Sashe 46
Alakar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yadda nayi kuka shima haka zai koka...........
[1/8, 7:41
PM] Maman Walid: Mikewa naso yi amma ya me da ni, kallonshi nake shima kallona yake.
"Nayi miki wani abu ne?" "Me ka gani?" Shiru yayi yana kallon yadda na ha
e rai na fara
arin tashi ya mai da ni.
"Wai me ke damunki ne?" A gajiye na ce mishi.
"Ban shirya wani haihuwar ba ne, kuma naga kai kana da damar karo wata macen ni dai oho!" Tun a zamanmu na fahimci shi mutum ne da bai maka dole akan abinka, shiru yayi yana cike da mamaki, ko yayi tunanin yayi amfani da karfi ne, ai kuwa dai gashi ya saka min karfi na ce mishi.
"Don't try rape me!" Yadda nayi maganar ya kara kokarin aiwatar da abinda nake hangowa a kwayar idanunsa.
Cikin rawan murya na ce mishi.
"Ex dina bai ta
a using karfinsa a kaina ba, bai ta
a ba bai ta
a amma kai da yake kana da kudi kuma kana da kyau yan mata zasu iya bibiyarka har ka bibiye su, karewa har da lipstick a kayanka fine kayi yadda kake so da ni, kayi tunda godiyar da zaka min kenan a kwanakin haihuwar Yarka da take da daraja sama da kowa kayi min fyade kayi Bilal ka yi yadda kake so da ni!" "Ke wai meye matsalarki ne?" Watsa mishi harara nayi na dauke kai, haka ya mike tare da cewa.
"Wai me nayi ne?
Idan kuma akan abinda ya faru jiya ne sorry." "Sorry fa!" Na fada tare da fashe da wani irin kuka har cikin raina, naji wannan kalmar sorry Sorry wannan kalmar ya min ciwo, kuka nake har Nana ta farka kuka nake itama kuka take, haka ya fita zuwa kitchen ya dauko nonon da muke tarawa, ya dawo ya zo ya saka a abin dumama mata, yana yi yana kallon yadda nake kuka, wayarshi da take kusa da ni tayi
ara naga Adaa, sake kallonshi nayi wani irin ba
in ciki.
Dauka yayi saura kiris ya sake min yarinya ta fadi na fasa ihu.
Ina cewa." Bani y'ata womanizer" shiru yayi yana kallon yadda nima maganar tayi affects dina balle shi da na gayawa, na kuma saka hannu na amshi yarinyata.
"Ka je wurin budurwa wacce take da abinda bani da shi, ka je ita babu abinda ya ragu a tare da ita, tana da kome full options, ka je bata haihu tayi bellypot ba, ka je bata bude kamar ni ba ka je bana son ganinka, kuma ka sani tafiya zan yi gidanmu wallahi ba zan iya zama da kai ka kashe ni da yata ba." Tunda na fara maganar har na kai karshe bai ce min yi hakuri ba, bai tanka min ba bai kuma ji a ransa ko a fuskarshi abinda nake ya b'ata mishi rai ba, duk fadar da nake kallona yake, karewa abinda yayi min ya saka ni frozen shine tab'a goshina da wuyana, sai kaina jin babu inda yayi zafi, sai ya rungume ni tare da Yar.
"Baki fita kaina da zan fara hango wata mace ba, na gode sosai da kika nuna min kishina, ban tab'a zatan zan ga kishina a
wayar idanunki haka ba." Wani irin kuka ne ya kara kwace min na ce mishi."Fita min a dakina!" Na nuna mishi hanya, a hankali ya nufi hanyar fita, kusan wannan yayi breaking duk wani zaman lafiyan gidana, duk yadda yaso na zaffafa shima ya tattara lamarin ya zuba min idanu.
Nima haka da yayi sai ya kara tunzura ni.
Na kara jin zafinsa.
Muna cikin wannan yanayin, ranar da muka cika sati daya da tashin hankalin.
Yadiko tazo nayi
arin boye kome, amma da yake wanda ya haife ka, ya fika wayon duniya sai da ta yi magana domin na zube sosai saboda rashin barci da b'acin rai, tayi ta tambayata ko da wani abu ne nace mata azumi nake kawai na bar zancen, haka ta wuni domin washi gari zata koma gida, sai da zata tafi ne na fara kuka ni kawai zan bita, haka da nayi yasa ta fahimtar akwai abinda nake boyewa, haka tayi ta kallona ta ce ko da wani abu ne nace mata Babu kawai zan bita gida ne.
"Ki yi hakuri nan da kwana ashirin zai kawo ku, lokacin Nana tayi wata biyu kenan!" Wannan maganar da ta gaya min kamar na mutu, domin nasan ba zai kai ni gidan ba, haka nayi ta kuka har ta tafi.
Shima da yake baya dawowa Sai wurin karfe sha biyu saura, haka ya same ni a parlourn ni da Nana na sha kuka har na godewa Allah, tunda ya shigo yaji ajiyar zuciya na a kai a kai, har ya wuce ya dawo ya ajiye jakarshi ya zauna bayan ya kunna wutar parlourn, idanuna ne ya sauka akan kwalar rigarshi shatin jan bakin mace, "Lubnah!" Tashi nayi na bar shi a wurin, ina shiga dakina ns rufe kofar dakin ban kara kula shi ba, na yanke duk wata hanyar da zai samu damar min magana.
Washi gari.
Wurin karfe biyu na rana Hajiya Zeenatu suka zo ita da wasu mata sai wata very pretty lady, fara ce tas har kana hango koren jijiyar jikinta, tunda suka zo Hajiya Zeenatu take min murmushi, kallonta nayi a hankali na gaishe ta kafin na shiga kawo musu kayan tab'awa.
Hango karfen da nake motsa jiki yarinyar tayi ta ce min.
"Na ki ne ko na, Sir Turaki?" "Both!" Na fada ina kallonta, murmushi tayi tana magana da yarbanci.
"Au da gaske ya saya miki irinsa, ai na gaya miki." Kawai sai naji kirjina tayi nauyi.
Sai nayi kamar ban ji su ba, can yarinyar ya ce min.
"Ina Yata?" Kallon gadon kwanciyar yarinyar da muka saka a parlourn nayi ta nufi wurin tana fa
in.
"Alaja kin san da ni ce uwar Yarinyar nan!" Yanzu na fahimci abin sarai, na kuma kara hango abinda take nufi, sai na sarke hannuna a kirjina ina kallonsu.
"Wannan ita ce Adaa yarinyar da Turaki yaso ya aura!" Murmushi nayi na ce musu.
"Ina ta shiga na mata overtaken?" Na fada bayan na gyara zaman da nayi akan kujera.
"Kamar ya?
Bai gaya miki labarinta ba ne?" Inji Hajiya Zeenatu, "bai gaya min ba saboda ba ta da muhimmanci a rayuwarsa, da tana da shi da ba zai manta da ita ba,sannan da kowa yasan da zamanta." Yadda nayi maganar ina murmushi, t
a ce min.
"Yanzu ai ta dawo mai wuri tazo." "Hajiya ni sai nake ganin kamar kishin da kike da Uwar Bilal ne ya dawo kaina, domin dai na ga Bilal dan tsohon mijinki ne, sannan uwarsa ta tsamo ki daga duhun talauci ta kawo ki cikin hasken arzikin, yanzu babu ita babu wanda ya baki damar shiga kumo ni Lubabatu ina ruwa da ke?
Ban ga dalilin da zai saka ki shigo min rayuwar gidana ba.
Idan kuwa kuka ce zaki shiga rayuwata, zan takura miki zan kure miki gudu zan tabbatar kowa yasan yadda kika dame ni, ita wacce kika janyota gidana idan naso sai na rufe ku na watsa muku ruwan zafi, wannan fatar da take nunawa mijina, sai na kara toyashi yadda zata cigaba da bibiyar lamarin Mijina, Hajiya focus matsalarki ki fita hanyata da gidana, turaki bai shirya auren wata ba, idan mijina ya shirya auren wata ni da kaina zan tsaya mishi domin nasan ya shirya.
"
Dariya tayi ta ce min." Yarinya kenan, ni da ke shege kafasa, Allah ya baki sa'a.
Ita wannan yarinyar Uwarsa ce ta nime mishi aurenta, kuma akwai document na yarjejeniyar haka, aure zai yi domin nice a tsakiyar."
"Hajiya kenan Allah ya baki sa'a, ya kuma bamu lafiya da nisan kwana.
"
Daga haka suka nufi hanya yarinyar ta ce min.
" Da alamu baki ga sakona ba ko?" Murmushi nayi na ce mata.
"Ba mamaki ni nawa sakon zai zo lokacin da ya dace."
Daga suka fita, raina a idan yayi dubu ya b'aci.
---
" Alaja ni fa ba zan iya ba, Yarinyar nan tsoro take bani kin ga confidence da na hango a cikin idanunta?" Murmushi Hajiya Zeenatu tayi ita fa dole yadda tayi a gidan Uban turaki da Mijinta Alhaji Mudansir take so tayi a gidan Turaki, ta ce mata.
"Kwantar da hankalinki, duk abinda take fada karya ne, waye bai san yadda ta samu Turakin ba, asalin asiri suka mishi.
Idan har su bokonsu kasa yake bugawa zan nuna mata nawa akan dutse yake." Ita kan Adaa sai ta shiga damuwa domin kuwa bata son tashin hankalin da zai dagulawa ranta.
Bayan tafiyarsu na rasa yadda zan yi.
Ko yan uwana bana son su san halin da nake ciki, don haka na kira Mama.
Cikin kuka nace mata.
"Mama Turaki!" Shiru tayi kafin ta ce min.
"Ki dawo gida to!
" Shiru nayi kafin na ce mata.
"Ba fada muka yi ba, asalima narasa yadda xan yi ne?" Murmushi tayi, ta ce min." Gaya min me ya ha
a ku?" " Mace yake kulawa." " Kina sonshi?" Cikin shashekar kuka na ce mata.
" Mama shine mahaifin Nana A'ishah Bo
o, shine ya so ni tun ban san ciwon kaina ba!" Murmushi tayi ta ce min.
" Good to me kike so?
Gaya min me ya faru?" A hankali nake gaya mata abinda yake faruwa, shiru tayi kafin ta ce min..
"Lubnah!" "Na'am Mamana!" "Mijinki ya shiga tarkon matar ubansa duba da yadda ta kawo miki yarinyar gidan.
Mijinki babu wata mace a gabanshi.
Domin ko juma'a da ta wuce yazo Bauchi.
Kuma ya zo har gidan nan, abu daya nake son na gaya miki, Mijinki yana sonki yana girmamaki, kada damuwar wasu ta dame ki, sannan ita uwar Mijinki, zan gaya miki abinda zaki mata, amma ki nutsu da kyau.
Ba mamaki mijinta bai san me take yi ba, idan kina son nasara akan mutane kaima tunaninka kake budewa sai ka tafi da daidai da kai, kishiya take so a miki.
Mijinta Uban Mijinki ne ke kuma yarsa duba da yadda suka dawo jikin Mijinki, sai ki san hikima da dabara.