayi na dan taping dinshi nace yah ka tashi kaci abinci rana yana yi.

Tun lokacin da ta fito yake jin motsinta ko da tazo tana taping dinshi yana jinta a hankali ya dan bude ido ya murtuke fuska.

Mikewa yayi zaune yana kare min kallo ke wai ke wata irin kazama ce ji wai ace har yanzu kina yawo a nighty baki yi wanka ba.

Dan turo baki nayi nace yah fa bacci nayi sai yanzu na farka kuma yunwa nake ji shi yasa ban tsaya yin wankan ba.

Tashi yayi ya nufi table din yace ke dai kika sani serving dinshi nayi nima na sa nawa har na zauna yace ke wai a haka zaki ci abincin kin ma yi brush.

Nace yah nayi mana kuma ma ai tunda har na sa abincin ka bar ninkawai inci balle ma ai a gidan mijina nake kuma a gabanshi.

Hmmm kawai yace a zuciyarshi yace jita wai miji sai kace wata uwar take tsinana min tsaki yayi.

Ni a zatona saboda nace mishi mijina ne yake tsaki waro ido na dan yi nace au ashe yah ridwan ba mijin aljana yar bariki bane.

Ajiye fork din yayi yace malama in baza ki barni in ci abinci in peace ba ki tashi a nan ni wallahi ban san yaushe kika fitsare ba haba.

Toshe bakina nayi ina dariya kasa kasa.

I PROMISE U GUYS ZUWA DARE.

SAWWAMA QAWWAMA😘

💖BANI NAYI KAINA BA💖

By Sawwama A.

Page 24.

AISHAT ALIYU GARKUWA INA TAYAKI MURNAN FARA WANNAN LITTAFI ALLAH YA BAKI IKON GAMAWA LAFIYA YA BAKI LAFIYAN IDON YIN RUBUTU, AMEEN.

******* ****** ********

Muna gama cin abincin na koma nayi komawata daki nayi kwanciyata.

Ban tashi ba sai yamma wanka nayi na sallaci la'asar sannan naje na dafa indomie da boiled egg naci ko ina yah rid ya shiga oho.

Bayan na koma dakine na ji motsin shi a bayan window na ko da na leka hango shi nayi yana danna tablet dinshi ga malt da snacks a gabanshi tabe baki nayi na koma na kwanta.

Wani tunani ne ya fado min tuni ta shi na cire kayana na daau swimming trunk na saka.

Slippers na saka mai gashi a sama na fito ko towel ban dauka ba saboda kofan baya na bi dan na san men dinshi in suka je suka share da safe basa kara zuwa wajen wannan dokar yah rid ne.

Kitchen na fara bi na debi fruits a bowl na dauko fanta sannan nayi bayan.

Binta yayi da kallo har lokacin da ta ajiye abubuwan hannunta ta ko juya mishi ass dinta da kyau lokacin da ta tsuguna ajiye wayanta da fruits din.

Pool din na nufa dan masifa ban fa iya swimming din ba ko zamanin zamana a howl in munje wanki rafi yara suta wanka amma ban dani.

Steps din pool din na fara takawa a hankali gabana na faduwa dan ina tsoron ruwa.

Sai da na taka hudu na tsaya lokacin ruwan ya haura cinyoyina ya tsaya a waist dina.

Kwanciya nayi a kan steps din na mai da kaina baya sarai na san duk abinda nake yi idonshi na kaina.

Ko minti biyar banyi da kwanciyan ba wayata ta fara ruri tsaki na ja dan na fara jin dadin ruwan kasancewar garin akwai zafi..

Mikewa nayi gashina da ya jike ya manne a bayana wallahi ina iya rantsewa naji moaning dinshi daga inda nake.

Murmushi nayi naje wajen wayan kafin in karasa yama tsinke ko da na duba halima ce kiran ne ya kuma shigowa.

Hello sallamu alaikum

Cikin karadi ta amsa wa alaiki salaam albishirinki.

Nace goro.

Resuly dinmu ya fito har yah mustapha ya dubo mana.

Cikin tsananin farin ciki nace haba

Tace wallahi ni da farida da yusra seven credits fadila five

Innalillahi nifa?

Ta kyal kyale da dariya tace sai kin ban goron albishir.

Dan Allah joke apart ni nawa naci.

Cikin ihu naji harda muryan yusra a tare suka ce you score nine credits nima ihun nayi ina fadin alhamadulillah.

Haka muka yi sallama cikin tsananin farin ciki.

Wajen yah rid na karasa cikin farin ciki nace yah munci waec saura neco gashi dama mun ci jamb.

Gyaran murya nayi dan ba karamin kunnoshi nayi ba yanda nake tsale boobs dina na tsale.

Cikin sarkewan murya yace zauna.

Na zauna cikin tsananin farin ciki dan ni murna ma yasa na manta yanda muke da shi.

Yace an exams sai me ya rage.

Nace addimission ko yah?

Yace good wani course kika filling?

Medicine na bashi amsa.

Ya dan gyada kai yace kina so ki cigaba da makarantan?

Lakwas nayi jin abinda yace tsoro ya cika zuciyata fal.

Mmhmm ina jinki kina so ki cigaba.

Gyada kai nayi kaman kadangaruwa.

Bude min baki zaki yi kiyi magana.

Nace eh ina so.

Ya kara gyada kai yace kim dai san bazan bari wani ya jaki a mota ba ko.

Nace yah toh me yasa da ba driver ka bani ba?.

Gyada kai ya kuma yi yace da ai baki da aure.

Lankwasa kaina nayi nace to yah ya za ayi?

Gobe zan koma ki bini ilorin in fara koya miki mota kafin admsn dinku ya fito.

Nace toh kwana nawa zamuyi a can

Kina iyawa zan dawo dake.

Nace toh shikenan bari inje in shirya kayana.

Yace no ki bari sai mun dawo daga cikin gida dan ana yin sallan magrib zamu tafi mu musu sallama.

Nace toh tare da mikewa dan jin ana kiran sallahn magrib din.

Sallah nayi na saka doguwar rigan atamfa na yafa gyale ganin darene yasa bai min magana ba.

Har mun fara tafiya nace yah mubi shopping mall in dan yiwa su mamah siyayya.

Harara ya banka min yace banda kudi.

Murmushi nayi na daga mishi ATM dinshi dake wajena.

Wani hararan ya kuma sakar min bai ce komi ba.

Ganin ya dau hanyan shopping mall din ne na sauke ajiyan zuciya.

Kokarin shiga shoprite yake nace yah ah ah sahad zamu?

Hade rai yayi yace dalili? Yah shopping mall din baban kawata ce Halima sahad.

Kawa? A ina kika yi wata kawa yarinyan mai sahad banda shegen karya.

Yah wallahi ba karya bane kawata ce a whatsapp group chart muka hadu ba ruwanta bata da girman kai duk da ta girmeni amma she treat me like her mate.

Tabe baki yayi ya juya yayi parking a parking space din sahad store din.

Shopping nayi sosai ga mamakina cash ya ciro a aljihunshi ya biya.

Ko da muka je mama da momy nasiha suka mana sosai.

Kawayena ma suka kara bani shawarwari daga nan kuma gidan hajiya muka yi.

Tana ganinmu tace rulwanu ne yau a gidan nan ja'iri daga maka aure kuma kaji dadin aure sai ka daina ziyara.

Hade raai yayi yace yaushe na samu zaman da zanyi wani ziyara kuma ni ki daina ce min wani rulwanu.

Unga naka ta mishi dakuwa an fada rulwanun ko ba sunanka bane rulwanu.

Shiru yayi yana gunguni ni kam sai dariya nake juyowa inda nake yace na dawo sa'anki ko toshe bakina nayi ina dariya..
Chapter 13 · 0% Book details