Sashe 15
Bani Da Zabi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mom ta amsa tana kallon Wujdane, masha Allah take maimaitawa a kasan zuciyarta tana fadin Allah ya raya
Wani irin ja da baya Alaidine ya yi, sanadiyar bugawar da zuciyarsa ta yi, a hankali ya laluba ya fada dakin dake kusa da shi sai dai kash, ashe dakin Khadija ne
Murmushi Khadija dake konce saman bed dinta ta yi tana kallon yannayinsa, a hankali ta taso gannin zai fita ta taho kusa da shi ta dafe kofar fitar tana kallonsa
Idannuwansa ya lumshe, har ya samu ya saisaita nutsuwarsa, kallonsa ya dawo wajen Khadija wada habanta ya yanke ya fadi sanadiyar kwayar idannuwansa da ta ga sun canza launi
Bude min na fita
Ya fada fuskarsa a hade
Gwuiwowinta ta kai kasa, bata bar jikin kofar ba ta fashe da kuka, murya a matukar raunane ta ce" danme ba zaka mayar da ni dakina ba? Na tuba Aban Huzaifa, dukan abinda na yi maka yarinta ce da zuga, yanzun na gane ko kai wanene a cikin rayuwana, ina neman dan girman Allah ka ji kaina ya yafe min, ka mayar da ni dakina
Kallonta yake, a can kasan zuciyarsa yana hangen nadamarta kamar da gaske, dan dukowa ya yi ya rage murya ya ce" kina nufin koda da halin mayar da ke din zaki iya zama da shege?
Khadija ta kara sada kanta ta ce" ka daina tunawa, na yi kuskure, na nemi gafararka, ka manta ka mayar da ni dakina ko na samu sukuni a zuciyata
Alaidine ya mike ya kama kofar ya juyo ya ce" a saki uku ana komen aure kennan? Bayan nan ni bazan iya auren mai uba ba, dan haka ummu Huzaifa ki samu miji ki yi aure kin ji??
Dago da kanta ta yi, muryarta cike da rauni ta ce" dan kawai baka son mayar da ni zaka ce ka yi min saki uku bayan biyu ka yi min? Shin kai ba musulmi bane da ba zaka manta rayuwar da muka yi ka mayar da ni ka ga a yada zan zauna? A yanzu da na gama sannin manyan sirikanka na rayuwa nake amana da su nake jin haushin yarintar da na zuba har ka sake ni,
Zuwa wannan lokacin ta kusa samun galaba a kansa, juyo da kansa ya yi, q hankali ya furta" da ba dan rantsuwar da na gindaya ba da na waiwayeki, ba maganar rike ki ne ba aa, maganar a lokacin raina a bace na yi muguwar rantsuwa harda haramta ki a rayuwana, Khadija ke ce ta farko da na rayu da ita a matsayin mace sannan ke kika bani kyautar da har yanzu nake jina cikeken mutun, ba zan yarda ki wulakanta ba, ni da kaina zan nema maki yafiyar su abanki, sannan daga millon goma abinda ya yi sama bukatarki zan biya maki, ki samu miji malamuncinki ki yi aure kin ji?
Tana kallonsa tana ji tana ganni ya fice a dakin hakan ya saka ta zubewa a nan ta saki kukan nadama( magana zanar bunu ce)
Yana saukowa ya tarar da Mom ita kadai zaune,
Karasowa ya yi a hankali ya zauna bayan ya yi mata sannu da gida
Amsawa ta yi cike da kulawa, tana murmushi ta ce" idan baka zo ba nakan shiga wani yannayi na rashin ganninka a kusa da mu, idan ka zo kana zo mana da tsare tsare masu wuyar gani, yanzu son dan Allah kawai sai ka kora yara daki suna shagalinsu? Ai sallah ce sai ka barsu su dan huta kadan ko?
Kallonta ya yi, bai ce komai ba ya dan kawar da kansa a kasan zuciyarsa yana ayana ai bazai yiwu dan sallahce su kunna kida a cikin gida haka ba dan basu da tarbiya
Ta san ba zai tanka ba, domin ya ki jinnin sha.annin kida da abubuwan da suka shafi jakan, kawar da kanta ta yi itama ta ci gaba da kallon tvn
Mom ina Jamail ne?
Dago da kanta ta yi tana kallonsa, ita bata ga abin takurawa kai a lamarin Jamail, ita kwarai yaran sun shiga ranta ba yanda bata yi ba dan su karbi abin barka da sallah fir suka ki har rigai rigai suke wajen fita, sun nuna idan suka je gida da shi innarsu ba zata saurara masu ba, yaran sun shiga ranta daman fil azal take sha.awar tara yara tumba mace ba, aman cikin ikon Allah ukun ne su ne rayuwarta
Murmushi ta yi ta ce" ai ya tafi ya mayar da su Wujdane
Dago da kansa ya yi da alamar bacin rai bayane karara a fiskarsa ya ce" yanzu fisabililahi Mom sai kace wasu jininsa na jiki? Ya zai fito yawo da yara haka cikin gari, nawa yake Jamail din da zai fitino da wannan rayuwar, meye abin sha.awa a bibiyar yara haka? Mom kuma har ki yarda da hakan dan Allah? Ai wannan da gani basu da tarbiya idan ba haka ba ta ya zasu shiga motar namiji haka ba wani yayansu ba ba wani muharaminsu ba su bi shi zikau zikau su shiga gari da shi? Yanzu fisabililahi haka ake rayuwa? Kuma sai ya dauki boy yana cakula shi a shirmensa ko?
Sannu mai da, maganar Mom ra katseshi wace ta zubawa sarautar Allah ido yana bambamin balaki dan kawai Jamail ya kawo yaran da a kulun ta Allah idan dai zaka zauna da shi maganar gidansu ce tarbiyar gidansu, mahaifinsu mahaifiyarsu, komai, yarinyar da yake muradin aure a rayuwa, yarinyar da a yanzu ita kanta zata yiwa iyalanta sha.awar ajiyeta a matsayin mata, bai ko zauna da mutun ba bai san halinsu ba aman ya dage yana zuba masifa a kan hakan
Hade fuska ya yi tam, ransa ya gama baci, gannin zaman nasu da mahaifiyarsa ba zai ci gaba da yin dadi ba tunda sun yi baran baran ya saka shi mikewa ya fice a gidan gaba daya
Ni fa na fada maka ba zan je wani park ba, ka mayar da mu gida na gaji da yawon haka,
Wujdane ke fadawa Jamail cike da masifa a muryarta
Ajiyar zuciya ya sauke, shi fa har wani shayinta yake idan tana fada bai san dalili ba,
Karkata motar ya yi ya dauki hanyar gidan nasu wada ta fitar da kanta gefe sai cika take tana batsewa, fitar ce ma bata saba ba an takurata ne
Suna karasowa ya ja ya tsaya aman maimakun ya bude masu sai ya rufe gaba daya motar
Kowanensu ya ja ya ja ya kasa budewa hakan ya saka su waigowa wajensa
Kansa a kasa yana kokowa da zuciyarsa kan abinda zai furta a daidai wannan lokacin
Yaya Jamail ka bude mana taki buduwa, muryar Aisha ce ta doki kunnansa cikin sanyinta yanda ta saba
Ta madubin motar ya dan kaleta ya marairaice murya ya ce" dan Allah sisterna ki dan dakata ki tayani yaki da auntynki kin ji?
A tare suke yi masa kallon rashin fahimta, yaki, na me fa? Kiwace tambaya take yiwa kanta a kasan zuciyarta aman ba amsa hakan ya saka Wujdane dago da kanta a karo na barkatai wannan karin da yannayin rashin son raini ta ce"""
[3/27, 9:59 AM] +234 803 957 7698: 🦄🦄 *BANI DA ZABI*🦄🦄
*18*
WRINTING BY *SAJIDA*
Da sunnan Allah mai rahama mai jin kai,
*SAJIDARKU CE*
MARUBUCIYAR:
*YAR MAHAUKACIYA*
*DUK KARYAR KADA*
*DAGA TAFIYA DAUKAR SOJA*
*NEMAN NA KAINA*
................... *BANI DA ZABI* INSHA ALLAH....
Yau kwana uku kennan shiru ba Jamail ba labarinsa a gidan malan, inda inna ke ta jajen rashin zuwan sa sai dai aisha ta sauke ajiyar zuciya bata ce da inna komai ba,
Bangaren Wujdane ta bi ta takura rayuwarta a tunani, ita bata son auren yaro karami ba dan komai ba sai dan kar a zo a rasa waye baba a cikin gidan domin tana ra.ayin auren mai shekaru dan ana fada cewar sun fi hakuri, kawar da kai, ga mace, ita kam ta tsayar da shawarar zata baiwa Lukman damar ya fito
Konce take a dakinsu ta mayar da dakin nan wajen rayuwarta,
Yaro ne ya yi salama yana fadin ana salama da Wujdane
Yama ce, magariba ta kusa shigowa, duda hakanan ta dauki hijabinta ta zura ta fito waje dan amsa kiran da ake yi mata
Tana fita ta tarar da Lukman, kamar kulun yauma ya sha shirinsa masha Allah, daga nesa ta kare masa kallo kafin ta karaso kusan shi
Dan dukar da kanta ta yi tana fadin" barka da yama, da fatan ka yini lafiya
Kallonta yake cike da mamaki, bata taba yi masa irin gaisuwar nan ba tunda ya santa, hakan ya saka shi amsa mata cike da fara.a da sakin fuska
Hi
Zance yake zuba mata, wanda a wannan rana Wujdane ta bashi gaba daya nutsuwarta, ta tatara dukan hankalinta a kansa harma tana bashi amsa cike da kulawa, wanda har cikin zuciyarta rake ji ta yi amana da shi ko ba komai shi din zai bata wata shekara goma ya dara Jamail
A hankali Jamail ya ja motarsa ya tsaya da malan a cikin motar, wanda ya zubawa Wujdane ido yana nazartarta, wannan yaro ya ganta da shi bila adadin
A hankali ya dan juyo da kansa yana kallon Jamail wanda har ya dan wani fada dan ya sakawa kansa damuwa
Malan ya ce" Jamail, na gode, ka fadawa Aban naka cewar ka sanar min, aman idan da hali ina bukatar ganninka nan da kwana biyar insha Allah, kafin mu yi magana da abanka, aman ka fada masa ai ba sai ya nemi alfarmar gannina ba ko yaushe ya tashi kawai zai ganni da yardar Allah
Haka Malan ya fito daga motar daidai lokacin da Wujdane ta shige gida sai Lukman ne ya tsugunna har kasa yana gaishe da malan cike da mutuntawa
Malan ya amsa masa , har ya daga kafa da niyar tafiya sai kuma ya dawo ya dan dakata ya nisa, can ya tambayi Lukman shi din dan inane, da kuma sunnan mahaifinsa da komai sannan ya shaida masa ya soke zancen nan da Wujdane idan har ba hanyar kirki suka bi ba
Cike da murnar jin haka Lukman ya bar gidan malan inda ya nufi gidansu da wannan albishir wanda a wajensa kadai yake albishir mai dadi