Sashe 16
Bani Da Zabi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jamail da kyar ya kai kansa gida, yana parking din motar ya fito a hankali ya samu jikin motar yayansa da yake da duhu duhu ya silale a nan ya hade kansa da gwuiwarsa
Alaidine dake zaune yana amsa kira ya dakata ya kurawa Jamail ido, ya shiga tunanin bashi da lafiya ne? Yana yunkurin sako kafarsa dan ya fito ya tsinci muryar Jamail na fadin" shin da me Lukman ya fi ni Wujdane? Da me ya fini? Danme zaki ce na yi maki kankanta ne? Aisha bata dai fahimce ki ba idan har shekarun ne ai Lukman bai wani girme min da yawa ba a ganninsa, kawai dai da inda maganarki ta dosa Wujdane, aman danme zaki yanken hukunci baki yi hakuri kin ga yanda ni nake ba?
Da sauri Alaidine ya dafe kansa a can kadan zuciyarsa yana furta: innalilahi wa.ina ilaihi raj.une, dama yar iska ce har haka? Dama rashin tarbiyar nata har ya kai ta furtawa namiji cewa wai ya yi mata kadan?
Muryar Jamail ce ta katse shi cikin kasalaliyar murya yake furta" ni kam zanci gaba da adu.a, domin so kwaya daya tal ke na baiwa, idan har da rabon ki dubeni Allah ya nuna min
Haka ya yi ta sambatunsa har ya gaji ya mike ya share hawayensa ya shige ciki
Wata irin guguwar tsanar Wujdane ce ta darsu a ran Alaidine, a fili cike da bacin rai ya furta" da ubanwa take takama ne wannan yar iskar? Ai daga jin yannayinta sannan ka ganta ka gama gannin rikakiyar yar iska, ohke da iskanci take takama da alama? Ba laifi ni zan nuna maku gaba dayanku ruwa ba sa.an kondo bane, dan kin samu yana bibiyarki toh wly ni zan hana ya aure ki idan har na isa da shi, soyaya ta fi ta ma.AIKI ta Allah, ta iyayena banga wata soyaya ba, karya kake kaima
.....fuuuuuu ya fice a motar wsnda ya bankota ya nufi samansa
Yau kwana biyu da wannan diramar, inda Malan ya gama fahimtar Wujdane ta fitar da Lukman ne a matsayin zabinta, a kulun idan Malan ya yi sallah adu.arsa daya ce Allah ya sa wannan zabi shine alkhairi a rayuwar yarsa, sannan ya hane shi jin kunyar Jamail da iyayensa, haka kuma Lukman ya ci gaba da zuwa zancensa tunda an tsayar da magana har aure ya kusa , aman har wa yau ba.a kawo lefe ba, ance sai ranar daurin aure sannan bata ga keyar mutun daya nasa ba, ko abokannansa wanda ita hakan ya yi mata domin ba zata hadu da wulakancinsu ba
Baifi kwana hudu auren Wujdane ba, wanda du a wani wai take daukansa, inda malan ke ta faman kokari dan gannin ya intata a rayuwa
Zaune yake a masalaci, yauma ya yi samako, du ba.a fara fitowa ba, ya mayar da gabansa yama ya yi zuru, a can kasan zuciyarsa yana tunanin dangin mijin Lukman sam basu da kulawa shi jadai ke murnarsa
Salama ce ta katse masa tunanninsa, ya dago da kansa inda idannuwansa suka sauka a fuskar wannan mutun mai kamala,da girma a idannuwansa sai Alaidine dake rike da jakar laptop karami
Musabaha suka yi kafin suke zama su yi gaisuwar mutunci
Malan da wata kunya ta lulube shi kansa a kasa , ya shiga shaida masu yanda lamarin ya kasance, wato Wujdane dama ta fotar da miji ne sai ga zancen Jamail
Alaidine dai kallonsa yake a mutumin da du irin kamalarsa ya yarda yarinyarsa take juya shi haka?
Aba ne ya yi gyaran murya yana murmushi ya ce" ai Malan duka an sanar min , yanzu haka da wata magana ne muka zo wace insha allahu da alama za.a dace domin dai kafin na yarjewa shawarar yayan nasa sai da nayi ta istihara, nan dai suka shiga tataunawa wace ni kaina ban ji mai suka tsayar shawarar ba sai dai gannin sun fito gaba dayansu Malan ya yi masu rakiya har wajen motarsu sannan ya dawo masalaci ya zauna yana mai adu.ar Allah ya sa hakan shi ya fi zama alkhairi
Shirye shirye ake a gidan Malan, inda inna ce da Aisha ne kawai suka yi lakwas, ba dan komai ba sai dan inna ta san abinda ke faruwa ita kuwa aisha Abin ne ya zame mata goma da gomiyatara, domin Wujdane dai kamar ba amarya ba, idanma inna ta bata wani abin dan ta sha sai dai ta nace kan sai sun raba hakan yake saka Aishar sha dan kawai dai ta yarda ta sha ita dinma, sai abinda ke bata mamaki, yan gidan su mijin Wujdane har wa yau ba wanda ya leko su, sai Lukman ne ke kai kawo shima yanzun ya rage dan sai an kwana biyu yake zuwa aman ita Wujdane ko a tsuman ranta
Wujdane dai ba kawaye ba, Aisha ce ta gayaci gawayenta na makaranta da na anguwa ta fitar da anko zawarawa na wunnin bikin wanda malan ya basu suma suka sayo, sai abu na gaba, lefe ne aka kawo wanda inna ta aike su aiken da ta san zasu jima, suna dawowa suka tarar da wasu rantsatsun lefe na mamaki, wa.inda suka firgitasu, lefe ne na alfarma sannan inna taki shaida masu kan lefen saima takursu da ta yi kan a yi masu kitson amare da kunshi
Wujdane fir ta sakawa idannuwanta toka kan bata yarda da wannan tatsuniyar ba, ba za.a yi mata kitso ba, da kyar ta amince aka yi mata kunshin shima inna ta nuna mata jan ido sai Aisha ce aka yarfawa kitso da kunshi abinta
Zaune suke bayan salar magariba, du sun yi shiru suna tunani ba mai cewa dan uwansa ufan, inna ba komai ke yi mata yawo a can kasan zuciyarta ba sai shin inna dangin mahaifinta ne? Ance yana da dangi guduwa ya yo daga garinsu kan wani dalili daban, yai gashi zata aurar da yaya anman daga ita sai makota sai yayan a cikin gida? Sosai ta rufe kanta a daki ta ci kuka na ban mamaki ta gode Allah kan wannan rayuwa tata
Wujdane ta yi shiru, tunani take inna lukman ya shige kwana biyu ne? Mai ke damunsa ba zuwa ba labari? Inna ya shige ne? Wannan shi ya tsaye mata a rai domin itafa a gaskiya tana jin soyayarsa a can kasan zuciyarta ,
Aisha kuwa tunani take na faduwar gaban da ta tsinci kanta a ciki, ta yi imanin dan zata rabu da yayarta ne hakan ke faruwa da ita shi ya sa ta matso sosai jikin wujdane ta dora kanta saman cinyarta tana sauke ajiyar zuciya
Ranar Daurin Aure.................
To jama.a Shin ina Lukman ne? Zai fito ne ko yaya?
Yaya makomar daurin Auren Wujdane ne?
Alaidine bai yiwa kansa shigo shigo ba zurfi ba kuwa? Domin Alaidine ya tarwatsa auren Wujdane da Kanninsa Jamail du da irin yanda ya dauki soyaya ba a bakin komai ba, bayan ya kula kyakyawar alaka tsakanin mahaifinsa da Malan sannan ya manta haihuwarsa aka yi wato an isa da shi?
Ina Jamail ne? Ina ya shige ne? Jamail kuwa fa haka za.a barshi?
Comment dinku ninkin typing😲🤪🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🌚🚶🏻♀🏃🏻♀🏃🏻♀🏃🏻♀
[3/27, 10:00 AM] +234 803 957 7698: 🦄🦄 *BANI DA ZABI*🦄🦄
*19*
WRINTING BY *SAJIDA*
Da sunnan Allah mai rahama mai jin kai,
*SAJIDARKU CE*
MARUBUCIYAR:
*YAR MAHAUKACIYA*
*DUK KARYAR KADA*
*DAGA TAFIYA DAUKAR SOJA*
*NEMAN NA KAINA*
................... *BANI DA ZABI* INSHA ALLAH....
Ranar daurin aure
A kofar gidan Malan, shinfidar tabarmi ne na leda , kofar ta sha shara kalkal da ita
Daga cikin gida kuwa jama.ar ba wani yawa ne da ita ba, yan anguwa ne sun shishigo, sai kawayen su Aisha da ta gayata
Ausha ta sha kwaliya, ma.abociyar kwaliya ba, ta hade cikin atamparsu ita da wujdane wada Malan ya saya masu domin kayan cikin lefen nan ba.a ma taba su ba
Zaune Wujdane take, ita kanta ba zata fasara irin halin da take ciki ba, aman aure komai taurin zuciyarka sai ka ji ka yi lakwas, zuwa wannan lokacin ne tunani kala kala ya fara darsun mata harma ta yiwa kanta tambayar shin mai ke faruwa da ita ne?
A cikin dakinsu suke, sun dage labule da window, yan mata sai gwali ake inda Aisha ke tsakiyarsu suna shan shapter Wujdane kuwa na gefe tana dan murmushin da iyakarsa lebenta
Ta rasa mai bata amsoshin tambayoyin dake daskare a can kasan zuciyarta
Dirar motoci kake ji da karan babura da mai lasifika a hannunsa yana isar da karasowar jama.ar ango dan daura aure
Tsuru suka yi da Aisha da Wujdane, domin da mamaki, motocin nan fa? Duda malan mutumin mutane ne, aman hakan bazai fasara musu tarin motocin da ake ta rangadadin karasowarsu wai harma da masu daukan vidio dan sakawa a tv
A bada guri ga baban yayan ango, Elhaj kowa, Elhaj ganninka an huce, Elhaj kaji da nasu ka ji da naka, farin zaki mai hakoran dinary, gaba dai gaba dai dawisu mai kyan kwaliya, na je haji iyalina sun je muna godiya,
Wannan mai lasifika ne ke tarban Alaidine wanda Aba ya rigaye shi karasowa, shi zai zo da sadaki da komai na daurin auren kannin nasa
Zazaune ake, malan idannuwansa kyam a kan hanya, ba komai yake hange ba sai ta ina Lukman zai bilo ne shi da jama.arsa? Bayan ya kwana da sannin yau ne, sannan an sanar masa sai an daura nasu kafin ake daura dayan
Abinka da birni, jama.a har sun fara dan kosawa domin kowa da shagalin gabansa tumba yan anguwar da suka zauna wajen malan ba sai tambaya ake ina dayan angon da yan uwansa gashi har an dora awa a saman lokacin da za.a daura auren
Uzuri malan ya nema , na hanyar fadin mai yiwuwa go slow ne ya hade a hanyar zuwan su aman a bashi dan lokaci zai nemi yaron
Mikewa yayi cikin shigarsa ta alfarma, wada Aba ya yi masa dinki na mutunci ya bashi a matsayin dinkin fitar biki ya shiga cikin gidansa inda direct ya shige dakin yaransa yan mata
Yana shiga yan matan suka fara ficewa a dakin suna bashi waje