Sashe 24
Alakar Zuci Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"zaki cutar fa fatarki da wannan uwar bargon wanda ko ita Momma bata isa yafa wannan abin ba." Ya wurga da shi can kasa ya maza ya duba kafana da yake muna dawowa na goce da kafar, yana d'agawa yaga yayi ja.
Rike baki yayi tare da dama a kujeran ba juyawa Kanwar Uwarsa baya yana fa
in.
"Yanzu kin san kafar tayi haka shi ne baki kira ni kin d'aga min hankali ba, Innalillahi wainnalihir rajoun, wannan wacce irin masifa ce da tayi min asarar daren amaarci." Zuba mishi duka Kanwar Mamarsa tayi tana fa
in..
"kai dai baka da mutunci sai ka san yadda zaka yi da kafar." Wallahi tsakaninsa da Allah ya kore kowa a gidan.
Ya kuma nace sai ya cire gocewar.
" Yanzu Lunah hakuri zaki yi na cire wannan abin domin wallahi ba zai hana ni sakat ba."zare idanun nayi na ce mishi."" Ban isa ba wallahi ba zaka cire min masifa ba, ina zaman lafiya.
" Ai kuwa ya dauki wayarshi ya dokawa Kakanshi kira akan akan me zai shirya taron da na goce.
Kafin wani lokaci tsofaffin nan sun iso gidan, ba sai gashi Uncle Auta ya dawo ba aka je a daren aka dauko me gyaran karaya, yayi tsalle ya tuma ya ce musu..
"Malam gayan mun yadda ake cirewa amma ba zaka taba min matata ba!" Sai da Uncle Auta ya ce mishi..
"ka rungume ta domin idan kai ne waye zai rungume ta, haba don Allah." Gyada kai yayi yana dawowa kusa da ni ya zauna, tare da rungume ni mutumin ya kama kafar ya latsa da kyau kafin ya ja wallahi ban san lokacin da na gantsara mishi cizo ba..........
[12/17/2025, 7:29
PM] Maman Walid: 19
Shafa bayana tare da ce min.
"Shiiiiii!" Sake fatar nayi tare da cewa.
"Don Allah ka ce ya bari na huta don Allah ka gaya mishi ya bari na huta;" "Sake kafar ta huta!" Ya fada yana bubuga bayana, "sannu." "Boy dare yayi fa saura minti hamsin a kira sallah farko kai da matarka kun hana mu barci wallahi!" "Look at my eyes bari ya ja!" Zare idanun nayi zan girgiza mishi kai, ya saka kaina a kafad'arshi, yana buga bayana, mutumin na jan kafar na fisge kaina zan yi ihu ya cilla min wani sweet a bakina na fashe da wani irin kuka.
Tare da rungume shi.
Kuka nake yana shafa kaina.
Har aka gama jan kafar ina kuka, Daddah tayi ta min sannu, anan barcin wahala yayi gaba da ni.
Haka suka watse a gidan kowa yana tausaya min.
Cak na ji kamar ina yawo a iska na bude idanu me cike da barci na kalle shi, murmushi yayi min sannan ya ce min.
"Yi barcinki, my chest is your special bed, don haka rufe idanunki." Ya fada yana tafiya a hankali har dakinshi, ya kwantar da ni a hankali, ajiyar zuciya na sauke ya shiga ban daki yayi wanka da alwala sannan ya fito, ya ja min bargo yayi sallah.
Kafin ya kwanta.
Sai da yayi sallah nafilla kafin ya
an kishingida, yana addu'a gyangyadi yana fisgar shi ya
an kwanta.
Ai kuwa barci ya dauke shi, sai jin shigar sallah yayi da sauri ya shiga yayi alwala ta nufi masallaci, bai fito ba sai da garin ya fara haske.
A hanya ya hadu da Kawunsa da Mijin Goggonsa kallo daya ya musu ya shiga shafa gemunsa cikin murmushi irin na tantiran yan duniya, ya d'aga musu gira irin tow ya nima haka nake, don iskanci goya hannu yayi a baya ya cigaba da tafiya yana murmushi.
Tabbas yana shiga musi hanci da kudundune.
Yasan su ne suka shirya aka dawo da shi gidan don haka sai ya fitine su da rashin kunya da rashin mutunci yadda da kafarsu, zasu zo su ce ya bar musu gidan.
Duk yadda aka tsara ya sani amma yafi son su fuskanci guilty din tare da shi, yadda suka yi amfani da damarsu.
Sai da ya isa kofar gidansa ya fara wani iyayi irin na zumudin sabon ango.
Ai ko da ya shiga cikin gidan, dakinsa ya wuce ya samu tana barci abin ya burge shi, amma ya zauna a bakin gadon yana wani murmushi yana jin wani irin dad'i da nutsuwa.
Kayi mafarkin kai Gwauro ne ba karamin masifa ba ce, shafa kaina yayi sau biyu na bude idanuna.
Da suke cike da barci a hankali ya ce min.
"Good Morning Queen!" Murmushi nayi na tashi zaune kafin na ce mishi.
"Kayi hakuri ban yi sallah ba." Na dauko a hankali na daura kafar a kasa, sai naji babu zafin sosai zan mike naji ya janyo ni, sumbatar goshina yayi yana fa
in.
"Kin yi kyau!" Murmushi nayi na kara mikewa, ya dawo da ni na zauna ina kallonshi.
"Lokaci yana kurewa!" "Ok muje na raka ko!".
Ya fada na mike a hankali, zai dauke ni na ce mishi.
"Don haka ka yi hakuri wallahi xan tafi da kaina." Murmushi yayi ya ce min.
"Nayiwa Mama al
awarin kula da autarta!" Haka ya dauke ni har ban daki.
"Ni dai ka fita xan iya kome da kaina." "Tow!" Ya fita ni kuwa nayi wanka da alwala a gurguje, na fito nayi sallah.
Ina idarwa ya shigo da mug na tea, mika min daya yayi ya ajiye na shi ta fita can sai ga shi da Pjym riga da wando ya mika min." Kwanta muyi barci!" Kallon kayan nayi sai kuma na amsa na nufi ban daki na saka, ina fitowa ya zubawa kofar ban dakin idanun kuri, kunya ce ta rufe ni na saka hannu bibbiyu na rufe fuskana.
Tasowa yayi ya balle gaban rigar yana murmushi ya ce min "haka nake son ganinki!" Ya janyo ni zuwa bakin gadon ya zaunar da ni.
Yana sonta yana kaunarta amma baya son ta ga kamar don jikinta, baya son ta ga kamar bai da hakuri akanta.
Ko dama can yana kwadayinta ne.
Zama ya kara yi ya daura kafa daya akan
aya, ya janyo ni jikinshi.
Haka yasa na daura kaina a kafad'arshi.
Murmushi yayi.
"Na jima ina addu'ar wannan ranar, yau ni ne Matata ta daura kanta a kafadana!
Alhamdulillahi alakulli halin." Ya furta yana murmushi, ina gama sha ya amshi kofin ya fita da shi, can ya dawo ya kashe wutar dakin, sannan ya zo ya riko hannuna muka kwanta.
Janyo ni yayi kan pillow shi, ya kuma ja bargo ya rufe mu, ya ce min.
"Ki yi barci domin nima barci zan yi!" Daga haka na sauke ajiyar zuciya, "ki yi barci hankalinki kwance domin kina tare da Mijinki ne." Gyara kwanciya zan yi ya gyara min tare da daura kaina a kirjinsa.
"This is your place, wurin naki ne ke
aya!" A hankali ya cigaba da shafa bayana, tun ina jin wani irin yanayi har barci yayi gaba da ni, sosai wunin ranar muka yi barci, da alamu kowa ma yasan cewa muna hutuwa, karfe daya na rana muka tashi saboda yadda ake buga kofar gidan daga waje, sake lumshe idanuna nayi na bude a hankali, zame jikina nayi daga nashi na nufi ban daki fitsari nayi sannan na wuce waje bayan na saka doguwar hijab har kasa, bude kofar nayi yan matan nan ne, na zuba musu idanu.
Ban ce musu kalla ba, sai jin shi nayi ya rungume ni ta baya."uban me kuka zo yi?" Hannunsa ya sakalo shi ta kan cikina.
Daura nawa hannun nayi akan nashi.
"Maybe sun zo ganin wuri ne, su shigo mana!" Na fada ina juyawa cikin gidan.
"Before na je na dawo na ga wata Yarinya sai na mata rashin mutunci." Ya fada tare da banke kofar, ai kuwa bamm kofar tayi kara.
Wato shi dai kome na shi daban ne.
Kitchen na nufa ya biyo ni, cire hijab din yayi yana fa
in.
"Yanzu da zance mu yi wanka!" Rufe mishi baki nayi da hannuna ya shiga sumbatar hannun na kwace ina fa
in.
"Me yasa baka jin nauyi ne?" Kallon sama yayi kafin ya kalli gefe da gefe yana niman wani abu can ya ce min.
"Nauyin wa zanji?
Naki?" Ya nuna ni da yatsa sai kuma ya janyo ni yana fa
in.
"Gaya min yadda ake jin kunya sai na fara akanki?" Na jima ban ga tantiri irin wannan mutumin ba.
"Ina wayata take ne ma?
Na ji su Aunty Innah zasu shigo ne?" "Eh kai zasu shigo da karfe biyar na yamma." Sake baki nayi na ce mishi.
"Au kasan da haka daman?" Na tambaye shi, jingina yayi da wall din kitchen din, yana fa
in.
"Eh kai na sani hala sai kuma ki yi kuka?" Ya fada yana jan hannuna zuwa waje dakin da nake tsammanin shine nawa ya kai ni, ya ce min." Ki yi wanka ga Ni nan zuwa."
Ban daki na wuce nayi wanka da alwala, sannan na fito ina daure da towel, shigowa yayi sai kuma ya juya ganin nima na diririce, ai kuwa yana fita na yi maza na saka kayana, sannan na fito na same shi yana tsaye, murmushi yayi min ya ce.
"Muje mu yi sallah." Haka na bishi har dakinsa, muka yi sallah.
A lokacin yunwa ya dame ni.
Riko hannuna yayi muka bar gidan bayan na koma dakin na gyara fuskana, hannuna cikin nashi muka isa har gidan kakanshi, tun da muka shiga ake min sannu har na samu wuri na zauna ina gaishe su, abinci aka kawo mana na ji yana ta fulatanci, ai kuwa Daddah ta rufe shi da fada aka shiga kawo min abinci, kafin wani lokaci an cika min gabana da abin karyawa.
"Kayi hakuri Turaki bata jin magana ashe haka ya barka da yunwa har yanzu." Murmushi nayi ina kallonshi, hada min abin karyawa yayi ya mika min tea din na fara sha, da zafi na ajiye mishi ina hura bakina.
Dauka yayi yana d'aga min har yayi huce na dauka na fara sha ina murmushi.
"Sha Chika!" Haka na karya shima ya ci ka
an, kusan sai da naci na bar mishi sannan ya ci.