Sashe 22
Bani Da Zabi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
................... *BANI DA ZABI* INSHA ALLAH....
Idan Alaidine ya tanka mata toh tabas bangon dakin nan ma ya tanka mata, kawai kallonta yake yana mamakin yaushe ta ga damarsa har haka? Dan yayi aure sai me? Ita da ya je aurenta yayi mata alkawarin ba zai kara wata bane? Ko an gaya mata auren soyaya ne da zai ji tsoron fada mata? Jan tsaki yayi ya lura idan ya biye mata zata ga damarsa ne hakan ya saka shi mikewa ya lulobo lambar wani yaronsa samir
Samir ya daga cikin mutuntatawa yake gaisar da Alaidine
Alaidine ya ce" kana ji? Wajen da muka je da safe aka daura auren nan ka samu mutane ku dauki motoci a je a dauko amaren, gidan Aba can zaku je a hada ku da mutane, sannan idan kun dauko gidan Aban zaku kai su ka ji?
Samir ya amsa masa yana mai fadin " yanzu kuwa oga, daman nace wai mutanen nan da suka dauki labarun daurin auren nan, suna jiran saka hannunka dan su gabatar a gidan tv
Cikin karaji ya ce" kar su soma, du wanda ya yarda ya yadani a wannan abin sai na yi shara.a da shi, , kittt ya katse kiran yana huci
Shiru Alawiya ta yi tana kallonsa, a hankali ta fice dan amsa kiran wayar mamarta
Toh fa amare kam sun fito a amare domin inna baiwar Allah zaginewa ta yi ta shirya yayanta, da wasu abayoyi bakake wa.inda ta ciro a cikin akwatunnan nan, akwatuna dai na Aisha ne wa.inda aka yi mata na lefe daga wajen Jamail, abayoyin an mugun kawata su da duwatsu farare tun daga wuya har kasan dinkin sannan a hannuwa da bayan rigar, haka mayafansu gaba daya duwatsu ne masu kyalin gaske
Turare ta fefesa masu, ba wani mak.up a fuskarsu su duka sannan ba fuskar wace take fara.a
Ana haka su Malan suka shigo da su Hamza du da alamar gajiya a tatare da su
Tabarmar leda katuwa inna ta shinfida a tsakar gidan wace du suka zazauna, wajen ya dauki shiru
Ajiyar zuciya malan ya sauke sannan ya umarcesu da su yi adu.o.i inda Hamza ke ja suna amsawa gaba dayansu
Bayan an gama Malan ya dago da kansa yana kallon su Wujdane da Aisha, ajiyar zuciya ya kuma saukewa kafin yake gyara zamansa ya ce" kunga sha.anin Allah ko? Wujdane da Aisha a wannan lamari ni bani da ta cewa sai dai kawai kamar yanda Allah ya juya abin nan haka Allah ya sa alkhairi ne aka yi, wato duniya bawa ke haukansa sai ka ga mutun na tsara idan nayi kaza sai na yi kaza da rayuwana, du a cikin hakan yana tsarawa Allah na zartar da yanda ya zana tun ran gini ne,
Shi aure sunna ce, aure nada daraja madaukakiya, miji kalmar da kowa ya sani ne aman ba kowa yake daukanta a hakan ba, Allah yace da ina umartar wani ya yiwa wani sujada tabas da na umarci mata ta yiwa mijinta sujada, bauta na kaiku ku yi, ku bautu aikin gidan mijin ku domin ibada ne, ku fita a hakinsa da na iyayensa da na jama.arsa,
Wujdane Aisha, ku sani neman aljanarku zaku tafi, daman ba wani kawaye kuka cika ba, bana so ku fara a yanzun, kar in ji kar in gani kuna fitar da sirin gidanku, koda wani abin ya hada ku da mazahenku ku gagauta fadawa Allah shi zai sanyaya maku lamarinku, kar ku soma kwaso matsalarku tsakaninku da mazajenku kuna fada fada mana, shi dai hakurin nan da ake jadada maku fa sai kun yi shi dole,
Haka Malan yayi ta yi masu nasiha, yana kara nuna masu girma da darajar mazajensu a gare su, yana kara tsoratar da su da su kara kiyayewa, yana kara nusar da su kan su yi biyaya
A haka har motoci suka zo, zo ka ga mamaki Samir sai da ya cika anguwa da motocin daukan amaren, Aba ya kara karfafa abin da mata sosai na rakiya, haka suna ji suna gani suna kuka tamkar ransu zai fita aka raba su da iyayensu wanda inna kukanta na biyu ne, da rabuwa da su da kuma kukan bata da shakikin dan uwa ko aminiyar da ta yiwa yayanta mata rakiya gidan miji, sai su sai masu daukar su haka malan ya lalabata ta shiga daki ta hade kai da gwuiwa tana rizgar kuka, tana mai yi masu adu.ar Allah ya sa wannan aure da aka yi masu gaba dayansu ya kasance farin ciki wa kowanensu sannan silar tsirar su duniya da kiyama, ita dai ta sani Aisha akoy hakuri, wace ta fi daga mata hankali Wujdane ce, ko ya zasu kaya??????
A haka har aka iso tankamemen gidan Elhaj Kadri, layi aka yi inda motar amaryar farar motar Alaidine, wace ya saka aka kawo masa ita a cikin satin nan , yana son ya fara gwadata da fita da ita idan ta karbu yayi odarta
Tunda aka tsaya ba.a kashe fitilolin motocin ba, sai kyali suke suna yi suna mutuwa suna kunnuwa, hayanaya ce ke ta tashi sosai mutane sai fitowa suke ana tsatsaye
Mom ce ta fito, da abayarta fara mai duwatsu, a hankali ta karaso har wajen motar ta saka hannunta ta bude marfin motar
Hannun ta mika tana murmushi ta ce" Marhababikum yayana, ku fito da kafar dama da bisimillah
A hankali suka fito kowace kanta a kasa, tun bama Aisha ba jinta take tamkar iska ta dauketa, Wujdane kuwa tana yi tana dan daga kanta, bata wani jin wani abin da ya fi na rabuwa da su inna,
Mom ta shiga tsakiyarsu ta riko hannayensu, ji take yau ba wanda ya kaita murna, saima da Aba ya dora cewar a gidan zasu tare har ya ga hankalinsu ya daidaita, ji take yau ta samu yaya matan da take nema, jinsu take har can kasan zuciyarta
A haka suka shiige ana ta rangada buda,
Wani zaman aka kuma dorawa sai can aka watse kowane da murna aka sada amaren da dakunansu wanda tare suka raka kowace ta ga mazaunin yar uwarta kafin suke amincewa da baci a sabon guri
Alwallah Aisha ta dauro tana bin dakin da kallo, ita tsoro ma take wai nan ace dakin da zata rayu ne? Allah kenan mai rahama mai ji kai, yanzu ita tana cikin daular nan da nepa da sanyi da kayan dadin nan haka su innarta kuwa suna can cikin duhu da yololuwar katifa , ko mai suka ci? Gagawar astagafari ta shiga yi duba da a cikin duhun itama ke rayuwarta, a haka da hasken salati basu wani damu ba, a hankali ta zauna ta shiga adu.o.i tana rokon Allah ya sakata a zuciyar mijinta, ya bata ikon kyautata masa,
Bangaren Wujdane kuwa daman fashin sallah take, haka al.ada lan zo mata sau biyu a wata, wanka ta yi ta dawo ta rakube jikin bed din ta kasa hawa, carbinta take ta ja a hankali ta daga kanta sama sai ga wani siririn hawaye ya surnano mata, a fili ta furta" Lukman ka ga abinda ka jaza min ko? Mai yasa ka san ba aurena zaka yi ba takura ka shiga rayuwana? Gashi an hada ni aure da namijin da ban san kamaninsa bama bale halayarsa Lukman, dan me ka koya min jin dadin kalamanka? Ka koyan sauraronka? Ka fada min akoy namijin da zai iya jurar halayanna harma ya koya min shakuwa da shi? Ka yi min alkawarin idan mun yi aure kulun zaka kaini wajen innata , a yanzu ka jaza min wannan ka fadan wa zai kaini? Kanwata da muke baci katifa daya a yau an raba mu sannan an barmu da kadaici rayuwar yan gayu ka fada min wa zai dora kansa saman cinyana yanai min labari? Wa zau dake ni idan nayi laifi yau an raba ni da yaya abdul fatah? Wa zai yi hawaye a boye idan na yi laifi an raba ni da yaya Hamzana? Wa zai yi min nasiha kan halayana da ni kaina ban san ina aikatawa ba sai idan inna na jaje ya lalashe ni yayi min nasiha ya nunan cewa ni baiwa ce, kyauta ce daga Allah yau an rabani da Babana? Wa zai wanken kaina, ya tsare ni da rubutu kafin na konta baci, du irin yanda zan bata mata rai ta dube ni ta ce min Allah ya shirye ni yau an raba ni da innata? A ina zan ga tsantsar so? A idannuwan wa zan ga tsantsar kaunata a yanda nake? Ina zan dosa na ji sanyi yau Lukman ka wargaza ni, a yau tsal nayi kuka fiye da tunaninka, ashe har aure ka yi bayan ni? Ashe daman maza butulu ne basu da tabas? Ashe daman maza haka suke?...................
🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚
[3/27, 10:00 AM] +234 803 957 7698: 🦄🦄 *BANI DA ZABI*🦄🦄
*25*
WRINTING BY *SAJIDA*
Da sunnan Allah mai rahama mai jin kai,
*SAJIDARKU CE*
MARUBUCIYAR:
*YAR MAHAUKACIYA*
*DUK KARYAR KADA*
*DAGA TAFIYA DAUKAR SOJA*
*NEMAN NA KAINA*

Sosai ya yiwa Alawiya filafila dan ya kula ta fara kokarin fice gona da iri, dan yana daga mata kafa ne bata san cewar bata fi karfinsa ba
Kuka take tun karfinta ta kasa koda motsa yatsanta, a can kasan zuciyarta kuwa Allah ya isa ne take jero masa yafi cikin kondo tana aibata shi iya karfinta
Mikewa yayi ya kare mata kallo, ko va komai ya rage wani zafin, a hankali yake haurawa samansa ya shige bayi,
Wanka ya yi na sabulu kafin yake tsaftace jikinsa ya fito da tawul a daure a kugunsa yana tsane ruwan wankan da ya yi
Wayoyinsa ne suka fara kawo hari kan sakunna sai kira, a hankali yake shirya kansa bai daga wayar ba sai da ya gama ya dauko jaridun da mai gadi ya kawo na ranar ya sauko kasa ya dora kafa daya kan daya ya shiga karantawa bai bi ta kan woyoyin nan ba
Tsam ya yi ya shiga tunani, haka kawai hankalinsa ya raja.a a menene suke fada suke yiwa juna murmushi haka? Ji yayi yana kokarin nutsewa a zargin kaninsa hakan ya saka shi mikewa ya fito ya nufi masalaci